Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 15:1     Alignment score: 0.76
Yahweh spoke to Moses and to Aaron , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa da Haruna , cewa ,


LEV 15:2     Alignment score: 0.308
" Speak
to the people of Israel , and say to them , ' When any man has an infected fluid that comes out of his body , he becomes unclean .
" Ka yi magana da mutanen Isra'ila , ka ce masu , " Yayin da kowanne mutum ya ke da ruwan da ke fitowa daga cikin jikinsa , ya zama ƙazantacce .
LEV 15:3     Alignment score: 0.173 → 0.174
His uncleanness is due to this infected fluid
. Whether his body flows with fluid or is stopped up , it is unclean .
Ƙazantarsa sakamakon wannan cutar ruwan ce . Ko jikinsa yana zubar da ruwan ko ya tsaya , kazantacce ne .
LEV 15:4     Alignment score: 0.266
Every bed on which he lies will be unclean , and everything on which he sits will be unclean .
Kowanne gadon da ya kwanta akai zai ƙazantu , duk abin da ya zauna
akansa kuma zai ƙazantu .
LEV 15:5     Alignment score: 0.476
Whoever touches his bed must wash his clothes and bathe himself in water , and be unclean until evening .
Duk wanda ya taɓa gadonsa dole ya wanke tufafinsa kuma ya yi wanka
cikin ruwa , kuma ya ƙazantu har yamma .
LEV 15:6     Alignment score: 0.34 → 0.341
Anyone who sits on anything on which the man with the flow of infected fluid
sat , that person must wash his clothes and bathe himself in water , and he will be unclean until evening .
Duk wanda ya zauna akan kowanne abin da da mutum mai cutar zubar ruwan nan ya zauna akai , wannan mutum dole ya wanke tufafinsa ya kuma yi wanka cikin ruwa , kuma zai zama marar tsabta har yamma .
LEV 15:7     Alignment score: 0.367 → 0.37
Anyone who touches the body of the one who has a flow of infected fluid
must wash his clothes and bathe himself in water , and be unclean until evening .
Duk wanda ya taɓa jikin mai cutar zubar ruwa dole ya wanke tufafinsa kuma ya yi wanka cikin ruwa , ya ƙazantu har yamma .
LEV 15:8     Alignment score: 0.308 → 0.312
If the person who has such a flow of fluid
spits on someone who is clean , then that person must wash his clothes and bathe himself in water , and he will be unclean until evening .
Idan mutumin nan mai cutar zubar ruwa ya tofa miyau a bisa wani mai tsabta , daga nan wannan mutumin dole ya wanke tufafinsa ya yi wanka cikin ruwa , kuma ya ƙazantu har yamma tayi .
LEV 15:9     Alignment score: 0.182
Any saddle which he who has a flow rides upon will be unclean .
Kowanne sirdi da mai zubar ruwan ya hau kai zai zama ƙazantacce .
LEV 15:10     Alignment score: 0.376
Whoever touches anything that was under that person will be unclean until evening , and anyone who carries those
things must wash his clothes and bathe himself in water ; he will be unclean until evening .
Duk wanda ya taɓa kowanne abin da ke ƙarƙashin mutumin zai ƙazantu har yamma , kuma wanda ya ɗauki waɗannan abubuwan dole ya wanke tufafinsa ya yi wanka cikin ruwa ; ya ƙazantu har yamma ta yi .
LEV 15:11     Alignment score: 0.365
Whomever he who has such a flow touches without first having rinsed his hands in water , the person who was touched must wash his clothes and bathe himself in water , and he will be unclean until evening .
Duk wanda mai cutar
zubar ruwan ya taɓa ba tare da ya ɗauraye hannuwansa da farko cikin ruwa ba , mutumin da aka taɓa dole ya wanke tufafinsa ya yiwa kansa wanke cikin ruwa , kuma zai zama marar tsabta har yamma ta yi .
LEV 15:12     Alignment score: 0.378 → 0.378
Any clay pot that the one with such a flow of fluid
touches must be broken , and every container of wood must be rinsed in water .
Kowacce tukunyar yumɓun da mai irin wannan zubar ruwan ya taɓa dole a fasata , kuma kowanne akushin itace dole a ɗauraye shi cikin ruwa .
LEV 15:13     Alignment score: 0.39 → 0.4
When he who has a flow is cleansed from his flow , then he must count
for himself seven days for his cleansing ; then he must wash his clothes and bathe his body in running water . Then he will be clean .
Sa ' ad da shi mai zubar ya tsarkaka daga zubar tasa , daga nan sai ya ƙirgawa kansa kwana bakwai domin tsarkakewarsa ; daga nan dole ya wanke tufafinsa ya kuma yi wanka cikin ruwa mai gudu . Daga nan zai tsarkaka .
LEV 15:14     Alignment score: 0.557 → 0.557
On the eighth
day he must take two doves or two young pigeons and come before Yahweh at the entrance to the tent of meeting ; there he must give the birds to the priest .
A rana ta takwas dole ya ɗauki " yan kurciyoyi biyu ko ' yan tantabarai guda biyu ya zo gaban Yahweh a ƙofar shiga rumfar taruwa ; a can dole ya bada tsuntsayen ga firist .
LEV 15:15     Alignment score: 0.452
The priest must offer them , one as a sin offering and the other as a burnt offering , and the priest must make atonement for him before Yahweh for his flow .
Dole firist ɗin ya miƙa su , ɗaya a matsayin hadayar
zunubi ɗaya a matsayin ƙonanniyar hadaya , kuma dole firist ya yi kaffara domin sa a gaban Yahweh domin zubarsa .
LEV 15:16     Alignment score: 0.379
If any man has an emission of semen , then he must bathe his whole body in water ; he will be unclean until evening .
Idan kowanne mutum yana da fitaccen maniyyi , daga nan dole ya wanke
dukkan jikinsa cikin ruwa ; zai zama marar tsabta har yamma .
LEV 15:17     Alignment score: 0.344
Every garment or leather on which there is semen must be washed with water ; it will be unclean until evening .
Kowacce riga ko tufar fata inda akwai maniyyin dole a wanke ta da ruwa ; zata zama marar tsarki har yamma .
LEV 15:18     Alignment score: 0.318 → 0.318
If a woman and a man sleep together and there is a transfer of semen to her , they must both bathe themselves in water ; they will be unclean until evening .
Idan mace da miji suka
kwanta tare kuma akayi canjin maniyyi zuwa gare ta , dole dukkansu su yi wanka cikin ruwa ; zasu zama marasa tsarki har yamma .
LEV 15:19     Alignment score: 0.31
When a woman menstruates , her impurity will continue for seven days , and whoever touches her will be unclean until evening .
Idan mace tana haila
, rashin tsarkinta zai ci gaba har kwana bakwai , kuma duk wanda ya taɓata zai ƙazantu har yamma ta yi .
LEV 15:20     Alignment score: 0.21
Everything she lies on during her period will be unclean ; everything that she sits on will also be unclean .
Kowanne abin data kwanta akai lokacin al'adarta zai zama marar tsarki ; kowanne abin data zauna
akansa kuma zai zama marar tsarki .
LEV 15:21     Alignment score: 0.388
Whoever touches her bed must wash his clothes and bathe himself in water ; that person will be unclean until evening .
Duk wanda ya taɓa gadonta dole ya wanke tufafinsa kuma ya wanke
kansa cikin ruwa ; wannan mutumin zai zama marar tsarki har yamma .
LEV 15:22     Alignment score: 0.359
Whoever touches anything that she sits on must wash his clothes and bathe himself in water ; that person will be unclean until evening .
Duk wanda ya taɓa kowanne abin data zauna
a kansa dole ya wanke tufafinsa ya kuma yi wanka cikin ruwa ; wannan mutumin zai ƙazantu har yamma .
LEV 15:23     Alignment score: 0.299
Whether it is on the bed or on anything on which she sits , if he touches it , that person will be unclean until evening .
Ko akan gado ko akan kowanne abin da ta zauna
akai , idan ya taɓa shi , wannan mutumin zai zama marar tsarki har yamma .
LEV 15:24     Alignment score: 0.368 → 0.374
If any man sleeps with her , and if her impure flow touches him , he will be unclean for seven days . Every bed on which he lies will be unclean .
Idan kowanne mutum ya kwana da ita , kuma idan zubar rashin tsarkinta ya taɓa shi , zai zama marar tsarki har kwana bakwai . Kowanne gadon da ta kwanta kai zai zama marar tsarki .
LEV 15:25     Alignment score: 0.299 → 0.303
If a woman has a flow of blood for many days that is not in the time of her menstruation , or if she has a flow beyond the time of her menstruation , during all the days of the flow of her uncleanness , she will be as if she were in the days of her period . She is unclean .
Idan mace tana zubar jini kwanaki da yawa wanda ba cikin kwanakin hailarta bane , ko idan tana zuba
fiye da kwanakin hailarta , lokacin dukkan kwanakin zubar rashin tsarkinta , zata zama kamar tana cikin kwanakin hailarta . Marar tsarki ce .
LEV 15:26     Alignment score: 0.22 → 0.218
Every bed on which she lies all during her flow of blood will be to her just like the bed on which she lies during her menstruation , and everything on which she sits will be unclean , just like the uncleanness of her menstruation .
Kowanne gadon data kwanta akai dukkan kwanakin zubar jininta zai zama a gareta kamar gadon data kwanta akai lokacin hailarta , kuma duk abin data zauna
akai zai ƙazantu , kamar rashin tsarkin ta na haila .
LEV 15:27     Alignment score: 0.371 → 0.372
Whoever touches any of those
things will be unclean ; he must wash his clothes and bathe himself in water , and he will be unclean until evening .
Duk wanda ya taɓa kowanne ɗaya daga cikin waɗannan abubuwan zai zama marar tsarki ; dole ya wanke tufafinsa ya kuma wanke kansa cikin ruwa , kuma ya zama marar tsarki har yamma tayi .
LEV 15:28     Alignment score: 0.437 → 0.435
But if she is cleansed from her flow of blood , then she will count for herself seven days , and after that she will be clean .
Amma idan ta tsarkaka
daga zubar jininta , daga nan sai ta lisafta wa kanta kwanaki bakwai , bayan wannan ta tsarkaka .
LEV 15:29     Alignment score: 0.44 → 0.456
On the eighth
day she will take to her two doves or two young pigeons and bring them to the priest at the entrance to the tent of meeting .
A rana ta takwas za ta ɗauki ' yan'kurciyoyi guda biyu ko ' yan ' tantabarai guda biyu za ta kawo su wurin firist a ƙofar rumfa ta taruwa .
LEV 15:30     Alignment score: 0.459
The priest will offer one bird as a sin offering and the other as a burnt offering , and he will make atonement for her before Yahweh for her unclean flow of blood .
Firist zai miƙa tsuntsu ɗaya a matsayin hadaya
ta zunubi , ɗayan kuma domin ƙonanniyar hadaya , kuma zai yi kaffara domin ta a gaban Yahweh domin zubar jininta .
LEV 15:31     Alignment score: 0.274 → 0.28
This
is how you must separate the people of Israel from their uncleanness , so they will not die due to their uncleanness , by defiling my tabernacle , where I live among them .
Ta haka za ku keɓe mutanen Isra'ila daga ƙazantarsu , domin kada su mutu ta wurin ƙazantarsu , ta wurin ɓata rumfar sujadata , in da nake zama a tsakiyar su .
LEV 15:32     Alignment score: 0.198
These are the regulations for anyone who has a flow of fluid
, for any man whose semen goes out of him and makes him unclean ,
Waɗannan su ne ka'idodi domin duk wanda ya ke zubar ruwa , domin kowanne mutum da maniyinsa ya fita daga gare shi ya sa shi ya zama marar tsarki ,
LEV 15:33     Alignment score: 0.233 → 0.233
for any woman who has a menstrual period , for anyone with a flow of fluid
, whether male or female , and for any man who sleeps with an unclean woman . ' "
ga kowacce mace da ke haila , da duk wanda ya ke zubar ruwa , ko namiji ko mace , da kuma duk wanda ya kwana da matar da ta ƙazanta . ' "
LEV 15     Average alignment score: 0.35 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27