Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 16:1     Alignment score: 0.573
Yahweh spoke to Moses this was after the death of Aaron 's two sons , when they had gone near to Yahweh and then died
.
Yahweh ya yi magana da Musa -- wannan bayan mutuwar ' ya'yan Haruna guda biyu , lokacin da suka kusato Yahweh kuma suka mutu .


LEV 16:2     Alignment score: 0.389
Yahweh said to Moses , " Speak
to Aaron your brother and tell him not to come at just any time into the most holy place inside the curtain , before the atonement lid that is on the ark . If he does , he will die , because I appear in the cloud over the atonement lid .
Yahweh ya ce da Musa . " Ka yi magana da Haruna ɗan'uwanka ka ce masa kada kowanne lokaci ya riƙa shiga wuri mai tsarki cikin labule , a gaban mazaunin jinƙai wanda ke bisa kan akwatin al̀ƙawari . Idan ya yi haka , zai mutu , saboda ina bayyana cikin girgije a bisa mazaunin jinƙai .
LEV 16:3     Alignment score: 0.389
So here is how Aaron must come
into the most holy place . He must enter with a young bull as a sin offering , and a ram as a burnt offering .
Don haka ga yadda Haruna zai shiga wuri mafi tsarki . Dole ya shiga da ɗan bijimi domin hadaya ta zunubi , da rago domin hadaya ta ƙonawa .
LEV 16:4     Alignment score: 0.357 → 0.369
He must put on the holy linen tunic , and he must put the linen undergarments on himself , and he must wear the linen sash and linen turban . These are the holy garments . He must bathe his body in water and then dress himself with these clothes .
Dole ya sanya riga mai tsarki , kuma dole ya sa riga ' yarciki a jikinsa
, kuma dole ya sa ɗamarar linin da rawanin linin . Waɗannan su ne riguna masu tsarki . Dole ya wanke jikinsa cikin ruwa daga nan ya shirya kansa da waɗannan rigunan .
LEV 16:5     Alignment score: 0.45 → 0.449
He must take from the assembly of the people of Israel two male goats as a sin offering and one ram as a burnt offering .
Dole ya karɓi bunsura
biyu daga taron jama'ar Isra'ila a matsayin baikon zunubi da rago ɗaya domin ƙonanniyar hadaya .
LEV 16:6     Alignment score: 0.554
Then Aaron must present the bull as the sin offering , which will be for himself , to make atonement for himself and his family .
Daga nan dole Haruna ya miƙa bijimi domin baikon zunubi , wanda ya ke domin kansa , zai yi kaffara domin kansa da iyalinsa .
LEV 16:7     Alignment score: 0.454 → 0.456
Then he must take
the two goats and set them before Yahweh at the entrance to the tent of meeting .
Daga nan dole ya ɗauki bunsura biyun ya ajiye su gaban Yahweh a ƙofar shiga rumfar taruwa .
LEV 16:8     Alignment score: 0.532
Then Aaron must cast lots for the two goats , one lot for Yahweh , and the other lot for the scapegoat .
Daga nan dole Haruna ya jefa ƙuri'a domin bunsuran biyu , ɗaya domin Yahweh , ɗaya a matsayin refataccen bunsuru .
LEV 16:9     Alignment score: 0.506
Aaron must then present the goat on which the lot fell
for Yahweh , and offer that goat as a sin offering .
Daga nan dole Haruna ya miƙa bunsurun da ƙuri'a ta faɗa wa ga Yahweh , kuma ya miƙa bunsurun a matsayin baikon zunubi .
LEV 16:10     Alignment score: 0.527
But the goat on which the lot fell
for the scapegoat must be brought alive before Yahweh , to make atonement by sending him away as a scapegoat into the wilderness .
Amma bunsurun da ƙuri'a ta faɗa wa a matsayin refataccen bunsuru dole a kawo shi da rai gaban Yahweh , domin kaffara ta wurin aikar da shi a matsayin refataccen bunsuru cikin jeji .
LEV 16:11     Alignment score: 0.527
Then Aaron must present the bull for the sin offering , which will be for himself . He must make atonement for himself and for his family , so he must kill the bull as a sin offering for himself .
Daga nan dole Haruna ya miƙa bijimi domin baikon zunubi , wanda zai zama domin kansa . Dole ya yi kafara
domin kansa da kuma domin iyalinsa , dole ya yanka bijimi a matsayin baikon zunubi domin kansa .
LEV 16:12     Alignment score: 0.47
Aaron must take
a censer full of coals of fire from off the altar before Yahweh , with his hands full of finely ground sweet incense , and bring these things inside the curtain .
Dole Haruna ya ɗauki kasko cike da garwashin wuta daga bisa bagadi gaban Yahweh , hannuwansa kuma cike da gyararren garin turare mai ƙanshi , ya kuma kawo waɗannan abubuwan cikin labule .
LEV 16:13     Alignment score: 0.466 → 0.467
There he must put the incense on the fire before Yahweh so that the cloud from the incense may cover the atonement lid over the covenant decrees . He must do this so he will not die .
A can dole ya ɗibiya turare akan wuta gaban Yahweh domin hayaƙi daga turaren ya rufe marfin kaffara a bisa dokokin alƙawarin . Dole ya yi haka domin kada ya mutu .
LEV 16:14     Alignment score: 0.472
Then he must take
some of the blood of the bull and sprinkle it with his finger on the front of the atonement lid . He must sprinkle some of the blood with his finger seven times before the atonement lid .
Daga nan dole ya ɗauki jinin bijimi ya yayyafa shi da yatsansa a gaban marfin kaffara . Dole ya yayyafa sauran jinin da yatsansa sau bakwai gaban mazaunin jinƙai .
LEV 16:15     Alignment score: 0.432 → 0.431
Then he must kill the goat for the sin offering that is for the people and bring its blood inside the curtain . There he must do with the blood as he did with the blood of the bull : He must sprinkle it on the atonement lid and then before the atonement lid .
Sa'an nan dole ya yanka bunsuru domin hadayar
zunubi wanda ya ke domin jama'a ya kawo jininsa cikin labule . A can dole ya yi da jinin kamar yadda ya yi da jinin bijimin : Dole ya yayyafa shi a bisa murfin kafara da kuma gaban murfin kafara .
LEV 16:16     Alignment score: 0.418 → 0.432
He must make atonement for the holy place because of the unclean actions of the people of Israel , and because of their rebellion and all their sins . He must also do this for the tent of meeting , where Yahweh lives among them , in the presence of their unclean actions .
Dole ya yi kafara
domin wuri mai tsarki saboda ƙazantar ayyukan mutanen Isra'ila , da kuma domin tayarwarsu da dukkan zunubansu . Dole kuma ya yi haka kuma domin rumfar taruwa , inda Yahweh ke zama cikinsu , a gaban ƙazantattun ayyukansu .
LEV 16:17     Alignment score: 0.487
No one must be in the tent of meeting when Aaron enters it to make atonement in the most holy place , and until he comes out and has finished making atonement for himself and for his family , and for all the assembly of Israel .
Ba wanda zai kasance a rumfar taruwa sa ' ad da Haruna ya shiga domin ya yi kaffara cikin wuri mafi tsarki , har lokacin da ya fito ya kuma gama yin kaffara domin kansa da kuma iyalinsa , da kuma dukkan taron Isra'ila .
LEV 16:18     Alignment score: 0.48
He must go out to the altar that is before Yahweh and make atonement for it , and he must take
some of the bull 's blood and some of the goat 's blood and put it on the horns of the altar all around .
Dole ya fita zuwa bagadin da ke gaban Yahweh domin ya yi kaffara domin sa , kuma dole ya ɗibi jinin bijimi da jinin akuyar ya sa shi a bisan ƙahonnin bagadi ko'ina kewaye .
LEV 16:19     Alignment score: 0.479
He must sprinkle some of the blood on it with his finger seven times to cleanse it and set it apart to Yahweh , away from the unclean actions of the people of Israel .
Dole ya yayyafa daga cikin jinin a kai da yatsansa sau bakwai ya tsabtace shi ya keɓe shi ga Yahweh , nesa daga ƙazantar ayyukan mutanen Isra'ila .
LEV 16:20     Alignment score: 0.388 → 0.393
When he has finished atoning for the most holy place , the tent of meeting , and the altar , he must present the live
goat .
Sa ' ad da ya gama yin kaffara domin wuri mafi tsarki , rumfar taruwa , da bagadi , dole ya miƙa bunsurun mai rai .
LEV 16:21     Alignment score: 0.385 → 0.386
Aaron must lay both his hands on the head of the live
goat and confess over him all the wickedness of the people of Israel , all their rebellion , and all their sins . Then he must put that sinfulness on the head of the goat and send the goat away in the care of a man who is ready to lead the goat into the wilderness .
Dole Haruna ya ɗibiya hannayensa a kan bunsurun mai ran ya furta dukkan muguntar mutanen Isra'ila , dukkan tayarwarsu , da dukkan zunubansu . Daga nan dole ya sa zunubansu a kan bunsurun ya sallami bunsurun ta wurin kulawar mutumin da ya shirya ya jagoranci bunsurun zuwa cikin jeji .
LEV 16:22     Alignment score: 0.359 → 0.376
The goat must carry on himself all the people 's wickedness to a solitary place . There in the wilderness , the man must let the goat go free .
Dole bunsurun ya ɗaukarwa kansa dukkan muguntar
mutane zuwa wurin da ba kowa . A can cikin jeji , mutumin zai saki bunsurun ya tafi hakanan .
LEV 16:23     Alignment score: 0.402
Then Aaron must go back into the tent of meeting and take off the linen garments that he had put on before going into the most holy place , and he must leave those
garments there .
Daga nan dole Haruna ya koma cikin rumfar taruwa ya tuɓe rigunansa na linin waɗanda ya sa kafin ya shiga wuri mafi tsarki , kuma dole ya bar rigunan can .
LEV 16:24     Alignment score: 0.409 → 0.409
He must bathe his body in water in a holy place , and put on his normal garments ; then he must go out and offer his burnt offering and the burnt offering for the people , and in this way make atonement for himself and for the people .
Dole ya wanke
jikinsa a cikin ruwa cikin wuri mai tsarki , ya sa tufafinsa da ya saba ; daga nan dole ya fito ya miƙa baikonsa na ƙonawa da baikon ƙonawa domin jama'a , ta haka zai yi kaffara domin kansa kuma domin jama'a .
LEV 16:25     Alignment score: 0.56
He must burn the fat of the sin offering on the altar .
Dole ya ƙone
kitsen baikon zunubi a bisa kan bagadi .
LEV 16:26     Alignment score: 0.463
The man who let the scapegoat go free must wash his clothes and bathe his body in water ; after that , he may come
back into the camp .
Mutumin da ya bar refataccen bunsuru ya tafi dole ya wanke tufafinsa ya kuma yi wanka cikin ruwa ; bayan haka , zai iya dawowa cikin sansani .
LEV 16:27     Alignment score: 0.429 → 0.435
The bull for the sin offering and the goat for the sin offering , whose blood was brought in to make atonement in the holy place , must be carried outside the camp . There they must burn their hides , flesh , and dung .
Bijimi domin baikon zunubi da bunsurun domin baikon zunubi , wanda aka kawo jininsu
domin kaffara cikin wuri mai tsarki , dole a ɗauke su waje bayan sansani . A can dole su ƙone fatarsu , namansu , da kashinsu .
LEV 16:28     Alignment score: 0.38
The man who burns those
parts must wash his clothes and bathe his body in water ; after that , he may come back into the camp .
Mutumin da ya ƙone waɗannan sassan dole ya wanke tufafinsa ya wanke jikinsa cikin ruwa ; bayan haka , zai iya dawowa cikin sansani .
LEV 16:29     Alignment score: 0.351
It will always be a statute for you that in the seventh month , on the tenth day of the month , you must humble yourselves and do no work , whether the native born or a foreigner who is living among you .
Zai zama farilla a gare ku kullum a cikin wata na bakwai , a bisa rana ta goma , dole ku ƙasƙantar da kanku kada ku yi aiki , ko wanda aka haifa ɗan gari ko bãƙo wanda ya ke zama a cikinku .
LEV 16:30     Alignment score: 0.464
This
is because on this day atonement will be made for you , to cleanse you from all your sins so you will be clean before Yahweh .
Saboda a ranar nan za ayi kaffara domin ku , a tsarkake ku daga dukkan zunubanku domin ku tsarkaka a gaban Yahweh .
LEV 16:31     Alignment score: 0.372
It is a solemn Sabbath of rest for you , and you must humble yourselves and do no work . This will always be a statute among you .
Assabat ta musamman ta hutawa domin ku , dole kuma ku ƙasƙantar da kanku kada ku yi wani aiki . Wannan zai zama farilla a gare ku kullum .
LEV 16:32     Alignment score: 0.339 → 0.366
The high priest , the one who will be anointed and ordained to be high priest in his father 's place , he must make this atonement and put on the linen garments , that is , the holy garments .
Babban firist , wanda za a zuba
masa mai a keɓe shi ya zama babban firist a madadin mahaifinsa , dole ya yi wannan kaffarar ya sa tufafin linin , wato , tufafi masu tsarki .
LEV 16:33     Alignment score: 0.568
He must make atonement for the most holy place ; he must make atonement for the tent of meeting and for the altar , and he must make atonement for the priests and for all the people of the assembly .
Zai yi kaffara domin wuri mafi tsarki ; dole ya yi kaffara domin rumfar taruwa da kuma domin bagadi , kuma dole ya yi kaffara domin firistoci kuma domin dukkan taron jama'a
.
LEV 16:34     Alignment score: 0.521
This will always be a statute for you , to make atonement for the people of Israel because of all their sins , once in every year . " This
was done as Yahweh commanded Moses .
Wannan zai zama farilla a gare ku koyaushe , a yi kaffara domin mutanen Isra'ila saboda dukkan zunubansu , sau ɗaya a cikin shekara . " An yi haka kamar yadda Yahweh ya umarci Musa .
LEV 16     Average alignment score: 0.446 for 34 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27