Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 21:1     Alignment score: 0.479
Yahweh said to Moses : " Speak
to the priests , the sons of Aaron , and say to them , ' No one among you shall make himself unclean for those who die among his people ,
Yahweh ya cewa Musa : " Ka yi magana da firistoci , ' ya'ya maza na Haruna , ka ce masu , ' Kada a sami wani a cikinku da zai ƙazantar da kansa da gawar wanda ya mutu daga cikin mutanensa ,


LEV 21:2     Alignment score: 0.351 → 0.389
except for his closest relatives his mother , his father , his son , his daughter , his brother ,
sai dai idan shi dangi ne na kusa - mahaifiyarsa , mahaifinsa , ɗansa , ' yarsa , ɗan'uwansa ,
LEV 21:3     Alignment score: 0.314 → 0.314
or his virgin sister who is dependent on him , since she has no husband for her he may make himself unclean .
ko ' yar'uwarsa
budurwa wadda ya ke rike da ita , tunda ya ke bata da miji - saboda ita yana iya ƙazantar da kansa .
LEV 21:4     Alignment score: 0.332 → 0.37
But he must not make himself unclean for other relatives and so defile himself .
Amma kada ya ƙazantar da kansa saboda wa‌ɗansu dangi ta haka ya kuma ɓata kansa .
LEV 21:5     Alignment score: 0.256 → 0.26
Priests must not shave their heads or shave off the corners of their beards , nor cut their bodies .
Firistoci ba za su aske kansu ko su aske gefen gemun
su , ko su yanka jikkunnansu ba .
LEV 21:6     Alignment score: 0.387 → 0.403
They must be holy to their God and not disgrace the name of their God , because the priests offer Yahweh 's food offerings , the bread of their God . Therefore the priests must be holy .
Dole su zama tsarkaka
ga Allahnsu , kada kuma su ƙasƙantar da sunan Allahnsu , gama firistoci ke mi‌ƙa hadayun Yahweh na abinci , gurasa ta Allahnsu . Don haka wajibi ne firistoci su zama da tsarki .
LEV 21:7     Alignment score: 0.229
They must not marry any woman who is a prostitute and who is defiled , and they must not marry a woman divorced from her husband , for they are separate for their God .
Ba za su auri
kowacce mace wadda take karuwa ba da wadda aka ɓata , Kuma ba za su auri mace wadda mijinta ya sake ta ba , domin su keɓaɓɓu ne ga Allahnsu .
LEV 21:8     Alignment score: 0.462
You will set him apart , for he is the one who offers bread to your God . He must be holy to you , because I , Yahweh who makes you holy , am holy .
Za ku keɓe shi , domin shi ne mai miƙa gurasa ga Allahnku . Dole ya zama da tsarki gare ku , domin Ni , Yahweh wanda ya tsarkake ku , Mai Tsarki ne .
LEV 21:9     Alignment score: 0.323 → 0.347
Any daughter of any priest who defiles herself by becoming a prostitute disgraces her father . She must be burned .
Duk wata ɗiya
ta firist da ta ƙazantar da kanta ta wurin zama karuwa ta ƙasƙantar da mahaifinta . Dole a ƙone ta .
LEV 21:10     Alignment score: 0.298
The one who is the high priest among his brothers , on whose head the anointing oil has been poured , and who has been consecrated to wear the special garments of the high priest , must not wear his hair loose
or tear his clothes .
Wanda ya ke shi ne babban firist daga cikin " yan'uwansa , wanda aka zuba mai na keɓewa a kansa , wanda kuma aka tsarkake domin ya sa rigar babban firist , ba zai kwance gashin kansa ko ya keta tufafinsa ba .
LEV 21:11     Alignment score: 0.315 → 0.315
He must not go anywhere that a dead body is present and defile himself , even for his father or his mother .
Ba zai je wurin da akwai gawa ba ya kuma ƙazantar da kansa , ko da mataccen mahaifinsa ne ko mahaifiyarsa ce .
LEV 21:12     Alignment score: 0.316
The high priest must not leave the sanctuary area of the tabernacle or profane the sanctuary of his God , because he has been consecrated as high priest by the anointing oil of his God . I am Yahweh .
Babban firist ba zai bar harabar haikali ko ya ƙazantar da haikalin Allahnsa ba , domin an keɓe shi a matsayin babban firist ta wurin man keɓewa na Allahnsa . Ni ne Yahweh .
LEV 21:13     Alignment score: 0.473 → 0.475
The high priest must marry a virgin as his wife .
Wajibi ne babban firist ya auri
budurwa a matsayin matarsa .
LEV 21:14     Alignment score: 0.362 → 0.37
He must not marry a widow , a divorced woman , or a woman who is a prostitute . He will not marry these kinds of women . He may only marry a virgin from his own people ,
Ba zai auri
gwauruwa , ko sakakkiyar mace , ko mace wadda take karuwa ba . Ba zai auri irin waɗannan matan ba . Zai iya auren budurwa daga cikn jama'arsa ,
LEV 21:15     Alignment score: 0.331 → 0.375
so he will not defile his children among his people , for I am Yahweh , who makes him holy . ' "
domin kada ya ƙazantar da ' ya'yansa daga cikin jama'arsa , domin Ni ne Yahweh , wanda ya maishe shi tsarkakakke . ' "
LEV 21:16     Alignment score: 0.653
Yahweh spoke to Moses , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa , ya ce ,
LEV 21:17     Alignment score: 0.301 → 0.275
" Speak
to Aaron and tell him , ' Whoever of your descendants throughout their generations has a bodily defect , he must not approach to offer the food to his God .
" Ka yi magana da Haruna ka faɗa masa , ' Dukkan wanda aka samu da wata nakasar jiki cikin zuriyarka a dukkan tsararrakinsu , ba zai matso kusa domin ya miƙa abinci ga Allahnsa ba .
LEV 21:18     Alignment score: 0.342
Any man who has a bodily defect must not approach Yahweh , such as a blind man or a man who is unable to walk , one who is disfigured or deformed ,
Kowanne mutum da ke da nakasa a jiki kada ya kusanci Yahweh , irin wannan makahon ko mutumin da bai iya tafiya , shi da ya ke da nakasa a jiki ko fuskar
,
LEV 21:19     Alignment score: 0.266
a man with a crippled hand or foot ,
mutumin da ke da nakasa a hannu
ko a ƙafa ,
LEV 21:20     Alignment score: 0.212 → 0.218
a man who has a hump in his back or is abnormally thin or short , or a man with a defect in his eyes , or with a disease , sore , scabs , or whose testicles have been crushed .
mutumin da ke da ƙusumbi a bayansa
ko shanyayye ko wãda , ko mutumin da ke da hãkiya a idanunsa , ko ya ke da cuta , gyambo , ƙurji , ko rauni a mazakutta .
LEV 21:21     Alignment score: 0.439 → 0.439
No man among the descendants of Aaron the priest with a bodily defect may come
near to perform the offerings made by fire for Yahweh . Such a man has a bodily defect ; he must not come near to offer the bread of his God .
Ba wani mutum daga cikin zuriyar Haruna firist mai nakasa a jikinsa da zai matso kusa domin ya miƙa baye - bayen da ake miƙawa da wuta ga Yahweh . Irin wannan mutumin mai naƙasa a jiki ; kada ya zo kusa domin ya miƙa gurasar Allahnsa .
LEV 21:22     Alignment score: 0.369
He may eat the food of his God , whether some of the most holy or some of the holy .
Ya iya cin abincin Allahnsa , ko daga cikin mafi tsarki ko kuma daga cikin mai tsarki .
LEV 21:23     Alignment score: 0.373
However , he must not enter inside the curtain or come near the altar , because he has a bodily defect , so that he does not defile my holy place , for I am Yahweh , who makes them holy . ' "
Duk da haka , Ba zai shiga daga cikin labulen ko ya zo kusa da bagadi ba , saboda yana da naƙasa a jikinsa
, domin kada ya ƙazantar da tsattsarkan wurina , gama Ni ne Yahweh , wanda ya tsarkake su . " '
LEV 21:24     Alignment score: 0.502 → 0.552
So Moses spoke
these words to Aaron , to his sons , and to all the people of Israel .
Haka Musa ya fa‌ɗawa Haruna wa‌ɗ‌annan maganganu , ga ' ya'yansa , da kuma ga dukkan mutanen Isra'ila .
LEV 21     Average alignment score: 0.356 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27