Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 24:1     Alignment score: 0.703
Yahweh spoke to Moses , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,


LEV 24:2     Alignment score: 0.252 → 0.253
" Command the people of Israel to bring you pure oil beaten from olives to be used in the lamp , that the light may burn continually .
" Ka umurci
mutanen Isra'ila su kawo maka mai mai tsabta da aka tatso daga zaitun don a riƙa amfani dashi cikin fitilu , domin su yi ta bada haske ba yankewa .
LEV 24:3     Alignment score: 0.423 → 0.444
Outside the curtain before the covenant decrees in the tent of meeting , Aaron must continually , from evening to morning , keep the lamp lit before Yahweh . This will be a permanent statute throughout your people 's generations .
A wajen labulen a gaban akwatin alƙawari cikin rumfar taruwa , wajibi ne ga Haruna daga maraice zuwa safiya
, ya sa fitila ta yi ta ci a gaban Yahweh . Wannan zai zama farillanku na din - din din cikin dukkan tsararrakin jama'arku .
LEV 24:4     Alignment score: 0.377 → 0.422
The high priest must always keep the lamps lit before Yahweh , the lamps on the lampstand of pure gold .
Dole babban firist ya sa fitilu su yi ta ci a gaban Yahweh , fitilun za su kasance a kan ma‌ɗ‌orin da aka yi da zinariya tsantsa .
LEV 24:5     Alignment score: 0.296 → 0.302
You must take
fine flour and bake twelve loaves with it . There must be two - tenths of an ephah in each loaf .
Ka ɗauki lallausan gari ka yi curin gurasa goma sha biyu dashi . Kowanne curi a yi shi da adadin kashi biyu bisa goma na garwa .
LEV 24:6     Alignment score: 0.461
Then you must set them in two rows , six in a row , on the table of pure gold before Yahweh .
Sa'an nan wajibi ne ku jera su a layi biyu , shida a kan kowanne
layi , a kan tebur na zinariya mai tsabta a gaban Yahweh .
LEV 24:7     Alignment score: 0.333 → 0.348
You must put pure incense along each row of loaves as a representative offering . This incense will be burnt for Yahweh .
Wajibi ne ku sa turare mai tsabta a kan kowanne jerin gurasa a maimakon baiko . Wannan turaren za a ƙone
shi domin Yahweh .
LEV 24:8     Alignment score: 0.403 → 0.413
Every Sabbath day the high priest must regularly set out the bread before Yahweh on behalf of the people of Israel , as a sign of an everlasting covenant .
Kowacce Assabar
babban firist ya ajiye gurasa a gaban Yahweh a maimakon mutanen Isra'ila , a matsayin alama ta alƙawari na har abada .
LEV 24:9     Alignment score: 0.528
This offering will be for Aaron and his sons , and they are to eat it in a place that is holy , for it is a portion from the offerings to Yahweh made by fire . "
Wannan bayarwar zata zama domin Haruna da ' ya'yansa maza , kuma za su ci gurasar
a wurin da ya ke mai tsarki , domin rabo ne daga baye - baye ga Yahweh da aka miƙa ta wuta . "
LEV 24:10     Alignment score: 0.332 → 0.341
Now it happened that the son of an Israelite woman , whose father was an Egyptian , went among the people of Israel . This son of the Israelite woman fought
against an Israelite man in the camp .
Ya zama fa ɗan wata mata Ba - isra'iliya , wanda mahaifinsa Ba - masare ne , ya tafi tare da mutanen Isra'ila . Wannan ɗan matar Ba - isra'iliya ya yi faɗa da mutumin Isra'ila a cikin zango .
LEV 24:11     Alignment score: 0.569
The son of the Israelite woman blasphemed the name of Yahweh and cursed God , so the people brought him to Moses . His mother 's name was Shelomith , the daughter of Dibri , from the tribe of Dan .
Wannan ɗan matar Ba - isra'iliya
ya zagi sunan Yahweh ya kuma la'anta Allah , domin haka jama'a suka kawo shi gaban Musa . Sunan mahaifiyarsa Shelomit , ɗiyar Dibri , daga kabilar Dan .
LEV 24:12     Alignment score: 0.296 → 0.302
They held
him in custody until Yahweh himself should declare his will to them .
Suka tsare shi a kurkuku har sai sun ji abin da Yahweh da kansa zai furta nufinsa a kansu .
LEV 24:13     Alignment score: 0.685
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Daga nan Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
LEV 24:14     Alignment score: 0.322 → 0.322
" Take the man who has cursed God outside the camp . All who heard him must lay their hands on his head , and then the entire assembly must stone him .
" Ka ɗauki mutumin da ya la'anta Allah bayan sansani . dukkan wanda ya ji shi dole su ɗibiya hannayensu
a kansa , daga nan dukkan taron jama'a su jejjefe shi .
LEV 24:15     Alignment score: 0.25 → 0.264
You must explain to the people of Israel and say , ' Whoever curses his God must carry his own guilt .
Dole ka bayyanawa
mutanen Isra'ila ka ce , " Duk wanda ya la'anci Allahnsa dole ya ɗauki alhakin laifinsa .
LEV 24:16     Alignment score: 0.383 → 0.386
He who blasphemes the name of Yahweh must surely be put to death . All the assembly must certainly stone him , whether he is a foreigner or a native - born Israelite . If anyone blasphemes the name of Yahweh , he must be put to death .
Shi wanda ya saɓi sunan Yahweh hakika dole a kashe shi . Dukkan taron jama'a
dole su jejjefe shi da dutse , ko shi baƙo ne ko haifaffen Ba - Isra'ile . Duk wanda ya yi saɓon sunan Yahweh , dole a kashe shi .
LEV 24:17     Alignment score: 0.142
If anyone strikes down another human being , he must certainly be put to death .
Duk wanda ya bugi wani mutum har ya mutu , lallai dole shi ma a kashe shi .
LEV 24:18     Alignment score: 0.267 → 0.268
If anyone strikes down someone 's animal , he must pay it back , life for life .
Idan wani ya bugi dabbar
wani har ta mutu , dole ya mayar , rai maimakon rai .
LEV 24:19     Alignment score: 0.383 → 0.398
If anyone injures his neighbor , it must be done to him as he did to his neighbor :
Idan wani ya yi wa maƙwabcinsa rauni , dole ayi masa yadda ya yi wa maƙwabcinsa :
LEV 24:20     Alignment score: 0.35
fracture for fracture , eye for eye , tooth for tooth . As he has caused an injury to a person , so must it also be done to him .
tsaga maimakon tsaga , ido domin ido , haƙori domin haƙori . Kamar yadda ya jawo lahani ga mutum , to haka shi ma za'a yi masa .
LEV 24:21     Alignment score: 0.303
Anyone who kills an animal must pay it back , and anyone who kills a person must be put to death .
Duk wanda ya kashe dabba dole ya biya , kuma duk wanda ya kashe mutum dole shi ma a kashe shi .
LEV 24:22     Alignment score: 0.431 → 0.431
You must have the same law for both the foreigner and the native - born Israelite , for I am Yahweh your God . ' "
Dole ku kasance da doka iri ɗaya domin baƙo da wanda ya ke haifaffen Ba - Isra'ile , gama Ni ne Yahweh Allahnku . ' "
LEV 24:23     Alignment score: 0.499
So Moses spoke to the people of Israel , and the people brought the man outside the camp , the one who had cursed Yahweh . They stoned him with stones . The people of Israel carried out the command of Yahweh to Moses .
Sai Musa ya yi magana da mutanen Isra'ila , mutanen kuma suka
fito da mutumin wajen sansani , wanda ya la'anta Yahweh . Suka jejjefe shi da duwatsu . Mutanen Isra'ila suka aiwatar da dokar Yahweh ta hannun Musa .
LEV 24     Average alignment score: 0.392 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27