Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 3:1     Alignment score: 0.468 → 0.47
If someone offers a sacrifice which is a fellowship offering of an animal from the herd , whether male or female , he must offer an animal without blemish before Yahweh .
Idan wani ya miƙa hadayarsa wanda baiko ne na zumunta na dabba daga garken shanu , ko namiji ko mace , dole ya miƙa dabbar
da ba ta da lahani a gaban Yahweh .


LEV 3:2     Alignment score: 0.437 → 0.439
He will lay his hand on the head of his offering and kill it at the door of the tent of meeting . Then Aaron 's sons the priests will sprinkle its blood on the sides of the altar .
Zai ɗibiya hannusa a kan baikonsa ya yanka ta a ƙofar
rumfar taruwa . Sa'an nan ' ya'yan Haruna maza firistoci zasu yayyafa jinin kewaye da bagadin .
LEV 3:3     Alignment score: 0.413 → 0.414
The man will offer the sacrifice of a fellowship offering by fire to Yahweh . The fat that covers or is connected to the inner parts ,
Mutumin zai miƙa hadayar
baiko na zumunta da wuta ga Yahweh . Ƙitsen da ya rufe ko kuma da ke haɗe da kayan ciki ,
LEV 3:4     Alignment score: 0.495 → 0.495
and the two kidneys and the fat that is on them by the loins , and the lobe of the liver , with the kidneys he will remove all of this
.
da ƙodoji biyu , da ƙitsen da ya ke kansu a wajen kwiɓi , da na taiɓar hanta , tare da ƙodoji - zai cire dukkan waɗannan .
LEV 3:5     Alignment score: 0.516 → 0.515
Aaron 's sons will burn that on the altar with the burnt offering , which is on the wood that is on the fire . This will produce a sweet aroma for Yahweh ; it will be an offering made to him by fire .
' Ya'yan Haruna maza zasu ƙona wannan a kan bagadi tare da baiko na ƙonawa , wanda ya ke a kan itacen da ya ke kan wuta . Wannan zai bada ƙamshi mai daɗi ga Yahweh ; zai zama baikon da aka yi masa da wuta .
LEV 3:6     Alignment score: 0.496 → 0.497
If the man 's sacrifice of a fellowship offering to Yahweh is from the flock ; male or female , he must offer a sacrifice without blemish .
Idan hadayar
mutumin baikon zumunta ne ga Yahweh daga cikin garken tumaki ; namiji ko mace , dole ya miƙa hadaya marar lahani .
LEV 3:7     Alignment score: 0.529
If he offers a lamb for his sacrifice , then he must offer it before Yahweh .
Idan ya miƙa ɗan rago domin hadaya , to dole ya miƙa shi a gaban Yahweh .
LEV 3:8     Alignment score: 0.432 → 0.434
He will lay his hand on the head of his sacrifice and kill it before the tent of meeting . Then Aaron 's sons will sprinkle its blood on the sides of the altar .
Zai ɗibiya hannunsa a kan hadayar
ya yanka shi a gaban rumfar taruwa . Sa'an nan ' ya'yan Haruna maza zasu yayyafa jinin kewaye da bagadin .
LEV 3:9     Alignment score: 0.476 → 0.484
The man will offer the sacrifice of fellowship offerings as an offering made by fire to Yahweh . The fat , the entire fat tail cut away close to the backbone , and the fat that covers the inner parts and all the fat that is near the inner parts ,
Mutumin zai miƙa hadayar
baye - bayen zumunta domin baiko da aka yi da wuta ga Yahweh . Kitsen , dukkan kitse na wajen wutsiya da aka yanke kusa da ƙashin baya , da kitsen da ya rufe kayan ciki da dukkan kitsen da ke kusa da kayan ciki ,
LEV 3:10     Alignment score: 0.565
and the two kidneys and the fat that is with them , which is by the loins , and the lobe of the liver , with the kidneys he will remove all of this
.
da kuma ƙodojin biyu da kitsen da ke tare da su , wanda ke kusa da kwiɓi , da na taiɓar hanta , tare da ƙodoji - zai cire duk waɗannan .
LEV 3:11     Alignment score: 0.608 → 0.61
Then the priest will burn it all on the altar as a burnt offering of food to Yahweh .
Sa'an nan firist zai ƙona su dukka a kan bagadi ya zama baiko na ƙonawa na abinci ga Yahweh .
LEV 3:12     Alignment score: 0.58
If the man 's offering is a goat , then he will offer it before Yahweh .
Idan baikon mutumin akuya ce , to zai miƙa ta a gaban Yahweh .
LEV 3:13     Alignment score: 0.432 → 0.434
He must lay his hand on the head of the goat and kill it before the tent of meeting . Then the sons of Aaron will sprinkle its blood on the sides of the altar .
Dole ya ɗibiya hannunsa a kan akuyar
ya yanka ta a gaban rumfar taruwa . Sa'an nan ' ya'yan Haruna maza za su yayyafa jinin kewaye da bagadi .
LEV 3:14     Alignment score: 0.482
The man will offer his sacrifice made by fire to Yahweh . He will remove the fat that covers the inner parts , and all the fat near the inner parts .
Mutumin zai miƙa hadayarsa da ya yi da wuta ga Yahweh . Zai cire kitsen da ya rufe kayan ciki , da kuma dukkan kitsen da ke kusa da kayan cikin .
LEV 3:15     Alignment score: 0.565
He will also remove the two kidneys and the fat that is with them , which is by the loins , and the lobe of the liver with the kidneys .
Zai kuma cire ƙodojin biyu da kitsen da ke tare da su , wanda ke wajen kwiɓi , da wajen taiɓar hanta tare da ƙodoji .
LEV 3:16     Alignment score: 0.54 → 0.544
The priest will burn all that on the altar as a burnt offering of food , to produce a sweet aroma . All the fat belongs to Yahweh .
Firist zai ƙona dukkan waɗannan a kan bagadi ya zama baiko na ƙonawa na abinci , da zai bada ƙamshi mai daɗi . Duk kitsen ya zama na Yahweh .
LEV 3:17     Alignment score: 0.301
It will be a permanent statute throughout your people 's generations in every place you make your home , that you must not eat fat or blood . ' "
Zai zama madawwamin farilla ga dukkan
tsararrakin jama'arku a ko'ina da kowanne wuri da kuka maida shi mazauninku , cewa ba za ku ci kitse ba ko jini . ' "
LEV 3     Average alignment score: 0.485 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27