Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 9:1     Alignment score: 0.68
On the eighth
day Moses called Aaron and his sons and the elders of Israel .
A rana ta takwas Musa ya kira Haruna da ' ya'yansa maza da dattawan Isra'ila .


LEV 9:2     Alignment score: 0.545
He said to Aaron , " Take a calf from the herd for a sin offering , and a ram without blemish for a burnt offering , and offer them before Yahweh .
Ya cewa Haruna , " Ka ɗauki ɗan maraƙi daga garke domin baiko na zunubi , da rago marar lahani domin baiko na ƙonawa , ka miƙa su a gaban Yahweh .
LEV 9:3     Alignment score: 0.425 → 0.427
You must speak
to the people of Israel and say , ' Take a male goat for a sin offering and a calf and a lamb , both a year old and without blemish , for a burnt offering ;
Dole ka yi wa mutanen Isra'ila magana ka ce , ' Ku ɗauki bunsuru domin baikon zunubi da kuma ɗan maraƙi da ɗan rãgo , dukka biyun bana ɗaya kuma marasa lahani , domin baiko na ƙonawa ;
LEV 9:4     Alignment score: 0.493
also take an ox and a ram for peace offerings to sacrifice before Yahweh , and a grain offering mixed with oil , because today Yahweh will appear to you . ' "
kuma ka ɗauki da rãgo domin baiko na salama a yi hadaya ga Yahweh , da baiko na garin hatsi cuɗaɗɗe da mai , domin yau Yahweh zai bayyana a gare ku . ' "
LEV 9:5     Alignment score: 0.491
So they brought all that Moses commanded to the tent of meeting , and all the assembly of Israel approached and stood before Yahweh .
Sai suka kawo dukkan abin da Yahweh ya umarta zuwa rumfar taruwa , sai dukkan taron Isra'ila suka
matso suka tsaya a gaban Yahweh .
LEV 9:6     Alignment score: 0.488
Then Moses said , " This is what Yahweh commanded you to do , so that his glory may appear to you . "
Sai Musa ya ce , " Wannan shi ne Yahweh ya umarce ku kuyi domin ɗaukakarsa ta bayyana a gare ku , "
LEV 9:7     Alignment score: 0.53 → 0.555
Moses said to Aaron , " Come
near the altar and offer your sin offering and burnt offering , and make atonement for yourself and for the people , and offer the sacrifice for the people to make atonement for them , as Yahweh has commanded . "
Musa ya cewa Haruna , " Ka matso kusa da bagadi ka miƙa baikonka domin zunubi da na ƙonawa , ka yi wa kanka kaffara domin mutane kuma , ka kuma miƙa hadaya domin mutane domin a yi masu kaffara kamar yadda Yahweh ya umarta . "
LEV 9:8     Alignment score: 0.533
So Aaron went near the altar and killed the calf for the sin offering , which was for himself .
Sai Haruna ya tafi kusa da bagadi ya yanka ɗan maraƙin domin baikon zunubi wanda domin kansa ne .
LEV 9:9     Alignment score: 0.479
The sons of Aaron presented the blood to him , and he dipped his finger into it and put it on the horns of the altar ; then he poured out the blood at the base of the altar .
' Ya'yan Haruna suka
miƙa masa jinin , sai ya tsoma yatsansa cikinsa ya sa a ƙahonnin bagadin ; sa'an nan ya zuba jinin a gindin bagadin .
LEV 9:10     Alignment score: 0.577
However , he burned the fat , the kidneys , and the covering of the liver on the altar as a sin offering , as Yahweh had commanded Moses .
Amma , ya ƙona kitsen , da ƙodojin da wanda ya rufe hanta a kan bagadi domin baikon zunubi , kamar yadda Yahweh ya umarci
Musa .
LEV 9:11     Alignment score: 0.268
The meat and the hide he burned outside the camp .
Da naman da fatar ya ƙona su a bayan sansani .
LEV 9:12     Alignment score: 0.46
Aaron killed the burnt offering , and his sons gave
him the blood , which he splashed against every side of the altar .
Haruna ya yanka baiko na ƙonawa , ' ya'yansa maza suka bashi jinin , wanda ya warwatsa a kowanne gefen bagadi .
LEV 9:13     Alignment score: 0.348
Then they gave
him the burnt offering , piece by piece , together with the head , and he burned them on the altar .
Sa'an nan suka miƙa masa baiko na ƙonawa , gunduwa - gunduwa , tare da kan , sai ya ƙona su a kan bagadi .
LEV 9:14     Alignment score: 0.395
He washed the inner parts and the legs and burned them on top of the burnt offering on the altar .
Ya wanke kayan cikin da ƙafafuwan ya ƙona su a kan baiko na ƙonawa a kan bagadi .
LEV 9:15     Alignment score: 0.338
Aaron presented the people 's sacrifice a goat , then took
it as the sacrifice for their sin and killed it ; he sacrificed it for sin , as he had done with the first goat .
Haruna ya miƙa hadayar mutanen - bunsuru , sai ya ɗauke shi domin hadayar zunubansu ya yanka shi ; ya miƙa hadayar ne domin zunubi , kamar yadda ya yi da bunsuru na fari .
LEV 9:16     Alignment score: 0.416
He presented the burnt offering and offered it as Yahweh had commanded .
Ya miƙa baiko na ƙonawa ya miƙa kamar yadda Yahweh ya umarta .
LEV 9:17     Alignment score: 0.453 → 0.455
He presented the grain offering ; he filled his hand with it and burned it on the altar , along with the morning 's burnt offering .
Ya miƙa baiko na garin hatsi ; ya cika tafin hannunsa da ita ya ƙona ta a kan bagadi , tare da baikon ƙonawa na safe
.
LEV 9:18     Alignment score: 0.493
He killed also the ox and the ram , the sacrifice for the peace offering , which was for the people . Aaron 's sons gave
him the blood , which he sprinkled against every side of the altar .
Ya kuma yanka san da rãgon , hadaya domin baiko na salama , saboda mutanen . ' Ya'yan Haruna maza suka ba shi jinin , wanda ya yayyafa a kowanne gefen bagadi .
LEV 9:19     Alignment score: 0.477 → 0.473
However , they cut out the fat of the bull and the ram , the fat tail , the fat that covers the inner parts , the kidneys , and the covering of the liver .
Amma , suka yanke kitsen bijimin da na rãgon , da kitsen wutsiyar
, da kitsen da ya rufe kayan ciki , da ƙodoji , da wanda ya rufe hanta .
LEV 9:20     Alignment score: 0.373
They took
the parts that were cut out and put these on the breasts , and then Aaron burned the fat on the altar .
Suka ɗauki sassan da aka yanka suka ɗibiyasu a kan ƙirjin , sa'an nan Haruna ya ƙona kitsen a kan bagadi ,
LEV 9:21     Alignment score: 0.527
Aaron waved the breasts and the right thigh as a wave offering before Yahweh , as Moses had commanded .
Haruna ya kaɗa ƙirjin da cinyar ƙafar
dama domin baiko na kaɗawa a gaban Yahweh , kamar yadda Musa ya umarta .
LEV 9:22     Alignment score: 0.481 → 0.482
Then Aaron lifted up his hands toward the people and blessed them ; then he came
down from offering the sin offering , the burnt offering , and the peace offering .
Sa'an nan Haruna ya ɗaga hannuwansa yana fuskantar mutane ya albarkace su ; sai ya dawo daga miƙa baiko na zunubi , baiko na ƙonawa , da baiko na salama .
LEV 9:23     Alignment score: 0.562
Moses and Aaron went into the tent of meeting , then came out again and blessed the people , and the glory of Yahweh appeared to all the people .
Musa da Haruna suka shiga rumfar taruwa , suka
sake fitowa kuma suka albarkaci mutanen , sai ɗaukakar Yahweh ta bayyana ga dukkan mutane .
LEV 9:24     Alignment score: 0.469 → 0.46
Fire came out from Yahweh and consumed the burnt offering and the fat on the altar . When all the people saw this , they shouted and lay facedown .
Wuta ta fito daga Yahweh ta cinye baikon ƙonawar
da kitsen da ke kan bagadin . Da dai dukkan mutane suka ga haka , sai suka yi ihu suka kwanta fuskokinsu a ƙasa .
LEV 9     Average alignment score: 0.477 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27