Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 25:1     Alignment score: 0.499 → 0.54
Yahweh spoke to Moses on Mount Sinai , saying ,
Yahweh ya yi magana da Musa akan tsaunin Sinai , cewa ,


LEV 25:2     Alignment score: 0.471
" Speak
to the people of Israel and say to them , ' When you come into the land that I give you , then the land must be made to keep a Sabbath for Yahweh .
" Ka yi magana da mutanen Isra'ila ka ce masu , " Sa ' ad da kuka zo cikin ƙasa wadda na ba ku , daga nan dole ƙasar za ta kiyaye Assabat domin Yahweh .
LEV 25:3     Alignment score: 0.416 → 0.416
You must plant your field
for six years , and for six years you must prune your vineyard and gather the produce .
Dole ku shuka gonarku shekaru shida , shekaru shida kuma dole ku gyara gonarku ta inabi ku tattara amfaninta .
LEV 25:4     Alignment score: 0.432
But in the seventh year , a Sabbath of solemn rest for the land must be observed , a Sabbath for Yahweh . You must not plant your field or prune your vineyard .
Amma a cikin shekara ta bakwai , dole a kula da Assabat mai saduda ta hutu
, Assabat domin Yahweh . Ba za ku shuka gonar ba ko ku gyara gonar inabinku ba .
LEV 25:5     Alignment score: 0.308
You must not conduct an organized harvest of whatever grows by itself , and you must not conduct an organized harvest of whatever grapes grow on your unpruned vines . This will be a year of solemn rest for the land .
Ba za ku shirya girbe
duk abin da ya tsiro don kansa ba , kuma ba za ku shirya girbin inabin da ya tsiro a kuringar da baku gyara ba . Wannan za ta zama shekara mai saduda ta hutawa domin ƙasar .
LEV 25:6     Alignment score: 0.25 → 0.261
Whatever the unworked land grows during the Sabbath year will be food for you . You , your male and female servants , your hired servants and the foreigners who live with you may gather food ,
Duk tsiron da ƙasar da baku
aikata ba ta bayar lokacin Assabat na ƙasar zai zama abinci domin ku . Ko , ' ya'yanku maza , da bayinku mata , da bayin da aka yi hayarsu , da baƙi da ke zaune tare da ku za ku iya tattara abinci ,
LEV 25:7     Alignment score: 0.157 → 0.204
and your livestock and also wild animals may eat whatever the land produces .
dabbobinku kuma da bisashenku za su iya cin amfanin da ƙasar ta bayar .
LEV 25:8     Alignment score: 0.45 → 0.458
You must count off seven Sabbaths of years , that is , seven times seven years , so that there will be seven Sabbaths of years , totaling forty - nine years .
Dole ku lisafta Assabat
guda bakwai na shekaru , wato , bakwai sau shekaru bakwai , wato akwai Assabat bakwai na shekaru , jimilla duka shekaru arba'in da tara ke nan .
LEV 25:9     Alignment score: 0.385
Then you must blow a loud trumpet everywhere on the tenth day of the seventh month . On the Day of Atonement you must blow a trumpet throughout all your land .
Sa'an nan za ku busa ƙaho da ƙarfi ko'ina a rana ta goma a watan bakwai . A ranar kaffara dole ku busa ƙaho ko'ina a cikin ƙasarku .
LEV 25:10     Alignment score: 0.365 → 0.362
You must set apart the fiftieth year to Yahweh and proclaim liberty throughout the land to all its inhabitants . It will be a Jubilee for you , in which property and slaves must be returned to their families .
Dole ku keɓe shekara ta hamsin ga Yahweh kuma ayi shelar ' yanci ko'ina a ƙasar ga dukkan mazaunanta . Zata zama ranar mayarwa domin ku , inda kowacce mallaka
da bayi dole za su koma wurin iyalinsu .
LEV 25:11     Alignment score: 0.237 → 0.243
The fiftieth year will be a Jubilee for you . You must not plant or conduct an organized harvest . Eat whatever grows by itself , and gather the grapes that grow on the unpruned vines .
Shekara
ta hamsin zata zama shekarar mayarwa a gare ku . Ba za ku shuka ko shirya girbi . Ko cin duk abin da ya tsiro da kansa ba , kuma ba za ku tattara inabi da ya tsiro a kuringai da baku gyara ba .
LEV 25:12     Alignment score: 0.365
For it is a Jubilee , which will be holy for you . You must eat the produce that grows by itself out of the fields .
Gama Shekarar ' Yanci ce , wadda za ta zama mai tsarki domin ku . Dole kuci amfanin da ya tsiro don kansa a gonaki .
LEV 25:13     Alignment score: 0.224 → 0.221
You must return everyone to his own property in this
year of Jubilee .
Dole ku mayar wa da kowanne mutum mallakarsa a shekarar ' Yanci .
LEV 25:14     Alignment score: 0.307
If you sell any land to your neighbor or buy any land from your neighbor , you must not cheat or wrong each other .
Idan ka sayar da gona
ga maƙwabcinka ko ka sayi gona a wurin maƙwabcinka , kada ku cuci ko ku zalunci juna .
LEV 25:15     Alignment score: 0.268 → 0.321
If you buy land from your neighbor , consider the number of years and crops that can be harvested until the next Jubilee . Your neighbor selling the land must consider that also .
Idan ka sayi gona daga maƙwabcinka , sai ka yi la'akari da shekaru da amfanin da za a girbe har zuwa shekarar
gaba ta ' Yanci . Maƙwabcinka da ke sayar maka da gonar dole ya kula da wannan shi ma .
LEV 25:16     Alignment score: 0.256 → 0.266
A larger number of years until the next Jubilee will increase the value of land , and a smaller number of years until the next Jubilee will decrease the value , because the number of harvests the land will produce for the new owner is related to the number of years before the next Jubilee .
Yawan shekarun har zuwa shekarun ' Yanci zai ƙara
tamanin ƙasar , gwargwadon ƙarancin shekarun za a rage tamanin ta , saboda yawan girbin da ƙasar zata bayar domin sabon mai gonar yana alaƙa da yawan shekaru kafin shekarar ' Yanci ta gaba .
LEV 25:17     Alignment score: 0.426
You must not cheat or wrong one another ; instead , you must honor your God , for I am Yahweh your God .
Ba za ku cuci
ko ku zalunci juna ba ; maimakon haka dole ku girmama Allahnku , gama Ni ne Yahweh Allahnku .
LEV 25:18     Alignment score: 0.301
Therefore you must obey my decrees , keep my laws , and carry them out . Then you will live in the land in safety .
Domin wannan dole ku kiyaye umarnaina
, ku kiyaye dokokina , kuma ku aiwatar da su . Daga nan za ku zauna cikin ƙasar lafiya .
LEV 25:19     Alignment score: 0.26
The land will yield its produce , and you will eat your fill
and live there in safety .
ƙasa za ta bada amfaninta , kuma za ku ci ku ƙoshi kuma ku zauna can cikin tsaro .
LEV 25:20     Alignment score: 0.313
You might say , " What will we eat during the seventh year ? Look , we can not plant or gather our produce . "
Za ku iya cewa , " Me zamu ci cikin shekara ta bakwai ? Duba , ba dama mu shuka ko mu tattara amfaninmu ba . "
LEV 25:21     Alignment score: 0.374
I will command my blessing to come upon you in the sixth year , and it will produce harvest enough for three years .
Zan umarci
albarkata ta zo bisanku a cikin shekara ta shida , kuma zata bada isasshen amfani har shekaru uku .
LEV 25:22     Alignment score: 0.343
You will plant in the eighth
year and continue to eat from the previous years ' produce and the stored food . Until the harvest of the ninth year comes in , you will be able to eat from the provisions stored in the previous years .
Za ku shuka cikin shekara ta takwas kuma ku ci gaba da cin abincin da kuka ajiye a shekarun baya . Har lokacin girbi na shekara ta tara ta zo , za ku ci daga tanajin ajiyar da kuka yi a shekarun baya .
LEV 25:23     Alignment score: 0.358
The land must not be sold to a new permanent owner , because the land is mine . You are all foreigners and temporary residents on my land .
Ba za a sayar da ƙasa
ga wani ya zama sabon mai ita ta din - din din ba , saboda ƙasa tawace . Dukkanku bãƙi ne masu zama na ɗan lokaci a ƙasa ta .
LEV 25:24     Alignment score: 0.295
You must observe the right of redemption for all the land that you acquire ; you must allow the land to be bought back by the family from whom you bought it .
Dole ku kula da haƙin fansa domin dukkan ƙasar da kuka mallaka
; dole ku bari a sake sayen ƙasar ga iyalin daga wanda ya saye ta .
LEV 25:25     Alignment score: 0.285
If your fellow Israelite became
poor and for that reason sold some of his property , then his nearest relative may come and buy back the property that he sold to you .
Idan ɗan'uwanka Ba - Isra'ile ya zama talaka kuma akan wannan dalili ya sayar da wata mallaka tasa , daga nan danginsa na kusa zai iya zuwa ya fanshi mallakar da ya sayar maka .
LEV 25:26     Alignment score: 0.322 → 0.337
If a man has no relative to redeem his property , but if he has prospered and has the ability to redeem it ,
Idan mutum ba shi da ɗan'uwa da zai fãnshi
mallakarsa , amma idan ya azurta har zai iya fãnsar ta ,
LEV 25:27     Alignment score: 0.352
then he may calculate the years since the land was sold and repay the balance to the man to whom he sold it . Then he may return to his own property .
daga nan zai iya lissafta
shekaru tun lokacin da aka sayar da ƙasar sai ya biya sauran ga mutumin da ya sayar wa . Daga nan zai iya dawo wa ga mallakarsa .
LEV 25:28     Alignment score: 0.381 → 0.381
But if he is not able to get the land back for himself , then the land he has sold will remain in the ownership of the one who bought it until the year of Jubilee . At the year of Jubilee , the land will be returned to the man who sold it , and the original owner will return to his property .
Amma idan bai iya dawo da ƙasar domin kansa ba , daga nan ƙasar da ya sayar za ta kasance cikin mallakar shi wanda ya saye ta har zuwa lokacin shekarar ' Yanci . A shekarar ' Yanci , ƙasar zata koma ga mutumin da ya sayar da ita , ainihin mai ita kuma zai koma ga mallakarsa
.
LEV 25:29     Alignment score: 0.388
If a man sells a house in a walled city , then he may buy it back within a whole year after it was sold . For a full year he will have the right of redemption .
Idan mutum ya sayar da gidansa a cikin birni mai ganuwa , daga nan zai iya ya fãnshar sa cikin dukkan
shekara bayan ya sayar . Gama a cikin cikar shekara yana da ' yancin fãnsa .
LEV 25:30     Alignment score: 0.406 → 0.411
If the house is not redeemed within a full year , then the house in the walled city will become the permanent property of the buyer and his descendants . It is not to be returned in the year of Jubilee .
Idan ba a fãnshi
gidan kamin cikar shekara ba , daga nan gidan da ke cikin birni mai ganuwa zai zama mallaka ta din - din din ga wanda ya saya shi da zuriyarsa . Ba za a mayar da shi cikin shekara ta ' Yanci ba .
LEV 25:31     Alignment score: 0.356 → 0.354
But the houses of the villages that have no wall around them will be considered as the field of the land . They may be redeemed , and they must be returned during the year of Jubilee .
Amma gidajen ƙauyukan da ba su da gãnuwa kewaye da su za a yi lissafinsu a matsayin filin ƙasa
. Za a iya fãnsarsu kuma dole a dawo da su a shekarar ' Yanci .
LEV 25:32     Alignment score: 0.42
However , the houses owned by the Levites in their cities may be redeemed at any time .
Amma , gidajen da Lebiyawa suka
mallaka cikin birane za su iya fãnsarsu a kowanne lokaci .
LEV 25:33     Alignment score: 0.508 → 0.508
If one of the Levites does not redeem a house he sold , then the house that was sold in the city where it is located must be returned in the year of Jubilee , for the houses of the cities of the Levites are their property among the people of Israel .
Idan ɗaya daga cikin Lebiyawa bai fãnshi
gidan da ya sayar ba , daga nan gidan da aka sayar a cikin birni a inda ya ke dole a dawo da shi cikin shekarar ' Yanci , gama gidajen biranen Lebiyawa mallakarsu ne a cikin mutanen Isra'ila .
LEV 25:34     Alignment score: 0.574 → 0.577
But the fields around their cities may not be sold because they are the permanent property of the Levites .
Amma filayen da ke kewaye da biranen ba za a sayar da su ba saboda mallakar
Lebiyawa ne na din - din din .
LEV 25:35     Alignment score: 0.324 → 0.326
If your fellow countryman becomes poor , so that he can no longer provide for himself , then you must help him as you would help a foreigner or anyone else living as an outsider among you .
Idan ɗan ƙasarku ya zama talaka , yadda ba zai iya biyan buƙatar kansa ba , daga nan dole ka taimake
shi kamar yadda za ka taimaki bãƙo ko wani dabam da ke zaune kamar na waje a cikinku .
LEV 25:36     Alignment score: 0.308
Do not charge him interest or try to profit from him in any way , but honor your God so that your brother may keep living with you .
Kada ka caje shi da ruwa ko ka yi ƙoƙarin samun riba daga gare shi ta kowacce hanya , amma ka girmama Allahnka domin ɗan'uwanka ya ci gaba da zama tare da kai .
LEV 25:37     Alignment score: 0.331
You must not give
him a loan of money and charge interest , nor sell him your food to earn a profit .
Kada ka bashi bashin kuɗi da ruwa , ko ka sayar masa abinci don samun riba .
LEV 25:38     Alignment score: 0.505 → 0.505
I am Yahweh your God , who brought you out of the land of Egypt , in order that I might give you the land of Canaan , and that I might be your God .
Ni ne Yahweh Allahnku , wanda ya fito da ku daga ƙasar Masar , domin in baku
ƙasar Kan'ana , kuma in zama Allahnku .
LEV 25:39     Alignment score: 0.376 → 0.367
If your fellow countryman has become poor and sells himself to you , you must not make him work like a slave .
Idan ɗan ƙasarku ya zama talaka har ya sayar da kansa gare ka , kada kasa shi ya yi aiki kamar bawa . Ka kula da shi kamar baran haya
.
LEV 25:40     Alignment score: 0.277 → 0.294
Treat him as a hired servant . He must be like someone living temporarily with you . He will serve with you until the year of Jubilee .
Dole ya zama kamar wanda ya ke zama da kai na ɗan lokaci . Zai yi hidima tare da kai har zuwa shekarar
' Yanci .
LEV 25:41     Alignment score: 0.252 → 0.269
Then he will go away from you , he and his children with him , and he will return to his own family and to his fathers ' property .
Daga nan zai tafi daga gare ka , shi da ' ya'yansa tare da shi , zai koma wurin iyalinsa da mallakar
kakanninsa .
LEV 25:42     Alignment score: 0.527
For they are my servants whom I brought out of the land of Egypt . They will not be sold as slaves .
Gama su bayina
ne waɗanda na kawo daga ƙasar Masar . Ba za a sayar da su kamar bayi ba .
LEV 25:43     Alignment score: 0.371
You must not rule over them harshly , but you must honor your God .
Kada ku mallake
su da tsanani , amma dole ku girmama Allahnku .
LEV 25:44     Alignment score: 0.259 → 0.261
As for your male and female slaves , whom you can obtain from the nations who live
around you , you may buy slaves from them .
Ga zancen bayinku maza da mata , waɗanda za ku samu daga al'umman da ke kewaye da ku , za ku iya sayen bayi daga gare su .
LEV 25:45     Alignment score: 0.279 → 0.308
You may also buy slaves from the foreigners who are living among you , that is , from their families who are with you , children who have been born in your land . They may become your property .
Za ku iya sayen bayi daga bãƙin da ke zaune a wurin ku , wato , daga iyalin da ke tare da ku , ' ya'yan da aka haifa cikin ƙasarku . Sun zama mallakarku
.
LEV 25:46     Alignment score: 0.376 → 0.374
You may provide such slaves as an inheritance for your children after you , to hold as property , and make them slaves for life
, but you must not rule over your brothers among the people of Israel with harshness .
Za ku iya tanada wa ' ya'yanku irin waɗannan bayi su zama gãdo bayan ku , su riƙe su a matsayin mallaka , su kuma za su zama bayi har abada , amma baza ku yi mulkin ' yan'uwanku cikin mutanen Isra'ila da tsanani ba .
LEV 25:47     Alignment score: 0.288 → 0.307
If a foreigner or someone living temporarily with you has become wealthy
, and if one of your fellow Israelites has become poor and sells himself to that foreigner , or to someone in a foreigner 's family ,
Idan bãƙo ko wani da ke zama cikinku na ɗan lokaci ya azurta , ɗan'uwanku kuma Ba - Isra'ile ya talauce ya sayar da kansa ga bãƙon , ko ga wani cikin iyalin bãƙon ,
LEV 25:48     Alignment score: 0.218 → 0.224
after your fellow Israelite has been bought , he may be bought back . Someone in his family may redeem him .
bayan da an sayi
Ba - Isra'ilenku , za a iya fãnsarsa . Wani daga cikin iyalinsa zai iya fãnsar sa .
LEV 25:49     Alignment score: 0.364 → 0.375
It might be the person 's uncle , or his uncle 's son , who redeems him , or anyone who is his close relative from his family . Or , if he has become
prosperous , he may redeem himself .
Zai iya zama kawun mutumin ko ɗan kawunsa , wanda ya fanshe shi , ko wani wanda ya ke kusa da iyalinsa . Ko , idan ya azurta , zai iya fãnsar kansa .
LEV 25:50     Alignment score: 0.293 → 0.308
He must bargain with the man who bought him ; they must count the years from the year he sold himself to his purchaser until the year of Jubilee . The price of his redemption must be figured in keeping with the rate paid to a hired servant , for the number of years he might continue to work for the one who bought him .
Dole ya yi ciniki da wanda ya saye shi ; dole su lisafta shekarun daga shekarar
da ya sayar da kansa ga wanda ya saye shi har zuwa shekarar ' Yanci . Farashin da aka fãnshe shi zai zama dai - dai da yawan wanda aka biya baran da akayi hayar sa , zai iya ci gaba da yin aiki har wasu shekaru ga wanda ya sawo shi .
LEV 25:51     Alignment score: 0.306 → 0.306
If there are still many years until the year of Jubilee , he must pay back as the price for his redemption an amount of money that is in proportion to the number of those
years .
Idan har yanzu akwai sauran shekaru da yawa kafin shekarar ' Yanci , dole ya biya kuɗin domin fãnsarsa bisa ga adadin waɗannan shekaru .
LEV 25:52     Alignment score: 0.289 → 0.294
If there are only a few years to the year of Jubilee , then he must bargain with his purchaser to reflect the number of years left before the year of Jubilee , and he must pay for his redemption in keeping with the number of years .
Amma idan shekarun sun ragu
kaɗan ga shekarar ' Yanci , daga nan dole ya yi ciniki tare da mai sayensa ya nuna yawan shekarun da suka ragu kafin shekarar ' Yanci , kuma dole ya biya domin fãnsarsa bisa ga yawan shekarun .
LEV 25:53     Alignment score: 0.312 → 0.313
He is to be treated like a man hired year by year . You must make sure he is not treated with harshness .
Dole a kula da shi kamar mutumin da aka yi hayarsa shekara bayan shekara . Dole ku tabbatar ba a tsananta masa da tsanani ba .
LEV 25:54     Alignment score: 0.352 → 0.346
If he is not redeemed by these means , then he must serve until the year of Jubilee , he and his children with him .
Idan ba a fãnshe shi ta waɗannan hanyoyi ba , daga nan zai ci gaba da bauta har zuwa shekarar
' Yanci , shi da ' ya'yansa tare da shi .
LEV 25:55     Alignment score: 0.395 → 0.415
To me the people of Israel are servants . They are my servants whom I brought out of the land of Egypt . I am Yahweh your God . ' "
A gare ni mutanen Isra'ila bayi ne . Bayi na ne waɗanda na fisshe su daga ƙăsar Masar . Ni ne Yahweh Allahnku . ' "
LEV 25     Average alignment score: 0.349 for 55 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27