Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 7:1     Alignment score: 0.29 → 0.319
This is the law of the guilt offering . It is most holy .
Wannan ita ce dokar
baiko domin laifi . Mafi tsarki ne .


LEV 7:2     Alignment score: 0.445 → 0.449
They must kill the guilt offering in the place for killing it , and they must sprinkle its blood against every side of the altar .
Dole a kashe baiko domin laifi a mayankarsa , dole kuma su yayyafa jininsa a kowanne gefen bagadi .
LEV 7:3     Alignment score: 0.512
All the fat in it will be offered : the fat tail , the fat that is over the inner parts ,
Dukkan kitsen da ke cikinsa za a miƙa shi : kitsen wutsiya , da kitsen da ke a kan kayan ciki ,
LEV 7:4     Alignment score: 0.498
the two kidneys and the fat on them , which is next to the loins , and what covers the liver , with the kidneys all this must be removed .
da ƙodojin biyu da kitsen da ke bisan su , wanda ke kusa da kwiɓi , da wanda ya rufe hanta , tare da ƙodoji - duk wannan dole a cire su .
LEV 7:5     Alignment score: 0.559 → 0.566
The priest must burn these parts on the altar as an offering made with fire to Yahweh . This is the guilt offering .
Dole firist ya ƙona waɗannan sassa a kan bagadin shi ne baikon da aka yi da wuta ga Yahweh . Wannan shi ne baiko domin laifi .
LEV 7:6     Alignment score: 0.383
Every male among the priests may eat part of this offering . It must be eaten in a holy place because it is most holy .
Kowanne namiji daga cikin fistoci zai iya ci daga wannan baikon . Dole ne a ci shi a wuri mai tsarki domin mafi tsarki ne .
LEV 7:7     Alignment score: 0.383
The sin offering is like the guilt offering . The same law applies to both of them . They belong to the priest who makes atonement with them .
Baiko domin zunubi kamar baiko domin laifi ya ke . Doka guda ce domin su biyun . Za su zama na firist wanda ya ke yin kaffara da su .
LEV 7:8     Alignment score: 0.466
The priest who offers anyone 's burnt offering may have for himself the hide of that offering .
Firist wanda ya miƙa wa wani baikonsa na ƙonawa zai iya ɗaukar wa kansa fatar wannan baikon .
LEV 7:9     Alignment score: 0.424 → 0.423
Every grain offering that is baked in an oven , and every such offering that is cooked in a frying pan or in a baking pan will belong to the priest who offers it .
Kowanne baiko na garin hatsi da aka toya a cikin tanda , da kowanne makamancin baiko da aka dafa a tukunya ko a kaskon tuya zai zama na firist da ya miƙa baikon .
LEV 7:10     Alignment score: 0.45 → 0.446
Every grain offering , either dry or mixed with oil , will belong equally to all the descendants of Aaron .
Kowanne baiko na garin hatsi , ko busasshe ko kwaɓaɓɓe da mai , za su zama rabon dukkan zuriyar Haruna dai - dai wa dai - da .
LEV 7:11     Alignment score: 0.593
This is the law of the sacrifice of peace offerings which people will offer to Yahweh .
Wannan ita ce shari'ar hadayar
baye - baye na salama wadda mutane za su miƙa ga Yahweh .
LEV 7:12     Alignment score: 0.4
If anyone offers it in order to give thanks , then he must offer it with a sacrifice of cakes made without yeast , but mixed with oil , of cakes made without yeast , but spread with oil , and of cakes made with fine flour that is mixed with oil .
Idan wani ya miƙa shi domin ya yi godiya , to dole ya miƙa shi da hadayar
waina da aka yi ba a sa gami ba , amma kwãɓe da mai , waina da aka yi ba gami , amma an shafa masu mai , waina da aka yi ta da lallausar gari da aka kwaɓa da mai .
LEV 7:13     Alignment score: 0.443 → 0.446
Also for the purpose of giving thanks , he must offer with his peace offering cakes of bread made with yeast .
Kuma domin dalilin miƙa godiya , dole ya miƙa baikonsa na salama tare da wainar
gurasa da aka yita da gami .
LEV 7:14     Alignment score: 0.515
He is to offer one of each kind of these sacrifices as an offering presented to Yahweh . It will belong to the priests who sprinkle the blood of the peace offerings onto the altar .
Zai miƙa guda ɗaya na kowanne irin waɗannan hadayu ya zama baikon da aka miƙa ga Yahweh . Zai zama rabon firist wanda ya yayyafa jinin baye - baye na salama a kan bagadi .
LEV 7:15     Alignment score: 0.341
The person presenting a peace offering for the purpose of giving thanks must eat the meat of his offering on the day of the sacrifice . He must not leave any of it until the next morning .
Mutumin da ke miƙa baiko na salama domin nuna godiya dole ya ci naman baikonsa a ranar yin hadayar
. Kada ya bar ragowar har kashegari da safe .
LEV 7:16     Alignment score: 0.411
But if the sacrifice of his offering is for the purpose of a vow , or for the purpose of a freewill offering , the meat must be eaten on the day that he offers his sacrifice , but whatever remains of it may be eaten on the next day .
Amma idan hadayar
baikonsa domin wa'adi ne , ko kuma domin bayarwar yardar rai , dole a ci naman a ranar da ya miƙa hadayar , amma duk abin da ya rage a ciki za a iya cinsa kashegari .
LEV 7:17     Alignment score: 0.325
However , whatever meat of the sacrifice remains on the third day must be burned .
Amma , kowanne
ragowar naman hadaya a rana ta uku dole a ƙone shi .
LEV 7:18     Alignment score: 0.334 → 0.334
If any of the meat of the sacrifice of one 's peace offering is eaten on the third day , it will not be accepted , neither will it be credited to the one who offered it . It will be a disgusting thing , and the person who eats it will carry the guilt
of his sin .
Idan aka ci naman hadayar wani na baikon salama a rana ta uku , ba za a karɓa ba , ba kuma za a lisafta shi ga mai miƙa wa ba . Zai zama abin ƙyama , kuma mutumin da ya ci shi zai ɗauki laifin zunubinsa .
LEV 7:19     Alignment score: 0.259
Any meat that touches an unclean thing must not be eaten . It must be burned . As for the rest of the meat , anyone who is clean may eat it .
Duk naman da ya taɓa abin da ba tsarki ba za a ci shi ba . Dole a ƙona shi . Game da sauran naman , duk wanda ya ke da tsarki zai iya cin shi .
LEV 7:20     Alignment score: 0.405 → 0.408
However , an unclean person who eats any meat from the sacrifice of a peace offering that belongs to Yahweh that person must be cut off from his people .
Amma fa , mutum marar tsarki wanda ya ci wani nama daga hadayar
baiko na salama wanda ya ke na Yahweh ne - wannan mutum dole a datse shi daga mutanensa .
LEV 7:21     Alignment score: 0.352 → 0.358
If anyone touches any unclean thing whether uncleanness of man , or of unclean beast , or of some unclean and disgusting thing , and if he then eats some of the meat of a sacrifice of peace offering that belongs to Yahweh , that person must be cut off from his people . ' "
Idan wani mutum ya taɓa wani abu marar tsarki - ko ƙazamtar mutum ne , ko na ƙazamin dabba , ko na wani abu marar tsarki na ban ƙyama , sa'an nan kuma ya ci daga naman hadayar
baiko na salama wanda ya ke na Yahweh ne , wannan mutumin dole a datse shi daga mutanensa . ' "
LEV 7:22     Alignment score: 0.691
Then Yahweh spoke to Moses , saying ,
Sai Yahweh ya yi magana da Musa , cewa ,
LEV 7:23     Alignment score: 0.516
" Speak
to the people of Israel and say , ' You must eat no fat of an ox or a sheep or a goat .
" Yi magana da mutanen Isra'ila ka ce , ' Ba za ku ci kitsen ko na tunkiya ko na akuya ba .
LEV 7:24     Alignment score: 0.347 → 0.348
The fat of an animal that died
without being a sacrifice , or the fat of an animal torn by wild animals , may be used for other purposes , but you must certainly not eat it .
Kitsen dabba mushe da ba a yi hadaya da ita ba , ko kitsen dabbar da namomin jeji suka yayyaga , za a iya yin amfani da su domin wani abu , amma kada ku kuskura ku ci su .
LEV 7:25     Alignment score: 0.381
Whoever eats the fat of an animal that men can offer as a sacrifice by fire to Yahweh , that person must be cut off from his people .
Ko wane ne ya ci kitsen dabbar
da mutane zasu iya miƙa ta hadaya ta ƙonawa ga Yahweh , wannan mutumin dole a datse shi daga mutanensa .
LEV 7:26     Alignment score: 0.385
You must eat no blood whatsoever in any of your houses , whether it is from a bird or an animal .
Ba za ku ci jini ba daɗai a gidajenku , ko daga tsuntsu ya ke ko dabba .
LEV 7:27     Alignment score: 0.409
Whoever eats any blood , that person must be cut off from his people . ' "
Duk wanda ya ci jini , dole a datse wannan mutum daga mutanensa . ' "
LEV 7:28     Alignment score: 0.746
So Yahweh spoke to Moses and said ,
Sai Yahweh ya yi magana da Musa ya ce ,
LEV 7:29     Alignment score: 0.553
" Speak
to the people of Israel and say , ' He who offers the sacrifice of a peace offering to Yahweh must bring part of his sacrifice to Yahweh .
" Ka yi magana da mutanen Isra'ila ka ce , ' Wanda duk ya ke miƙa hadayar baiko na salama ga Yahweh dole ya kawo wani sashen hadayar ga Yahweh .
LEV 7:30     Alignment score: 0.488
The offering for Yahweh to be made by fire , his own hands must bring it . He must bring the fat with the breast , so that the breast may be waved as a wave offering before Yahweh .
Baiko domin Yahweh da za a yi da wuta , mai ita ne zai kawo da hannunsa . Dole ya kawo kitsen tare da ƙirjin , saboda a kaɗa ƙirjin ya zama baiko don kaɗawa a gaban Yahweh .
LEV 7:31     Alignment score: 0.631
The priest must burn the fat on the altar , but the breast will belong to Aaron and his descendants .
Dole ne firist ya ƙona kitsen a kan bagadi , amma ƙirjin zai zama na Haruna da zuriyarsa
.
LEV 7:32     Alignment score: 0.493 → 0.532
You must give the right thigh to the priest as an offering presented out of the sacrifice of your peace offerings .
Dole a bada cinyar ƙafar
dama ga firist a matsayin baikon da aka miƙa daga cikin hadayarku ta baye - baye na salama .
LEV 7:33     Alignment score: 0.55
The priest , one of Aaron 's descendants , who offers the blood of the peace offerings and the fat he will have the right thigh as his share of the offering .
Firist , ɗaya daga cikin dangin
Haruna , wanda ya miƙa jinin baye - baye na salama da kitsen - shi zai ɗauki cinyar ƙafar dama rabonsa kenan na baikon .
LEV 7:34     Alignment score: 0.376
For I have taken from the people of Israel , the breast of the wave offering , and the thigh that is the contribution , and they have been given to Aaron the priest and his sons as their regular share .
Gama na ɗauka
daga mutanen Isra'ila , ƙirjin baiko na kaɗawa , da cinya su zama bayarwarsu , an rigaya an ba Haruna firist da ' ya'yansa maza waɗannan su zama rabonsu koyaushe .
LEV 7:35     Alignment score: 0.61 → 0.61
This is the share for Aaron and his descendants from the offerings for Yahweh made by fire , on the day when Moses presented them to serve Yahweh in the work of priest .
Wannan ne rabon Haruna da zuriyarsa
daga baye - bayen da aka yi wa Yahweh da wuta , a ranar da Musa ya miƙa su su yi wa Yahweh hidima a cikin aikin firist .
LEV 7:36     Alignment score: 0.461
This is the share that Yahweh commanded to be given them from the people of Israel , on the day that he anointed the priests . It will always be their share throughout all generations .
Wannan rabon ne da Yahweh ya umarta a ba su daga mutanen Isra'ila , a ranar da ya keɓe firistoci . Kullum zai zama rabonsu
har dukkan tsararraki .
LEV 7:37     Alignment score: 0.561
This is the law of the burnt offering , of the grain offering , of the sin offering , of the guilt offering , of the consecration offering , and of the sacrifice of peace offerings ,
Wannan shi ne shari'ar baiko na ƙonawa , da baiko na hatsi , da baiko domin zunubi , da baiko domin laifi , da baiko na keɓewa , da na hadayar
baye - baye na salama ,
LEV 7:38     Alignment score: 0.603 → 0.602
about which Yahweh gave
commands to Moses on Mount Sinai on the day that he commanded the people of Israel to offer their sacrifices to Yahweh in the wilderness of Sinai . ' "
wanda Yahweh ya ba da umarnai ga Musa a kan Tsaunin Sinai a ranar da ya umarci mutanen Isra'ila su miƙa hadayunsu ga Yahweh a jejin Sinai . ' "
LEV 7     Average alignment score: 0.448 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27