Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29 


1CH 5:1     Alignment score: 0.46
The sons of Reuben the firstborn of Israel now Reuben was Israel 's firstborn , but his birthright was given to the sons of Joseph son of Israel because Reuben had defiled his father 's couch . So he is not recorded as being the oldest son .
' Ya'yan Ruben ɗan farin Isra'ila - Ruben shi ne ɗan farin Isra'ila , amma aka ba da girman ɗan farinsa ga ' ya'yan Yosef ɗan Isra'ila domin Ruben ya ƙazantar da gadon mahaifinsa . Saboda haka ba a lisafta shi a matsayin ɗan fãri
ba .


1CH 5:2     Alignment score: 0.427
Judah was the strongest of his brothers , and the leader would come
from him . But the birthright was Joseph 's
Yahuda shi ne mafi ƙarfi cikin ' ya'uwansa , shugaba kuma zai fito da ga cikinsa . Amma albarkar ɗan fari na Yosef ne -
1CH 5:3     Alignment score: 0.757
the sons of Reuben , the firstborn of Israel were Hanok , Pallu , Hezron , and Karmi .
' ya'yan Ruben ɗan farin Isra'ila su ne Hanok , Fallu , Hezron da Karmi .
1CH 5:4     Alignment score: 0.659 → 0.714
The descendants of Joel were these : Joel 's son was Shemaiah . Shemaiah 's son was Gog . Gog 's son was Shimei .
Waɗannan su ne zuriyar Yowel : Ɗan Yowel shi ne Shemayiya
. Ɗan Shemayiya shi ne Gog . Ɗan Gog shi ne Shimei .
1CH 5:5     Alignment score: 0.595 → 0.591
Shimei 's son was Micah . Micah 's son was Reaiah . Reaiah 's son was Baal .
Ɗan Shimei shi ne Mika . Ɗan Mika shi ne Reyayiya
. Ɗan Reyayiya shi ne Ba ' al.
1CH 5:6     Alignment score: 0.631 → 0.628
Baal 's son was Beerah , whom Tiglath - Pileser king of Assyria took
into exile . Beerah was a leader in the tribe of Reuben .
Ɗan Ba'al shi ne Bira , wanda Tilgat Filesa sarkin Asiriya ya kai su bautar talala . Bira shugaba ne cikin kabilar Ruben .
1CH 5:7     Alignment score: 0.304 → 0.315
Beerah 's relatives according to their clans , listed according to their genealogical records : Jeiel the leader , Zechariah , and
Waɗannan su ne ' yan'uwan Bira cikin dangoginsu ga yadda aka lisaftasu cikin rubutun tarihin asali : Yeyel
shi ne babba , Zekariya , da
1CH 5:8     Alignment score: 0.751
Bela son of Azaz son of Shema son of Joel . They lived in Aroer , as far as Nebo and Baal Meon ,
Bela ɗan Azaz ɗan Shema ɗan Yowel . Suka zauna a Arowa , har can nesa da Nebo da Ba'al Meyon
,
1CH 5:9     Alignment score: 0.403 → 0.415
and eastward to the start of the wilderness that extends to the Euphrates River . This was because they had many cattle in the land of Gilead .
daga gabas kuma har zuwa goshin jejin da ya miƙe zuwa Kogin Yuferatis
. Wannan ya zama haka domin suna da garken dabbobi da yawa a ƙasar Giliyad .
1CH 5:10     Alignment score: 0.559
In the days of Saul , the tribe of Reuben attacked the Hagrites and defeated them . They lived in the Hagrites ' tents throughout all the land east of Gilead .
A zamanin Saul , kabilar Ruben ta faɗa wa Hagarawa ta ci su . Suka zauna a rumfunan Hagarawa a dukkan ƙasar da ke gabashin Giliyad .
1CH 5:11     Alignment score: 0.583 → 0.582
The members of the tribe of Gad lived near them , in the land of Bashan as far as Salekah .
' Yan kabilar Gad suka
zauna kusa da su , a cikin ƙasar Bashan har zuwa Saleka .
1CH 5:12     Alignment score: 0.524 → 0.624
Joel was their leader ; Shapham was second ; and Janai and Shaphat in Bashan .
Shugabanninsu su ne Yowel , wanda shugaba ne , da Shafan shi ma wani shugaba ne , da Yanai da Shafat a Bashan .
1CH 5:13     Alignment score: 0.488 → 0.583
Their relatives , by their fathers ' families , were Michael , Meshullam , Sheba , Jorai , Jakan , Zia , and Eber seven in all .
' Yan'uwansu
ta wurin iyalan mahaifisu su ne Mika'el , Meshulam , Sheba , Yorai , Yakan , Ziya , da Eber - su bakwai cur .
1CH 5:14     Alignment score: 0.707 → 0.754
These persons named above were the descendants of Abihail , and Abihail was the son of Huri . Huri was the son of Jaroah . Jaroah was the son of Gilead . Gilead was the son of Michael . Michael was the son of Jeshishai . Jeshishai was the son of Jahdo . Jahdo was the son of Buz .
Waɗannan mutane da aka ambata a baya su ne zuriyar Abihal
, Abihal ɗan Huri ne , Huri ɗan Yarowa ne . Yarowa ɗan Giliyad ne . Giliyad ɗan Mika'el ne . Mika'el ɗan Yeshishai ne . Yeshishai ɗan Yahdo ne . Yahdo ɗan Buz ne .
1CH 5:15     Alignment score: 0.579 → 0.647
Ahi son of Abdiel son of Guni , was head of their fathers ' family .
Ahi ɗan Abdiyel ɗan Guni , shugaba ne a iyalin mahaifinsa .
1CH 5:16     Alignment score: 0.437 → 0.469
They lived in Gilead , in Bashan , in its towns , and in all the pasturelands of Sharon as far as its borders .
Sun zauna a Giliyad , da Bashan da cikin garuruwanta da kuma cikin dukkan makiyayan ƙasar Sharon har zuwa goshin iyakarta .
1CH 5:17     Alignment score: 0.573 → 0.594
All these were listed by genealogical records in the days of Jotham king of Judah and of Jeroboam king of Israel .
An rubuta waɗannan dukka bisa ga tarihin asali a kwanakin Yotam sarkin Yahuda da kuma Yerobowam sarkin Isra'ila .
1CH 5:18     Alignment score: 0.405
The Reubenites , the Gadites , and the half tribe of Manasseh had 44,760 soldiers trained for war , who carried shield and sword , and who drew
the bow .
Rubenawa da Gadawa , da rabin kabilar Manasse su na da jarumawa dubu arba'in da hudu gwanayen mayaƙa , ɗauke da garkuwa da takobi da masu harbi da baka .
1CH 5:19     Alignment score: 0.869
They attacked the Hagrites , Jetur , Naphish , and Nodab .
Suka kai hari ga Hagarawa , Yetur , Nafish , da Nodab .
1CH 5:20     Alignment score: 0.284 → 0.283
They received divine help against them . In this way , the Hagrites and all who were with them were defeated . This was because the Israelites cried out to God in the battle , and he responded to them , because they put their trust in him .
Suka sami taimakon yin yaƙi da abokan
gabarsu daga Mai iko dukka . Da haka ne , su ka ci Hagarawa da dukkan waɗanda ke tare da su . Wannan ya faru domin Isra'ilawa sun yi kuka ga Allah cikin yaƙin , ya kuma sauraresu domin sun dogara gareshi .
1CH 5:21     Alignment score: 0.607
They captured their animals , including fifty thousand camels , 250,000 sheep , two thousand donkeys , and 100,000 men .
Suka washe dabbobinsu , tare
da raƙuma dubu hamsin , tumaki 250,000 , jakai dubu biyu , da mazaje 100,000 .
1CH 5:22     Alignment score: 0.285 → 0.286
Many fell
because the battle was from God . They lived in their land until the captivity .
Sabili da Allah ya yi yaƙi domin su , suka kashe maƙiyansu da yawa . Suka zauna a ƙasarsu har lokacin zuwa bautar talala .
1CH 5:23     Alignment score: 0.685 → 0.695
The half tribe of Manasseh lived in the land of Bashan as far as Baal Hermon and Senir ( that is , Mount Hermon ) .
Rabin kabilar Manasse suka
zauna a ƙasar Bashan har zuwa Ba'al Harmon da Senir ( wato Tsaunin Harmon ) .
1CH 5:24     Alignment score: 0.585 → 0.586
These were the heads of their fathers ' houses : Epher , Ishi , Eliel , Azriel , Jeremiah , Hodaviah , and Jahdiel . They were mighty men , famous men , heads of their fathers ' houses .
Waɗannan su ne shugabannin gidajen ubanninsu : Efer , Ishi , Eliyel , Azriyel
, Irmiya , Hodabiya , da Yadiyel . Waɗannan ƙarfafa ne kuma jarumawan mutane ne , shahararrun mutane , shugabannin gidajen ubanninsu .
1CH 5:25     Alignment score: 0.44 → 0.444
But they were unfaithful to their ancestors ' God . Instead , they worshiped the gods of the peoples of the land , whom God had destroyed before them .
Amma suka yi rashin aminci ga Allahn kakanninsu . A maimako , sai suka yi sujada ga allolin mutanen ƙasar , waɗanda Allah ya hallakar
a gabansu .
1CH 5:26     Alignment score: 0.587 → 0.619
The God of Israel stirred up Pul king of Assyria ( also called Tiglath - Pileser , king of Assyria ) . He took
into exile the Reubenites , Gadites , and the half tribe of Manasseh . He brought them to Halah , Habor , Hara , and to the river of Gozan , where they remain to this day .
Allah na Isra'ila ya zuga Ful sarkin Asiriya ( ana kiransa Tilgat Filesa sarkin Asiriya ) . Ya kwashe waɗannan zuwa bautar talala Rubenawa , da Gadawa da rabin kabilar Manasse . Ya kawo su Halah , Habor , Hara , har kuma ya zuwa kogin Gozan , in da suke zaune har wa yau .
1CH 5:27     Alignment score: 0.722
The sons of Levi were Gershon , Kohath , and Merari .
' Ya'yan Lebi su ne Geshon
, Kohat , da Merari .
1CH 5:28     Alignment score: 0.83
The sons of Kohath were Amram , Izhar , Hebron , and Uzziel .
' Ya'yan Kohat su ne Amram , Izhar , Hebron da Uzziyel .
1CH 5:29     Alignment score: 0.795 → 0.79
The children of Amram were Aaron , Moses , and Miriam . The sons of Aaron were Nadab , Abihu , Eleazar , and Ithamar .
' Ya'yan Amram su ne Haruna , Musa da Miriyam . ' Ya'yan Haruna su ne Nadab , Abihu , Eliyeza da Itama .
1CH 5:30     Alignment score: 0.592
Eleazar became
the father of Phinehas , and Phinehas became the father of Abishua .
Eliyeza ya zama mahaifin Finehas sai kuma Finehas ya zama mahaifin Abishuwa .
1CH 5:31     Alignment score: 0.661
Abishua became
the father of Bukki , and Bukki became the father of Uzzi .
Abishuwa ya zama mahaifin Bukki . Sai Bukki ya zama mahaifni Uzzi .
1CH 5:32     Alignment score: 0.607
Uzzi became
the father of Zerahiah , and Zerahiah became the father of Meraioth .
Uzzi ya zama mahaifin Zerahiya , Zerahiya yazama mahaifni Merayot .
1CH 5:33     Alignment score: 0.714
Meraioth became
the father of Amariah , and Amariah became the father of Ahitub .
Merayot ya zama mahaifni Amariya , Amariya ya zama mahaifni Ahitub .
1CH 5:34     Alignment score: 0.622
Ahitub became
the father of Zadok , and Zadok became the father of Ahimaaz .
Ahitub ya zama mahaifin Zadok , Zadok ya zama mahaifin Ahima'az .
1CH 5:35     Alignment score: 0.598
Ahimaaz became
the father of Azariah , and Azariah became the father of Johanan .
Ahima'az ya zama mahaifin Azariya , Azariya ya zama mahaifin Yohanan .
1CH 5:36     Alignment score: 0.619
Johanan became
the father of Azariah , who served in the temple that Solomon built in Jerusalem .
Yohanan ya zama mahaifin Azariya wanda ya yi hidima a haikalin da Suleman ya gina a Yerusalem .
1CH 5:37     Alignment score: 0.68 → 0.686
Azariah became
the father of Amariah , and Amariah became the father of Ahitub .
Azariya ya zama mahaifin Amariya kuma Amariya ya zama mahaifin Ahitub .
1CH 5:38     Alignment score: 0.665
Ahitub became
the father of Zadok , and Zadok became the father of Shallum .
Ahitub ya zama mahaifin Zadok , Zadok ya zama mahaifin Shallum .
1CH 5:39     Alignment score: 0.628
Shallum became
the father of Hilkiah , and Hilkiah became the father of Azariah .
Shallum ya zama mahaifin Hilkiya , Hilkiya ya zama mahaifin Azariya .
1CH 5:40     Alignment score: 0.572
Azariah became
the father of Seraiah , and Seraiah became the father of Jozadak .
Azariya ya zama mahaifin Serayiya , sai kuma Serayiya ya zama mahaifin Yozadak .
1CH 5:41     Alignment score: 0.515 → 0.527
Jozadak went into captivity when Yahweh exiled Judah and Jerusalem by the hand of Nebuchadnezzar .
Aka kama
Yozadak aka tafi da shi a tsare lokacin da Yahweh ya aika Yahuda da Yerusalem bautar talala ta hannun Nebukadnezza .
1CH 5     Average alignment score: 0.582 for 41 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29