Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29 


1CH 29:1     Alignment score: 0.472
King David said to the whole assembly , " Solomon my son , whom alone God has chosen , is still young and inexperienced , and the task is great . For the temple is not for people but for Yahweh God .
Sarki Dauda yace da dukkan
taron , " Ɗana Suleman , wanda shi kaɗai Allah ya zaɓa , sai dai saurayi ne , kuma ba shi da ƙwarewa , kuma aikin babba ne . Gama haikalin ba na mutum ba ne , amma na Yahweh Allah ne .


1CH 29:2     Alignment score: 0.29 → 0.291
So I have done my best to provide for the temple of my God . I am giving gold for the things to be made of gold , silver for the things to be made of silver , bronze for the things to be made of bronze , iron for the things to be made of iron , and wood for the things to be made of wood . I am also giving onyx stones , stones to be set , stones for inlaid work of various colors all kinds of precious stones and marble stone in abundance .
A halin yanzu dai na riga
na yi iyakacin ƙoƙarina , har na tanada waɗannan abubuwa saboda haikalin Allahna . Na ba da zinariya saboda abubuwa na zinariya , azurfa saboda abubuwa na azurfa , tagulla saboda abubuwa na tagulla , ƙarfe saboda abubuwa na ƙarfe , itace kuwa saboda na itace . Na kuma ba da duwatsu da yawa masu daraja , da masu launi iri - iri - da kowaɗanne irin duwatsu masu daraja - da duwatsu a yalwace .
1CH 29:3     Alignment score: 0.295 → 0.296
Now , because of my delight in the house of my God , I am giving my personal treasure of gold and silver for it . I am doing this in addition to all that I have prepared for this holy temple :
Yanzu , saboda ƙaunar
da na ke da ita ta gidan Allahna , shi ya sa na bada zinariyata da azurfata don wannan aiki . Ina ƙara yin wannan dukka don in shirya wannan haikali mai tsarki ,
1CH 29:4     Alignment score: 0.536
three thousand talents of gold from Ophir , and seven thousand talents of refined silver , in order to overlay the walls of the buildings
.
na bada zinariya tsantsa talanti dubu uku daga Ofir , azurfa tsantsa talanti dubu bakwai , domin yin ado a bangon ginin .
1CH 29:5     Alignment score: 0.386 → 0.387
I am donating gold for the things to be made of gold , and silver for the things to be made of silver , and things for all kinds of work to be done by craftsmen
. Who else wants to make a contribution to Yahweh today and give himself to him ? "
Na bada zinariya saboda abubuwa da abin da za ayi da zinariya , azurfa saboda abubuwan da za a yi na azurfa , da dukkan irin abubuwa da kafintoci za su yi . Wane ne kuma ya ke da niyyar bayarwa domin Yahweh yau , ya kuma ba da kansa gare shi ?
1CH 29:6     Alignment score: 0.42 → 0.421
Then freewill offerings were made by the leaders of their ancestors ' families , the leaders of the tribes of Israel , the commanders of thousands and hundreds , and by the officials over the king 's work .
Sai aka yi bayarwar yardar rai bisa ga shugabannin iyalan kakanni
da shugabannin kabilun Isra'ila da shugabannin dubbai da ɗaruruwa da kuma shugabannin da suke yi wa sarki aiki .
1CH 29:7     Alignment score: 0.672 → 0.703
They gave
for the service of God 's house five thousand talents and ten thousand darics of gold , ten thousand talents of silver , eighteen thousand talents of bronze , and 100,000 talents of iron .
Suka bada saboda hidimar gidan Allah talanti dubu biyar da darik dubu goma na zinariya , da talanti dubu goma na azurfa da dubu goma sha takwas na tagulla da kuma talanti 100,000 na ƙarfe .
1CH 29:8     Alignment score: 0.484
Those who had precious stones gave
them to the treasury of Yahweh 's house , under the supervision of Jehiel , a descendant of Gershon .
Waɗanda suke da duwatsu masu daraja sun bada su cikin taskar gidan Yahweh , a ƙarƙashin kulawar Yehiyel , zuriyar Gashon .
1CH 29:9     Alignment score: 0.467
The people rejoiced because of these freewill offerings , because they had contributed wholeheartedly to Yahweh . King David also rejoiced greatly .
Mutane suka
yi murna domin waɗannan baye - baye na yardar rai , gama sun bayar da zuciya ɗaya ga Yahweh . Sarki Dauda kuma ya yi murna ƙwarai .
1CH 29:10     Alignment score: 0.612 → 0.613
David blessed Yahweh in front of all the assembly . He said , " May you be praised , Yahweh , God of Israel our ancestor , forever and ever .
Dauda ya albarkaci
Yahweh a gaban dukkan taron , ya ce , " Yabo naka ne , Yahweh , Allah na kakanmu Isra'ila , har abada abadin .
1CH 29:11     Alignment score: 0.402 → 0.405
Yours , Yahweh , is the greatness , the power , the glory , the victory , and the majesty . For all that is in the heavens and on the earth is yours . Yours is the kingdom , Yahweh , and you are exalted as ruler over all .
Naka ne , Yahweh , girma da iko da daraja da nasara da ɗaukaka . Gama dukkan abin da ke cikin sammai da duniya naka ne . Naka ne mulki , Yahweh , kai ne maɗaukaki mai mulki a bisa komai
.
1CH 29:12     Alignment score: 0.174 → 0.181
Both riches and honor come from you , and you rule over all people . In your hand is power and might . You possess the strength and might to make people great and to give strength to anyone .
Dukkan
wadata da ɗaukaka suna zuwa daga gare ka , kai ka ke mulki bisa dukkan mutane . A hannunka iko da ƙarfi su ke . Kai ne ka ke da ƙarfi da iko ka sa mutane su yi girma , ka kuma bada ƙarfi ga kowane mutum .
1CH 29:13     Alignment score: 0.366
Now then , our God , we thank you and praise your glorious name .
Yanzu , ya Allahnmu , muna gode maka muna kuma yabon sunanka mai daraja .
1CH 29:14     Alignment score: 0.288 → 0.29
But who am I , and who are my people , that we should be able to offer so willingly these things ? Indeed , all things come from you , and we have simply given back to you what is yours .
Amma wãne ni , ko kuma mutanena da za mu iya kawo waɗannan abubuwa da yardar rai ? Gama dukkan abubuwan nan sun zo daga gare ka ne , mu kuma muka ba ka abin da ke naka .
1CH 29:15     Alignment score: 0.38
For we are strangers and travelers before you , as all our ancestors were . Our days on the earth are like a shadow , and there is no hope of remaining on earth .
Gama mu bãƙi ne , matafiya kuma a gabanka , kamar kakanninmu . Kwanakinmu a duniya kamar inuwa
ne , ba mu da begen dauwama a duniya .
1CH 29:16     Alignment score: 0.288 → 0.306
Yahweh our God , all this wealth that we have collected in order to build
a temple to honor your holy name it comes from you and belongs to you .
Yahweh Allahnmu , dukkan wannan dukiya da muka tattara domin mu gina haikali saboda ɗaukakar sunanka mai tsarki - sun zo daga gare ka ne kuma naka ne . Na kuma sani , ya Allahna , ka kan gwada zuciya , kana jin daɗin abin da ke nagari .
1CH 29:17     Alignment score: 0.261 → 0.262
I know also , my God , that you examine the heart and have pleasure in uprightness . As for me , in the uprightness of my heart I have willingly offered all these things , and now I look with joy as your people who are present here willingly offer gifts to you .
Amma ni , bisa ga amincewar zuciyata , da yardar rai , na miƙa maka dukkan waɗannan abubuwa , yanzu ina dubawa da murna ganin mutanenka waɗanda suke nan da yardar su suka
kawo maka kyautai .
1CH 29:18     Alignment score: 0.492
Yahweh , the God of Abraham , Isaac , and Israel our ancestors keep this forever in the thoughts of the minds of your people . Direct their hearts toward you .
Yahweh , Allah na Ibrahim da Ishaku da Isra'ila - kakanninmu - ka ajiye wannan har abada a cikin tunanin zukatan mutanenka . Ka bi da zukatansu zuwa gare ka .
1CH 29:19     Alignment score: 0.28 → 0.293
Give
to Solomon my son a wholehearted desire to keep your commandments , your covenant decrees , and your statutes , and to carry out all these plans to build the palace for which I have made provision . "
Ka ba ɗana Suleman cikakkiyar zuciyar sha'awar kiyaye umarnanka da alƙawarin ka'idodi da dokokinka , domin ya aikata dukka waɗannan shirye - shirye na gina haikali wanda na riga na yi tanaji dominsa . "
1CH 29:20     Alignment score: 0.537 → 0.545
David said to all the assembly , " Now bless Yahweh your God . " All the assembly blessed Yahweh , the God of their ancestors , bowed their heads and worshiped Yahweh and prostrated themselves before the king .
Dauda ya ce da dukkan taron , " Yanzu sai ku albarkaci
Yahweh , Allahnku . " Dukkan taron kuwa suka albarkaci Yahweh , Allah na kakaninsu , suka rusuna da kawunsu suka yi sujada ga Yahweh suka kuma sunkuyar da kansu a gaban sarki .
1CH 29:21     Alignment score: 0.496
On the next day , they made sacrifices to Yahweh and offered burnt offerings to him . They offered a thousand bulls , a thousand rams , and a thousand lambs , with their drink offerings and sacrifices in abundance for all Israel .
Washegari , sai suka miƙa wa Yahweh hadayu da hadayun ƙonawa gare shi . Sun miƙa bijimai dubu ɗaya , da raguna dubu ɗaya da kuma ' ya'yan tumakai
dubu ɗaya , tare da hadayunsu na sha da hadayu masu yawan gaske domin dukkan Isra'ila .
1CH 29:22     Alignment score: 0.443
On that day , they ate and drank before Yahweh with great celebration . They made Solomon , David 's son , king a second time , and anointed him with Yahweh 's authority to be ruler . They also anointed Zadok to be priest .
A wannan rana , sun ci , sun sha a gaban Yahweh tare da bayyana
murna da yabo . Sai suka sake naɗa Suleman ɗan Dauda , sarki a karo na biyu , suka shafa masa man keɓewa tare da ikon Yahweh ya zama mai mulki . Suka kuma keɓe Zadok don ya zama firist .
1CH 29:23     Alignment score: 0.561
Then Solomon sat on Yahweh 's throne as king instead of David his father . He prospered , and all Israel obeyed him .
Sai Suleman ya zauna a kan gadon sarauta na Yahweh maimakon Dauda mahaifinsa . Ya yi wadata , kuma dukkan Isra'ila suka
yi biyayya da shi .
1CH 29:24     Alignment score: 0.412
All the leaders , soldiers , and King David 's sons gave
allegiance to King Solomon .
Dukkan shugabanni da sojoji da ' ya'yan sarki suka yi alƙawari za su yi wa sarki Suleman biyayya .
1CH 29:25     Alignment score: 0.445 → 0.464
Yahweh greatly honored Solomon before all Israel and bestowed on him greater power than he had ever given to any king before him in Israel .
Yahweh kuwa ya ɗaukaka Suleman ƙwarai da gaske a gaban dukkan Isra'ila , ya ba shi babban iko fiye da wani sarki kafin shi a Isra'ila .
1CH 29:26     Alignment score: 0.78
David son of Jesse reigned over all Israel .
Dauda ɗan Yesse ya yi mulki bisa dukkan Isra'ila .
1CH 29:27     Alignment score: 0.648 → 0.652
David had been king of Israel for forty years . He ruled for seven years in Hebron and for thirty - three years in Jerusalem .
Dauda ya yi mulki a Isra'ila har shekaru arba'in . Ya yi mulki a Hebron shekaru bakwai , sa'an nan ya yi mulki shekaru talatin da uku a Yerusalem .
1CH 29:28     Alignment score: 0.323
He died
at a good old age , after enjoying a long life , wealth and honor . Solomon his son succeeded him .
Ya rasu da kyakkyawan tsufa , bayan ya ji daɗin rayuwa mai tsawo , da arziki da daraja . Suleman ɗansa ya gaje shi .
1CH 29:29     Alignment score: 0.627
King David 's accomplishments are written in the history of Samuel the prophet , in the history of Nathan the prophet , and in the history of Gad the prophet .
Abubuwan da sarki Dauda ya yi suna rubuce a cikin tarihin annabi Sama'ila , da annabi Natan da annabi Gad .
1CH 29:30     Alignment score: 0.303 → 0.305
Recorded there are the deeds of his rule , his accomplishments and the events that affected him , Israel , and all the kingdoms of the other lands .
Abubuwan da ke rubuce su ne ayyukansa
da mulkinsa , abubuwan da ya kammala da kuma waɗanda suka shafe shi da Isra'ila da dukkan mulkokin sauran ƙasashe .
1CH 29     Average alignment score: 0.428 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29