Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29 


1CH 22:1     Alignment score: 0.539 → 0.582
Then David said , " This
is where the house of Yahweh God will be , with the altar for the burnt offerings of Israel . "
Sai Dauda yace , " A nan gidan Yahweh Allah zai kasance , tare da bagadin ƙona baye - baye na Isra'ila . "


1CH 22:2     Alignment score: 0.315 → 0.327
So David ordered his servants to gather together the foreigners living in the land of Israel . He assigned them to be stonecutters , to cut stone blocks , in order to build
God 's house .
Sai Dauda ya umurci bayinsa su tattaro baƙin da ke zaune a ƙasar Isra'ila . Ya sa su zama masu sassaƙo duwatsu , su sassaƙo tubulan duwatsu waɗanda za a gina gidan Yahweh da su .
1CH 22:3     Alignment score: 0.268 → 0.27
David supplied a large amount of iron for the nails for the doors to go in the gateways , and for braces . He also supplied more bronze than could be weighed ,
Dauda kuma ya ba da ƙarafa
masu tarin yawa domin a yi ƙusoshi saboda ƙofofi da ƙyamarensu da tagulla . Ya kuma ba da tagulla mai yawan da ba za a iya aunawa ba ,
1CH 22:4     Alignment score: 0.443
and more cedar trees than could be counted . ( The Sidonians and the Tyrians brought too many cedar logs to David to count . )
da itacen sida fiye da yadda za a iya ƙirgawa . ( Sidoniyawa da mutanen
Taya suka kawo wa Dauda gumaguman sida da yawa domin ya ƙidaya . )
1CH 22:5     Alignment score: 0.358 → 0.374
David said , " My son Solomon is young and inexperienced , and the house that is to be built for Yahweh must be especially magnificent , so that it will be famous and glorious in all other lands . So I will prepare for its building . " So David made extensive preparations before his death .
Dauda ya ce ɗana Suleman yaro ne , bai ƙware ba tukuna , kuma gidan da za a gina wa Yahweh dole ne ya zama mai daraja sosai , domin ya zama da daraja ya yi suna a dukkan ƙasashe . Saboda haka zan yi shiri
domin gininsa . " Saboda haka , Dauda ya yi gagarimin shiri kafin mutuwarsa .
1CH 22:6     Alignment score: 0.636
Then he called for Solomon his son and commanded him to build
a house for Yahweh , the God of Israel .
Sai ya kira Suleman ɗansa ya umurce shi ya gina gida saboda Yahweh , Allah na Isra'ila .
1CH 22:7     Alignment score: 0.55
David said to Solomon , " My son , it was my intention to build
a house myself , for the name of Yahweh my God .
Dauda yace da Suleman , " Ɗana , na yi niyya ni da kaina in gina gida saboda sunan Yahweh , Allahna .
1CH 22:8     Alignment score: 0.382
But Yahweh came to me and said , ' You have shed much blood and have fought
many battles . You will not build a house for my name , because you have shed much blood on the earth in my sight .
Amma Yahweh ya zo wuri na ya ce , ' Ka yi yaƙe - yaƙe da yawa ka zubar da jini . Ba za ka gina gida domin sunana ba , domin ka zubar da jini da yawa bisa ƙasa a idanuna .
1CH 22:9     Alignment score: 0.488
However , you will have a son who will be a peaceful man . I will give
him rest from all his enemies on every side . For his name will be Solomon , and I will give peace and quiet to Israel in his days .
Duk da haka , za ka sami ɗa wanda zai zama mutum mai salama . Zan ba shi hutawa daga dukkan maƙiyansa a kowanne sashi . Sunansa zai zama Suleman , kuma zan ba da salama da kwanciyar rai ga Isra'ila a kwanakinsa .
1CH 22:10     Alignment score: 0.423 → 0.425
He will build
a house for my name . He will be my son , and I will be his father . I will establish the throne of his kingdom over Israel forever . '
Shi ne zai gina mani gida , zai zama ɗa a gare ni , ni kuma zan zama mahaifinsa . Zan tabbatar da kursiyin mulkinsa bisa Isra'ila har abada . '
1CH 22:11     Alignment score: 0.427
Now , my son , may Yahweh be with you and enable you to succeed . May you build
the house of Yahweh your God , as he said you would .
To yanzu , ɗana , Yahweh ya kasance tare da kai ya ba ka nasara . Za ka ginawa Yahweh Allahnka gida kamar yadda ya ce .
1CH 22:12     Alignment score: 0.395 → 0.395
Only may Yahweh give
you insight and understanding , so that you may obey the law of Yahweh your God , when he places you in charge over Israel .
Bari Yahweh ya ba ka fahimi da hangen gaba , domin ka yi biyayya da dokar Yahweh Allahnka , sa ' ad da ya ɗora ka bisa shugabancin Isra'ila .
1CH 22:13     Alignment score: 0.454
Then you will succeed , if you carefully
obey the statutes and the decrees that Yahweh gave to Moses concerning Israel . Be strong and courageous . Do not fear or be discouraged .
Za ka yi nasara idan ka lura ka yi biyayya da farillai da dokokin da Yahweh ya ba Musa game da Isra'ila . Ka ƙarfafa , ka yi ƙarfin zuciya , kada ka karaya .
1CH 22:14     Alignment score: 0.38 → 0.433
Now , see , at great effort I have prepared for Yahweh 's house 100,000 talents of gold , one million talents of silver , and bronze and iron in large quantities . I have also provided timber and stone . You must add more to all this
.
Yanzu ka duba , na yi baban ƙoƙari , na yi tanaji domin gidan Yahweh , zinariya awo 100,000 , azurfa awo milyan ɗaya , da tagulla da ƙarafa masu tarin yawa . Na kuma tanaji katako da dutse . Na sani dole sai ka ƙara a kan su .
1CH 22:15     Alignment score: 0.208
You have many workmen with you : stonecutters , masons , carpenters , and skillful craftsmen without number of every kind ,
Kana da ma'aikata da yawa : masu sassaƙar dutse da magina da kafintoci da ƙwararru ga aikin hannu da yawa a kowanne fanni ,
1CH 22:16     Alignment score: 0.493
who can work with gold , silver , bronze , and iron . Arise
and begin the work , and may Yahweh be with you . "
waɗanda za su iya yin aiki da zinariya da azurfa da tagulla da ƙarafa . Sai ka fara aiki , Yahweh ya kasance tare da kai . "
1CH 22:17     Alignment score: 0.526
David also ordered all the leaders of Israel to help Solomon his son , saying ,
Dauda kuma ya dokaci dukkan dattawan Isra'ila su taimaki
ɗansa Suleman , da cewa ,
1CH 22:18     Alignment score: 0.409
" Yahweh your God is with you and has given you peace on every side . He has given the region 's inhabitants into my hand . The region is subdued before Yahweh and his people .
" Yahweh Allahku yana tare da ku , kuma ya ba ku salama a kowanne sashi , ya ba da mazauna yankin cikin hannuna . An ladabtar da yankin a gaban Yahweh da mutanensa .
1CH 22:19     Alignment score: 0.51
Now seek Yahweh your God with all your heart and your soul . Get up and build
the holy place of Yahweh God . Then you can bring the ark of the covenant of Yahweh and the things that belong to God into the house built for Yahweh 's name . "
Sai ku nemi Yahweh Allah da dukkan zuciyarku da ranku . Sai ku tashi tsaye ku gina wuri mai tsarki na Yahweh Allah . Sa'an nan ne za ku iya kawo akwatin alƙawari na Yahweh tare da abubuwan da ke na Yahweh a cikin gidan da a ka gina domin sunan Yahweh . "
1CH 22     Average alignment score: 0.43 for 19 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29