Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29 


1CH 23:1     Alignment score: 0.598
When David was old and near the end of his life , he made Solomon his son king over Israel .
Sa ' ad da Dauda ya tsufa , yana kusa da ƙarshen rayuwarsa , sai ya naɗa ɗansa Suleman ya zama sarkin Isra'ila .


1CH 23:2     Alignment score: 0.596
He gathered together all the leaders of Israel , with the priests and Levites .
Ya tattara dukkan shugabannin Isra'ila , tare da firistoci da Lebiyawa .
1CH 23:3     Alignment score: 0.462 → 0.492
The Levites who were thirty years old and older were counted . They numbered thirty - eight thousand .
Lebiyawa kuwa masu shekaru talatin da ma sama da haka , aka kidaya su , sun kai jimillar dubu talatin da takwas .
1CH 23:4     Alignment score: 0.558 → 0.557
" Of these , twenty - four thousand were to oversee the work of Yahweh 's house , and six thousand were officers and judges .
' " Dubu ashirin da huɗu daga cikin su za su yi hidimar gidan Yahweh , sai kuma dubu shida za su zama ma'aikata da alƙalai .
1CH 23:5     Alignment score: 0.504 → 0.501
Four thousand were gatekeepers , and four thousand were to praise Yahweh with the instruments that I made to give
praise , " David said .
Dubu huɗu kuwa za su zama matsara ƙofofi da dubu huɗu kuma za su zama masu yabon Yahweh da kayayyakin bushe - bushe da kaɗe - kaɗe waɗanda za su yi yabo , " Dauda ya ce .
1CH 23:6     Alignment score: 0.503
He divided them into groups that corresponded to Levi 's sons : Gershon , Kohath , and Merari .
Ya raba su kashi kashi bisa ga ' ya'yan Lebi : Geshon
, da Kohat da Merari .
1CH 23:7     Alignment score: 0.406
From the clans descended from Gershon , there were Ladan and Shimei .
Daga zuriyar kabilar Geshon
, akwai Ladan da Shimei .
1CH 23:8     Alignment score: 0.648 → 0.653
There were three of Ladan 's sons : Jehiel the leader , Zetham , and Joel .
Akwai ' ya'ya maza uku na Ladan : su ne Yehiyel shi ne shugaba da Zetam da Yowel .
1CH 23:9     Alignment score: 0.48 → 0.585
There were three of Shimei 's sons : Shelomoth
, Haziel , and Haran . These were the leaders of the clans of Ladan .
Akwai ' ya'ya uku maza na Shimei , su ne Shelomit da Heziyel da Haran . Waɗannan su ne shugabannin kabilar Ladan .
1CH 23:10     Alignment score: 0.709
There were four of Shimei 's sons : Jahath , Ziza , Jeush , and Beriah .
Akwai ' ya'ya huɗu maza na Shimei , su ne Yahat , Ziza , Yewush
da Beriya .
1CH 23:11     Alignment score: 0.436 → 0.437
Jahath was the oldest , and Ziza the second , but Jeush and Beriah did not have many sons , so they were considered as one clan with the same duties .
Yahat shi ne babba
, Ziza shi ne na biyu , amma Yewush da Beriya ba su da ' ya'ya maza da yawa , saboda haka sai aka ɗauke su a matsayin kabila ɗaya tare da yin ayyuka iri ɗaya .
1CH 23:12     Alignment score: 0.708 → 0.726
There were four of Kohath 's sons : Amram , Izhar , Hebron , and Uzziel .
Akwai ' ya'ya maza huɗu na Kohat su ne Amram , Izhar , Hebron da Uzziyel .
1CH 23:13     Alignment score: 0.477 → 0.478
These were Amram 's sons : Aaron and Moses . Aaron was chosen to set apart the most holy things , that he and his descendants would offer incense before Yahweh , to serve him and to give
blessings in his name forever .
Waɗannan ' ya'ya maza na Amram su ne Haruna da Musa . Haruna aka zaɓa aka kuma ƙeɓe shi domin ya tsarkake abubuwa mafi tsarki , shi da kabilarsa su riƙa ƙona turare a gaban Yahweh , su yi masa hidima , su riƙa sa albarka da sunansa har abada .
1CH 23:14     Alignment score: 0.544
But as for Moses the man of God , his sons were considered to be Levites .
Amma Musa mutumin Allah , da ' ya'yansa maza aka ɗauke su a matsayin Lebiyawa .
1CH 23:15     Alignment score: 0.503 → 0.513
Moses ' sons were Gershom
and Eliezer .
' Ya'yan Musa maza kuwa su ne Geshon da Eliyeza .
1CH 23:16     Alignment score: 0.302
Gershom
's descendant was Shubael the oldest .
A zuriyar Geshon Shebayel ne babban ɗansa .
1CH 23:17     Alignment score: 0.425 → 0.479
Eliezer
's descendant was Rehabiah . Eliezer had no other sons , but Rehabiah had many descendants .
Zuriyar Eliyeza Rehabiya ne ɗansa . Eliyeza ba shi da ' ya'ya maza , amma Rehabiya na da zuriya mai yawa .
1CH 23:18     Alignment score: 0.591
Izhar 's son was Shelomith the leader .
Ɗan Izhar shi ne Shelomit na shugaba .
1CH 23:19     Alignment score: 0.703
Hebron 's descendants were Jeriah , the oldest , Amariah the second , Jahaziel the third , and Jekameam the fourth .
Zuriyar Hebron su ne Yeriya , babbansu , Amariya na biyu , Yahaziyel na uku da kuma Yekameyam na huɗu .
1CH 23:20     Alignment score: 0.51 → 0.511
Uzziel 's sons were Micah the oldest , and Ishijah the second .
' Ya'yan Uzziyel maza kuwa su ne Mika ne babban da Ishija
na biyu .
1CH 23:21     Alignment score: 0.698
Merari 's sons were Mahli and Mushi . Mahli 's sons were Eleazar and Kish .
' Ya'yan Merari maza su ne Mali
da Mushi . ' Ya'yan Mali maza su ne Eliyeza da Kish .
1CH 23:22     Alignment score: 0.22 → 0.221
Eleazar died
without having any sons . He had only daughters . The sons of Kish married them .
Eliyeza kuwa ya rasu ba shi da ko ' ya'ya maza . Yana da ' ya'ya mata ne kaɗai .
1CH 23:24     Alignment score: 0.412 → 0.419
These were Levi 's descendants corresponding to their clans . They were the leaders , counted and listed by name , of the clans that did the work in the service of Yahweh 's house , from twenty years old and upward .
Waɗannan su ne zuriyoyin Lebiyawa bisa ga dangoginsu . Su ne shugabannin , da aka lasafta aka jera su bisa ga sunaye , su ne dangogin da suka
yi hidimar aiki a cikin gidan Yahweh , daga shekaru ashirin zuwa gaba .
1CH 23:25     Alignment score: 0.562
For David said , " Yahweh , the God of Israel , has given rest to his people . He makes his home in Jerusalem forever .
Gama Dauda ya ce , ' " Yahweh , Allah na Isra'ila , ya ba da hutu
ga sauran mutanensa . Ya mai da gidansa a Yerusalem har abada .
1CH 23:26     Alignment score: 0.234 → 0.235
The Levites will no longer need to carry the tabernacle and all the equipment used in its service . "
Lebiyawa ba sauran bukatar
ɗauka rumfar sujada tare da kayayyakin yin aiki a cikinta . "
1CH 23:27     Alignment score: 0.454 → 0.454
For by David 's last words the Levites were counted , from twenty years old and upward .
Gama bisa ga maganar Dauda ta ƙarshe aka kiɗaya Lebiyawa , daga mai shekaru ashirin zuwa gaba .
1CH 23:28     Alignment score: 0.368 → 0.377
Their duty was to assist Aaron 's descendants in the service of Yahweh 's house . They were to care for the courtyards , the rooms , the ceremonial purification of all the things that belong to Yahweh , and other work in the service of God 's house .
Aikinsu
kuwa shi ne su taimaki zuriyar Haruna gudanar da aiki cikin gidan Yahweh . Su kula da farfajiyoyi da ɗakuna , da tsabtace tsarkakan dukkan abubuwa da su ke na Yahweh , da sauran ayyuka a cikin gidan Allah .
1CH 23:29     Alignment score: 0.309 → 0.313
They also took
care of the bread of the presence , the fine flour for grain offerings , the unleavened wafers , the baked offerings , the offerings mixed with oil , and all the measuring of the amounts and sizes of things .
Za su kuma ɗauki nauyin kula da wajen gurasar ajiyewa da lallausan gari na baiko na gari , da waina marar gami da soyayyun baye - baye , baye - bayen da ka gauraya da mai , da dukkan ma'aunan nauyi da girma abubuwa .
1CH 23:30     Alignment score: 0.413
They also stood every morning to thank and praise Yahweh . They also did this in the evening
Suna kuma tsaye
a kowacce safiya don su yi godiya da yabon Yahweh . Suna riƙa yin wannan da maraice
1CH 23:31     Alignment score: 0.322 → 0.326
and whenever burnt offerings were offered to Yahweh , on the Sabbath and at the new moon festivals and feast days . A fixed number , assigned by decree , always had to be present before Yahweh .
da duk lokacin baikon ƙonawa suna miƙa wa Yahweh , a ranakun Asabaci da lokacin tsayuwar sabon wata da bikin ƙayyadaddun idodi . Akwai adadin lambar da za a sa bisa ga ka'ida , kullum za su bayyana
a gaban Yahweh .
1CH 23:32     Alignment score: 0.497 → 0.513
They were in charge of the tent of meeting , the holy place , and helped their fellow descendants of Aaron in the service of Yahweh 's house .
Su ne za su riƙa lura da rumfar taruwa , da wuri mai tsarki , za su kuma taimaki
abokansu , zuriyar Haruna hidima cikin gidan Yahweh .
1CH 23     Average alignment score: 0.478 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29