Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29 


1CH 6:1     Alignment score: 0.655
The sons of Levi were Gershon , Kohath , and Merari .
' Ya'yan Lebi su ne Gashom
, Kohat , da Merari .


1CH 6:2     Alignment score: 0.56
The sons of Gershon were Libni and Shimei .
' Ya'yan Gashom
su ne Libni , da Shimei .
1CH 6:3     Alignment score: 0.786
The sons of Kohath were Amram , Izhar , Hebron , and Uzziel .
' Ya'yan Kohat su ne Amram , Izar
, Hebron da Uzziyel .
1CH 6:4     Alignment score: 0.501 → 0.504
The sons of Merari were Mahli and Mushi . These are the clans of the Levites listed according to their fathers .
' Ya'yan Merari su ne Mali
da Mushi . Waɗannan ne suka zama kabilar Lebiyawa bisa ga gidajen ubanninsu .
1CH 6:5     Alignment score: 0.663 → 0.666
The descendants of Gershon : His son was Libni . Libni 's son was Jahath . His son was Zimmah .
Zuriyar Gershon ya soma da ɗansa Libni ɗan LIbni kuwa Yahat ne . Ɗansa kuwa Zimma ne .
1CH 6:6     Alignment score: 0.553
His son was Joah . His son was Iddo . His son was Zerah . His son was Jeatherai .
Ɗansa Yohat ne . Ɗansa Iddo ne . Ɗansa Zera ne . Ɗansa Yeyaterai ne .
1CH 6:7     Alignment score: 0.58
The descendants of Kohath : His son was Amminadab . His son was Korah . His son was Assir .
Zuriyar Kohat : Ɗansa shi ne Aminadab
. Ɗansa kuwa shi ne Kora . Ɗansa shi ne Assir .
1CH 6:8     Alignment score: 0.641
His son was Elkanah . His son was Ebiasaph
. His son was Assir .
Ɗansa shi ne Elkana . Ɗansa shi ne Abiyasaf . Ɗansa shi ne Assir .
1CH 6:9     Alignment score: 0.623
His son was Tahath . His son was Uriel . His son was Uzziah . His son was Shaul .
Ɗansa shi ne Tahat . Ɗansa shi ne Uriyel
. Ɗansa shi ne Uzziya . Ɗansa shi ne Shawul .
1CH 6:11     Alignment score: 0.351 → 0.401
And a son named Elkanah ; Zophai his son , Nahath his son ,
Ɗansa shi ne Zofai . Ɗansa shi ne Nahat .
1CH 6:12     Alignment score: 0.513
Eliab his son , Jeroham his son , and Elkanah his son .
Ɗansa shi ne Eliyab . Ɗansa shi ne Yeroham . Ɗansa shi ne Elkana .
1CH 6:13     Alignment score: 0.51 → 0.537
The sons of Samuel were the firstborn , Joel , and Abijah , the second - born .
' Ya'yan Sama'ila su ne ɗan farinsa Yowel , da Abiya na biyu .
1CH 6:14     Alignment score: 0.625
The son of Merari was Mahli . His son was Libni . His son was Shimei . His son was Uzzah .
Ɗan Merari shi ne Mahli
. Ɗansa shi ne Libni . Ɗansa shi ne Shimei . Ɗ‌ansa shi ne Uzza .
1CH 6:15     Alignment score: 0.566
His son was Shimea
. His son was Haggiah . His son was Asaiah .
Ɗansa shi neShimeya . Ɗansa shi ne Haggiya . Ɗansa shi ne Asayiya .
1CH 6:16     Alignment score: 0.398
These are the names of the men whom David put in charge of music in the house of Yahweh , after the ark came
to rest there .
Waɗannan su ne sunayen mutanen da Dauda ya sa su bisa hidimar waƙa a haikalin Yahweh , bayan da akwatin alƙawari ya sami hutawa a wurin .
1CH 6:17     Alignment score: 0.416
They served by singing before the tabernacle , the tent of meeting , until Solomon had built the house of Yahweh in Jerusalem . They fulfilled their duties according to the instructions given to them .
Suka yi hidima ta wurin waƙoƙi a gaban rumfar sujada , rumfar taruwa , har sai da Suleman ya gina haikalin
Yahweh a Yerusalem . Suka aiwatar da hidimarsu bisa ga umarnin da aka ba su .
1CH 6:18     Alignment score: 0.518
These were those who served with their sons . From the clans of the Kohathites came
Heman the musician . Here were his ancestors , going back in time : Heman was the son of Joel . Joel was the son of Samuel .
Waɗannan su ne suka yi hidima da ' ya'yansu . Daga dangogin Kohatawa aka sami Heman mawaƙi . Ga kakanninsa idan an koma lokacin baya : Heman ɗan Yowel ne . Yowel ɗan Sama'ila ne .
1CH 6:19     Alignment score: 0.832
Samuel was the son of Elkanah . Elkanah was the son of Jeroham . Jeroham was the son of Eliel . Eliel was the son of Toah .
Sama'ila ɗan Elkana ne . Elkana ɗan Yeroham ne . Yeroham ɗan Eliyel ne . Eliyel ɗan Towa ne .
1CH 6:20     Alignment score: 0.84
Toah was the son of Zuph . Zuph was the son of Elkanah . Elkanah was the son of Mahath . Mahath was the son of Amasai . Amasai was son of Elkanah .
Towa ɗan Zuf ne . Zuf ɗan Elkana ne . Elkana ɗan Mahat ne . Mahat ɗan Amasai ne . Amasai ɗan Elkana ne .
1CH 6:22     Alignment score: 0.741
Zephaniah was the son of Tahath . Tahath was the son of Assir . Assir was the son of Ebiasaph . Ebiasaph was the son of Korah .
Zefaniya
ɗan Tahat ne . Tahat ɗan Assir ne . Assir ɗan Ebiyasaf ne . Ebiyasaf ɗan Kora ne .
1CH 6:23     Alignment score: 0.688 → 0.728
Korah was the son of Izhar . Izhar was the son of Kohath . Kohath was the son of Levi . Levi was the son of Israel .
Kora ɗan Izar
ne . Izar Kohat ne . Kohat ɗan Lebi ne . Lebi ɗan Isra'ila ne .
1CH 6:24     Alignment score: 0.634 → 0.634
Heman 's colleague was Asaph , who stood at his right hand . Asaph was the son of Berekiah
. Berekiah was the son of Shimea .
Abokin Heman Asaf ne , shi ya tsaya a hannun damarsa . Asaf ɗan Berekiya ne . Berekiya ɗan Shimeya ne .
1CH 6:25     Alignment score: 0.677
Shimea
was the son of Michael . Michael was the son of Baaseiah . Baaseiah was the son of Malkijah .
Shimeya ɗan Mika'el ne . Mika'el ɗan Ba'asiya ne . Ba'asiya ɗan Malkiya ne .
1CH 6:26     Alignment score: 0.74
Malkijah
was the son of Ethni . Ethni was the son of Zerah . Zerah was the son of Adaiah .
Malkiya ɗan Etni ne . Etni ɗan Zera ne . Zera ɗan Adaya ne .
1CH 6:27     Alignment score: 0.665
Adaiah was the son of Ethan . Ethan was the son of Zimmah . Zimmah was the son of Shimei .
Adaya
ɗan Itam ne . Itam ɗan Zimma ne . Zimma ɗan Shimei ne .
1CH 6:28     Alignment score: 0.718
Shimei was the son of Jahath . Jahath was the son of Gershon . Gershon was the son of Levi .
Shimei ɗan Yahat ne . Yahat ɗan Geshon
ne . Geshon ɗan Lebi ne .
1CH 6:29     Alignment score: 0.544
At Heman 's left hand were his colleagues the sons of Merari . They included Ethan son of Kishi . Kishi was the son of Abdi . Abdi was the son of Malluk .
A hannun hagun Herman akwai abokansa su ne " ya'ya Merari . Su ne waɗannan Etan ɗan Kishi . Kishi ɗan Abdi ne . Abdi ɗan Malluk ne .
1CH 6:30     Alignment score: 0.836
Malluk was the son of Hashabiah . Hashabiah was the son of Amaziah . Amaziah was the son of Hilkiah .
Malluk ɗan Hashabiya ne . Hashabiya ɗan Amaziya ne . Amaziya ɗan Hilkiya ne .
1CH 6:31     Alignment score: 0.748
Hilkiah was the son of Amzi . Amzi was the son of Bani . Bani was the son of Shemer .
Hilkiya ɗan Amzi ne . Amzi ɗan Bani ne . Bani ɗan Shemer ne .
1CH 6:32     Alignment score: 0.801
Shemer was the son of Mahli . Mahli was the son of Mushi . Mushi was the son of Merari . Merari was the son of Levi .
Shemer ɗan Mahli
ne . Mahli ɗan Mushi ne . Mushi ɗan Merari ne . Merari ɗan Lebi ne .
1CH 6:33     Alignment score: 0.355 → 0.384
Their associates , the Levites , were assigned to do all the work for the tabernacle , the house of God .
Aka ba abokan aikinsu
Lebiyawa dukkan hidimar rumfar sujada , gidan Yahweh .
1CH 6:34     Alignment score: 0.608 → 0.607
Aaron and his sons made the offerings on the altar for burnt offerings ; and the offering on the incense altar for all the work on the most holy place . These offerings made atonement for Israel , according to all that Moses the servant of God had commanded .
Haruna da ' ya'yansa suka
yi hidimar miƙa baye - baye bisa bagadi domin baye - bayen ƙonawa ; da kuma baiko bisa bagadin turare domin dukkan aiki a wuri mafi tsarki . Waɗannan baye - baye suka yi kaffara domin Isra'ila , bisa ga dukkan abin da bawan Allah Musa ya umurta .
1CH 6:35     Alignment score: 0.625 → 0.634
Aaron 's descendants are reckoned as follows : Aaron 's son was Eleazar . Eleazar 's son was Phinehas . Phinehas 's son was Abishua .
Zuriyar Haruna kenan bi da bi : Ɗan Haruna shi ne Eliyeza . Ɗan Eliyeza shi ne Fenihas
. Ɗan Fenihas shi ne Abishuwa .
1CH 6:36     Alignment score: 0.766
Abishua 's son was Bukki . Bukki 's son was Uzzi . Uzzi 's son was Zerahiah .
Ɗan Abishuwa shi ne Bukki . Ɗan Bukki shi ne Uzzi . Ɗan Uzzi shi ne Zerahiya .
1CH 6:37     Alignment score: 0.696 → 0.694
Zerahiah 's son was Meraioth . Meraioth 's son was Amariah . Amariah 's son was Ahitub .
Ɗan Zerahiya shi ne Merayot . Ɗan Merayot shi ne Amariya . Ɗan Amaraiya
shi ne Ahitub .
1CH 6:38     Alignment score: 0.726
Ahitub 's son was Zadok . Zadok 's son was Ahimaaz .
Ɗan Ahitub shi ne Zadok . Ɗan Zadok shi ne Ahima'az .
1CH 6:39     Alignment score: 0.463 → 0.463
These are the locations where Aaron 's descendants were assigned to live , that is , for the descendants of Aaron who were from the clans of the Kohathites ( the first lot was theirs ) .
Ga wuraren da aka ba zuriyar Haruna su zauna , wato , zuriyar Haruna waɗanda ke daga dangin Kohatawa ( rabo na fari
nasu ne ) .
1CH 6:40     Alignment score: 0.698
To them they gave
Hebron in the land of Judah and its pasturelands ,
Aka ba su Hebron a ƙasar Yahuda da kuma makiyayarta ,
1CH 6:41     Alignment score: 0.617
but the fields of the city and its villages they gave
to Caleb son of Jephunneh .
amma jejin birnin da ƙauyukansa aka ba Kaleb ɗan Yefunne .
1CH 6:42     Alignment score: 0.699
To the descendants of Aaron they gave
: Hebron ( a city of refuge ) , and Libnah with its pasturelands , Jattir , Eshtemoa with its pasturelands ,
Aka ba zuriyar Haruna : Hebron ( birnin mafaƙa ) , da Libna da makiyayarta , Yattir , Estomawa da makiyayarta ,
1CH 6:43     Alignment score: 0.816
Hilen with its pasturelands , and Debir with its pasturelands .
Hilen da makiyayarta , da Debir da makiyayarta .
1CH 6:44     Alignment score: 0.769
They also gave
to the descendants of Aaron : Ashan with its pasturelands , Juttah , and Beth Shemesh with its pasturelands ;
Aka ba zuriyar Haruna : Ashan da makiyayarta , Yutta da Bet Shemesh da makiyayarta ;
1CH 6:45     Alignment score: 0.495 → 0.511
and from the tribe of Benjamin they were given Geba with its pasturelands , Alemeth with its pasturelands , and Anathoth with its pasturelands . All their cities numbered thirteen . These towns were distributed among the clans of the Kohathite
, thirteen in all .
daga kabilar Benyamin aka ba su Geba da makiyayarta , Alemet da makiyayarta , da Anatot da makiyayarta . Dukkan biranen iyalen Kohat guda goma sha uku ne .
1CH 6:46     Alignment score: 0.445
To the rest of clans of the Kohathites were allotted ten cities from the half tribe of Manasseh .
Ga sauran zuriyar Kohat ta wurin kuri'a aka ba su birane goma daga rabin kabilar Manasse .
1CH 6:47     Alignment score: 0.61
To Gershon 's descendants in their various clans were given thirteen cities from the tribes of Issachar , Asher , Naphtali , and the half tribe of Manasseh in Bashan .
Ga zuriyar Gershon a cikin dangoginsu da bam da bam aka ba su birane goma sha uku daga cikin kabilar
Issaka , Asha , Naftali , da rabin kabilar Manasse a Bashan .
1CH 6:48     Alignment score: 0.575
To Merari 's descendants they gave
twelve cities , clan by clan , from the tribes of Reuben , Gad , and Zebulun .
Aka ba zuriyar Merari birane goma sha biyu dangi bayan dangi , daga kabilar Ruben , Gad da Zebulun .
1CH 6:49     Alignment score: 0.583
So the people of Israel gave
these cities with their pasturelands to the Levites .
Sai mutanen Isra'ila suka bada waɗannan birane da makiyayarsu ga Lebiyawa .
1CH 6:50     Alignment score: 0.486
They assigned by lot the towns mentioned earlier from the tribes of Judah , Simeon , and Benjamin .
Aka ba su ta wurin ƙuri'a garuruwan da aka zana a baya daga kabilun Yahuda , Simiyon da Benyamin .
1CH 6:51     Alignment score: 0.435 → 0.431
Some of the clans of the Kohathites were given cities from the territory of the tribe of Ephraim .
Ga wasu dangogin Kohatawa aka bada birane daga gundumar Ifraim .
1CH 6:52     Alignment score: 0.616
They gave
them : Shechem ( a city of refuge ) with its pasturelands in the hill country of Ephraim , Gezer with its pasturelands ,
Aka basu : Shekem ( birnin mafaƙa ) da makiyayarta a ƙasar duwatsu ta Ifraim , Gezer da makiyayarta ,
1CH 6:53     Alignment score: 0.784
Jokmeam with its pasturelands , Beth Horon with its pasturelands ,
Yokmiyam da makiyayarta , Bet Horon da makiyayarta ,
1CH 6:54     Alignment score: 0.793
Aijalon with its pasturelands , and Gath Rimmon with its pasturelands .
Aijalon da makiyayarta , da Gat Rimmon da makiyayarta .
1CH 6:55     Alignment score: 0.583 → 0.589
The half tribe of Manasseh gave
the Kohathites Aner with its pasturelands and Bileam with its pasturelands . These became the possessions of the rest of the Kohathite clans .
Rabin kabilar Manasse suka ba Kohatawa : Aner da makiyayarta da Bileyam da makiyayarta . Waɗannan suka zama mallaƙar sauran dangogin Kohatawa .
1CH 6:56     Alignment score: 0.705 → 0.704
To Gershon 's descendants out of the clans of the half tribe of Manasseh , they gave
Golan in Bashan with its pasturelands and Ashtaroth with its pasturelands .
Zuriyar Geshon daga dangogin rabin kabilar Manasse , aka ba Golan a Bashan da makiyayarta da Ashtarot da makiyayarta .
1CH 6:57     Alignment score: 0.708 → 0.712
The tribe of Issachar gave
to Gershon 's descendants Kedesh with its pasturelands , Daberath with its pasturelands ,
Kabilar Issaka ta ba zuriyar Geshon : Kedesh da makiyayarta , Daberat da makiyayarta ,
1CH 6:58     Alignment score: 0.822
Ramoth with its pasturelands , and Anem with its pasturelands .
Ramot da makiyayarta , da Anem da makiyayarta .
1CH 6:59     Alignment score: 0.733
Issachar received from the tribe of Asher : Mashal with its pasturelands , Abdon with its pasturelands ,
Daga kabilar Asha Issaka ta karɓi : Mashal da makiyayarta , Abdon da makiyayarta ,
1CH 6:60     Alignment score: 0.822
Hukok with its pasturelands , and Rehob with its pasturelands .
Hukok da makiyayarta , da Rehob da makiyayarta .
1CH 6:61     Alignment score: 0.727
They received from the tribe of Naphtali : Kedesh in Galilee with its pasturelands , Hammon with its pasturelands , and Kiriathaim with its pasturelands .
Suka karɓa daga kabilar Naftali : Kedesh a Galili da makiyayarta , Hammon da makiyayarta , Kiriyatayim
da makiyayarta .
1CH 6:62     Alignment score: 0.661 → 0.66
The rest of Merari 's descendants received from the tribe of Zebulun : Jokneam , Kartah , and Rimmono with its pasturelands and Tabor with its pasturelands ;
Ga sauran zuriyar Merari aka ba su daga kabilar Zebulun : Yokheyam , Kartah
, Rimmono da makiyayarta da Tabor da makiyayarta ;
1CH 6:63     Alignment score: 0.502 → 0.503
and from the tribe of Reuben , across the Jordan on the east side of Jericho , they received Bezer in the desert , Jahzah ,
daga na kabilar Ruben a hayin Yodan a Yeriko , a gabashin kogin : Beza
a cikin jeji da makiyayarta , Yahza da makiyayarta ,
1CH 6:64     Alignment score: 0.767
Kedemoth and its pasturelands , and Mephaath and its pasturelands .
Kedemot da makiyayarta , da Mefa'at
da makiyayarta .
1CH 6:65     Alignment score: 0.741
The Levites received from the tribe of Gad : Ramoth in Gilead with its pasturelands , Mahanaim with its pasturelands ,
Daga kabilar Gad , Lebiyawa suka
karɓi : Ramot a Giliyad da makiyayarta , Mahanayim da makiyayarta ,
1CH 6:66     Alignment score: 0.762
Heshbon with its pasturelands , and Jazer with its pasturelands .
Heshbon da makiyayarta , da Yazer da makiyayarta .
1CH 6     Average alignment score: 0.632 for 64 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29