Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29 


1CH 9:1     Alignment score: 0.474 → 0.482
So all Israel was recorded in genealogies . They were recorded in the book of the kings of Israel . As for Judah , they were carried away in exile to Babylon because of their sin .
Haka dukkan Isra'ila aka rubuta su bisa ga tarihin asalinsu
. An rubuta su cikin littafin sarakunan Isra'ila . Amma game da Yahuda , an ɗauke su zuwa bauta cikin Babila saboda zunubinsu .


1CH 9:2     Alignment score: 0.55
The first to resettle in their cities were some Israelites , priests , Levites , and temple servants .
Na farko da suka
zauna cikin biranensu su ne waɗansu Isra'ilawa , firistoci , Lebiyawa da bayin haikali .
1CH 9:3     Alignment score: 0.736
Some descendants of Judah , Benjamin , Ephraim , and Manasseh lived in Jerusalem .
Waɗansu zuriyar Yahuda , Benyamin , Ifraim , da Manasse sun zauna cikin Yerusalem .
1CH 9:4     Alignment score: 0.672 → 0.702
The settlers included Uthai son of Ammihud son of Omri son of Imri son of Bani , one of the descendants of Perez son of Judah .
Waɗanda suka
zauna sun haɗa da Utai ɗan Ammihud ɗan Omri ɗan Imri ɗan Bani , ɗaya daga cikin zuriyar Ferez ɗan Yahuda .
1CH 9:5     Alignment score: 0.356
Among the Shelanites were Asaiah the firstborn and his sons .
A cikin Shelonawa su ne Asayiya ɗan fari da ' ya'yansa kuma .
1CH 9:6     Alignment score: 0.462
Among the descendants of Zerah was Jeuel . Their descendants numbered 690 .
A cikin zuriyar Zera akwai Yewuel
. Yawan zuriyarsu ta kai 690 .
1CH 9:7     Alignment score: 0.761
Among the descendants of Benjamin were Sallu son of Meshullam son of Hodaviah son of Hassenuah .
Daga zuriyar Benyamin akwai Sallu
ɗan Meshullam ɗan Hodabiya ɗan Hassenuya .
1CH 9:8     Alignment score: 0.753
There were also Ibneiah son of Jeroham ; Elah son of Uzzi son of Mikri ; and Meshullam son of Shephatiah son of Reuel son of Ibnijah .
Akwai kuma Ibneyiya ɗan Yeroham ; Elah ɗan Uzzi ɗan Mikri ; da Meshullam ɗan Shefatiya ɗan Rewuel
ɗan Ibnijah .
1CH 9:9     Alignment score: 0.28 → 0.32
Their relatives written in the genealogical lists numbered 956 . All these men were heads of fathers ' houses for their fathers ' houses .
' Yan'uwansu
da ke rubuce cikin tarihin asalinsu sun kai 956 . Dukkan waɗannan mutanen shugabanni ne cikin zuriyar kakanninsu .
1CH 9:10     Alignment score: 0.774
The priests were Jedaiah , Jehoiarib , and Jakin .
Firistoci su ne Yedayiya
, Yeho'iarib , da Yakin .
1CH 9:11     Alignment score: 0.688 → 0.688
There was also Azariah son of Hilkiah son of Meshullam son of Zadok son of Meraioth son of Ahitub , the one in charge of the house of God .
Akwai kuma Azariya ɗan Hilkiya ɗan Meshullam ɗan Zadok ɗan Meraiyot
ɗan Ahitub , shugaba a cikin gidan Allah .
1CH 9:12     Alignment score: 0.695 → 0.793
There was Adaiah son of Jeroham son of Pashhur son of Malkijah
. There was also Maasai son of Adiel son of Jahzerah son of Meshullam son of Meshillemith son of Immer .
Akwai Adayiya ɗan Yeroham ɗan Fashur ɗan Malkijah . Akwai kuma Ma'asai ɗan Adiyel ɗan Yahzera ɗan Meshullam ɗan Meshillemit ɗan Immer .
1CH 9:13     Alignment score: 0.36 → 0.358
Their relatives , who were leaders for their fathers ' houses , numbered 1,760 . They were very capable men in the work in the house of God .
' Yan'uwansu
, da suke shugabanni cikin gidajen kakanninsu , sun kai 1,760 . Mutane ne da suka iya aiki cikin gidan Allah .
1CH 9:14     Alignment score: 0.735
Among the Levites , there was Shemaiah son of Hasshub son of Azrikam son of Hashabiah , among the descendants of Merari .
A wajen Lebiyawa , akwai Shemaiya
ɗan Hasshub ɗan Azrikam ɗan Hashabiya , daga zuriyar Merari .
1CH 9:15     Alignment score: 0.764
There were also Bakbakkar , Heresh , Galal , and Mattaniah son of Mika
son of Zikri son of Asaph .
Akwai kuma Bakbakkar , Heresh , Galal , da Mattaniya ɗan Mika ɗan Zikri ɗan Asaf .
1CH 9:16     Alignment score: 0.683 → 0.684
There were also Obadiah son of Shemaiah son of Galal son of Jeduthun ; and Berekiah
son of Asa son of Elkanah , who lived in the villages of the Netophathites .
Akwai kuma Obadiya ɗan Shemaiya ɗan Galal ɗan Yedutun ; and Berekiya ɗan Asa ɗan Elkana , wanda ya zauna a ƙauyukan Netofatawa .
1CH 9:17     Alignment score: 0.58
The doorkeepers were Shallum , Akkub , Talmon , Ahiman , and their descendants . Shallum was their leader .
Matsaran ƙofa
su ne Shallum , Akkub , Talmon , Ahiman , da zuriyarsu . Shullam shi ne shugabansu .
1CH 9:18     Alignment score: 0.475 → 0.475
Previously they stood guard at the king 's gate on the east side for the camp of Levi 's descendants .
suna tsaro a ƙofar sarki ta wajen gabas domin sansanin zuriyar Lebi .
1CH 9:19     Alignment score: 0.409 → 0.402
Shallum son of Kore son of Ebiasaph , son of Korah , and his relatives from the house of his father , the Korahites , were in charge of the work of the guard service . They guarded the door to the tent , as their ancestors had guarded the camp of Yahweh , and they also had guarded the entrance .
Shallum ɗan Kore
ɗan Ebiyasaf , wanda a matsayinsa na ɗan Kora , da ' yan'uwansa daga gidan mahaifinsa , su Korawa , suna bisa aikin hidima , su na kula da ƙofar rumfa , kamar yadda kakanninsu suka kula da sansanin Yahweh , suna kuma tsaron wurin shiga .
1CH 9:20     Alignment score: 0.513
Phinehas son of Eleazar had been in charge of them in the past , and Yahweh had been with him .
Finehas ɗan Eliyeza shi ne shugabansu
a , Yahweh kuma yana tare da shi .
1CH 9:21     Alignment score: 0.576
Zechariah son of Meshelemiah was guard of the entrance to the temple , the " tent of meeting . "
Zekariya
ɗan Meshelemiya shi ne mai tsaron ƙofar shiga haikali , " rumfar taruwa . "
1CH 9:22     Alignment score: 0.372 → 0.374
All those who were chosen as gatekeepers at the entrances numbered 212 . Their names were recorded in the people 's records in their villages . David and Samuel the seer had placed them into their positions of trust .
Dukkan waɗanda aka zaɓe
su matsaran ƙofofi sun kai 212 . An rubata sunayensu cikin lissafin mutane cikin ƙauyukansu . Dauda da Sama'ila mai gani sun sanya su cikin muƙamansu na amana .
1CH 9:23     Alignment score: 0.44 → 0.44
So they and their children guarded the gates of the house of Yahweh , the tabernacle .
Da su da ' ya'yansu sun kula da ƙofofin gidan Yahweh , wato rumfar sujada .
1CH 9:24     Alignment score: 0.454 → 0.453
The gatekeepers were posted on all four sides , toward the east , west , north , and south .
An sanya
matsran ƙofofi a dukkan kusurwoyi huɗu , wajen gabas , yamma , arewa , da kudu .
1CH 9:25     Alignment score: 0.287 → 0.277
Their brothers , who lived in their villages , came in for seven - day rotations , in turn .
' Yan'uwansu
, da ke zaune a ƙauyukansu , sun zo domin kewayawa na kwana bakwai , a juyi .
1CH 9:26     Alignment score: 0.446 → 0.465
But the four leaders of the gatekeepers , who were Levites , were assigned to guard the rooms and storerooms in the house of God .
Amma shugabannin matsara huɗu , wato Lebiyawa , an sanya su kula da ɗakuna da ɗakunan ajiya cikin gidan Allah .
1CH 9:27     Alignment score: 0.32 → 0.321
They would spend the night in their posts all around the house of God , for they were responsible for guarding it . They would open it each morning .
Sukan tsaya
dukkan dare a wurarensu kewaye da gidan Allah . Domin suke da haƙƙin kula da shi . Za su buɗe shi kowacce safiya .
1CH 9:28     Alignment score: 0.189
Some of them were in charge of the temple 's equipment ; they counted the articles when they were brought in and when they were taken out .
Waɗansun su suna kula da kayan haikali ; suna ƙirga su yayin da aka kawo su ko aka fitar da su .
1CH 9:29     Alignment score: 0.274 → 0.286
Some of them also were assigned to take care of the holy things , the equipment , and the supplies , including the fine flour , the wine , the oil , the frankincense , and the spices .
Waɗansu kuma an sanya su kula da abubuwa masu tsarki , kayayyaki , da kayan da aka tanada
, waɗanda sun haɗa da gari mai laushi , ruwan inabi , mai , da turaren ƙonawa , da kayan yaji .
1CH 9:30     Alignment score: 0.308 → 0.326
Some of the priests ' sons mixed the spices .
Waɗansu ' ya'yan firistoci sukan haɗa kayan yaji .
1CH 9:31     Alignment score: 0.509
Mattithiah , one of the Levites , who was the firstborn of Shallum the Korahite , was in charge of preparing bread for the offerings .
Mattitiya , ɗaya daga cikin Lebiyawa wanda ɗan fari ne a wurin Shallum Korahiye , shi ne ke ɗauke
da nawayar shirya gurasa domin baye - baye .
1CH 9:32     Alignment score: 0.434 → 0.445
Some of their brothers , descendants of the Kohathites , were in charge of the bread of the presence , to prepare it every Sabbath .
Waɗansu ' yan'uwansu
, zuriyar Kohatawa , su ne masu kula da yin gurasa , su shirya kowacce Asabaci .
1CH 9:33     Alignment score: 0.316 → 0.328
The singers and heads of the Levites ' fathers ' houses lived in rooms at the sanctuary when they were free from work , because they had to carry out their assigned tasks day and night .
Mawaƙa da shugabannin gidajen ubannin Lebiyawa sun zauna cikin ɗakuna a wuri mai tsarki lokacin da ba su da wani aiki , domin dole su aiwatar da nasu ayyuka dare da rana .
1CH 9:34     Alignment score: 0.416
These were leaders of fathers ' houses among the Levites , as listed in their genealogical records , chief men . They lived in Jerusalem .
Waɗannan shugabannin gidajen ubannin cikin Lebiyawa ne , kamar yadda ya ke a jere cikin rubutaccen tarihin asalinsu . Suna zama cikin Yerusalem .
1CH 9:35     Alignment score: 0.517
The father of Gibeon , Jeiel , whose wife 's name was Maakah
, lived in Gibeon .
Mahaifin Gibiyon , Yeyiyel , sunan matarsa itace Ma'aka , ya zauna cikin Gibiyon .
1CH 9:36     Alignment score: 0.694 → 0.698
His firstborn son was Abdon , then his sons Zur , Kish , Baal , Ner , Nadab ,
' Dan farinsa shi ne Abdon , ɗansa shi ne Zur , Kish , Ba'al , Ner , Nadab ,
1CH 9:37     Alignment score: 0.868
Gedor , Ahio , Zechariah , and Mikloth .
Gedor Ahiyo , Zekariya
da Miklot .
1CH 9:38     Alignment score: 0.618 → 0.615
Mikloth was the father of Shimeam . They also lived near their brothers in Jerusalem .
Miklot shi ne mahaifin Shimeyam . Sun zauna kusa da ' yan'uwansu
cikin Yerusalem .
1CH 9:39     Alignment score: 0.707 → 0.69
Ner was the father of Kish . Kish was the father of Saul . Saul was the father of Jonathan , Malki
- Shua , Abinadab , and Esh - Baal .
Ner shi ne mahaifin Kish . Kish mahaifin Saul . Saul mahaifin Yonatan , Malki - Shuwa , Abinadab , da Esh - Ba ' al.
1CH 9:40     Alignment score: 0.641 → 0.581
The son of Jonathan was Merib - Baal . Merib - Baal was the father of Micah .
Ɗan Yonatan shi ne Merib - Ba ' al. Merib - Ba'al shi ne mahaifin Mika .
1CH 9:41     Alignment score: 0.783
The sons of Micah were Pithon , Melek , Tahrea
, and Ahaz .
' Ya'yan Mika su ne Fithon , Melek , Tareya , da Ahaz .
1CH 9:42     Alignment score: 0.742
Ahaz was the father of Jadah
. Jadah was the father of Alemeth , Azmaveth , and Zimri . Zimri was the father of Moza .
Ahaz shi ne mahaifin Yada . Yada shi ne mahaifin Alemet , Azmabet , da Zimri . Zimri shi ne mahaifin Moza .
1CH 9:43     Alignment score: 0.741
Moza was the father of Binea . Binea was the father of Rephaiah . Rephaiah was the father of Eleasah . Eleasah was the father of Azel .
Moza shi ne mahaifin Bineya . Bineya shi ne mahaifin Refayiya . Refayiya shi ne mahaifin Eliyasa
. Eliyasa shi ne mahaifin Azel .
1CH 9:44     Alignment score: 0.76 → 0.84
Azel 's six sons were Azrikam , Bokeru , Ishmael , Sheariah , Obadiah , and Hanan . These were Azel 's sons .
' Ya'yan Azel shida su ne Azrikam , Bokeru , Ishma'el
, Sheyariya , Obadiya , da Hanan . Waɗannan su ne ' Ya'yan Azel .
1CH 9     Average alignment score: 0.547 for 44 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29