Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29 


1CH 18:1     Alignment score: 0.517 → 0.516
After this it came
about that David attacked the Philistines and defeated them . He took Gath and its villages out of the Philistines ' control .
Bayan wannan sai Dauda ya kai wa Filistiyawa hari kuma ya yi nasara a kan su . Ya ƙwace Gat da ƙauyukanta daga ƙarƙashin mulkin Filistiyawa .


1CH 18:2     Alignment score: 0.493
Then he defeated Moab , and the Moabites became
servants to David and paid him tribute .
Daga nan ya yi nasara da Mowab , Mowabawa suka zama bayin Dauda suka biya haraji gare shi .
1CH 18:3     Alignment score: 0.525 → 0.53
David then defeated Hadadezer , king of Zobah at Hamath , as Hadadezer was traveling to establish his rule by the Euphrates River .
Sa'an nan Dauda ya yi nasara da Hadadezer
sarkin Zoba a Hamat , sa ' ad da Hadadezer ya ke tafiya domin ya kafa mulkinsa a Kogin Yuferatis .
1CH 18:4     Alignment score: 0.474 → 0.478
David captured from him a thousand chariots , seven thousand horsemen , and twenty thousand footmen . David hamstrung
all the chariot horses , but reserved enough of them for a hundred chariots .
Dauda ya ƙwace masa karusai dubu da mahaya dawaki dubu bakwai da sojojin ƙasa dubu ashirin . Dauda ya yaiyanke jijiyoyin gwuiwoyin dukkan dawakan da ke jan karusai , amma ya rage waɗanda za su ja karusai ɗari .
1CH 18:5     Alignment score: 0.582 → 0.581
When the Arameans of Damascus came to help Hadadezer king of Zobah , David killed twenty - two thousand Aramean men .
Sa ' ad da Aramiyawan Damaskus suka
zo domin su taimaki Hadadezar sarkin Zoba , Dauda ya kashe mutanen Aramiyawa dubu ashirin da biyu .
1CH 18:6     Alignment score: 0.493
Then David put garrisons in Aram of Damascus , and the Arameans became
servants to him and brought him tribute . Yahweh gave victory to David wherever he went .
Sai Dauda ya kafa zangon sojoji a Aram ta Damaskus . Aramiyawa suka zama bayinsa suka kawo masa gaisuwa . Dukkan inda Dauda ya je , Yahweh yana ba shi nasara .
1CH 18:7     Alignment score: 0.419
David took
the golden shields that were on Hadadezer 's servants and brought them to Jerusalem .
Dauda ya ɗauko garkuwowin zinari waɗanda bayin Hadadezar ke ɗauke da su ya kawo su Yerusalem .
1CH 18:8     Alignment score: 0.416 → 0.442
From Tebah and Kun , cities of Hadadezer , David took
very much bronze . It was with this bronze that Solomon later made the bronze basin called " The Sea , " the pillars , and the bronze equipment .
Dauda ya ɗauko tagulla da yawa daga Tibhat da Kun biranen Hadadezar . Da wannan tagullar ne Suleman ya yi " Teku " na tagulla da ginshiƙai da sauran kayan aiki na tagulla .
1CH 18:9     Alignment score: 0.633 → 0.634
When Tou , king of Hamath , heard that David had defeated all the army of Hadadezer king of Zobah ,
Sa ' ad da Tou sarkin Hamat ya ji labarin Dauda ya yi nasara da dukkan sojojin Hadadeza sarkin Zoba ,
1CH 18:10     Alignment score: 0.546 → 0.56
and so Tou sent Hadoram his son to King David to greet him and to bless him . He did this
because David had fought against Hadadezer and defeated him , and because Tou had often been at war with Hadadezer . Tou also sent David many different sorts of articles made of gold and silver and bronze .
Sai Tou ya aika ɗansa Hadoram ya je ya gaida sarki Dauda ya sa masa albarka , saboda Dauda ya yi yaƙi da Hadadeza kuma ya yi nasara da shi , saboda Tou ya yi yaƙi da Hadadeza . Kuma Tou ya aika Dauda abubuwa daban - daban na zinariya da azurfa da tagulla .
1CH 18:11     Alignment score: 0.571 → 0.593
King David set these objects apart to Yahweh , together with the silver and the gold that he carried away from all the nations : Edom , Moab , the people of Ammon , the Philistines , and Amalek .
Sarki Dauda ya keɓe waɗannan kaya ga Yahweh tare da dukkan
azurfa da zinariyar da ya samo daga dukkan al'ummai : wato Idom , Mowab , da mutanen Ammon da Filistiyawa da Amelikawa .
1CH 18:12     Alignment score: 0.749
Abishai son of Zeruiah killed eighteen thousand Edomites in the Valley of Salt .
Abishai ɗan Zeruyiya
ya kashe Idomawa dubu goma sha takwas a Kwarin Gishiri .
1CH 18:13     Alignment score: 0.545
He placed garrisons in Edom , and all the Edomites became
David 's servants . Yahweh gave victory to David wherever he went .
Ya kafa zangon sojoji a Idom , dukkan Idomawa suka zama bayin Dauda . Yahweh ya ba Dauda nasara a dukkan inda ya je .
1CH 18:14     Alignment score: 0.493
David reigned over all Israel , and he administered justice and righteousness to all his people .
Dauda ya yi mulkin dukkan Isra'ila , kuma ya yi gaskiya da adalci ga dukkan mutane .
1CH 18:15     Alignment score: 0.591
Joab son of Zeruiah was the commander of the army , and Jehoshaphat son of Ahilud was recorder .
Yowab ɗan Zeruyiya
shi ne shugaban sojoji , Yehoshafat ɗan Ahilud kuma shi ne marubuci .
1CH 18:16     Alignment score: 0.837
Zadok son of Ahitub and Ahimelech son of Abiathar were priests , and Shavsha was scribe .
Zadok ɗan Ahitub da Ahimelek ɗan Abiyata su ne firistoci , Shabsha ne marubuci .
1CH 18:17     Alignment score: 0.483 → 0.487
Benaiah son of Jehoiada was over the Kerethites and Pelethites , and David 's sons were the chief officials at the hand of the king .
Benaiya ɗan Yehoiada
shi ne shugaban Keretawa da Feletiyawa , ' ya'yan Dauda kuma su ne manyan masu ba da shawara .
1CH 18     Average alignment score: 0.547 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1CH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29