Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 3:1     Alignment score: 0.31
My son , do not forget my commands and keep my teachings
in your heart ,
Ɗana kada ka manta da umarnaina ka riƙe koyarwata a cikin zuciyarka ,


PRO 3:2     Alignment score: 0.328 → 0.344
for length of days and years of life
and peace they will add to you .
domin za su ƙara maka tsawon kwanaki da shekarun rayuwa za su kuma ƙara maka salama .
PRO 3:3     Alignment score: 0.352 → 0.373
Do not let covenant faithfulness and trustworthiness ever leave you , tie them together about your neck , write them on the tablet of your heart .
Kada ka bari alƙawarin aminci da dogara
su taɓa barinka , ka ɗaura su tare a wuyanka , rubuta su a allon zuciyarka .
PRO 3:4     Alignment score: 0.356
Then you will find
favor and a good reputation in the sight of God and man .
Sa'an nan zaka sami tagomashi da suna mai kyau a gaban Allah da mutum .
PRO 3:5     Alignment score: 0.515
Trust in Yahweh with all your heart and do not lean on your own understanding ;
Ka dogara ga Yahweh da dukkan zuciyarka kada ka jingina ga taka
fahimta ;
PRO 3:6     Alignment score: 0.215
in all your ways acknowledge him and he will make your paths straight .
cikin dukkan hanyoyinka ka san da shi , shi kuwa zai maida tafarkunka miƙaƙƙu
.
PRO 3:7     Alignment score: 0.436
Do not be wise in your own eyes ; fear Yahweh and turn away from evil .
Kada ka zama da hikima a naka idanu ; ka ji tsoron Yahweh ka guji mugunta .
PRO 3:8     Alignment score: 0.163
It will be healing to your flesh and refreshment for your body .
Za ta zamar maka
warkaswa ga naman jikinka da wartsakewa ga jikinka .
PRO 3:9     Alignment score: 0.485
Honor Yahweh with your wealth and with the firstfruits of all your produce ,
Ka girmama Yahweh da dukiyarka
da nunar fari na dukkan aikinka ,
PRO 3:10     Alignment score: 0.179 → 0.183
and your storehouses will be filled up and your vats will be bursting , full
of new wine .
sai rumbunanka su cika kuma matatsar ruwan ' ya'yan inabinka zasu yi ambaliya , su cika da ruwan inabi .
PRO 3:11     Alignment score: 0.465
My son , do not despise Yahweh 's instruction and do not hate his rebuke ,
Ɗana , kada ka rena
koyarwar Yahweh kuma kada ka ƙi kwaɓarsa ,
PRO 3:12     Alignment score: 0.294 → 0.294
for Yahweh disciplines
those he loves , as a father deals with a son who pleases him .
gama Yahweh yana horon wanda ya ke ƙauna , kamar yadda mahaifi ya ke tarbiyantar da ɗansa wanda ya ke gamsarsa .
PRO 3:13     Alignment score: 0.447
The one who finds wisdom is blessed ; he also gets understanding .
Mai albarka ne wanda ya sami hikima ; ya kuma sami
fahimta .
PRO 3:14     Alignment score: 0.327 → 0.335
What you gain from wisdom is better than what silver will give
in return and its profit is better than gold .
Ribar da ka samu daga hikima ta fi abin da azurfa zata bayar a bisani kuma ribarta tafi zinariya .
PRO 3:15     Alignment score: 0.131
Wisdom is more precious than jewels and nothing you desire can compare to her .
Hikima tafi duwatsu masu ƙawa daraja kuma dukkan
abin da kake marmari ba za a gwada su da ita ba a tamani .
PRO 3:16     Alignment score: 0.175 → 0.19
She has length of days in her right hand ; in her left hand are riches and honor .
Tana da tsawon kwanaki cikin hannun damarta a cikin hannun hagunta akwai arziki da ɗaukaka .
PRO 3:17     Alignment score: 0.473
Her ways are ways of kindness and all her paths are peace .
Hanyoyinta hanyoyin alheri ne kuma dukkan tafarkunta na salama ne .
PRO 3:18     Alignment score: 0.215 → 0.245
She is a tree of life to those who take
hold of it , those who hold on to it are happy .
Itacen rai ce ga waɗanda suka kamata , waɗanda suka riƙe ta suna da farinciki .
PRO 3:19     Alignment score: 0.523
By wisdom Yahweh founded the earth , by understanding he established the heavens .
Ta wurin hikima Yahweh ya kafa duniya , ta wurin fahimta ya shimfiɗa sammai .
PRO 3:20     Alignment score: 0.326
By his knowledge the depths broke
open and the clouds dropped their dew .
Ta wurin iliminsa zurfafa suka buɗe kuma giza - gizai suka zubo da raɓarsu .
PRO 3:21     Alignment score: 0.117 → 0.118
My son , keep sound judgment and discernment , and do not lose sight of them .
Ɗana , ka riƙe hukuncin gaskiya da sanin
dai - dai kada ka ɗauke ido daga gare su .
PRO 3:22     Alignment score: 0.168
They will be life to your soul and an adornment of favor to wear around your neck .
Za su zama rai a rayuwarka da kayan ado na alheri da zaka
rataya zagaye da wuyanka .
PRO 3:23     Alignment score: 0.355
Then you will walk on your way in safety and your foot will not stumble ;
Sa'an nan zaka yi tafiya a hanyarka lafiya ƙafarka ba zata yi tuntuɓe ba ;
PRO 3:24     Alignment score: 0.331
when you lie down , you will not be afraid ; when you lie down , your sleep will be sweet .
sa ' ad da ka kwanta , ba zaka
ji tsoro ba ; lokacin da ka kwanta , zaka yi barci mai daɗi .
PRO 3:25     Alignment score: 0.186 → 0.213
Do not be afraid of sudden terror or devastation caused by the wicked , when it comes ,
Kada ka ji tsoron masifar
da zata zo farat ɗaya ko hallakarwar da mugaye suka haddasa , sa ' ad da ta zo ,
PRO 3:26     Alignment score: 0.252 → 0.272
for Yahweh will be on your side and will keep your foot from being caught in a trap .
domin Yahweh za ya kasance tare
da kai ya tsare kafafunka daga faɗawa cikin tarko .
PRO 3:27     Alignment score: 0.173
Do not withhold
good from those who deserve it , when it is in your power to act .
Kada ka janye daga yin alheri ga waɗanda suka cancanta , yayin da kake da ikon aikatawa .
PRO 3:28     Alignment score: 0.43
Do not say to your neighbor , " Go , and come
again , and tomorrow I will give it , " when you have the money with you .
Kada ka cewa maƙwabcinka , " Tafi ka sake dawowa , gobe zan baka , " alhali kuwa da kuɗin tare da kai .
PRO 3:29     Alignment score: 0.233
Do not make a plan to harm your neighbor the one who lives close and trusts you .
Kada ka shirya cutar da maƙwabcinka - wanda ya ke kusa da kai ya kuma amince da kai .
PRO 3:30     Alignment score: 0.227 → 0.227
Do not argue with a person without a reason , when he has done nothing to harm you .
Kada ka yi jayayya da mutum ba dalili , sa'an nan bai yi komai ba don ya cuce
ka .
PRO 3:31     Alignment score: 0.233
Do not envy a violent person or choose any of his ways .
Kada ka ji ƙyashin ɗan ta'addar
mutum ko ka zaɓi hanyoyinsa .
PRO 3:32     Alignment score: 0.286 → 0.286
For the devious person is detestable to Yahweh , but he brings the upright person into his confidence .
Domin masu aikata mugunta
abin ƙyama ne ga Yahweh , amma yana karɓar mutum mai adalci ya amince da shi .
PRO 3:33     Alignment score: 0.436
The curse of Yahweh is on the house of the wicked person , but he blesses
the home of righteous people .
La'anar Yahweh tana kan gidan mugun mutum , amma yana sa albarka a gidan adalan mutane .
PRO 3:34     Alignment score: 0.332
He mocks mockers , but he gives his favor to humble people .
Yakan yi wa masu ba'a ba'a , amma yakan bada jinƙansa ga mutane masu tawali'u .
PRO 3:35     Alignment score: 0.431
Wise people inherit honor , but fools will be lifted up in their shame .
Mutane masu hikima sukan gãji girmamawa , amma za a ɗauke wawaye cikin kunyarsu .
PRO 3     Average alignment score: 0.312 for 35 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31