Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 28:1     Alignment score: 0.248
The wicked people run away when no one chases them , but righteous people are as bold as a young lion .
Mugayen mutane na gudu babu wani mai korar su , amma masu adalci basu da tsoro kamar ɗan zaƙi .


PRO 28:2     Alignment score: 0.356 → 0.357
Because of the transgression of a land , it has many rulers , but with a man of understanding and knowledge , it will last a long time .
Saboda kurakuran ƙasa
, ta sami shugabanni da yawa , amma ga mutum mai fahimta da ilimi , zata dawwama na lokaci mai tsawo .
PRO 28:3     Alignment score: 0.255
A poor person who oppresses
other poor people is like a beating rain that leaves no food .
Matalaucin da ke zaluntar wasu matalautan mutane na kama da ruwan sama da baya bada abinci .
PRO 28:4     Alignment score: 0.303
Those who forsake the law praise wicked people , but those who keep the law fight
against them .
Waɗanda suka yi banza da shari'a na koma wa ga yabon mugayen mutane , amma waɗanda ke bin shari'a na gãba da su .
PRO 28:5     Alignment score: 0.361
Evil men do not understand justice , but those who seek Yahweh understand everything .
Mugayen mutane basu fahimtar
hukunci , amma masu neman Yahweh na fahimtar komai .
PRO 28:6     Alignment score: 0.218 → 0.22
It is better for a poor person who walks in his integrity , than for a rich person who is crooked in his ways .
Ya fiye wa matalaucin mutum mai tafiya cikin aminci , da mai arziƙi
wanda ke tafiya cikin hanyoyinsa na rashin aminci .
PRO 28:7     Alignment score: 0.289 → 0.323
He who keeps the law is a son who has understanding , but one who is a companion of gluttons shames his father .
Shi wanda ya kula da shari'a ɗa ne mai fahimta , amma abokin mashaya abin kunya ne ga mahaifinsa .
PRO 28:8     Alignment score: 0.132 → 0.136
The one who makes his fortune by charging too much interest gathers his wealth for another who will have pity on poor people .
Duk wanda ya tara
dukiyarsa ta hanyar zamba dukiyarsa zata tafi wurin wani wanda zai tausaya wa matalauta .
PRO 28:9     Alignment score: 0.312 → 0.323
If one turns away his ear from hearing the law , even his prayer is detestable .
Idan wani ya juyar
da kunnuwarsa daga sauraren shari'a , ko addu'arsa ma abin ƙyama ce .
PRO 28:10     Alignment score: 0.233 → 0.239
Whoever misleads the upright into an evil way will fall
into his own pit , but the blameless will have a good inheritance .
Duk wanda ya ɓatas da mai gaskiya domin aikata mugunta zai faɗa cikin ramin da ya haƙa , amma mai gaskiya zai sami gãdo mai kyau .
PRO 28:11     Alignment score: 0.305
The rich person may be wise in his own eyes , but a poor person who has understanding will find
him out .
Mai arziki na yi wa kansa kallon shi mai hikima ne , amma mai fahimta wanda ke matalauci zai tona masa asiri .
PRO 28:12     Alignment score: 0.311
When the righteous triumph , there is great glory ; but when the wicked arise
, people are sought out .
Lokacin da masu adalci ke mulki , akwai babbar ɗaukaka ; amma sa ' ad da mugaye suka tashi , ana tone asirin mutane .
PRO 28:13     Alignment score: 0.274 → 0.287
The one who hides his sins will not prosper , but the one who confesses them and forsakes them will be shown mercy .
Wanda ya ɓoye zunubansa
ba za shi yi albarka ba , amma shi wanda ya furtasu ya kuma rabu da su za a yi masa jinƙai .
PRO 28:14     Alignment score: 0.28
The one who always lives with reverence is blessed , but whoever hardens his heart will fall
into trouble .
Shi wanda ke rayuwa cikin girmamawa mai albarka ne , amma wanda ya taurare zuciyarsa zai abka cikin wahala .
PRO 28:15     Alignment score: 0.364
Like a roaring lion or a charging bear is a wicked ruler over poor people .
Kamar zaki mai ruri ko kamar dabbar
kerkeci mai huci haka mugun shugaba a bisa mutane matalauta .
PRO 28:16     Alignment score: 0.271
The ruler who lacks understanding is a cruel oppressor , but the one who hates dishonesty will prolong his days .
Shugaban da ba shi da fahimta azzalumi ne , amma wanda ya tsani zalunci zai daɗe da kwanakinsa .
PRO 28:17     Alignment score: 0.341 → 0.35
If a man is guilty
because he has shed someone 's blood , he will be a fugitive until death and no one will help him .
Idan mutum ya yi laifi domin ya zubda jinin wani , zai zama mai gudun hijira har sai ya mutu kuma ba wanda zai taimake shi .
PRO 28:18     Alignment score: 0.203 → 0.206
Whoever walks with integrity will be kept safe , but the one whose way is crooked will suddenly fall .
Duk wanda ya yi rayuwa cikin gaskiya zai zauna
lafiya lau , amma wanda tafarkinsa karkataccc ne zai faɗi ba zato .
PRO 28:19     Alignment score: 0.268
The one who works his land will have plenty of food , but whoever follows worthless pursuits will have plenty of poverty .
Shi wanda ya yi aiki cikin gonarsa zai sami abinci mai yawa , amma wanda ya bi wofi zai sami talauci mai yawa .
PRO 28:20     Alignment score: 0.301
A faithful man will have great blessings
, but the one who gets rich quickly will not go unpunished .
Mutum mai aminci zai sami albarka mai girma , amma wanda ya sami wadata cikin hanzari ba zai tsira daga hukunci ba .
PRO 28:21     Alignment score: 0.312
It is not good to show partiality , but for a piece of bread a man will do wrong .
Bai kamata a nuna sonkai ba , amma akan ' yar gurasa mutum kan iya aikata ba dai - dai ba .
PRO 28:22     Alignment score: 0.259
A stingy man hurries after riches , but he does not know that poverty will come upon him .
Mutum mai rowa na hanzarin neman arziki , amma bai san da cewar talauci na zuwa bisansa ba .
PRO 28:23     Alignment score: 0.24
Whoever disciplines
someone , afterward will find more favor from him than from the one who flatters him with his tongue .
Duk wanda ya yi ma wani horo , daga baya zai sami tagomashi daga gare shi fiye da wanda daga shi aka yi masa zaƙin baki .
PRO 28:24     Alignment score: 0.283
Whoever robs his father and his mother and says , " That is no sin , " he is the companion of the one who destroys .
Duk wanda ya zambanci mahaifinsa da mahaifiyarsa ya kuma ce , " Wannan ba zunubi bane , " shi abokin wanda ke hallakarwa ne .
PRO 28:25     Alignment score: 0.278 → 0.295
A greedy
man stirs up conflict , but the one who trusts in Yahweh will prosper .
Mutum mai yawan son kansa na haddasar da rigima , amma wanda ya dangana da Yahweh zai yi albarka .
PRO 28:26     Alignment score: 0.411
One who trusts in his own heart is a fool , but whoever walks in wisdom will keep away from danger .
Shi wanda ya dangana ga tasa zuciya wawa ne , amma duk wanda ya yi tafiya cikin hikima zai yi nisa
daga hatsari .
PRO 28:27     Alignment score: 0.287 → 0.297
The one who gives to the poor will lack nothing , but whoever closes his eyes to them will receive many curses .
Wanda ya bayar ga matalauta ba za shi rasa komai ba , amma wanda ya rufe idanunsa gare su zai sami la'ana .
PRO 28:28     Alignment score: 0.44
When the wicked arise
, people hide themselves ; but when they perish , the righteous increase .
Lokacin da miyagu suka tashi , mutane na ɓoye kansu ; amma idan suka lalace , masu adalci na ƙaruwa .
PRO 28     Average alignment score: 0.294 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31