Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 18:1     Alignment score: 0.243 → 0.259
One who isolates himself seeks his own desire and he quarrels with all sound judgment .
Wanda ya ware kansa muradin kansa ya ke nema
yana kuma jayayya da dukkan hukunci mai kyau .


PRO 18:2     Alignment score: 0.415
A fool finds no pleasure in understanding , but only in revealing what is in his own heart .
Wawa bai da mu da ya fahimta ba , amma ya da mu kaɗai ya bayyana abin da ke cikin zuciyarsa .
PRO 18:3     Alignment score: 0.227
When a wicked person comes , contempt comes with him along with shame and reproach .
Sa ' ad da mugun
mutum yazo , reni yakan zo tare da shi - tare da kunya da ƙasƙanci .
PRO 18:4     Alignment score: 0.368 → 0.368
The words of a man 's mouth are deep waters ; the fountain of wisdom is a flowing stream .
Maganganun bakin
mutum ruwaye ne masu zurfi ; maɓulɓular hikima rafi ne mai gudãna .
PRO 18:5     Alignment score: 0.23 → 0.231
It is not good to be partial to the wicked person , nor to deny justice to the righteous person .
Ba dai - dai ba ne a nuna son kai ga mugun
mutum , ko a hana adalci ga mutum mai adalci .
PRO 18:6     Alignment score: 0.191
A fool 's lips bring him conflict and his mouth invites a beating .
Maganar wawa takan jawo masa tsatsaguwa
bakinsa kuma na gayyatar dũka .
PRO 18:7     Alignment score: 0.303 → 0.359
A fool 's mouth is his ruin and he ensnares himself with his lips .
Bakin
wawa ke lalatar da shi da leɓunansa kuma ya ke ɗana wa kansa tarko .
PRO 18:8     Alignment score: 0.151 → 0.171
The words of a gossip are like delicious morsels and they go down into the inner parts of the body .
Maganganun magulmaci na kãma da loma mai daɗi sukan kuma gangara zuwa can cikin ciki .
PRO 18:9     Alignment score: 0.16
Also , one who is slack in his work is a brother to the one who destroys the most .
Haka kuma , wanda ya yi sanyi cikin aikinsa ɗan'uwa ne da wanda ke lalatarwa sosai .
PRO 18:10     Alignment score: 0.314 → 0.328
The name of Yahweh is a strong tower ; the righteous person runs into it and is safe .
Sunan Yahweh ƙaƙƙarfar hasumiya
ne ; adalan mutum yakan ruga cikinsa ya kuma tsira .
PRO 18:11     Alignment score: 0.117 → 0.132
The wealth of the rich is his fortified city and in his imagination it is like a high wall .
Attajiri na zaton dukiyarsa ce zata kare shi kamar garu mai tsayi da ke kewaye da birni .
PRO 18:12     Alignment score: 0.298 → 0.316
Before his downfall a person 's heart is proud
, but humility comes before honor .
Kafin faɗuwarsa zuciyar mutum takan kumbura , amma tawali'u yakan zo kafin girmamawa .
PRO 18:13     Alignment score: 0.203
One who answers before listening it is his folly
and shame .
Wanda ya amsa kafin ya saurara - wauta ce a gare shi da kunya .
PRO 18:14     Alignment score: 0.38
A person 's spirit will survive sickness , but a broken spirit who can bear it ?
Ruhun mutum zai jure rashin lafiya , amma wa zai daure da karyayyen
ruhu ?
PRO 18:15     Alignment score: 0.216 → 0.223
The heart of the intelligent acquires knowledge and the hearing of the wise seeks it out .
Zuciyar
mai ƙwazo takan sami ilimi kunnen mai hikima yana biɗarsa .
PRO 18:16     Alignment score: 0.273
A man 's gift may open the way and bring him before an important person .
Kyautar
mutum zata bude masa hanya ta kuma kai shi gaban mutum mai muhimmanci .
PRO 18:17     Alignment score: 0.091
The first to plead his case seems right until his opponent comes and questions him .
Wanda ya fara
gabatar da damuwarsa za a ga shi ne da gaskiya har sai abokin ƙara ya zo ya ƙalubalance shi .
PRO 18:18     Alignment score: 0.103 → 0.103
Casting the lot settles disputes and separates strong opponents .
Jefa ƙuri'a takan dai - daita jayayya ta raba tsakanin masu iko da ke jayayya .
PRO 18:19     Alignment score: 0.243 → 0.25
An offended brother is harder to be won than a strong city , and quarreling is like the bars of a castle .
Ɗan'uwan da aka ɓata da shi ya fi birni mai ƙarfi wuyar
shiryawa , tantankawa kuma na kama da makaran kagara .
PRO 18:20     Alignment score: 0.216 → 0.234
From the fruit of his mouth one 's stomach is filled ; with the harvest of his lips he is satisfied .
Cikin mutum zai ƙoshi da amfanin bakinsa ; zai gamsu da amfanin leɓunansa .
PRO 18:21     Alignment score: 0.309 → 0.338
Death and life are controlled by the tongue , and those who love the tongue will eat its fruit .
Mutuwa da rai harshe ne ke sarrafasu , waɗanda ke ƙaunar harshe zasu ci amfaninsa
.
PRO 18:22     Alignment score: 0.302 → 0.325
He who finds a wife finds a good thing and receives favor from Yahweh .
Wanda ya sami
mata abin kirki ya samu yana kuwa samun tagomashi daga wurin Yahweh .
PRO 18:23     Alignment score: 0.202 → 0.213
A poor person pleads for mercy , but a rich person answers harshly .
Fakirin mutum yakan roƙi jinƙai , amma mawadaci na amsa magana da kaushi .
PRO 18:24     Alignment score: 0.275 → 0.277
The one who claims many friends is brought to ruin by them , but there is a friend who comes closer than a brother .
Wanda ke taƙamar yana da abokai da yawa , sukan yashe shi ta wurinsu , amma akwai abokin da ke zuwa kusa fiye da ɗan'uwa .
PRO 18     Average alignment score: 0.255 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31