Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 24:1     Alignment score: 0.218
Do not be envious of those who are evil , nor desire to associate with them ,
Kada ka yi ƙyashin masu aikata mugunta , ko ka yi marmarin yin abokantaka da su ,


PRO 24:2     Alignment score: 0.237
because their hearts plot violence and their lips talk about trouble .
domin zuciyarsu na ƙirƙiro da ta'addanci kuma leɓunansu
na zancen rigima .
PRO 24:3     Alignment score: 0.417 → 0.418
Through wisdom a house is built and by understanding it is established .
Ta wurin hikima a ke gina gida ta wurin fahimta a ke kafa shi .
PRO 24:4     Alignment score: 0.421 → 0.418
By knowledge the rooms are filled with all precious and pleasant riches .
Ta wurin ilimi a ke cika ɗakunan da dukkan dukiya masu tamani da daraja .
PRO 24:5     Alignment score: 0.448 → 0.449
A warrior of wisdom is strong , and a man of knowledge increases his strength ;
Jarumi mai hikima na da ƙarfi , kuma mutum mai ilimi na ƙara ƙarfinsa ;
PRO 24:6     Alignment score: 0.302
for by wise direction you can wage your war and with many advisors there is victory .
domin ta wurin shawara na hikima zaka
yi yaƙi kuma cikin shawarwari masu yawa akwai nasara .
PRO 24:7     Alignment score: 0.396
Wisdom is too high for a fool ; in the gate he does not open his mouth .
Hikima na da tsawo ga wawa ; a bakin
ƙofa ba ya buɗe bakinsa .
PRO 24:8     Alignment score: 0.202
There is one who plans to do evil people call him a master of schemes .
Akwai wani wanda ke shirin
aikata mugunta - mutane na kiransa shugaban dabaru .
PRO 24:9     Alignment score: 0.34
A foolish plan is sin and men despise a mocker .
Wawan shiri
zunubi ne kuma mutane na ƙyamar mai ba'a .
PRO 24:10     Alignment score: 0.285
If you become
weak with fear in the day of trouble , then your strength is small .
Idan ka yi sanyi sabili da tsoro a ranar wahala , to ƙarfinka ƙalilan ne .
PRO 24:11     Alignment score: 0.187
Rescue those who are being taken away to death and hold back those who are staggering to the slaughter .
Ka ƙwaci
waɗanda aka ɗauke ga mutuwa ka kuma hana waɗanda ke gangarawa zuwa yanka .
PRO 24:12     Alignment score: 0.281 → 0.29
If you say , " Behold , we knew nothing about this , " does not the one who weighs the heart understand what you are saying ? The one who guards your life , does he not know it ? Will God not give
to each one what he deserves ?
Idan ka ce , " Duba , ba mu san da komai game da wannan ba , " shi wanda ke auna zuciya ba ya fahimci abin da kake faɗa ba ? Wanda ke tsaron ranka , ba yana sane da haka ba ? Allah ba zai saka wa kowanne abin da ya cancance shi ba ?
PRO 24:13     Alignment score: 0.274
My son , eat honey because it is good , because the drippings of the honeycomb are sweet to your taste .
Ya ɗana , ka ci zuma domin yana da kyau , domin ɗigo - ɗigon sakar zuma na da zaƙi a bakin
ka .
PRO 24:14     Alignment score: 0.228
Such is wisdom for your soul if you find
it , there will be a future and your hope will not be cut off .
Haka hikima take ga ranka - Idan ka same ta , gobe tabbas ne kuma begen ka baza a katse shi ba .
PRO 24:15     Alignment score: 0.294 → 0.309
Do not lie in wait like the wicked person who attacks the house of the righteous person . Do not destroy his home !
Kada ka yi kwanto kamar mugun
mutum wanda ke kai farmaki ga gidan mutum mai adalci . Kada ka lalatar da gidansa !
PRO 24:16     Alignment score: 0.314
For the righteous person falls down seven times and rises again , but wicked people are brought down by calamity .
Gama mutum mai adalci na faɗuwa ƙasa sau bakwai ya tashi kuma , amma ana kãda mugayen mutane ƙasa da bala'i .
PRO 24:17     Alignment score: 0.275
Do not celebrate when your enemy falls and let not your heart be glad when he stumbles ,
Kada ka yi farinciki sa ' ad da maƙiyin
ka ya faɗi kuma kada zuciyarka ta ji daɗi sa ' ad da ya yi tuntuɓe ,
PRO 24:18     Alignment score: 0.269
or Yahweh will see and disapprove and turn away his wrath from him .
domin Yahweh zai gani ya kuma bayyana
rashin yardarsa ya kuma juyar da hasalarsa daga gare shi .
PRO 24:19     Alignment score: 0.286 → 0.29
Do not worry because of evildoers , and do not envy wicked people ,
Kada ka da mu saboda masu aikata mugunta , kuma kada ka yi ƙyashin mugayen mutane ,
PRO 24:20     Alignment score: 0.231
for the evil person has no future and the lamp of wicked people will go out .
gama mugun mutum ba shi da tabbaccin gobe
kuma fitilar mugaye za ta ɓice .
PRO 24:21     Alignment score: 0.481
Fear Yahweh , and fear the king , my son ; do not associate with those who rebel against them ,
Ka ji tsoron Yahweh , ka kuma ji tsoron sarki , ya ɗana ; kada ka yi abokantaka da waɗanda suka
tayar masu ,
PRO 24:22     Alignment score: 0.146 → 0.163
for suddenly their disaster will come
and who knows the extent of the destruction that will come from both of them ?
gama ba zato azaba zata auko kuma wa ya sani girman lalatar da zata zo daga dukkan su biyun ?
PRO 24:23     Alignment score: 0.329
These also are sayings of the wise . Partiality in judging a case at law is not good .
Haka ma waɗannan maganganu ne na masu hikima . Nuna bambanci cikin shari'a ba abu ne mai kyau ba .
PRO 24:24     Alignment score: 0.287 → 0.331
Whoever says to the wicked person , " You are a righteous person , " will be cursed by peoples and hated by nations .
Duk wanda ya cewa mugun
mutum , " Kai mutum mai adalci ne , " mutane zasu la'anta shi al'ummai kuma zasu ƙi shi .
PRO 24:25     Alignment score: 0.258
But those who discipline the wicked will have delight and gifts of goodness will come to them .
Amma waɗanda suka
hori mai mugunta zasu sami jin daɗi kuma kyautai na alheri zasu zo gare su .
PRO 24:26     Alignment score: 0.311
The one who gives an honest answer gives a kiss on the lips .
Wanda ya ba da amsa mai kyau yana bada sumba ga leɓuna .
PRO 24:27     Alignment score: 0.364 → 0.367
Prepare your outdoor work , and make everything ready for yourself in the field ; after that , build
your house .
Ka shirya aikinka na waje , ka kuma shirya wa kanka komai cikin fili ; bayan haka , sai ka gina gidanka .
PRO 24:28     Alignment score: 0.29
Do not bear witness against your neighbor without cause and do not deceive with your lips .
Kada ka zama shaida gãba da maƙwabcinka babu dalili kuma kada ka ruɗar da leɓunanka .
PRO 24:29     Alignment score: 0.234
Do not say , " I will do to him what he has done to me ; I will pay him back for what he has done . "
Kada ka ce , " Zan yi masa abin da ya yi mani ; Zan sãka masa abin da ya yi . "
PRO 24:30     Alignment score: 0.217
I went by the field of a lazy man , past
the vineyard of the man having no sense .
na ratsa ta cikin filin rãgo , ta gonar inabi na mutumin da ba shi da hankali .
PRO 24:31     Alignment score: 0.254 → 0.285
Thorns had grown up everywhere , the ground was covered with nettles , and its stone wall was broken down .
Duk ƙayayuwa sun rufe ko'ina , ƙasar ta cika
da sarƙaƙiya , kuma ganuwarta ta dutse ta rushe .
PRO 24:32     Alignment score: 0.17
Then I saw and considered it ; I looked and received instruction .
Sai na gani na kuma yi lura da ita ; na duba na kuma karɓi umarni .
PRO 24:33     Alignment score: 0.313 → 0.312
A little sleep , a little slumber , a little folding of the hands to rest
Yin barci kaɗan , da ɗan gyangyaɗi , da ɗan naɗe - naɗen hannuwa domin hutu
-
PRO 24:34     Alignment score: 0.17 → 0.194
and poverty comes marching upon you , and your needs like an armed soldier .
da haka talauci za shi saukar maka , kuma buƙatarka kamar soja mai makami
.
PRO 24     Average alignment score: 0.291 for 34 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31