Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 6:1     Alignment score: 0.295 → 0.295
My son , if you set aside
your money as a guarantee for your neighbor 's loan , if you gave your promise for a loan of someone you do not know ,
Ɗana , idan ka ɗauki lamunin bashin da makwabcinka ya ci , idan ka yi alƙawari domin bashin wani da baka san shi ba ,


PRO 6:2     Alignment score: 0.344
then you have laid a trap for yourself by your promise and you have been caught by the words of your mouth .
to ka kafa wa kanka tarko ta wurin alƙawarin da ka yi an kuma kama ka da maganganun bakinka .
PRO 6:3     Alignment score: 0.361 → 0.363
When you are caught by your words , my son , do this and save yourself , since you have fallen into the hand of your neighbor ; go and humble yourself and make your case before your neighbor .
Sa ' ad da an kama ka ta wurin maganganunka , ka yi wannan ka ceci
kanka , tunda ka faɗa hannun makwabcinka ; ka tafi ka ƙasƙantar da kanka ka faɗi wa makwabcinka abin da ya faru .
PRO 6:4     Alignment score: 0.304
Give
your eyes no sleep and your eyelids no slumber .
Kada ka ba idonka barci ko gyangyaɗi .
PRO 6:5     Alignment score: 0.302 → 0.302
Save yourself like a gazelle from the hand of the hunter , like a bird from the hand of the fowler .
Ka tsirar da ranka
kamar barewa daga hannun mafarauci , kamar tsuntsuwa daga hannun maharbi .
PRO 6:6     Alignment score: 0.277
Look at the ant , you lazy person , consider her ways , and be wise .
Dubi
tururuwa , kai ragon mutum , ka yi la'akari da hanyoyinta , ka yi hikima .
PRO 6:7     Alignment score: 0.248
It has no commander , officer , or ruler ,
Ba ta da hafsa , shugaba , ko mai mulki ,
PRO 6:8     Alignment score: 0.279
yet it prepares its food in the summer and during the harvest it stores up what it will eat .
duk da haka tana shirya abincinta da kaka kuma a lokacin girbi ta kan tanada abin da za ta ci .
PRO 6:9     Alignment score: 0.28
How long will you sleep , you lazy person ? When will you rise from your sleep ?
Har yaushe zaka yi ta barci , kai ragon mutum ? Yaushe zaka tashi daga barcinka ?
PRO 6:10     Alignment score: 0.362 → 0.361
" A little sleep , a little slumber , a little folding of the hands to rest "
" Ɗ‌an barci kaɗan , ɗan gyangyaɗi kaɗan , ɗan naɗe hannuwa don a huta " -
PRO 6:11     Alignment score: 0.099
and your poverty will come like a robber and your needs like an armed soldier .
sai talaucinka ya zo maka
kamar ɗanfashi buƙatunka kuma kamar jarumi mai makami .
PRO 6:12     Alignment score: 0.2 → 0.201
A worthless person a wicked man lives by the crookedness of his speech ,
Wofin taliki - mugun
mutum - yana rayuwa ne ta wuri karkata maganarsa ,
PRO 6:13     Alignment score: 0.133 → 0.135
winking his eyes , making signals with his feet and pointing with his fingers .
yana ƙifci da idanunsa , yana nuni da tafin ƙafarsa yana nuni da yatsunsa
.
PRO 6:14     Alignment score: 0.195 → 0.2
He plots evil with deceit in his heart ; he always stirs up discord .
Yana shirya
mugunta da ruɗi a ransa ; kullum yana haddasa rashin jituwa ,
PRO 6:15     Alignment score: 0.129
Therefore his disaster will overtake him in an instant ; in a moment he will be broken beyond healing .
Saboda haka masifarsa zata auko masa farat ɗaya ; ba zato za a karairaye shi ba damar
warkewa .
PRO 6:16     Alignment score: 0.428
There are six things that Yahweh hates , seven that are disgusting to him .
Akwai abu shida da Yahweh yaƙi , har ma bakwai da ya ke ƙyamar su .
PRO 6:17     Alignment score: 0.385
The eyes of a proud
person , a tongue that lies , hands that shed the blood of innocent people ,
Idanun taliki mai girman kai , harshe mai faɗar ƙarairayi , hannaye masu zub da jinin mutane marasa laifi ,
PRO 6:18     Alignment score: 0.244 → 0.242
a heart that invents wicked schemes , feet that quickly run to do evil ,
zuciya mai ƙago mugayen shirye
- shirye , ƙafafu masu saurin gudu su je su yi mugunta ,
PRO 6:19     Alignment score: 0.357 → 0.356
a witness who breathes out lies and one who sows discord among brothers .
mashaidi mai furta ƙarairayi yana shuka husuma a tsakanin ' yan'uwa .
PRO 6:20     Alignment score: 0.299
My son , obey the command of your father and do not forsake the teaching of your mother .
Ɗ‌ana , ka yi biyayya da umarnin mahaifinka kada kuma ka watsar da koyarwar
mahaifiyarka .
PRO 6:21     Alignment score: 0.288 → 0.289
Always bind
them on your heart ; tie them about your neck .
Kullum ka ajiye su a zuciyarka ; ka ɗaura su zagaye da wuyanka
PRO 6:22     Alignment score: 0.287
When you walk , they will guide you ; when you sleep , they will watch over you ; and when you wake
up , they will teach you .
Sa ' ad da kake tafiya zasu bishe ka ; sa ' ad da kake barci , zasu tsare ka ; sa ' ad da ka farka , zasu koyar da kai .
PRO 6:23     Alignment score: 0.274 → 0.278
For the commands are a lamp , and the teaching is a light ; the corrections
that come by instruction are the way of life .
Gama umarnai fitila ce , koyarwa kuma haske ne ; tsautawa da ke zuwa daga koyarwa hanyoyin rai ne .
PRO 6:24     Alignment score: 0.316
It keeps you from the immoral woman , from the smooth words of an immoral woman .
Zata kiyaye ka daga muguwar mace , daga lallausar maganganun muguwar mace .
PRO 6:25     Alignment score: 0.182 → 0.189
Do not lust in your heart after her beauty and do not let her capture you with her eyelashes .
Kada ka yi sha'awar kyanta a zuciyarka kuma kada ka bari ta cafke
ka da girar idanunta .
PRO 6:26     Alignment score: 0.272
Sleeping with a prostitute can cost the price of a loaf of bread , but the wife of another may cost you your very life .
Kwana da karuwa tsadarsa kamar na kuɗin ɗan curin gurasa ne , amma matar wani zaka biya diyya da ranka .
PRO 6:27     Alignment score: 0.119
Can a man carry a fire against his chest without burning his clothes ?
Mutum zai iya ɗaukar wuta a ƙirjinsa har da ba zata ƙona masa kayan jikinsa
ba ?
PRO 6:28     Alignment score: 0.312 → 0.321
Can a man walk on hot coals without scorching his feet ?
Ashe mutum zai iya tafiya bisa garwashin wuta mai zafi ba tare da ya ƙona
ƙafafunsa ba ?
PRO 6:29     Alignment score: 0.375
So is the man who sleeps with his neighbor 's wife ; the one who sleeps with her will not go unpunished .
To haka ya ke da mutumin da ya kwana da matar maƙwabcinsa ; wanda ya kwana da ita ba zai kuɓuta daga hukunci ba .
PRO 6:30     Alignment score: 0.236 → 0.257
People do not despise a thief if he steals to satisfy his need when he is hungry
.
Mutane ba zasu rena ɓarawo ba idan ya yi sata domin biyan buƙatar yunwar cikinsa .
PRO 6:31     Alignment score: 0.242 → 0.25
Yet if he is caught , he will pay back seven times what he stole
; he must give up everything of value in his house .
Amma idan an kama shi , zai biya riɓi bakwai na abin da ya sata ; dole ya sadaukar da dukkan abubuwa masu daraja da ke cikin gidansa .
PRO 6:32     Alignment score: 0.294 → 0.297
The one who commits adultery has no sense ; the one who does it destroys himself .
Wanda ya yi zina ba shi da hankali ; wanda ya yi ta yana hallakar
da kansa .
PRO 6:33     Alignment score: 0.217 → 0.219
Wounds and shame are what he deserves and his disgrace will not be wiped away .
Raunuka da kunya su ne sakaiyarsa kuma ƙasƙancinsa
ba za a iya sharesu ba .
PRO 6:34     Alignment score: 0.302
For jealousy makes a man furious ; he will show no mercy when he takes his revenge .
Gama kishi yakan sa mutum ya husata ; ba zai nuna jinƙai ba ; sa ' ad da zai ɗauki fansarsa .
PRO 6:35     Alignment score: 0.196 → 0.199
He will accept no compensation and he can not be bought off , though you offer him many gifts .
Ba zai karɓi wata fansa
ba , kuma ba za iya ba da toshiya ba ko da an bashi kyautai da yawa .
PRO 6     Average alignment score: 0.275 for 35 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31