Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 25:1     Alignment score: 0.52
These are more proverbs of Solomon , copied by the men of Hezekiah , king of Judah .
Waɗannan ƙarin karin magana na Suleman ne , wanda mutanen Hezekiya , sarkin Yahuda suka
kwafa .


PRO 25:2     Alignment score: 0.337
It is the glory of God to conceal a matter , but the glory of kings to search it out .
Ɗ‌aukaka ta Allah ce ya ɓoye zance , amma ɗaukakar sarakuna su bincike
shi .
PRO 25:3     Alignment score: 0.325
Like the heavens are for height and the earth is for depth , so the heart of kings is unsearchable .
Kamar yadda sammai suke da tsayi duniya kuma tana da zurfi , haka zuciyar
sarakuna sun wuce gaban ganuwa .
PRO 25:4     Alignment score: 0.228 → 0.246
Remove the dross from the silver and a metal worker can use the silver in his craft .
Ka sheƙe azurfa gwani kuma za shi yi amfani da azurfar
ga aikinsa .
PRO 25:5     Alignment score: 0.326 → 0.326
Even so , remove wicked people from the presence of the king and his throne will be established by doing what is right .
Haka ma , ka cire mugayen mutane daga gaban sarki kursiyinsa kuma zai kafu
ta wurin aikata adalci .
PRO 25:6     Alignment score: 0.232 → 0.237
Do not honor yourself in the king 's presence and do not stand in the place designated for great people .
Kada ka ɗaukaka kanka a gaban sarki kada kuma ka zauna
a mazaunin da aka shirya wa mutane masu daraja .
PRO 25:7     Alignment score: 0.153 → 0.184
It is better for him to say to you , " Come
up here , " than for him to humiliate you before a nobleman . What you have witnessed ,
Ya fi kyau shi da kansa ya ce maka , " Hauro zuwa nan , " da shi ya kunyatar da kai a gaban mutum mai daraja . Abin da ka yi shaidar sa ,
PRO 25:8     Alignment score: 0.252 → 0.254
do not bring quickly to trial . For what will you do in the end when your neighbor puts you to shame ?
kada ka yi saurin kawo shi ga shari'a
. Gama me zaka yi a ƙarshe idan maƙwabcinka yasa ka cikin kunya ?
PRO 25:9     Alignment score: 0.257 → 0.268
Argue your case between you and your neighbor himself and do not disclose another 's secret ,
Ka yi jayayya bisa matsala tsakaninka da maƙwabcinka da kansa kada kuma ka fallasa wani asirin ,
PRO 25:10     Alignment score: 0.15 → 0.15
or else
the one who hears you will bring shame upon you and an evil report about you that can not be silenced .
domin kada wanda ya ji ka yasa ka ji kunya kuma mugun rohota a kanka da ba za a iya tsayarwa ba .
PRO 25:11     Alignment score: 0.231 → 0.232
Apples of gold in settings of silver is a word spoken in the right situation .
' Ya'yan itacen aful na zinariya da aka yi masu jerin azurfa kamar magana ce da aka yi ta dai - dai .
PRO 25:12     Alignment score: 0.266 → 0.271
A gold ring or jewelry made of fine gold is a wise rebuke to a listening ear .
Zobe na zinariya ko sarƙar
da aka yi ta da zinariya mai kyau horo ne na hikima ga kunnuwan mai sauraro .
PRO 25:13     Alignment score: 0.239 → 0.239
Like the cold of snow at harvest time is a faithful messenger for those who sent him ; he brings back the life of his masters .
Kamar yadda sanyin ƙanƙara ya ke lokacin girbi haka ɗan aike
mai aminci ke ga waɗanda suka aike shi ; yana dawo da ran shugabanninsa .
PRO 25:14     Alignment score: 0.261 → 0.262
Clouds and wind without rain is the one who boasts about a gift he does not give
.
Giza - gizai da iska amma babu ruwan sama ne wanda ke fahariya da kyautar da bai bayar ba .
PRO 25:15     Alignment score: 0.314 → 0.334
With patience a ruler can be persuaded and a soft tongue can break a bone .
Cikin hakuri ake rinjayar mai mulki kuma harshe mai taushi na iya karya ƙashi .
PRO 25:16     Alignment score: 0.237
If you find
honey , eat just enough otherwise , having too much of it , you vomit it up .
Idan ka sami zuma , kada kayi masa shan fitar hankali - in ba haka ba , idan ka sha dayawa , za ka amayas .
PRO 25:17     Alignment score: 0.271 → 0.275
Do not set your foot in your neighbor 's house too often , he may become
tired of you and hate you .
Kada ka cika zuwa gidan maƙwabcinka , yana iya gajiya da kai ya kuma ƙi ka .
PRO 25:18     Alignment score: 0.385
A man who bears false witness against his neighbor is like a club used in war , or a sword , or a sharp arrow .
Mutumin da ya yi shaidar
ƙarya bisa maƙwabcinsa na kama da kulkin da aka yi amfani da shi a yaƙi , ko takobi , ko wani mãshi mai tsini .
PRO 25:19     Alignment score: 0.122 → 0.122
An unfaithful man in whom you trust in a time of trouble is like a bad tooth or a foot that slips .
Mutum marar amincin daka
amince da shi a lokacin wahala na kama da ruɓaɓɓen haƙora ko tafiya da gurguwar ƙafa .
PRO 25:20     Alignment score: 0.315
Like a person who takes off a garment in cold weather , or like vinegar poured upon carbonate of soda , is the one who sings
songs to a heavy heart .
Kamar mutumin da ya kwaɓe rigarsa a yanayi mai tsananin sanyi , ko zuba inabi bisa ainihin gawayi na soda , haka wanda ke yin waƙoƙi ga zuciya mai nauyi .
PRO 25:21     Alignment score: 0.477
If your enemy is hungry , give
him food to eat , and if he is thirsty , give him water to drink ,
Idan makiyinka na jin yunwa , ba shi abinci ya ci , idan kuma yana jin ƙishi , ba shi ruwa ya sha ,
PRO 25:22     Alignment score: 0.403
for you will shovel coals of fire on his head and Yahweh will reward you .
gama zaka tula masa tarin garwashin wuta a bisa kansa Yahweh kuma zai baka
lada .
PRO 25:23     Alignment score: 0.305
As surely as the north wind brings rain , so a tongue that tells secrets will result in angry
faces .
Kamar yadda iskar arewa ke kawo ruwan sama , haka take da harshen da ke faɗin asirai yana hadasar da fuskoki masu fushi .
PRO 25:24     Alignment score: 0.181
It is better to live on a corner of the roof than in a house shared with a quarreling wife .
Gara a zauna a saƙon rufin ɗaki da a zauna
gida ɗaya tare da mace mai yawan faɗace - faɗace .
PRO 25:25     Alignment score: 0.286
Like cold waters to one who is thirsty , so is good news from a far country .
Kamar yadda ruwan sanyi ke ga wanda ke ƙishi , haka ya ke ga labari mai daɗi da ke zuwa daga ƙasa
mai nisa .
PRO 25:26     Alignment score: 0.217 → 0.222
Like a fouled spring or a ruined fountain is a righteous person tottering before wicked people .
Kamar ƙazantacciyar maɓuɓɓuga ko gurɓatacciyar rijiya
haka ya ke da mutum adali da ya yi sanyi a gaban mugayen mutane .
PRO 25:27     Alignment score: 0.256
It is not good to eat too much honey ; that is like searching for honor after honor .
Ba shi da kyau a sha zuma da yawa ; wannan kamar neman yabo ne bisa yabo .
PRO 25:28     Alignment score: 0.187
A person without self - control is like a city breached and without walls .
Mutumin da bashi da kamun kai na kama
da birnin da ke a buɗe kuma bashi da ganuwa .
PRO 25     Average alignment score: 0.279 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31