Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 30:1     Alignment score: 0.467 → 0.495
The words of Agur son of Jakeh the utterance : This man declared to Ithiel , to Ithiel and Ucal :
Maganganun Agu ke nan ɗan Yãke - furcin : Wannan mutumin ya gaya wa Itiyel da Ukal :


PRO 30:2     Alignment score: 0.23 → 0.231
Surely I am more like an animal than any human and I do not have the understanding of a human being .
Tabbas ni kamar wata dabba ce ba mutum ba kuma bani da fahimta irin na mutum .
PRO 30:3     Alignment score: 0.268 → 0.27
I have not learned wisdom , nor do I have knowledge of the Holy One .
Ban koyi
hikima ba , bani kuma da ilimi game da Mai Tsarkin .
PRO 30:4     Alignment score: 0.33 → 0.333
Who has gone up to heaven and come
down ? Who has gathered up the wind in the hollow of his hands ? Who has gathered up the waters in a cloak ? Who has established all the ends of the earth ? What is his name , and what is the name of his son ? Surely you know !
Wane ne ya haura cikin sama ya kuma sauko ? Wane ne ya tattara iska cikin hannuwansa ? Wane ne ya tattara ruwaye cikin mayafi ? Wane ne ya kafa iyakokin dukkan duniya ? Mene ne sunansa , kuma mene ne sunan ɗansa ? Tabbas ka sani .
PRO 30:5     Alignment score: 0.311
Every word of God is tested ; he is a shield to those who take
refuge in him .
Kowacce maganar Allah gwadajjiya ce ; garkuwa ce ga duk waɗanda ke ɓuya gare shi .
PRO 30:6     Alignment score: 0.25
Do not add to his words , or he will discipline you , and you will be proved
to be a liar .
Kada ka ƙara a bisa maganarsa , domin kada ya hore ka , kuma za a iske ka maƙaryaci .
PRO 30:7     Alignment score: 0.284
Two things I ask of you , do not withhold
them from me before I die :
Abu guda biyu na tambaya gare ka , kada kuma ka hana mani kamin na mutu :
PRO 30:8     Alignment score: 0.185
Put vanity and lies far away from me . Give
me neither poverty nor riches , just give me the food I need .
Kada ka bar wofi da ƙarya su kusance ni . Kada ka ba ni ko talauci ko arziki , ka dai ba ni abincin da nake buƙata .
PRO 30:9     Alignment score: 0.353
For if I have too much , I might deny you and say , " Who is Yahweh ? " Or if I become poor , I might steal and profane the name of my God .
Gama idan na samu
dayawa , ina iya ƙaurace maka in ce , " Wane ne Yahweh ? " Ko idan na zama matalauci , ina iya sata har in kawo reni ga sunan Allahna .
PRO 30:10     Alignment score: 0.292
Do not slander a slave before his master , or he will curse you and you will be held
guilty .
Kada ka zargi bawa a gaban ubangidansa , don kada ya la'anta ka kuma har a kama ka da laifi .
PRO 30:11     Alignment score: 0.264
There is a generation that curses their father and does not bless their mother .
Akwai wata tsara da ke la'anta mahaifinsu
kuma ba ta albarkatar mahaifiyarsu .
PRO 30:12     Alignment score: 0.147
There is a generation that is pure in their own eyes , and yet they are not washed of their filth .
Akwai tsarar
da ke ganin kanta mai tsarki ce a gaban idanun ta , amma duk da haka basu wanku daga ƙazantarsu ba .
PRO 30:13     Alignment score: 0.161
There is a generation whose eyes are raised up , and how high are their eyelids lifted up !
Akwai tsarar
da fuskarsu take ɗage sama , dubi yadda girar idanunsu ke ɗage can sama !
PRO 30:14     Alignment score: 0.329 → 0.348
There is a generation whose teeth are swords , and their jawbones are like knives , so they may devour the poor from the earth and the needy from among humanity .
Akwai wata tsara wadda haƙoransu
na takobi ne , kuma mataunansu kamar wuƙaƙe , domin su hallaka matalauta daga duniya mabuƙata kuma daga cikin ' yan adam .
PRO 30:15     Alignment score: 0.296 → 0.295
The leech has two daughters : " Give
and give " they cry . There are three things that are never satisfied , four that never say , " Enough " :
Matsattsaku na da ' yan mata biyu : " Bayar kuma bayar " suke kuka . Akwai abu guda uku da basu ƙoshi , guda huɗu da basu cewa , " Ya isa " :
PRO 30:16     Alignment score: 0.368 → 0.374
Sheol ; the barren womb ; land that is never satisfied with water ; and the fire that never says , " Enough ! "
Lahira ; da mahaifar
da bata ɗaukar ciki ; da ƙasar da bata ƙoshi da ruwa ; da kuma wutar da bata cewa , " Ya isa ! "
PRO 30:17     Alignment score: 0.172 → 0.184
The eye that mocks a father and scorns obedience to a mother , his eyes will be pecked out by the ravens of the valley , and he will be eaten by the vultures .
Idanun
da suka yi wa mahaifi ba'a ko suka rena rashin biyayya ga mahaifiya , hankakin kwari zasu ƙwaƙule idanunsa , kuma angulai zasu cinye namansa .
PRO 30:18     Alignment score: 0.318
There are three things that are too wonderful for me , four that I do not understand :
Akwai abubuwa guda uku masu ban mamaki gare ni , har huɗu da ban fahimce
su ba :
PRO 30:19     Alignment score: 0.316 → 0.336
the way of an eagle in the sky ; the way of a snake on a rock ; the way of a ship in the heart of the sea ; and the way of a man with a young woman
.
hanyar gaggafa a sararin samaniya ; hanyar macijiya a bisa kan dutse ; hanyar jirgi a bisa kan teku ; da hanyar ɗan saurayi tare da ' yar budurwa .
PRO 30:20     Alignment score: 0.243
This
is the way of an adulteress : she eats and she wipes her mouth and says , " I have done nothing wrong . "
Ga hanyar mazinaciya : tana cin abinci ta kuma share baki tana cewa , " Ban yi wani abin da ke ba dai - dai ba . "
PRO 30:21     Alignment score: 0.36 → 0.369
Under three things the earth trembles , and under four it can not bear up :
A ƙarƙashin abubuwa guda uku duniya ke girgiza , kuma a ƙarƙashin guda huɗu bata iya jurewa :
PRO 30:22     Alignment score: 0.455 → 0.46
a slave when he becomes king ; a fool when he is filled with food ;
lokacin da bawa ya zama sarki ; yayin da wawa ya ƙoshi da abinci ;
PRO 30:23     Alignment score: 0.196 → 0.203
a hated woman when she marries ; and a maid when she takes the place of her mistress .
macen da aka ƙi lokacin data yi aure
; baiwar da kuma ta gãji uwargijiyarta .
PRO 30:24     Alignment score: 0.319 → 0.32
Four things on earth are small and yet they are very wise :
Akwai abubuwa huɗu cikin duniya ' yan ƙanƙanana ne amma suna da hikima sosai :
PRO 30:25     Alignment score: 0.365
the ants are creatures that are not strong , but they prepare their food in the summer ;
tururuwa hallitu ne marasa ƙarfi , amma suna tanadin abincinsu cikin rani ;
PRO 30:26     Alignment score: 0.266 → 0.319
the rock
badgers are not mighty creatures , but they make their homes in the rocks .
remaye hallitu marasa ƙarfi , amma suna gina gidajensu cikin duwatsu .
PRO 30:27     Alignment score: 0.307
Locusts have no king , but all of them march in rank .
Fãra
basu da sarki , amma dukkansu suna cincirindo - cincirido .
PRO 30:28     Alignment score: 0.272 → 0.273
As for the lizard , you can hold it in your two hands , yet they are found
in kings ' palaces .
Haka ma ƙadangare , kana iya riƙe shi cikin hannunka biyu , duk da haka kana samun su a cikin fadodi .
PRO 30:29     Alignment score: 0.261 → 0.312
There are three things that are stately in their stride and four that are stately in how they walk :
Akwai abubuwa uku suna da koƙari cikin ayyukansu
haka ma huɗu da ke da takama a yadda suke tafiyarsu :
PRO 30:30     Alignment score: 0.351
a lion , strongest among wild animals it does not turn away from anything ;
zaki , mai ƙarfi cikin namun jeji - ba shi juya baya daga kowanne abu ,
PRO 30:31     Alignment score: 0.331
a strutting rooster ; a goat ; and a king whose soldiers are beside him .
zakara mai cara ; bunsuru ; da kuma sarkin da sojojinsa ke tsaye kusa da shi .
PRO 30:32     Alignment score: 0.324 → 0.332
If you have been foolish , exalting yourself , or if you have been devising evil put your hand over your mouth .
Idan ka yi wauta , kana ɗaukaka kanka , ko idan kana shirye
- shiryen mugunta - ka ɗibiya hannuwanka a bakinka .
PRO 30:33     Alignment score: 0.167
As churning milk makes butter and as one 's nose will produce blood if it is twisted , so deeds done in anger produce conflict .
Kamar yadda kaɗaɗɗar madara ke fitar da mai da kuma kamar yadda hanci ke haɓo yayin da aka buge
shi , haka ayyukan da aka aiwatar da su a cikin fushi .
PRO 30     Average alignment score: 0.296 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31