Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 29:1     Alignment score: 0.219 → 0.225
A person who has received many rebukes but who stiffens his neck will be broken in a moment beyond healing .
Mutumin da ya karɓi horo
dayawa amma ya taurare wuyansa za a karya shi cikin ƙanƙanen lokaci da ba za shi warke ba .


PRO 29:2     Alignment score: 0.316 → 0.354
When righteous people increase , the people rejoice , but when a wicked person is the ruler , the people sigh .
Lokacin da masu adalci suka ƙaru
, mutane na farinciki , amma lokacin da mugu ke shugabanci , mutane na ajiyar zuciya .
PRO 29:3     Alignment score: 0.311 → 0.325
Whoever loves wisdom makes his father rejoice , but he who keeps company with prostitutes destroys his wealth .
Duk wanda ya ƙaunaci
hikima nasa mahaifinsa ya yi farinciki , amma wanda ya yi abokantaka da karuwai na lalatar da dukiyarsa .
PRO 29:4     Alignment score: 0.38
The king establishes the land by justice , but the one who demands bribes tears it down .
Sarki na kafa ƙasar da adalci , amma wanda ya nemi cin hanci yana yayyaga
ta dukka .
PRO 29:5     Alignment score: 0.265
A man who flatters his neighbor is spreading a net for his feet .
Mutumin da ya yi wa maƙwabcinsa daɗin yana shinfiɗa wa sawayensa tarko ne .
PRO 29:6     Alignment score: 0.42
In the sin of an evil person is a trap , but the righteous person sings
and rejoices .
Cikin zunubin mugun mutum nan akwai tarko , amma mutum mai adalci yana waƙoƙi da farinciki .
PRO 29:7     Alignment score: 0.251
The righteous person knows the rights of the poor ; the wicked person does not understand such knowledge .
Mutum mai adalci na sane
da yancin talakawa ; mugun mutum ba shi da wannan ilimin .
PRO 29:8     Alignment score: 0.492
Mockers set a city on fire , but those who are wise turn away wrath .
Masu ba'a sukan cinna wa birni wuta , amma waɗanda ke da hikima suna juyar
da hasala .
PRO 29:9     Alignment score: 0.368
When a wise person has an argument with a fool , he rages and laughs , and there will be no rest .
Lokacin da mutum mai hikima ya yi jayayya da wawa , yana fusata yana kuma dariya , ba za a kuma sami hutawa ba .
PRO 29:10     Alignment score: 0.195 → 0.201
The bloodthirsty hate the one who is blameless and seek the life of the upright .
Masu zubda jini suna tsanar masu gaskiya su kuma nemi ran kamilai .
PRO 29:11     Alignment score: 0.408
A fool reveals all his anger
, but a wise man holds it back and calms himself down .
Wawa yana bayyana dukkan haushinsa , amma mutum mai hikima na danne shi ya kuma kãme kansa .
PRO 29:12     Alignment score: 0.372
If a ruler pays attention to lies , all his officials will be wicked .
Idan mai mulki ya saurari ƙarairayi , dukkan shugabanninsa zasu zama mugaye .
PRO 29:13     Alignment score: 0.385 → 0.385
The poor person and the oppressor are similar , for Yahweh gives light to the eyes of them both .
Matalauci da wanda ke azzalumi sun zama ɗaya , gama Yahweh ya bada haske ga idanunsu
dukka .
PRO 29:14     Alignment score: 0.53
If a king judges the poor by the truth , his throne will be established forever .
Idan sarki ya shar'anta
matalauta da gaskiya , kursiyinsa zai kafu har abada .
PRO 29:15     Alignment score: 0.311 → 0.315
The rod and reproof give wisdom , but a child freed from discipline puts his mother to shame .
Sanda
da tsautawa na bada hikima , amma ɗan da ba ya sami horo ba na kawo wa mahaifiyarsa kunya .
PRO 29:16     Alignment score: 0.27 → 0.285
When wicked people are in power , transgression increases , but righteous people will see the downfall of those
wicked people .
Yayin da mugayen mutane ke riƙe da iko , kurakurai na ƙaruwa , amma adalai zasu ga faduwar mugayen mutane .
PRO 29:17     Alignment score: 0.291
Discipline your son and he will give you rest ; he will bring delights into your life .
Ka hori
ɗanka zai kuma baka hutu ; zai kawo wa ranka jin daɗi .
PRO 29:18     Alignment score: 0.312 → 0.312
Where there is no prophetic vision the people run wild , but the one who keeps the law is blessed .
Inda babu furtacciyar ruya mutane kan yi yadda suka
ga dama , amma wanda ya kula da shari'a mai albarka ne .
PRO 29:19     Alignment score: 0.153
A slave will not be corrected by words , for though he understands
, there will be no response .
Bawa ba zai tsautu da magana kawai ba , ko da ya fahimta , ba zai juya ba .
PRO 29:20     Alignment score: 0.279 → 0.283
See a man who is hasty in his words ? There is more hope for a fool than for him .
Ko ka ga mutum mai saurin magana ? Ya fiye a sa zuciya ga wawa da wannan .
PRO 29:21     Alignment score: 0.199
One who pampers his slave from youth , at the end of it there will be trouble .
Duk wanda ya shagwaɓa bawansa tun yana matashi , a ƙarshe akwai wahala .
PRO 29:22     Alignment score: 0.293
An angry
person stirs up strife and a master of rage commits many sins .
Mutum mai fushi na garwaya husuma kuma mai hasala na aikata zunubai masu yawa .
PRO 29:23     Alignment score: 0.259
A person 's pride brings him low , but one who has a humble spirit will be given honor .
Girman kan mutum ne ke kãda shi , amma wanda ke da ruhun saukin kai za a ba shi ɗaukaka .
PRO 29:24     Alignment score: 0.257
One who shares with a thief hates his own life ; he hears the curse and says nothing .
Shi wanda ya yi tarayya da ɓarawo maƙiyin
ransa ne ; yana jin la'ana bai kuma ce komai ba .
PRO 29:25     Alignment score: 0.487 → 0.488
The fear of man makes a snare , but the one who trusts in Yahweh will be protected .
Tsoron mutum tarko ne , amma wanda ya dogara ga Yahweh za a kiyaye shi .
PRO 29:26     Alignment score: 0.414
Many are those who seek the face of the ruler , but from Yahweh is justice for a person .
Dayawa ne masu neman ganin fuskar
mai mulki , amma daga wurin Yahweh adalci ke zuwa ga mutum .
PRO 29:27     Alignment score: 0.296
An unjust man is an abomination to righteous people , but the one whose way is upright is detestable to the wicked person .
Mutum marar gaskiya abin ƙyama ne ga mutane masu adalci , amma wanda ke mai adalci abin ƙi ne ga mugun
mutum .
PRO 29     Average alignment score: 0.329 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31