Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


PRO 31:1     Alignment score: 0.529
The words of King Lemuel an instruction
his mother taught him .
Maganganun sarki Lemuwel - umarnin da mahaifiyarsa ta koya masa .


PRO 31:2     Alignment score: 0.361
What , my son ? What is it , son of my womb ? What do you want , son of my vows ?
Mene ne , ya ɗana ? Mene ne , ɗan mahaifata ? Me kake so , ɗan alƙawarina
?
PRO 31:3     Alignment score: 0.33 → 0.331
Do not give your strength to women , or your ways to those who destroy kings .
Kada ka bada ƙarfinka ga mata , ko hanyarka ga waɗanda ke hallakar
da sarakai .
PRO 31:4     Alignment score: 0.334
It is not for kings , Lemuel , it is not for kings to drink wine , or for rulers to crave strong drink ,
Ba girman sarakai ba ne , Lemuwel , ba girman sarakuna bane su sha giya , ko masu mulki su yi kwaɗayin abin sha mai bugarwa ,
PRO 31:5     Alignment score: 0.202 → 0.218
because when they drink they forget what has been decreed , and pervert the rights of all the afflicted .
domin lokacin da suka sha sukan manta da abin da aka umartar , su kuma juyar
da yancin dukkan ƙuntattu .
PRO 31:6     Alignment score: 0.338
Give strong drink to a person who is perishing and wine to those in bitter distress .
Ka bada abin sha mai bugarwa ga wanda ke hallaka inabi kuma ga waɗanda ke cikin ƙunci .
PRO 31:7     Alignment score: 0.354
He will drink and he will forget his poverty and he will not remember his trouble .
Zaya sha ya manta da talaucinsa kuma ba za shi tuna da wahalarsa
ba .
PRO 31:8     Alignment score: 0.258
Speak
for those who can not speak , for the causes of all who are perishing .
Ka yi magana a madadin waɗanda basu iya magana , don dalilin dukkan masu hallaka .
PRO 31:9     Alignment score: 0.172 → 0.172
Speak
out and judge by the measure of what is right and plead the cause of poor and needy people .
Ka yi magana a fili ka kuma shar'anta dai - dai da ma'aunin adalci ka kuma yi roƙo sabili da nawayar matalauta da mabuƙatan mutane .
PRO 31:10     Alignment score: 0.144
Who can find
a capable wife ? Her value is far more than jewels .
Wa ke iya samun mace cikakkiya ? Darajarta ta fi duwatsu masu daraja .
PRO 31:11     Alignment score: 0.244 → 0.272
The heart of her husband trusts in her , and he will never be poor .
Zuciyar
maigidanta ta yarda ya ita , kuma ba zai taɓa talaucewa ba .
PRO 31:12     Alignment score: 0.244 → 0.266
She does good things for him and not evil all the days of her life
.
Tana yin abubuwan alheri dominsa ba mugunta ba dukkan kwanakinta .
PRO 31:13     Alignment score: 0.172 → 0.172
She selects wool and flax , and works with the delight of her hands .
Takan nemi ulu da lilin , ta kuma yi aiki cikin jin daɗi da hannuwanta .
PRO 31:14     Alignment score: 0.261
She is like the merchant ships ; she brings her food from far away .
Tana kama
da fataken jirage ; tana kawo abincinta daga nesa .
PRO 31:15     Alignment score: 0.266 → 0.267
She rises while it is night and gives food to her household , and she distributes the work for her female servants .
Takan tashi da dare ta bai wa iyalinta abinci , tana kuma raba
wa bayinta mata aikinsu .
PRO 31:16     Alignment score: 0.162 → 0.179
She considers a field and buys it , with the fruit of her hands she plants a vineyard .
Takan lura da gona
ta kuma saya , da ribar hannuwanta takan dasa gonar inabi .
PRO 31:17     Alignment score: 0.161
She dresses herself with strength and makes her arms strong .
Tana yi wa kanta ado da ƙarfi ta kuma maida kafaɗunta ƙarfafa .
PRO 31:18     Alignment score: 0.246 → 0.25
She perceives what will make a good profit for her ; all night long her lamp is not extinguished .
Takan san abin da zai zama riba mai kyau gare ta ; dukkan dare fitilarta ba ta mutuwa .
PRO 31:19     Alignment score: 0.108 → 0.134
She puts her hands on the spindle , and she holds the twisting thread .
Tana ɗora hannunta bisa mazarin sãƙa , kuma ta riƙe murɗaɗɗen zaren .
PRO 31:20     Alignment score: 0.273 → 0.27
She reaches out with her hand to poor people ; she reaches out with her hands to needy people .
Tana miƙa hannuwanta zuwa ga matalauta ; tana kuma miƙa hannuwanta zuwa ga mutane mabuƙata .
PRO 31:21     Alignment score: 0.206 → 0.208
She is not afraid of the snow for her household , for all her household are clothed in scarlet .
Bata tsoron sanyi ta dalilin iyalinta , gama dukkan iyalinta na sanye
da kayan sanyi .
PRO 31:22     Alignment score: 0.218 → 0.218
She makes coverings for her bed , and she wears clothes of fine purple linen .
Tana yiwa gadonta shimfiɗa , tana kuma sanye da tufafi masu kyau na lilin masu laushi na shunayya .
PRO 31:23     Alignment score: 0.343
Her husband is known at the gates , when he sits with the elders of the land .
Maigidanta sananne ne a ƙofofi , lokacin da ya ke zama da shugabannin ƙasar .
PRO 31:24     Alignment score: 0.23
She makes linen garments and sells them , and she supplies sashes to the merchants .
Takan ɗinka riguna ta sayar , tana kuma sayar da ɗamara ga fatake .
PRO 31:25     Alignment score: 0.19 → 0.193
She is clothed with strength and honor , and she laughs at the time to come .
Tana yafe da ƙarfi da daraja , kuma tana yiwa lokaci mai zuwa dariya .
PRO 31:26     Alignment score: 0.245
She opens her mouth with wisdom and the law of kindness is on her tongue .
Tana buɗe bakinta cikin hikima kuma dokar
alheri na a bakinta .
PRO 31:27     Alignment score: 0.114
She watches over the ways of her household and does not eat the bread of idleness .
Tana lura da tafarkin iyalanta
kuma bata cin abincin zaman banza .
PRO 31:28     Alignment score: 0.356
Her children rise up and call her blessed , and her husband praises her , saying ,
Yaranta na tashi su kira ta mai albarka , kuma mijinta na yabonta , cewa ,
PRO 31:29     Alignment score: 0.256
" Many women have done well , but you surpassed them all . "
" Mata dayawa sun aikata dai - dai , amma ke kin wuce su gaba ɗaya . "
PRO 31:30     Alignment score: 0.409
Elegance is deceptive , beauty is vain , but a woman who fears Yahweh , she will be praised .
Kayan kwalliya abin yaudara ne , kyau abin banza ne , amma mace mai tsoron Yahweh , za a yabe
ta .
PRO 31:31     Alignment score: 0.296 → 0.292
Give
her the fruit of her hands and let her works praise her in the gates .
Ka ba ta ' ya'yan hannuwanta kuma bari ayyukanta su yabe ta a bakin ƙofofi .
PRO 31     Average alignment score: 0.259 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of PRO:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31