Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 2:1     Alignment score: 0.464 → 0.478
Hannah prayed and said , " My heart exults
in Yahweh . My horn is exalted in Yahweh . My mouth boasts over my enemies , because I rejoice in your salvation .
Hannatu ta yi addu'a ta ce , " Zuciyata ta ɗaukaka Yahweh . Ƙahona ya ɗaukaka cikin Yahweh . Bakina ya yi kuri mai yawa akan maƙiyana , saboda na yi farinciki cikin cetonka .


1SA 2:2     Alignment score: 0.383
There is no one holy like Yahweh , for there is none besides you ; there is no rock like our God .
Babu wani mai tsarki kamar Yahweh , Gama babu wani baya gare ka ; babu wani dutse kamar Allahnmu .
1SA 2:3     Alignment score: 0.229 → 0.232
Boast no more so very proudly ; let no arrogance come
out of your mouth . For Yahweh is a God of knowledge ; by him actions are weighed .
Kada a ƙara kuri cikin matuƙar girman kai ; kada wata gadara ta fito daga bakinku . Gama Yahweh Allah ne masani ; shi ne ke gwada ayyuka .
1SA 2:4     Alignment score: 0.35
The bow of the mighty men are broken , but those who stumble put on strength like a belt .
Bakan mutane masu ƙarfi ya karye
, amma waɗanda suka yi tuntuɓe suka sanya ƙarfi kamar ɗamara .
1SA 2:5     Alignment score: 0.361 → 0.386
Those who were full have hired themselves out for bread ; those who were hungry have stopped being hungry . Even the barren one gives birth to seven , but the woman who has many children languishes .
Waɗanda suke a cike
sun bayar da kansu haya domin gurasa ; waɗanda suke jin yunwa sun daina jin yunwa . Bakarariya mata haifi bakwai , amma mace mai ' ya'ya da yawa ta yi yaushi .
1SA 2:6     Alignment score: 0.308 → 0.314
Yahweh kills and brings to life
. He brings down to Sheol and raises up .
Yahweh na kashewa kuma ya rayar . Yana korawa ƙasa zuwa lahira yana kuma ɗagawa sama .
1SA 2:7     Alignment score: 0.303
Yahweh makes some people poor and some rich . He humbles , but he also lifts up .
Yahweh yana maida wasu mutane talakawa wasu kuma masu arziki . Yana ƙasƙantarwa yana kuma ɗaukakawa sama .
1SA 2:8     Alignment score: 0.348
He raises up the poor out of the dust . He lifts the needy from the ash heap to make them sit with princes and inherit the seat of honor . For the pillars of the earth are Yahweh 's and he has set the world upon them .
Yana ɗaga talaka daga turɓaya . Yana ɗaukaka mabuƙaci daga tarin toka ya sa ya zauna tare da sarakuna ya kuma sa ya gaji wurin zama mai daraja . Gama ginshiƙan duniya na Yahweh ne ya kuma ɗora duniyar
a bisan su .
1SA 2:9     Alignment score: 0.292
He will guard the feet of his faithful people , but the wicked will be put to silence in darkness , for no one will prevail by strength .
Yana bida sawayen
amintattun mutanensa , amma za a rufe bakin mai mugunta cikin duhu , gama babu mai yin nasara ta ƙarfi .
1SA 2:10     Alignment score: 0.422
Those who oppose Yahweh will be broken to pieces ; he will thunder against them from heaven . Yahweh will judge the ends of the earth ; he will give strength to his king and exalt the horn of his anointed . "
Waɗanda ke tsayayya da Yahweh zasu karye
gutsu - gutsu ; zaya yi cida daga sama a kansu . Yahweh za ya hukunta ƙarshen duniya ; zaya bada ƙarfi ga sarkinsa ya kuma ɗaukaka ƙahon shafaffensa . "
1SA 2:11     Alignment score: 0.619 → 0.625
Then Elkanah went to Ramah , to his house . The child served Yahweh in the presence of Eli the priest .
Daga nan Elkana ya tafi Rama , zuwa gidansa . Yaron ya bauta wa Yahweh a gaban Eli firist .
1SA 2:12     Alignment score: 0.548
Now the sons of Eli were worthless men . They did not know Yahweh .
Yanzu dai ' ya'yan Eli mutane ne marasa cancanta . Ba su san Yahweh ba .
1SA 2:13     Alignment score: 0.348 → 0.366
The custom of the priests with the people was that when any man offered a sacrifice , the priest 's servant would come with a three - pronged fork in his hand , while the meat was boiling .
Al'adar firistoci da mutanen shi ne idan kowanne mutum ya miƙa hadaya , bawan firist za ya zo da cokali mai yatsu uku a hannunsa , yayin da naman ke tafasa .
1SA 2:14     Alignment score: 0.338 → 0.34
He would stick it into the pan , or kettle , or cauldron , or pot . All that the fork brought up the priest would take for himself . They did this in Shiloh with all the Israelites that came there .
Za ya caka cokalin a cikin kaskon , ko garwar , ko tanderun , ko tukunyar . Duk abin da cokalin ya tsamo sama firist za ya ɗaukar wa kansa . Haka suka riƙa yi a Shilo ga dukkan Isra'ilawa da suka
zo wurin .
1SA 2:15     Alignment score: 0.34 → 0.364
Worse , before they burned the fat , the priest 's servant came , and said to the man who was sacrificing , " Give
meat to roast for the priest ; for he will not accept boiled meat from you , but only raw . "
Mafi ɓaci , kafin su ƙona kitsen , bawan firist za ya zo , ya kuma cewa mutumin da ke yin hadayar , " Bayar da naman gashi domin firist ; domin ba za ya karɓi dafaffen nama ba daga gare ka , sai ɗanye kaɗai . "
1SA 2:16     Alignment score: 0.425
If the man said to him , " They must burn the fat first , and then take as much as you want . " Then he would say , " No , you will give
it me now ; if not , I will take it by force . "
Idan mutumin ya ce masa , " Dole ne su ƙona kitsen da farko , daga nan sai ka ɗauki iya yadda kake so . " Daga nan sai ya ce , " A a , yanzu zaka ba ni ; idan ba haka ba , zan ɗauka da ƙarfi da yaji . "
1SA 2:17     Alignment score: 0.435
The sin of these young men was very great before Yahweh , for they despised Yahweh 's offering .
Zunubin waɗannan yara maza ya yi girma sosai a gaban Yahweh , gama sun wulaƙanta baikon Yahweh .
1SA 2:18     Alignment score: 0.566
But Samuel served Yahweh as a child clothed with a linen ephod .
Amma Sama'ila ya bauta wa Yahweh a matsayin yaro yana sanye
da falmarar linin .
1SA 2:19     Alignment score: 0.448
His mother would make him a little robe and bring it to him from year to year , when she came up with her husband to offer the yearly sacrifice .
Mahaifiyarsa takan yi masa ƙaramar riga ta kuma kai masa daga shekara zuwa shekara , idan ta zo tare da mijinta domin miƙa hadaya ta shekara
- shekara .
1SA 2:20     Alignment score: 0.434 → 0.435
Eli would bless Elkanah and his wife and say , " May Yahweh give
you more children by this woman because of the request she made of Yahweh . " Then they would return to their own home .
Eli za ya albarkaci Elkana da matarsa ya ce , " Bari Yahweh ya ba ka ƙarin ' ya'ya ta wurin wannan matar saboda roƙon da ta yi ga Yahweh . " Daga nan sai su koma nasu gidan .
1SA 2:21     Alignment score: 0.467 → 0.483
Yahweh again helped Hannah , and again she became
pregnant . She bore three sons and two daughters . Meanwhile , the child Samuel grew before Yahweh .
Yahweh ya sake taimakon Hannatu , ta kuma sake ɗaukar ciki . Ta haifi ' ya'ya maza uku mata biyu . Yayin da ake haka , yaron kuwa Sama'ila ya yi girma gaban Yahweh .
1SA 2:22     Alignment score: 0.458
Now Eli was very old ; he heard all that his sons were doing to all Israel , and how they slept with the women who served at the entrance to the tent of meeting .
Yanzu dai Eli ya tsufa ; ya ji kuma dukkan abin da ' ya'yansa maza ke yi ga dukkan Isra'ila , da yadda suke
kwana da dukkan matayen da ke bauta a ƙofar shiga rumfar taruwa .
1SA 2:23     Alignment score: 0.286 → 0.324
He said to them , " Why do you such things ? For I hear of your evil actions from all these people . "
ya ce masu , " Me yasa kuke yin irin abubuwan nan ? gama na ji ayyukan muguntarku daga dukkan mutanen nan . "
1SA 2:24     Alignment score: 0.422
No , my sons ; for it is not a good report that I hear . You make Yahweh 's people disobey .
A'a , ' ya'ya na ; Ba rahoto bane mai kyau da na ji . Ku na sa mutanen Yahweh rashin biyayya .
1SA 2:25     Alignment score: 0.506 → 0.508
" If one man sins against another , God will judge him ; but if a man sins against Yahweh , who will speak
for him ? " But they would not listen to the voice of their father , because Yahweh intended to kill them .
Idan mutum ɗaya ya yi zunubai gãba da wani , Allah za ya hukunta shi ; amma idan mutum ya yi zunubai gãba da Yahweh , wane ne za ya yi magana a madadinsa ? " Amma ba zasu saurari muryar mahaifinsu ba , saboda Yahweh ya shirya kashe su .
1SA 2:26     Alignment score: 0.543
The child Samuel grew
up , and increased in favor with Yahweh and also with men .
Yaron kuwa Sama'ila ya girma , ya ƙaru a tagomashi tare da Yahweh tare kuma da mutane .
1SA 2:27     Alignment score: 0.543
Now a man of God came to Eli and said to him , " Yahweh says , ' Did I not reveal myself to the house of your ancestor , when they were in Egypt in bondage to Pharaoh 's house ?
Yanzu dai wani mutumin Allah ya zo wurin Eli ya ce ma shi , " Yahweh ya ce , ' Ban bayyana kai na ba ga gidan kakanka , sa ' ad da suke
a Masar cikin ƙangin gidan Fir'auna ?
1SA 2:28     Alignment score: 0.536
I chose him out of all the tribes of Israel to be my priest , to go up to my altar , and to burn incense , to wear an ephod before me . I gave
to the house of your ancestor all the offerings of the people of Israel made with fire .
Na zaɓe shi daga cikin dukkan kabilun Isra'ila ya zama firist ɗi na , ya hau zuwa bagadi na , ya kuma ƙona turare , ya sanya falmara a gabana . Na bayar ga gidan kakanka dukkan baye - bayen mutanen Isra'ila da aka yi tare da wuta .
1SA 2:29     Alignment score: 0.361 → 0.361
Why , then , do you scorn my sacrifices and offerings that I required in the place where I live ? Why do you honor your sons above me by making yourselves fat with the best of every offering of my people Israel ? '
Me yasa , daga nan , ka yi ba'a ga hadayu na da baye - bayen da na buƙata a wurin da nake zama ? Me yasa ka girmama ' ya'yanka fiye da ni ta wurin mai da kanka
mai ƙiba tare da kowanne baikon mutane na Isra'ila ? '
1SA 2:30     Alignment score: 0.497 → 0.498
For Yahweh , the God of Israel , says , ' I promised that your house , and the house of your ancestor , should walk before me forever . ' But now Yahweh says , ' Far be it from me to do this , for I will honor those who honor me , but those who despise me will be lightly esteemed .
Gama Yahweh , Allah na Isra'ila , ya ce , ' Na yi alƙawarin cewa gidanka , da gidan kakanka , zasu yi tafiya a gabana
har abada . ' Amma yanzu Yahweh ya ce , ' Ya yi nesa da ni in yi haka , gama zan girmama waɗanda ke girmama ni , amma waɗanda suka rena ni zasu sha ƙasƙanci .
1SA 2:31     Alignment score: 0.385 → 0.386
See , the days are coming when I will cut off your strength and the strength of your father 's house , so that there will no longer be any old man in your house .
Duba , kwanaki na zuwa da zan datse ƙarfinka da ƙarfin gidan mahaifinka , yadda ba za a sake samun tsohon mutum ba a cikin gidanka .
1SA 2:32     Alignment score: 0.306 → 0.318
You will see distress in the place where I live . Although
good will be given to Israel , there will no longer be any old man in your house .
Za ka ga ƙunci a cikin wurin da nake zama . Koda ya ke abu mai kyau za a ba Isra'ila , ba za a sake samun tsohon mutum ba a gidanka .
1SA 2:33     Alignment score: 0.32 → 0.351
Any one of you that I do not cut off from my altar , I will cause your eyes to fail
, and I will cause grief for your life . All the men born in your family will die .
Kowanne daga cikinku da ban datse ba daga bagadina , Zan kawo faɗawa ga idanunku , Zan kawo baƙinciki ga rayukanku . Dukkan mazajen da aka haifa a iyalinku zasu mutu .
1SA 2:34     Alignment score: 0.442 → 0.446
This will be the sign for you that will come on your two sons , on Hophni and Phinehas : They will both die on the same day .
Wannan zai zamar maka alama da zata zo bisa ' ya'yanka
maza biyu , bisa Hofni da Finehas : Dukkan su zasu mutu a rana ɗaya .
1SA 2:35     Alignment score: 0.487
I will raise up for myself a faithful priest who will do what is in my heart and in my soul . I will build
him a sure house ; and he will walk before my anointed king forever .
Zan tayar wa kaina amintaccen firist wanda zai yi abin da ke cikin zuciyata da cikin raina . Zan gina masa tabbataccen gida ; kuma za ya yi tafiya a gaban shafaffen sarkina har abada .
1SA 2:36     Alignment score: 0.318
Everyone who is left in your house will come and bow down to him , asking for a piece of silver and a loaf of bread , and will say , " Please assign me to one of the priests ' positions so I can eat a piece of bread . " ' "
Duk wanda aka bari daga cikin gidanka zaya zo ya rusuna masa , yana roƙon ɓallin azurfa da gutsuren gurasa , kuma za ya ce , " Ina roƙon ka ka naɗa ni ɗaya daga cikin guraben firistoci domin in samu
in ci gutsuren gurasa . "" '
1SA 2     Average alignment score: 0.418 for 36 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31