Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 20:1     Alignment score: 0.456 → 0.47
Then David fled from Naioth in Ramah and came and said to Jonathan , " What have I done ? What is my iniquity ? What is my sin before your father , that he seeks to take
my life ? "
Sai Dauda ya gudu daga Nayot a Rama ya kuma zo ya cewa Yonatan , " Me na yi ? Mene ne laifina ? Mene ne zunubina ga mahaifinka , da ya ke neman ɗaukan raina ? "


1SA 20:2     Alignment score: 0.356
Jonathan said to David , " Far from it ; you will not die . My father does nothing either great or small without telling it to me . Why should my father hide this thing from me ? It is not so . "
Yonatan ya cewa Dauda , " Sam ba haka ba ne ; ba zaka mutu ba . mahaifina
ba ya yin wani abu mai girma ko ƙanƙani ba tare da ya gaya mani ba . Donme mahaifina zai ɓoye mani wannan abu daga gare ni ? Ba haka ba ne . "
1SA 20:3     Alignment score: 0.38 → 0.38
Yet David vowed again and said , " Your father knows well that I have found favor in your eyes . He has said , ' Do not let Jonathan know this , or he will be grieved . ' But as truly as Yahweh lives , and as you live , there is but a step between me and death . "
Duk da haka Dauda ya sake rantsuwa
kuma ce , " Mahaifinka ya san da cewar na sami tagomashi a idanunka . Dama ya ce , ' Kada a bari Yonatan ya san wannan , don kada ya damu . ' Amma tabbas tun da Yahweh na raye , kumakamar yaddakaimaka ke rayuwa , rãtakaɗan ne tsakani na da mutuwa . "
1SA 20:4     Alignment score: 0.58
Then Jonathan said to David , " Whatever you say , I will do for you . "
Sai Yonatan ya cewa Dauda , " Duk abin daka
ce , zan yi maka . "
1SA 20:5     Alignment score: 0.483
David said to Jonathan , " Tomorrow is the new moon , and I ought to sit down to eat with the king . But let me go , so that I may hide myself in the field until the third day at evening .
Dauda ya cewa Yonatan , " Gobe ne sabon wata , kuma yakamata in zauna wurin cin abinci da sarki . Ammaka bar ni in tafi , domin in ɓoye kaina cikin saura har kwana na uku da yamma .
1SA 20:6     Alignment score: 0.334 → 0.335
If your father misses me at all , then say , ' David earnestly asked leave of me that he might run to Bethlehem his city ; because it is the yearly sacrifice there for all the clan . '
Idan mahaifinka ya damu game da ni sarai , sai kace , ' Dauda ya nemi izini daga wajena domin ya tafi Betlehem birninsa . Domin lokacin hadaya ta shekara
ce ga dukkan dangin . '
1SA 20:7     Alignment score: 0.418
If he says , ' It is well , ' your servant will have peace . But if he is very angry
, then know that he has decided on evil .
Idan ya ce , ' lafiya lau , ' bawanka zai sami salama . Amma idan ya husata ƙwarai , to ka sani ya ƙudurci aikata mugunta .
1SA 20:8     Alignment score: 0.334 → 0.371
Therefore deal kindly with your servant . For you have brought your servant into a covenant of Yahweh with you . But if there is sin in me , kill me yourself ; for why then should you bring me to your father ? "
Saboda hakaka kyauta
wa bawanka . Gamaka jawo bawanka cikin alƙawari na Yahweh tare dakai . Amma idan akwai zunubi cikina , kakashe ni dakanka ; gama mene ne dalilin da zai saka kawo ni ga mahaifinka ? "
1SA 20:9     Alignment score: 0.275 → 0.271
Jonathan said , " Far be it from you ! If I learned my father decided harm to come
upon you , would I not tell you ? "
Yonatan ya ce , " Sam haka ba zai yiwu ba ! Idan na gane mahaifina yana da niyyar cutar dakai , ba zan gaya maka ba ? "
1SA 20:10     Alignment score: 0.427
Then David said to Jonathan , " Who will tell me if by chance your father should answer you roughly ? "
Sai Dauda ya cewa Yonatan , " wane ne zai gaya mani idan ya zama cewa mahaifinka ya amsa maka da faɗa ? "
1SA 20:11     Alignment score: 0.507
Jonathan said to David , " Come , let us go out into the field . " So they both went out into the field .
Yonatan ya cewa Dauda , " Zo , mu tafi cikin saura . " Sai suka tafi cikin saura tare
su biyu .
1SA 20:12     Alignment score: 0.49
Jonathan said to David , " May Yahweh , the God of Israel , be witness . When I have questioned my father around this time tomorrow , or the third day , see , if there is good will toward David , will I not then send
to you and make it known to you ?
Yonatan ya cewa Dauda , " Bari Yahweh , Allah na Isra'ila , ya zama shaida . A lokacin da zan tambayi mahaifina gobe war haka , ko rana ta uku , duba , idan akwai shirin alheri game da Dauda , ba zan aika gare ka in kuma sanar dakai ba ?
1SA 20:13     Alignment score: 0.401
If it pleases my father to do you harm , may Yahweh do to Jonathan and more also if I do not make it known to you and send
you away , so that you may go in peace . May Yahweh be with you , as he has been with my father .
Idan ya gamshi mahaifina da ya cutar dakai , bari Yahweh ya yi wa Yonatan har fiye kuma idan ban sanar dakai in kuma sallame kaka tafi ba , domin ka tafi cikin salama . Bari Yahweh yakasance tare dakai , kamar yadda ya ke tare da mahaifina .
1SA 20:14     Alignment score: 0.489
If I am still alive , will you not show me the covenant faithfulness of Yahweh , that I may not die ?
Idan ina nan da rai , ba zaka nuna mani amintaccen alƙawarin Yahweh ba , domin kada in mutu ?
1SA 20:15     Alignment score: 0.416 → 0.418
Do not cut off your covenant faithfulness from my house forever not even when Yahweh cuts off every one of the enemies of David from the face of the earth . "
Kadaka datse amintaccen alƙawarinka daga gidana
har abada - koda Yahweh ya datse kowanne magabcin Dauda daga fuskar ƙasa .
1SA 20:16     Alignment score: 0.567 → 0.577
So Jonathan made a covenant with the house of David and said , " May Yahweh require an accounting
from the hand of the enemies of David . "
Saboda haka Yonatan ya yi alƙawari da gidan Dauda ya kuma ce , " Bari Yahweh ya nemi lissafi daga hannun magabtan Dauda . "
1SA 20:17     Alignment score: 0.257 → 0.261
Jonathan made David vow again because of the love that he had for him , because he loved him as he loved his own soul .
Yonatan yasa Dauda ya yi rantsuwa
kuma domin ƙaunar da ya ke kaunarsa , gama yanakaunarsakamar yadda ya ke kaunar ransa .
1SA 20:18     Alignment score: 0.393
Then Jonathan said to him , " Tomorrow is the new moon . You will be missed because your seat will be empty .
Sai Yonatan ya ce masa , " Gobe ne sabon wata . Za a yi kewarka domin mazauninka zai zama babu kowa .
1SA 20:19     Alignment score: 0.271 → 0.282
When you have stayed three days , go down quickly and come
to the place where you hid yourself when the business was in hand , and stay by the stone Ezel .
Bayan ka zauna can har kwana uku , sai ka sake komawa can indaka ɓoye kanka a lokacin da al'amuran ke ci gaba , ka tsaya kusa da dutsen Ezel .
1SA 20:20     Alignment score: 0.269 → 0.283
I will shoot three arrows to the side of it , as though I were shooting at a target .
Zan harba kibiyoyi uku gefensa , kamar ina auna inda nakeso in harba
.
1SA 20:21     Alignment score: 0.305
Then I will send
my young man and say to him , ' Go find the arrows . ' If I say to the young boy , ' Look , the arrows are on this side of you ; get them , " then come ; for there will be safety for you and not harm , as Yahweh lives .
Daga nan zan aika ɗan matashina in kuma ce masa , ' Tafi ka nemo kibiyoyin . ' Idan na cewa ɗan yaron , ' Duba , kibiyoyin suna wannan gefenka ; nemo su . " ; sai ka zo ; gama akwai kariya dominka kuma ba cutarwa , na rantse da ran Yahweh .
1SA 20:22     Alignment score: 0.395 → 0.395
" But if I say to the young man , ' Look , the arrows are beyond you , ' then go your way , for Yahweh has sent you away .
Amma idan na ce wa matashin , ' Duba , kibiyoyin suna can gaba dakai , ' sai ka yi tafiyarka , gama Yahweh ya sallame ka .
1SA 20:23     Alignment score: 0.319 → 0.318
As for the agreement of which you and I have spoken , see , Yahweh is between you and me forever . ' "
Amma batun alƙawarin da ni dakai mu ka furta , gama , Yahweh na tsakani na dakai har abada . "
1SA 20:24     Alignment score: 0.514
So David hid himself in the field . When the new moon came , the king sat down to eat food .
Sai Dauda ya ɓoye kansa cikin saura . Lokacin da sabon wata ya fito , sarkin ya zauna domin cin abinci .
1SA 20:25     Alignment score: 0.477
The king sat on his seat , as usual , on the seat by the wall . Jonathan stood up , and Abner sat by Saul 's side . But David 's place was empty .
Sarkin ya zauna a bisa kujerarsa , yadda ya saba , a bisa kujera ta jikin bango . Yonatan ya tashi , Abna kuma ya zauna ta gefen Saul . Amma kujerar Dauda babu kowa .
1SA 20:26     Alignment score: 0.311
Yet Saul did not say anything that day , because he thought , " Something has happened to him . He is not clean ; surely he is not clean . "
Duk da haka Saul baya ce komai ba wannan rana , domin ya yi tunani , " Wani abin ne ya faru da shi . Ba shi da tsarki ; tabbas ba shi dai da tsarki . "
1SA 20:27     Alignment score: 0.532
But on the second day , the day after the new moon , David 's place was empty . Saul said to Jonathan his son , " Why has the son of Jesse not come to the meal either yesterday or today ? "
Amma a rana ta biyu , ranar bayan sabon wata , wurin zaman Dauda babu kowa . Saul ya cewa Yonatan ɗansa , " Me yasa ɗan Yesse bai zo ya ci abinci jiya da yau ba ? "
1SA 20:28     Alignment score: 0.577
Jonathan answered Saul , " David earnestly asked permission from me to go to Bethlehem .
Yonatan ya amsa wa Saul , " Dauda ya nemi izini sosai daga wurina domin ya tafi Betlehem .
1SA 20:29     Alignment score: 0.383 → 0.383
He said , ' Please let me go . For our family has a sacrifice in the city , and my brother has ordered me to be there . Now , if I have found favor in your eyes , please let me go and see my brothers . ' For this reason he has not come to the king 's table . "
Ya ce , ' Na roƙe ka . Gama iyalina
na da hadaya a birni , kuma ɗan'uwana ya umarce ni da in kasance . Yanzu , idan na sami tagomashi a idanunka , Na roƙe ka bari in je in ga ' yan'uwana . Saboda wannan dalili yasa bai zo kujerar sarki ba . "
1SA 20:30     Alignment score: 0.402 → 0.415
Then Saul 's anger
burned against Jonathan , and he said to him , " You son of a perverse , rebellious woman ! Do I not know that you have chosen the son of Jesse to your own shame , and to the shame of your mother 's nakedness ?
Sai haushin Saul ya yi ƙuna bisa Yonatan , ya kuma ce masa , " Kai ɗan lalatacciya , mace mai tayarwa ! Ashe ban sani baka zaɓi ɗan gidan Yesse ga kunyarka , ga kuma kunyar tsiraicin mahaifiyarka ?
1SA 20:31     Alignment score: 0.322
For as long as the son of Jesse lives on the earth , neither you nor your kingdom will be established . Now then , send
and bring him to me , for he must surely die . "
Idan har ɗan Yesse na a raye a ƙasar , ko kai ko mulkinka ba zai kafu ba . To yanzu , ka aika akawo shi gare ni , gama dole ne ya mutu . "
1SA 20:32     Alignment score: 0.346
Jonathan answered Saul his father , " For what reason should he be put to death ? What has he done ? "
Yonatan ya amsa wa mahaifinsa , " Da wane dalili za akashe
shi ? Me ya yi ? "
1SA 20:33     Alignment score: 0.392 → 0.418
Then Saul threw
his spear at him to kill him . So Jonathan knew that his father was determined to put David to death .
Sai Saul ya jefa mashinsa don yakashe shi . Sai Yonatan ya gane cewa mahaifinsa ya ƙudurta yakashe Dauda .
1SA 20:34     Alignment score: 0.385 → 0.392
Jonathan got up from the table in fierce anger and ate no food the second day of the month , for he was grieved over David , because his father had dishonored him .
Yonatan ya tashi ya bar teburin cikin hasalar
fushi baya kuma ci abinci ba a rana ta biyu ga watan , gama yana baƙinciki saboda Dauda , domin mahaifinsa ya wulaƙanta shi .
1SA 20:35     Alignment score: 0.451 → 0.461
In the morning , Jonathan went out into the field to the appointment with David , and a young man was with him .
Da safe
, Yonatan ya fita zuwa saura inda suka shirya su haɗu da Dauda , kuma ɗan saurayin na tare da shi .
1SA 20:36     Alignment score: 0.33
He said to his young man , " Run and find
the arrows that I shoot . " As the young man ran , he shot an arrow beyond him .
Ya cewa ɗan saurayin , " Ka yi gudu ka nemi kibiyoyin da na harba . " Yayin da ɗan saurayin ya ruga , ya harba wata kibiyar gaba da shi .
1SA 20:37     Alignment score: 0.443
When the young man came to the place where the arrow that Jonathan shot
had landed , Jonathan called after the young man , and said , " Is not the arrow beyond you ? "
Lokacin da ɗan saurayin ya iso inda kibiyar da Yonatan ya harba ta sauka , Yonatan ya kira ɗan saurayin , ya ce , " Ba kibiyar na gabanka ba ? "
1SA 20:38     Alignment score: 0.391 → 0.404
Then Jonathan called after the young man , " Hurry , be quick , do not stay ! " So Jonathan 's young man gathered up the arrows and came to his master .
Sai Yonatan ya kirawo ɗan saurayin , " Yi sauri , hanzarta , kadaka tsaya ! " Sai ɗan saurayin Yonatan ya tattara kibiyoyin ya dawo wurin ubangidansa .
1SA 20:39     Alignment score: 0.485
But the young man did not know anything . Only Jonathan and David knew the matter .
Amma ɗan saurayin bai san komai ba . Yonatan da Dauda ne kaɗai suka
san zancen .
1SA 20:40     Alignment score: 0.385 → 0.408
Jonathan gave
his weapons to his young man and said to him , " Go , take them to the city . "
Yonatan ya ba ɗan saurayin makamansa ya ce masa , " Tafi , kakai su cikin birnin . "
1SA 20:41     Alignment score: 0.291 → 0.301
As soon as the young man was gone , David stood up from behind the mound , lay facedown on the ground , and bowed himself three times . They kissed one another and wept together , with David weeping the more .
Ba da jimawa ba bayan tafiyar ɗan saurayin , Dauda ya fito daga bayan dutsen , ya kwanta fuskarsa ƙasa
, ya durƙusa ƙasa har sau uku . Suka yi wa juna sumba da kuka tare , Dauda ya yi kuka sosai .
1SA 20     Average alignment score: 0.403 for 41 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31