Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 25:1     Alignment score: 0.579
Now Samuel died
. All Israel gathered together and mourned for him , and they buried him in his house at Ramah . Then David rose and went down to the wilderness of Paran .
Yanzu dai Sama'ila ya mutu . Dukkan Isra'ila suka taru tare suka kuma yi masa makoki , suka kuma binne shi a cikin gidansa a Rama . Sa'an nan Dauda ya tashi ya kuma tafi cikin hamadar Faran .


1SA 25:2     Alignment score: 0.499
There was a man in Maon , whose possessions were in Carmel . The man was very wealthy
. He had three thousand sheep and one thousand goats . He was shearing his sheep in Carmel .
Akwai wani mutum a Mawon , wanda dukiyarsa na cikin Karmel . Mutumin mai arziki ne ainun . Yana da tumakai dubu uku da awakai dubu ɗaya . Yana sausayar gashin tumakinsa akamel .
1SA 25:3     Alignment score: 0.427 → 0.429
The man 's name was Nabal , and the name of his wife was Abigail . The woman
was intelligent and beautiful in appearance . But the man was harsh and evil in his dealings . He was a descendant of the house of Caleb .
Sunan mutumin Nabal , kuma sunan matarsa Abigel . Mata ce mai hikima da kyan gani . Amma mutumin mai zafin hali da mugun tafarki ne a al'amuransa . Shi daga zuriyar gidan Kaleb ne .
1SA 25:4     Alignment score: 0.608
David heard in the wilderness that Nabal was shearing his sheep .
Dauda ya ji daga cikin hamada cewa Nabal yana sausayar gashin tumakinsa .
1SA 25:5     Alignment score: 0.455 → 0.464
So David sent ten young men . David said to the young men , " Go up to Carmel , go to Nabal , and greet him in my name .
Don haka Dauda ya aika samari mutum goma . " Ku tafi zuwakamel , ku tafi wurin Nabal , ku gaishe shi da sunana
.
1SA 25:6     Alignment score: 0.487
You will say to him , ' Live in prosperity . Peace to you and peace to your house , and peace be to all that you have .
Za ku ce masa , ' Ka zauna cikin wadata . Salama gare ka salama ga gidanka , kuma salama ga dukkan mallakarka
.
1SA 25:7     Alignment score: 0.233 → 0.233
I hear that you have shearers . Your shepherds have been with us , and we did them no harm , and they missed nothing the whole time they were in Carmel .
Na ji cewakana da ' yan sausaya
. Makiyayanka na tare da mu , kuma bamu cutar da su ba , basu kuma rasa komai ba cikin dukkan lokacin da suke akarmel .
1SA 25:8     Alignment score: 0.326 → 0.329
Ask your young men , and they will tell you . Now let my young men find
favor in your eyes , for we have come on a festive day . Please give whatever you have on hand to your servants and to your son David . ' "
Ka tambayi samarinka , zasu kuma gaya maka . Yanzu bari ' yan samarina su sami tagomashi a idanunka , gama mun kawo ga ranar buki . Na roƙe kaka da duk abin dakake da shi a hannunka ga bayinka ga kuma ɗan ka Dauda . "
1SA 25:9     Alignment score: 0.576
When David 's young men arrived , they said all of this to Nabal on David 's behalf and then waited .
Lokacin da samarin Dauda suka
iso , suka faɗi dukkan wannan ga Nabal a madadin Dauda suka kuma jira .
1SA 25:10     Alignment score: 0.494
Nabal answered David 's servants , " Who is David , and who is the son of Jesse ? There are many servants these days who are breaking away from their masters .
Nabal ya amsa wa bayin Dauda , " Wane ne Dauda , kuma wane ne ɗan Yesse ? Akwai bayi da yawa da ke ƙaurace wa iyayen gidansu a wannan kwanaki .
1SA 25:11     Alignment score: 0.249 → 0.275
Should I take
my bread and my water and my meat that I have killed for my shearers , and give it to men who come from I do not know where ? "
To na ɗauki gurasata da ruwa na da namana da na yanka domin ' yan sausayata , in kuma bada su ga mutanen da ban san ko daga ina suke ba ? "
1SA 25:12     Alignment score: 0.37 → 0.37
So David 's young men turned away and came back , and told him everything that was said .
Saboda haka ' yan samarin Dauda suka juya suka
tafi suka kuma dawo , suka kuma gaya masa duk abin da aka ce .
1SA 25:13     Alignment score: 0.511
David said to his men , " Every man strap on his sword . " So every man strapped on his sword . David also strapped on his sword . About four hundred men followed after David , and two hundred stayed by the baggage .
Dauda ya cewa mazajensa , " Kowanne mutum ya ɗaura
takobinsa . " Sai kowanne mutum ya ɗaura takobinsa . Dauda shi ma ya ɗaura takobinsa . Mazajen wajen ɗari huɗu suka bi Dauda , ɗari biyu kuma suka tsaya wurin kayayyaki .
1SA 25:14     Alignment score: 0.492 → 0.492
But one of the young men told Abigail , Nabal 's wife ; he said , " David sent messengers out of the wilderness to greet our master , and he insulted them .
Amma ɗaya daga cikin ' yan samarin ya gaya wa Abigel , matar Nabal ; ya ce , " Dauda ya aiko
da manzanni daga cikin hamada domin su gaishe da ubangidanmu , amma ya zage su .
1SA 25:15     Alignment score: 0.145
Yet the men were very good to us . We were not harmed and did not miss anything as long as we went with them when we were in the fields .
Kuma mazajen sun nuna mana alheri . Ba mu cutu
ba kuma ba mu ɓatar da komai ba cikin dukkan tafiyar da muka yi da su lokacin da muke cikin filaye .
1SA 25:16     Alignment score: 0.255
They were a wall to us both day and night , all the while we were with them tending the sheep .
Sun zama ganuwa
a garemu da rana da dare , dukkan lokutan da muke tare da su muna kula da garken .
1SA 25:17     Alignment score: 0.219 → 0.221
Therefore know this and consider what you will do , for evil is plotted against our master , and against his whole house . He is such a worthless fellow that one can not reason with him . "
Saboda haka ki san wannan ki kuma san abin da zaki yi , gama akwai shirin
mugunta game da ubangidanmu , kuma gãba da dukkan gidansa . Shi mutum ne marar cancanta da ba mai iya shawartar sa . "
1SA 25:18     Alignment score: 0.396 → 0.405
Then Abigail hurried and took
two hundred loaves , two bottles of wine , five sheep already prepared , five measures of parched grain , one hundred clusters of raisins , and two hundred cakes of figs , and laid them on donkeys .
Sai Abigel ta tashi da sauri ta ɗauki gurasa curi ɗari biyu , inabi kwalba biyu , tumakai guda biyar gyararru , awo biyar na busasshen hatsi , da curin kauɗar inabi guda ɗari , da wainar ' ya'yan ɓaure guda ɗari biyu , ta ɗora su bisa jakai .
1SA 25:19     Alignment score: 0.446
She said to her young men , " Go on before me , and I will come
after you . " But she did not tell her husband Nabal .
Ta cewa matasanta , " Ku sha gabana , zan kuma bi ku a baya . " Amma bata gaya wa mijinta Nabal ba .
1SA 25:20     Alignment score: 0.22 → 0.22
As she rode on her donkey and came
down by the cover of the mountain , David and his men came down toward her , and she met them .
Yayin da take zuwa bisa jakinta ta kuma sauka daga bakin ƙofar dutsen , Dauda da shi da mazajensa suna saukowa zuwa gare ta , ta kuma tarbe su .
1SA 25:21     Alignment score: 0.309 → 0.312
Now David had said , " Surely in vain have I guarded all that this man has in the wilderness , so that nothing was missed of all that belonged to him , and he has returned me evil for good .
Yanzu Dauda ya riga ya faɗa cewa , " Tabbas a banza na tsare dukkan mallakar
wannan mutum cikin hamada , har babu abin da ya ɓace cikin dukkan abin da ke nasa , kuma sai ya sãka mani da mugunta .
1SA 25:22     Alignment score: 0.398 → 0.401
May God do so to me , David , and more also , if by the morning I leave so much as one male of all who belong to him . "
Bari Allah ya yi mani haka , Dauda , fiye da haka kuma , idan war haka da safe
na bar ko da namiji ɗaya wanda ke nasa . "
1SA 25:23     Alignment score: 0.376 → 0.393
When Abigail saw David , she hurried and got down from her donkey and lay before David facedown and bowed herself to the ground .
Lokacin da Abigel ta ga Dauda , ta hanzarta ta sauko daga jakarta ta kuma kwanta a gaban Dauda da fuskarta ƙasa
ta kuma rusunar dakanta zuwa ƙasa .
1SA 25:24     Alignment score: 0.337 → 0.365
She lay at his feet and said , " On me alone , my master , be the guilt
. Please let your servant speak to you , and listen to the words of your servant .
Ta kwanta dab da ƙafafunsa ta kuma ce , " akainakaɗai , ubangidana , laifin yakasance . Na roƙe ka bari baiwarka ta yi magana dakai , ka kuma saurari maganganun baiwarka .
1SA 25:25     Alignment score: 0.413 → 0.415
Let not my master regard this worthless fellow , Nabal , for as his name is , so is he . Nabal is his name , and folly
is with him . But I your servant did not see the young men of my master , whom you sent .
Kada ubangidana ya kula da wannan talikin marar amfani , Nabal , gama yadda sunansa ya ke , haka ya ke . Nabal ne sunansa , kuma sakarci na tare da shi . Amma ni baiwarka ban ga ' yan samarin ubangidana ba , waɗandaka aiko .
1SA 25:26     Alignment score: 0.447
Now then , my master , as Yahweh lives , and as you live
, since Yahweh has restrained you from bloodshed , and from avenging yourself with your own hand , now let your enemies , and those who seek to do evil to my master , be like Nabal .
Yanzu dai , ubangidana , a bisa ran Yahweh , da kuma ranka , har tun da Yahweh ya tsare ka daga zubda jini , kuma daga ramuwa domin kanka da hannunka , yanzu bari maƙiyanka , da waɗanda ke neman yin mugunta ga ubangidana , su zamakamar Nabal .
1SA 25:27     Alignment score: 0.334 → 0.337
Now let this present that your servant has brought to my master be given to the young men who follow my master .
Yanzu bari wannan kyautar
da baiwarka takawo ga ubangidana a ba ' yan samarin da ke biye da ubangidana .
1SA 25:28     Alignment score: 0.332 → 0.343
Please forgive the trespass of your servant , for Yahweh will certainly make my master a sure house , because my master is fighting the battles of Yahweh ; and evil will not be found in you so long as you live
.
Na roƙe ka daka gafarta wa bawanka , gama Yahweh za ya gina wa ubangidana tabbataccen gida , domin ubangidana yana yaƙin Yahweh ne ; kuma ba za a sami mugunta a cikinka ba dukkan kwanakin ranka . "
1SA 25:29     Alignment score: 0.292 → 0.293
Though men rise up to pursue you to take
your life , yet the life of my master will be bound in the bundle of the living by Yahweh your God ; and he will sling away the lives of your enemies , as from the pocket of a sling .
Koda shi ke mutane sun tashi neman ranka , duk da haka ran ubangidana za a kãre shi cikin taro na masu rai daga wurin Yahweh Allahnka ; kuma za ya ɗauke rayukan maƙiyanka , kamar daga aljihu na majajjawa .
1SA 25:30     Alignment score: 0.435
Yahweh will have done for my master everything he promised you , and has appointed you leader over Israel .
Yahweh zai aiwatar wa ubangidana komai da ya alƙawarta maka , ya kuma zaɓe
ka shugaba bisa Isra'ila .
1SA 25:31     Alignment score: 0.35 → 0.371
This will not be a staggering burden for you that you have poured out innocent blood , or because my master attempted to rescue himself . For when Yahweh will do good for my master , remember your servant . "
Wannan ba zai zama abin nauyi gare ka ba - cewaka zubar da jinin marar laifi , ko domin ubangidana na ƙoƙarin kuɓutar dakansa . Gama a lokacin da Yahweh zai yi wa ubangidana alheri , ka tuna da baiwarka . "
1SA 25:32     Alignment score: 0.631
David said to Abigail , " May Yahweh , the God of Israel , be blessed , he who sent you to meet me today .
Dauda ya cewa Abigel , " Mai albarka ne Yahweh , Allah na Isra'ila , shi wanda ya aiko
ki da kika same ni yau .
1SA 25:33     Alignment score: 0.287
Your wisdom is blessed and you are blessed , because you have kept me today from bloodshed and from avenging myself with my own hand !
Hikimarki
mai albarka ce kuma ke mai albarka ce , domin kin tsare ni daga zubar da jini kuma daga rama wakaina da hannuna !
1SA 25:34     Alignment score: 0.309 → 0.312
For in truth , as Yahweh , the God of Israel , lives , he who has kept me from hurting you , unless you had hurried to come meet me , there would certainly have not been left to Nabal so much as one male baby by morning . "
A gaskiya , yadda Yahweh , Allah na Isra'ila , ke raye , shi wanda ya kiyaye ni daga cutar
da ke , da ba domin kin yi sauri kin zo gare ni ba , da ba za a sami wani ragowa domin Nabal ko da ɗan jariri ne zuwa wayewar gari ba . "
1SA 25:35     Alignment score: 0.386 → 0.386
So David received from her hand what she had brought him ; he said to her , " Go up in peace to your house ; see , I have listened to your voice and have accepted you . "
Sai Dauda yakarɓi abin da takawo masa daga hannunta ; ya ce ma ta , " Tafi cikin salama zuwa gidanki
; duba , na saurari muryarki kuma na gamsu . "
1SA 25:36     Alignment score: 0.373
Abigail went back to Nabal ; behold , he was holding a feast in his house , like the feast of a king ; and Nabal 's heart was merry within him , for he was very drunk . So she told him nothing at all until the morning light .
Sai Abigel ta koma ga Nabal ; gashi kuwa , ya shirya
shagali a gidansa , kamar shagali na sarki ; kuma zuciyar Nabal ta shagalta cikinsa , gama ya bugu ainun . Sai ta ƙi gaya masa komai har hasken safiya .
1SA 25:37     Alignment score: 0.413
It came
about in the morning , when the wine had gone out of Nabal , that his wife told him these things ; his heart died within him , and he became like a stone .
Sai ya zamana da safe , lokacin da ƙarfin giya ya fita daga Nabal , sai matarsa ta gaya masa waɗannan abubuwan ; zuciyarsa ta mutu cikinsa , sai ya zamakamar dutse .
1SA 25:38     Alignment score: 0.376 → 0.383
It came
about ten days later that Yahweh attacked Nabal so that he died .
Sai ya zama bayan kwana goma sai Yahweh yakai wa Nabal farmaƙi har yakashe shi .
1SA 25:39     Alignment score: 0.41 → 0.414
When David heard that Nabal was dead
, he said , " May Yahweh be blessed , who has taken up the cause of my insult from the hand of Nabal and has kept back his servant from evil . He has turned Nabal 's evil action back on his own head . " Then David sent and spoke to Abigail , to take her to himself as wife .
Da Dauda ya ji cewa Nabal ya mutu , ya ce , " Albarka ta tabbata ga Yahweh , wanda ya ɗauki zargin zãgin da na sha daga hannun Nabal ya kuma kãre bawansa daga mugunta . Ya juyar da aikin muguntar Nabal bisakansa . " Sai Dauda ya aika ya kuma yi magana da Abigel , domin ya ɗauke ta a matsayin matarsa .
1SA 25:40     Alignment score: 0.44 → 0.441
When David 's servants had come
to Abigail at Carmel , they spoke to her and said , " David has sent us to you to take you to him as his wife . "
Lokacin da bayin Dauda suka iso wurin Abigel akarmel , suka yi mata magana suka ce , " Dauda ya aike mu gare ki mu ɗauke ki zuwa wurinsa ki zama matarsa . "
1SA 25:41     Alignment score: 0.388 → 0.392
She arose
, bowed herself with her face to the ground , and said , " See , your female servant is a servant to wash the feet of the servants of my master . "
Ta tashi , ta sunkuyar dakanta zuwa ƙasa , ta kuma ce , " Duba , baiwarka baiwa ce da za ta wanke ƙafafun bayin ubangidana . "
1SA 25:42     Alignment score: 0.327 → 0.327
Abigail hurried and arose
, and rode on a donkey with five servant girls of hers who followed her ; and she followed David 's messengers and became his wife .
Sai Abigel ta yi sauri ta tashi , ta hawo bisa jaka tare da bayi ' yanmata biyar da ke nata waɗanda suka biyo ta ; sai kuma ta biyo bayin Dauda ta kuma zama matarsa .
1SA 25:43     Alignment score: 0.401
Now David had also taken Ahinoam of Jezreel as a wife ; both of them became
his wives .
Yanzu dai Dauda ya ɗauko wakansa Ahinowam ta Jezril a matsayin matarsa ; su biyu suka zama matansa .
1SA 25:44     Alignment score: 0.515 → 0.525
Also , Saul had given Michal his daughter , David 's wife , to Paltiel son of Laish , who was of Gallim .
Haka kuma , Saul ya rigaya ya bayar da ' yarsa , matar Dauda , ga Falti ɗan Layish , wanda mutumin Galim ne .
1SA 25     Average alignment score: 0.393 for 44 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31