Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 16:1     Alignment score: 0.507 → 0.517
Yahweh said to Samuel , " How long will you mourn for Saul , since I have rejected him from being king over Israel ? Fill
your horn with oil and go . I will send you to Jesse of Bethlehem , for I have selected for myself a king among his sons . "
Yahweh ya cewa Sama'ila , " Har yaushe zaka yi makoki domin Saul , tunda nayi watsi da shi daga zama sarki bisa Isra'ila ? Ka cika ƙahonka da mai ka kuma tafi . Zan aike ka ga Yesse na Betlehem , domin na zaɓar wakaina sarki cikin ' ya'yansa maza . "


1SA 16:2     Alignment score: 0.566
Samuel said , " How can I go ? If Saul hears of it , he will kill me . " Yahweh said , " Take a heifer with you and say , ' I have come to sacrifice to Yahweh . '
Sama'ila ya ce , " Yaya zan tafi ? Idan Saul ya ji haka , zai kashe ni . " Yahweh ya ce , " Ka ɗauki maraƙi tare dakai ka kuma ce , ' Na zo in yi hadaya ga Yahweh . '
1SA 16:3     Alignment score: 0.384
Call Jesse to the sacrifice , and I will show you what you will do . You will anoint for me the one whom I tell you . "
Ka kira Yesse zuwa hadayar
, zan kuma nuna maka abin da zaka yi . Zaka shafe mani wanda zan gaya maka . "
1SA 16:4     Alignment score: 0.531
Samuel did as Yahweh said and went to Bethlehem . The elders of the city were trembling as they came to meet him and said , " Are you coming in peace ? "
Sama'ila ya yi yadda Yahweh ya faɗi ya kuma tafi Betlehem . Dattawan birnin suna rawar jiki yayin da su ka zo suka same
shi suka kuma ce , " Kana zuwa cikin salama ? "
1SA 16:5     Alignment score: 0.515
He said , " In peace ; I have come to sacrifice to Yahweh . Prepare to set yourselves apart and come with me to the sacrifice . " Then he set apart Jesse and his sons and invited them to the sacrifice .
Ya ce , " Cikin salama ; Na zo in yi hadaya ga Yahweh . Ku shirya ku keɓe kanku ku kuma zo tare da ni wurin hadayar
. " Daga nan ya ware Yesse da kuma ' ya'yansa maza ya kuma gayyace su zuwa hadayar .
1SA 16:6     Alignment score: 0.375 → 0.377
When they came , he looked at Eliab and said to himself that Yahweh 's anointed was certainly standing before him .
Da suka zo , yakalli Iliyab
ya kuma faɗi wakansa cewa shafaffe na Yahweh ba bu shakka yana tsaye a gaba na .
1SA 16:7     Alignment score: 0.452
But Yahweh said to Samuel , " Do not look at his outward appearance , or on the height of his stature ; because I have rejected him . For Yahweh does not see as man sees ; man looks on the outward appearance , but Yahweh looks on the heart . "
Amma Yahweh ya cewa Sama'ila , " Kadaka dubi
siffarsa ta zahiri , ko tsawon ƙirarsa ; saboda na ƙi shi . Domin Yahweh ba ya duba yadda mutum ke duba wa ; mutum yanakallon siffa a zahiri , amma Yahweh yanakallon zuciya . "
1SA 16:8     Alignment score: 0.611
Then Jesse called Abinadab and made him pass before Samuel . Then Samuel said , " Neither has Yahweh chosen this one . "
Daga nan Yesse ya kira Abinadab ya kuma sa ya gitta a gaban Sama'ila . Daga nan Sama'ila ya ce , " Wannan ma Yahweh bai zaɓe
shi ba . "
1SA 16:9     Alignment score: 0.584
Jesse then made Shammah pass by , but Samuel said , " Neither has Yahweh chosen this one . "
Yesse daga nan yasa Shamma ya gitta , amma Sama'ila ya ce , " Wannan ma Yahweh bai zaɓe
shi ba . "
1SA 16:10     Alignment score: 0.569
Jesse made seven of his sons pass before Samuel . Then Samuel said to Jesse , " Yahweh has not chosen any of these . "
Yesse yasa ' ya'yansa maza bakwai suka
gitta a gaban Sama'ila . Daga nan Sama'ila ya cewa Yesse , " Yahweh bai zaɓi ɗaya daga cikin waɗannan ba . "
1SA 16:11     Alignment score: 0.461
Then Samuel said to Jesse , " Are all of your sons here ? " He replied , " There remains yet the youngest , but he is tending the sheep . " Samuel said to Jesse , " Send
and get him ; for we will not sit down until he comes here . "
Daga nan Sama'ila ya cewa Yesse , " Dukkan ' ya'yanka maza suna nan ? " Ya maida amsa , " Akwai ƙaramin su da ya rage , amma yana lura da tumaki . " Sama'ila ya cewa Yesse , " Ka aika akawo shi ; domin ba za mu zauna ba har sai ya zo nan . "
1SA 16:12     Alignment score: 0.39 → 0.396
Jesse sent and brought him in . Now this son was ruddy and had beautiful eyes and a handsome appearance . Yahweh said , " Arise
, anoint him ; for he is the one . "
Yesse ya aika aka zo da shi ciki . Yanzu dai wannan ɗa ne da kyawawan idanu da kyakkyawar siffa . Yahweh ya ce , " Tãshi , shafe shi ; domin shi ne . "
1SA 16:13     Alignment score: 0.506 → 0.504
Then Samuel took
the horn of oil and anointed him in the middle of his brothers . The Spirit of Yahweh rushed on David from that day forward . Then Samuel rose up and went to Ramah .
Daga nan Sama'ila ya ɗauki ƙahon mai ya kuma shafe shi a tsakiyar ' yan uwansa . Ruhun Yahweh ya afko bisa Dauda daga wannan rana har zuwa gaba . Daga nan Sama'ila ya tashi ya kuma tafi Rama .
1SA 16:14     Alignment score: 0.614
Now the Spirit of Yahweh left Saul , and a harmful spirit from Yahweh troubled him instead .
Yanzu Ruhun Yahweh ya bar Saul , ruhu mai illa kuma daga Yahweh yana azabtar da shi a maimako .
1SA 16:15     Alignment score: 0.399
Saul 's servants said to him , " Look , a harmful spirit from God troubles you .
Bãyin Saul suka
ce masa , " Duba , ruhu mai illa daga Allah na azabtar dakai .
1SA 16:16     Alignment score: 0.282 → 0.283
Let our master now command your servants who are before you to look for a man who is a skillful player on the harp . Then when the harmful spirit from God is on you , he will play it and you will be well . "
Bari ubangijinmu yanzu ya umarci
bãyinsa waɗanda ke tsaye a gabanka su nemo mutum wanda ya kware a kiɗin garaya . Daga nan idan ruhu mai illa daga Allah yana bisanka , zai kaɗa ta kuma zaka sami lafiya . "
1SA 16:17     Alignment score: 0.29
Saul said to his servants , " Find
me a man that can play well and bring him to me . "
Saul ya cewa bãyinsa , " Ku samo mani mutum da ya iyakaɗa wa sosai ku kumakawo mani shi . "
1SA 16:18     Alignment score: 0.388 → 0.4
Then one of the young men answered , and said , " I have seen a son of Jesse the Bethlehemite , who is skillful in playing , a strong , courageous man , a man of war , one prudent in speech
, a handsome man ; and Yahweh is with him . "
Daga nan ɗaya daga cikin samarin ya amsa , ya kuma ce , " Na ga wani ɗan Yesse Betlehemiye , wanda ya kware akaɗa wa , ƙaƙƙarfa , mutum mai ƙarfin hali , mutumin yãƙi , mai tattali a zance , mutum mai asali ; kuma Yahweh yana tare da shi . "
1SA 16:19     Alignment score: 0.585
So Saul sent messengers to Jesse , and said , " Send
me your son David , who is with the sheep . "
Sai Saul ya aika da manzanni wurin Yesse , ya kuma ce , " Ka aiko mani da ɗanka Dauda , wanda ke tare da tumaki . "
1SA 16:20     Alignment score: 0.506 → 0.505
Jesse took
a donkey loaded with bread , a container of wine , and a young goat , and sent them with his son David to Saul .
Yesse ya ɗauki jaki danƙare da gurasa , da salkar inabi , da ' yar akuya , ya kuma aika da su tare da ɗansa Dauda wurin Saul .
1SA 16:21     Alignment score: 0.563
Then David came to Saul and entered his service . Saul loved him greatly , and he became
his armor bearer .
Daga nan Dauda ya zo wurin Saul ya kuma shiga hidimarsa . Saul ya ƙaunace shi sosai , ya kuma zama mai ɗaukar makamansa .
1SA 16:22     Alignment score: 0.578
Saul sent to Jesse , saying , " Let David stand before me , for he has found favor in my eyes . "
Saul ya aika wa Yesse , cewa , " Bari Dauda ya tsaya a gabana
, domin ya sami tagomashi a idanu na . "
1SA 16:23     Alignment score: 0.393
Whenever the harmful spirit from God was upon Saul , David took
the harp and played it . So Saul would be refreshed and well , and the harmful spirit would depart from him .
Duk sa ' ad da ruhu mai illa daga Allah yana bisan Saul , Dauda zai ɗauki garaya ya kumakaɗa ta . Sai Saul ya wartsake ya kuma yi lafiya , kuma ruhu mai illar sai ya tafi daga gare shi .
1SA 16     Average alignment score: 0.475 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31