Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 28:1     Alignment score: 0.428 → 0.439
It came
about in those days that the Philistines gathered their armies together for battle to fight with Israel . Achish said to David , " Know for certain that you will go out with me in the host , you and your men . "
Sai ya zama a wannan kwanaki Filistiyawa suka tara rundunar yaƙinsu domin yaƙi da Isra'ila . Akish ya cewa Dauda , " Ka san da cewar zaka fita tare da ni cikin runduna , kai da mazajenka . "


1SA 28:2     Alignment score: 0.502
David said to Achish , " So you will know what your servant can do . " Achish said to David , " So I will make you my bodyguard all your days . "
Dauda ya cewa Akish , " Da haka zaka san abin da bawanka zai iya aikatawa . " Akish ya cewa Dauda , " Da haka zan maishe ka mai tsarona na din - din din . "
1SA 28:3     Alignment score: 0.526
Now Samuel had died
, and all Israel had lamented him and buried him in Ramah , in his own city . Also , Saul had banned from the land those who talked with the dead or with spirits .
Yanzu dai Sama'ila ya mutu , kuma dukkan Isra'ila sun yi masa makoki suka kuma binne shi a Rama , a cikin birninsa . Haka kuma , Saul ya fanfari masu hurɗa da matattu ko da ruhohi .
1SA 28:4     Alignment score: 0.471
Then the Philistines gathered themselves together and came and camped at Shunem ; and Saul gathered all Israel together , and they camped at Gilboa .
Sai Filistiyawa suka
tarakansu wuri ɗaya suka zo sukakafa sansani a Shunem ; Saul kuma ya tara dukkan Isra'ila tare , suka kumakafa sansani a Gilbowa .
1SA 28:5     Alignment score: 0.448 → 0.453
When Saul saw the army of the Philistines , he was afraid , and his heart trembled very much .
Lokacin da Saul ya ga rundunar Filistiyawa , sai ya ji tsoro , zuciyarsa kuma ta yi rawa sosai .
1SA 28:6     Alignment score: 0.59
Saul prayed to Yahweh for help , but Yahweh did not answer him neither by dreams , nor by Urim , nor by prophets .
Saul ya yi addu'a ga Yahweh domin taimako , amma Yahweh bai amsa masa ba - ko ta mafarki
, ko da Urim , kuma wurin annabawa ba .
1SA 28:7     Alignment score: 0.319 → 0.333
Then Saul said to his servants , " Find
me a woman who talks with the dead , so that I may go to her and seek her advice . " His servants said to him , " See , there is a woman in Endor who claims to talk with the dead . "
Sai Saul ya cewa bayinsa , " Ku nemo mani mace wadda ta ke magana da matattu , domin in tafi wurinta in nemi shawararta . " Bayinsa suka ce masa , " Duba , akwai wata mace a Endo wadda ta ke faɗin cewa tana magana da matattu . "
1SA 28:8     Alignment score: 0.311 → 0.315
Saul disguised himself , put on other clothing , and went , he and two men with him ; they went to the woman by night . He said , " Divine for me , I beg you , with a spirit , and bring me up whomever I name to you . "
Saul ya ɓaddakama , ya sanya wasu kaya , ya tafi , shi da mutum biyu tare da shi ; suka tafi wurin matar da dare . Ya ce , " Ki duba mani , na roƙe ki , da ruhu , ki kuma kirawo mani duk wanda na faɗi maki . "
1SA 28:9     Alignment score: 0.344 → 0.345
The woman said to him , " See , you know what Saul has done , how he has banned from the land those who talk with the dead or with spirits . So why are you setting a trap for my life , to make me die ? "
Matar ta ce masa , " Duba , kasan dai abin da Saul ya yi , yadda ya kori
waɗanda ke magana da matattu ko ga ruhohi . To me yasakake shirya wa raina tarko , ka sa ni in mutu ? "
1SA 28:10     Alignment score: 0.434 → 0.436
Saul swore to her by Yahweh and said , " As Yahweh lives , no punishment will happen to you for this thing . "
Saul ya rantse mata har ga Yahweh ya kuma ce , " Na rantse da ran Yahweh , babu hukuncin da zai same ki domin wannan . "
1SA 28:11     Alignment score: 0.319 → 0.329
Then the woman said , " Whom should I bring up to you ? " Saul said , " Bring up Samuel for me . "
Matar ta ce , " Wane ne kake so in kirawo maka ? " Saul ya ce , " Kirawo mani Sama'ila . "
1SA 28:12     Alignment score: 0.431
When the woman saw Samuel , she cried with a loud voice and spoke to Saul , saying , " Why have you deceived me ? For you are Saul . "
Da matar ta ga Sama'ila , sai tayi ihu da babbar murya ta kuma yi magana da Saul , cewa , " Donme ka ruɗe ni ? Gamakai Saul ne . "
1SA 28:13     Alignment score: 0.38
The king said to her , " Do not be afraid . What do you see ? " The woman said to Saul , " I see a god coming up out of the earth . "
Sarkin ya ce ma ta , " Kada ki ji tsoro . Me kika
gani ? " Matar ta cewa Saul , " Na ga wani allah yana fitowa daga ƙasa . "
1SA 28:14     Alignment score: 0.307 → 0.311
He said to her , " What does he look like ? " She said , " An old man is coming up ; he is clothed with a robe . " Saul perceived that it was Samuel , and he bowed with his face to the ground and showed respect .
Ya ce mata , " Yayakamaninsa ya ke ? " Ta ce , " Tsohon mutum yana haurowa sama ; yana sanye
dakaya . " Saul ya gane cewa Sama'ila ne , sai ya faɗi ƙasa fuskarsa ƙasa ya kuma nuna bangirmansa .
1SA 28:15     Alignment score: 0.415 → 0.416
Samuel said to Saul , " Why have you disturbed me and brought me up ? " Saul answered , " I am very distressed , for the Philistines are waging war against me , and God has left me and does not answer me any more , neither by prophets , nor by dreams . Therefore I have called you , that you may make known to me what I will do . "
Sama'ila ya cewa Saul , " Donme ka dame
ni har daka hauro da ni sama ? " Saul ya amsa , " Na gaji sosai , Filistiyawa suna yaƙi da ni , Allah kuma ya rabu da ni kuma ya ƙi ya amsa mani , ko ta wurin annabawa , ko ta mafarkai . Saboda haka na kirawo ka , domin ka sanar da ni abin da zan yi . "
1SA 28:16     Alignment score: 0.389
Samuel said , " What then do you ask me , since Yahweh has left you , and he has become your enemy ?
Sama'ila ya ce , " Mene ne kake tambaya ta , tun da Yahweh ya bar ka , kuma ya zama abokin
gãbarka ?
1SA 28:17     Alignment score: 0.353
Yahweh has done to you what he said he would . Yahweh has torn the kingdom out of your hand and he has given it to someone else to David .
Yahweh ya aiwatar maka da abin da ya faɗa zai yi . Yahweh ya raba
mulkin daga hannunka ya kuma bayar ga wani - ga Dauda .
1SA 28:18     Alignment score: 0.276
Because you did not obey the voice of Yahweh and did not carry out his fierce wrath on Amalek , he has therefore done this today to you .
Domin bakayi biyayya da muryar
Yahweh ba kuma baka aiwatar da fushinsa mai ƙuna bisa Amalekawa ba , shi kuma ya yi maka haka a wannan rana .
1SA 28:19     Alignment score: 0.534
Yahweh will give
Israel along with you into the hand of the Philistines , and tomorrow you and your sons will be with me . Yahweh will also give the army of Israel into the hand of the Philistines . "
Duk da haka , Yahweh zai miƙa Isra'ila dakai cikin hannuwan Filistiyawa . Gobe kai da ' ya'yanka maza zaku kasance tare da ni . Yahweh kuma za ya miƙa rundunar Isra'ila cikin hannuwan Filistiyawa . "
1SA 28:20     Alignment score: 0.331 → 0.338
Then Saul immediately fell
his full length on the ground and was very afraid because of the words of Samuel . There was no strength in him , for he had eaten no food all that day , neither that whole night .
Sa'an nan Saul nan da nan ya faɗi da ƙarfinsa zuwa ƙasa da kuma fargaba saboda maganganun Sama'ila . Babu wani sauran ƙarfi a cikinsa , gama bai ci abinci ba dukkan yini , ko a wannan dare .
1SA 28:21     Alignment score: 0.324 → 0.324
The woman came to Saul and saw that he was very troubled , She said to him , " See , your woman
servant has listened to your voice ; I have put my life in my hand and have listened to the words that you said to me .
Macen ta zo wurin Saul ta ga cewa yana cikin babbar damuwa , Ta ce masa , " Duba , baiwarka ta saurari muryarka ; Na ɗibiya raina a cikin hannuwana na kuma saurari maganganun daka faɗi mani .
1SA 28:22     Alignment score: 0.302
Now therefore , I beg you , listen also to the voice of your woman servant , and let me set a little food in front of you . Eat so that you may gain strength for when you go on your way . "
Don haka yanzu , na roƙe ka , kai maka saurari
muryar baiwarka macen , na kuma shirya maka abinci ɗan kaɗan a gabanka . Ka ci sabodaka maido da ƙarfi domin sa ' ad da zakakama hanyarka . "
1SA 28:23     Alignment score: 0.429
But Saul refused and said , " I will not eat . " But his servants , together with the woman , compelled him , and he listened to their voice . So he rose
from the ground and sat on the bed .
Amma Saul bai yarda ba ya kuma ce , " Ba zan ci ba . " Amma bayinsa , tare da macen , suka nace masa , ya kuma saurari muryarsu . Saboda haka ya tashi daga ƙasa ya zaunakan gado .
1SA 28:24     Alignment score: 0.333
The woman had a fatted calf in the house ; she hurried and killed it ; she took
flour , kneaded it , and baked unleavened bread with it .
Matar tana da ɗan maraƙi mai ƙiba a cikin gidan ; ta yi sauri ta yanka shi ; ta ɗauki gari , ta cuɗa shi , ta kuma shirya gurasa da shi .
1SA 28:25     Alignment score: 0.343 → 0.363
She brought it before Saul and his servants , and they ate . Then they got up and left that night .
Takawo ga Saul da bayinsa , suka kuma ci . Sa'an nan suka tashi suka kuma yi tafiyarsu a wannan daren .
1SA 28     Average alignment score: 0.393 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31