Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 26:1     Alignment score: 0.681 → 0.689
The Ziphites came to Saul at Gibeah and said , " Is not David hiding in the hill of Hakilah , which is before Jeshimon ? "
Sai Zifiyawa suka
zo wurin Saul a Gibiya suka kuma ce , " Ba Dauda yana ɓoyewa a cikin tudun Hakila ba , wanda ya ke kamin Yeshimon ? "


1SA 26:2     Alignment score: 0.602
Then Saul arose
and went down to the wilderness of Ziph , having three thousand chosen men of Israel with him , to seek David in the wilderness of Ziph .
Sai Saul ya tashi ya kuma tafi zuwa hamada ta Zif , tare da zaɓaɓɓun mutane dubu uku na Isra'ila , domin neman Dauda a cikin hamadar Zif .
1SA 26:3     Alignment score: 0.513
Saul camped on the hill of Hakilah , which is before Jeshimon , by the road . But David was staying
in the wilderness , and he saw that Saul was coming after him into the wilderness .
Saul yakafa sansani a bisa tudun Hakila , wanda ke kafin Yeshimon , a gefen hanya . Amma Dauda na zama cikin hamadar , kuma ya ga cewa Saul na zuwa gare shi a cikin hamadar .
1SA 26:4     Alignment score: 0.371 → 0.37
So David sent out spies and learned that Saul had indeed come .
Sai Dauda ya aiki
' yan leken asiri kuma ya fahimci cewa tabbas Saul ya zo .
1SA 26:5     Alignment score: 0.476
David arose
and went to the place where Saul had camped ; he saw the place where Saul lay , and Abner son of Ner , the general of his army ; Saul lay in the camp , and the people were camped around him , all asleep .
Dauda ya tashi ya kuma tafi wurin da Saul yakafa sansani ; ya ga inda Saul ya kwanta , tare da Abna ɗan , shugaban rundunarsa ; Saul ya kwanta cikin sansanin , kuma mutanen suka zagaye shi , dukkansu suna barci .
1SA 26:6     Alignment score: 0.608 → 0.641
Then David said to Ahimelech the Hittite , and to Abishai son of Zeruiah , the brother of Joab , " Who will go down with me to Saul in the camp ? " Abishai said , " I ! I will go down with you . "
Sa'an nan Dauda ya cewa Ahimelek Bahittiye
, kuma ga Abishai ɗan Zeruwa , ɗan'uwan Yowab , " Wane ne zai tafi da ni wurin Saul a cikin sansani ? " Abishai ya ce , " Ni ! Zan tafi tare dakai . "
1SA 26:7     Alignment score: 0.425 → 0.432
So David and Abishai went to the army by night . Saul was there sleeping inside the camp with his spear stuck in the ground beside his head . Abner and his soldiers lay around him .
Sai Dauda tare
da Abishai suka tafi wurin rundunar cikin dare . Saul na barci cikin tsakiyar sansani tare da mãshinsakafe da ƙasa kusa dakansa . Abna da kuma sojojinsa suka kwanta zagaye da shi .
1SA 26:8     Alignment score: 0.374
Then Abishai said to David , " Today God has put your enemy into your hand . Now please let me pin him to the ground with the spear with just one blow
. I will not strike him a second time . "
Sai Abishai ya cewa Dauda , " Yau Allah ya miƙa maƙiyinka cikin hannunka . Yanzu na roƙe kaka bar ni in cake shi har ƙasa da mashi da bugu ɗaya tak . Ba zan cake shi sau biyu ba . "
1SA 26:9     Alignment score: 0.481
David said to Abishai , " Do not destroy him ; for who can extend his hand against Yahweh 's anointed one and be guiltless ? "
Dauda ya cewa Abishai , " Kadaka hallaka shi ; gama wane ne za ya miƙa hannunsa gãba da shafaffen Yahweh ya kuma zama marar laifi ? "
1SA 26:10     Alignment score: 0.48 → 0.481
David said , " As Yahweh lives , Yahweh will kill him , or his day will come to die , or he will go into battle and perish .
Dauda ya ce , " Na rantse da ran Yahweh , Yahweh zai kashe shi , ko kuma ranar mutuwarsa ta zo , ko kuma ya tafi yaƙi ya mutu .
1SA 26:11     Alignment score: 0.435 → 0.435
May Yahweh forbid that I should extend my hand against his anointed one ; but now , I beg you , take the spear that is at his head and the jar of water , and let us go . "
Bari Yahweh ya sauwaƙe mani da in miƙa hannuna
gãba da shafaffe ; amma yanzu , na roƙe ka , ka ɗauki mashin da ke kusa dakansa da kuma gorar ruwa , sai mu tafi . "
1SA 26:12     Alignment score: 0.324 → 0.324
So David took
the spear and the jar of water from Saul 's head , and they got away . No one saw them or knew about it , nor did anyone wake up , for they were all asleep , because a deep sleep from Yahweh had fallen on them .
Sai Dauda ya ɗauke mashin da gorar ruwan da ke kusa dakan Saul , suka kuma tafi . Babu wanda ya gansu ko ya san komai game da haka , ko wani ya farka , gama duk sun yi barci , gama barci mai nauyi daga wurin Yahweh ya faɗo bisansu .
1SA 26:13     Alignment score: 0.253 → 0.254
Then David went over to the other side and stood on the top of the mountain far off ; a great distance was between them .
Sa'an nan Dauda ya tashi
ya tafi wancan ɓangaren ya kuma tsaya akan tsauni can nesa ; akwai babbar rãta tsakaninsu .
1SA 26:14     Alignment score: 0.601 → 0.6
David shouted out to the people and to Abner son of Ner ; he said , " Do you not answer , Abner ? " Then Abner answered and said , " Who are you who is shouting to the king ? "
Dauda ya yi kira da ihu ga mutanen ga kuma Abna ɗan ; ya ce , " Baka
amsa ba , Abna ? " Sai Abna ya amsa ya ce , " Kai wane ne da ke yi wa sarki ihu ? "
1SA 26:15     Alignment score: 0.473 → 0.473
David said to Abner , " Are not you a courageous man ? Who is like you in Israel ? Why then have you not kept watch over your master the king ? For someone came
in to kill the king your master .
Dauda ya cewa Abna , " Kai ba mutum ba ne mai ƙarfin hali ? Wane ne kamarka a Isra'ila ? To donme baka yi tsaron ubangidanka sarki ba ? Gama wani ya shigo domin yakashe sarki ubangidanka .
1SA 26:16     Alignment score: 0.425 → 0.424
This thing you have done is not good . As Yahweh lives , you deserve to die because you have not kept watch over your master , Yahweh 's anointed one . Now see where the king 's spear is and the jar of water that was near his head ! "
Wannan abin daka
yi ba shi da kyau . Na rantse da ran Yahweh , ka cancanci ka mutu domin baka yi tsaron ran sarki ubangidanka ba , shafaffe na Yahweh . Yanzu ka duba inda mashi da gorar ruwa da ke kusa dakansa suke ! "
1SA 26:17     Alignment score: 0.61
Saul recognized David 's voice and said , " Is that your voice , my son David ? " David said , " It is my voice , my master , king . "
Saul ya sasance muryar
Dauda ya kuma ce , " Wannan muryarka ce , ɗana Dauda ? " Dauda ya ce , " Muryata ce , ubangidana , sarki . "
1SA 26:18     Alignment score: 0.325 → 0.324
He said , " Why does my master pursue his servant ? What have I done ? What evil is in my hand ?
Ya ce , " Me yasa ubangidana ke neman bawansa ? Me na yi ? Wacce mugunta ce ke cikin hannuna ?
1SA 26:19     Alignment score: 0.472 → 0.476
Now therefore , I beg you , let my master the king listen to the words of his servant . If it is Yahweh who has stirred you up against me , let him accept an offering ; but if it is human beings , may they be cursed in the sight of Yahweh , for they have today driven me out , that I should not cling to the inheritance of Yahweh ; they have said to me , ' Go worship other gods . '
Yanzu saboda haka , na roƙe ka , bari ubangidana sarki ya saurari
maganganun bawansa . Idan Yahweh ne ya zugaka gãba da ni , bari yakarɓi baiko ; amma idan mutum ne , bari ya la'anta a fuskar Yahweh , gama yau sun kore ni waje , domin kada in manne wa gãdon Yahweh ; sun ce mani , " Je ka yi sujada ga wasu alloli . '
1SA 26:20     Alignment score: 0.309
Now therefore , do not let my blood fall
to the earth away from Yahweh 's presence ; for the king of Israel has come out to look for the one flea as when one hunts a partridge in the mountains . "
Saboda haka yanzu , kadaka bar jinina ya zuba nesa da fuskar Yahweh ; gama sarkin Isra'ila ya fito neman ƙwaro ɗayakamar yadda wani ke fita farautar makwarwa a bisa duwatsu . "
1SA 26:21     Alignment score: 0.429 → 0.443
Then Saul said , " I have sinned . Return , David , my son ; for I will harm you no more , because my life was precious in your eyes today . See , I have played the fool and have made a very bad mistake . "
Sai Saul ya ce , " Na yi zunubi . Dawo , Dauda , ɗana ; domin ba zan ƙara cutar dakai ba , domin yau raina ya zama abin daraja a idonka . Duba , na yi kamar wawa kuma na yi mugun kuskure . "
1SA 26:22     Alignment score: 0.466
David answered and said , " See , your spear is here , king ! Let one of the young men come over and get it and bring it to you .
Dauda ya amsa ya kuma ce , " Duba , mashin ka yana nan , sarki ! Bari ɗaya daga cikin samarin ka ya zo yakarɓa yakai maka .
1SA 26:23     Alignment score: 0.443
May Yahweh pay each man for his righteousness and his faithfulness ; because Yahweh put you into my hand today , but I would not strike
his anointed .
Bari Yahweh ya sãka wa kowa bisa ga adalcinsa da amincinsa ; domin Yahweh ya miƙaka cikin hannuna yau , amma ba zan bugi shafaffensa ba .
1SA 26:24     Alignment score: 0.393
See , as your life was precious in my eyes today , so may my life be much valued in the eyes of Yahweh , and may he rescue me out of all trouble . "
Duba , kamar yadda ranka ke da daraja a idanuna
yau , bari raina ya zama da daraja a fuskar Yahweh , kuma bari ya kuɓutar da ni daga dukkan wahala . "
1SA 26:25     Alignment score: 0.52
Then Saul said to David , " May you be blessed , David my son ! You will certainly do great things and you will succeed in them . " So David went his way , and Saul returned to his place .
Sai Saul ya cewa Dauda , " Bari ka yi albarka , Dauda ɗana ! Lallai zaka yi manyan abubuwa kuma zaka yi nasara cikin dukkansu . " Sai Dauda yakama hanyarsa , Saul kuma ya koma fadarsa .
1SA 26     Average alignment score: 0.458 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31