Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 14:1     Alignment score: 0.555 → 0.556
One day , Jonathan son of Saul said to his young armor bearer , " Come , let us go over to the Philistines ' garrison on the other side . " But he did not tell his father .
Wata rana , Yonatan ɗan Saul ya cewa saurayin da ke ɗauke
da makamansa , " Zo , mu tafi zuwa sansanin Filistiyawa da ke ɗaya ɓarayin . " Amma bai gaya wa mahaifinsa ba .


1SA 14:2     Alignment score: 0.544
Saul was staying
on the outskirts of Gibeah under the pomegranate tree that is in Migron . About six hundred men were with him ,
Saul na zama a waje da Gibiya a ƙarƙashin itacen manta'uwa da ke cikin Migron . Wajen mutane ɗari shida na tare da shi ,
1SA 14:3     Alignment score: 0.693
including Ahijah son of Ahitub ( Ichabod 's brother ) son of Phinehas son of Eli , the priest of Yahweh at Shiloh , who wore an ephod . The people did not know that Jonathan was gone .
har da Ahija ɗan Ahitub ( ɗan'uwan Ikabod ) ɗan Fenihas
ɗan Eli , firist ɗin Yahweh a Shilo , wanda ya sanya falmara . Mutane ba su san cewa Yonatan ya tafi ba .
1SA 14:4     Alignment score: 0.242 → 0.282
On each side of the pass through which Jonathan wanted to go in order to get to the Philistines ' garrison , there was a rocky
cliff on one side and another rocky cliff on the other side . One rocky cliff was called Bozez and the other rocky cliff was called Seneh .
A kowanne gefen hanyar inda Yonatan ya so ya bi domin yakai ga sansanin Filistiyawan , akwai dutse mai tsini a gefe ɗaya da kuma wani dutsen mai tsini a ɗayan gefen . Ɗaya dutse mai tsinin a na kiran sa Bozez ɗaya kuma dutsen mai tsini a na kiran sa Sene .
1SA 14:5     Alignment score: 0.479
One rocky
cliff stood on the north in front of Michmash , and the other on the south in front of Geba .
Ɗ‌aya dutsen mai tsini yana tsaye a arewa a gaban Mikmash , ɗayan kuma a kudu a gaban Geba .
1SA 14:6     Alignment score: 0.425 → 0.438
Jonathan said to his young armor bearer , " Come , let us cross over to the garrison of these uncircumcised fellows . It may be that Yahweh will work on our behalf , for nothing can stop Yahweh from saving by many or by few people . "
Yonatan ya ce da saurayin da ke ɗauke
da makamansa , " Zo , mu ƙetara sansanin waɗannan marasakaciyar . Zai yiwu cewa , Yahweh ya yi aiki a madadin mu , domin babu abin da zai tsaida Yahweh daga yin ceto ta wurin masu yawa ko mutane kaɗan . "
1SA 14:7     Alignment score: 0.419 → 0.419
His armor bearer replied , " Do everything that is in your heart . Go ahead , see , I am with you , to obey all your commands . "
Mai ɗaukar makamansa ya maida amsa , " Ka yi duk abin da ke cikin zuciyarka . Ka yi gaba , duba , ina tare dakai , in yi biyayya ga dukkan dokokinka . "
1SA 14:8     Alignment score: 0.378 → 0.411
Then Jonathan said , " We will cross over to the men , and we will show ourselves to them .
Daga nan Yonatan ya ce , " Za mu ƙetara
zuwa ga mutanen , za mu kuma nunakanmu gare su .
1SA 14:9     Alignment score: 0.278
If they say to us , ' Wait there until we come
over to you ' then we will stay in our place and will not cross over to them .
Idan suka ce mana , ' Ku dakata nan har sai mun hauro gare ku ' - daga nan za mu tsaya a wurinmu ba kuma za mu ƙetara zuwa gare su ba .
1SA 14:10     Alignment score: 0.447
But if they reply , ' Come
over to us , ' then we will cross over ; because Yahweh has given them into our hand . This will be the sign to us . "
Amma idan suka maida amsa , ' Ku ƙetaro zuwa gare mu , ' daga nan za mu ƙetara ; saboda Yahweh ya bayar da su cikin hannunmu . Wannan ne zai zama alama a gare mu . "
1SA 14:11     Alignment score: 0.284
So both of them revealed themselves to the garrison of the Philistines . The Philistines said , " Look , Hebrews are coming out of the holes where they have hidden themselves . "
Sai dukkan
su suka bayyanakansu ga sansanin Filistiyawa . Filistiyawan suka ce , " Duba , Ibraniyawa na fitowa daga ramukan da suka ɓoye kansu . "
1SA 14:12     Alignment score: 0.513 → 0.516
Then the men of the garrison called to Jonathan and his armor bearer , and said , " Come up to us , and we will show you something . " Jonathan said to his armor bearer , " Follow after me , because Yahweh has given them into the hand of Israel . "
Daga nan mutanen sansanin suka
yi kira ga Yonatan da mai ɗaukar makamansa , suka ce kuma , " Ku zo gare mu , za mu kuma nuna maku wani abu . " Yonatan ya ce da mai ɗaukar makamansa , " Bi yo bayana , saboda Yahweh ya bayar da su cikin hannun Isra'ila . "
1SA 14:13     Alignment score: 0.484
Jonathan climbed up on his hands and feet , and his armor bearer followed behind him . The Philistines were put to death before Jonathan , and his armor bearer put some to death behind him .
Yonatan ya hau bisa hannuwansa
da ƙafafunsa , mai ɗaukar makamansa kuma ya bi bayansa . Filistiyawa suka sha kisa a gaban Yonatan , kuma mai ɗaukar makamansa yakarkashe wasu bayansa .
1SA 14:14     Alignment score: 0.417
That first attack that Jonathan and his armor bearer made , killed about twenty men within an area of half an acre .
Wannan hari na farko da Yonatan da mai ɗaukar makamansa sukakai , yakashe mutane ashirin a cikin yankin fili kimanin rabin Eka .
1SA 14:15     Alignment score: 0.23 → 0.235
There was a panic in the camp , in the field
, and among the people . Even the garrison and the raiders panicked . The earth quaked , and there was a great panic .
akayi fargaba a sansanin , da cikin filayen , da kuma cikin mutane . Har sansanin da mahayansu suka yi fargaba . Ƙ‌asa ta girgiza , aka kuma yi babbar fargaba .
1SA 14:16     Alignment score: 0.388
Then Saul 's watchmen
in Gibeah of Benjamin looked ; the crowd of Philistine soldiers was dispersing , and they were going here and there .
Daga nan matsaran Saul a Gibiya ta Benyamin suka duba ; taron sojojin Filistiyawa na bajewa , kuma suna tafiya nan da can .
1SA 14:17     Alignment score: 0.423 → 0.426
Then Saul said to the people that were with him , " Count
and see who is missing from us . " When they had counted , Jonathan and his armor bearer were missing .
Daga nan Saul ya ce da mutanen da ke tare da shi , " Ku lissafa ku gani wane ne ya ɓace a cikinmu . " Da suka yi lissafi , Yonatan da mai ɗaukar makamansa sun ɓace .
1SA 14:18     Alignment score: 0.637 → 0.639
Saul said to Ahijah , " Bring the ark of God here , " for at that time it was with the people of Israel .
Saul ya cewa Ahija , " Kawo akwatin Allah a nan , " domin a lokacin yana tare da mutanen Isra'ila .
1SA 14:19     Alignment score: 0.512
While Saul was talking to the priest , the commotion in the camp of the Philistines was continuing and increasing . Then Saul said to the priest , " Withdraw your hand . "
Yayin da Saul ke magana da firist , yamutsin a cikin sansanin Filistiyawa yana ci gaba kuma yana ƙaruwa . Daga nan Saul ya cewa firist , " Janye hannunka . "
1SA 14:20     Alignment score: 0.276 → 0.282
Saul and all the people who were with him rallied and went into battle . Every Philistine
's sword was against his fellow countrymen , and there was very great confusion .
Saul da dukkan mutanen da ke tare da shi suka jera kuma suka shiga cikin yaƙin . Kowacce takobin Bafaliste tayi gãba da mutumin garinta , aka kuma yi babbar rikicewa .
1SA 14:21     Alignment score: 0.488
Now those Hebrews who previously had been with the Philistines , and who had gone with them into the camp , even they joined with the Israelites that were with Saul and Jonathan .
Yanzu waɗannan Ibraniyawa waɗanda suke
tare da Filistiyawa , waɗanda kuma suka tafi tare da su cikin sansani , su ma kuma suka haɗe tare da Isra'ilawan da ke tare da Saul da Yonatan .
1SA 14:22     Alignment score: 0.468
When all the men of Israel who had hidden themselves in the hills near Ephraim heard that the Philistines were fleeing , even they chased after them in battle .
Da mutanen Isra'ila waɗanda suka ɓoye kansu cikin tuddai kusa da Ifraim suka
ji cewa Filistiyawa na tserewa , su ma suka bi bayansu cikin yaƙi .
1SA 14:23     Alignment score: 0.581
So Yahweh saved Israel that day , and the battle passed beyond Beth Aven .
Haka Yahweh ya ceto Isra'ila a wannan rana , Yaƙi kuma ya wuce har gaban Bet Aben .
1SA 14:24     Alignment score: 0.351 → 0.351
That day the men of Israel were distressed because Saul had put the people under an oath and said , " Cursed be the man that eats any food until evening and I am avenged on my enemies . " So none of the troops tasted food .
A wannan rana mutanen Isra'ila sukakasance cikin ƙunci saboda Saul ya sanya mutanen ƙarƙashin rantsuwa ya kuma ce , " La'ananne ne mutumin da yaci wani abin ci har sai da yamma kuma nayi ramuwa akan maƙiyana . " Don haka babu wani cikin mayaƙan da ya ɗanɗana
abinci .
1SA 14:25     Alignment score: 0.299
Then all the people entered the forest and there was honey upon the ground .
Daga nan dukkan mutanen suka shi ga cikin jeji kuma akwai zuma a bisa ƙasar .
1SA 14:26     Alignment score: 0.376
When the people entered into the forest , the honey flowed , but no one put his hand to his mouth for the people feared the oath .
Da mutanen suka shiga cikin jejin , zuman ya malalo
, amma babu wanda ya sanya hannunsa ga bakinsa domin mutanen sun ji tsoron rantsuwar .
1SA 14:27     Alignment score: 0.348
But Jonathan had not heard that his father had bound the people with an oath . He reached out the tip of the staff that was in his hand and dipped it in the honeycomb . He raised his hand to his mouth , and his eyes brightened .
Amma Yonatan bai ji cewa mahaifinsa ya ɗaure mutanen tare da rantsuwa ba . Ya miƙa tsinin sandar da ke hannunsa ya luma cikin saƙar zuman . Ya ɗaga hannunsa zuwa bakinsa , idanunsa kuma suka
wartsake .
1SA 14:28     Alignment score: 0.334 → 0.335
Then one of the people , answered , " Your father strictly charged the people with an oath , by saying , ' Cursed be the man that eats food on this day , ' even though the people are weak from hunger
. "
Daga nan ɗaya daga cikin mutanen , ya amsa , " Mahaifinka ya yi wa mutane umarni mai tsanani tare da rantsuwa , ta wurin cewa , ' La'ananne ne mutumin da yaci abinci a wannan ranar , ' ko da ya ke mutanen sun yi yaushi saboda yunwa .
1SA 14:29     Alignment score: 0.359 → 0.375
Then Jonathan said , " My father has made trouble for the land . See how my eyes have become
brightened because I tasted a little of this honey .
Daga nan Yonatan ya ce , " Mahaifina ya aiwatar da matsala a ƙasar . Kalli yadda idanuna suka wartsake saboda na ɗanɗanakaɗan daga cikin zuman nan .
1SA 14:30     Alignment score: 0.366 → 0.367
How much better if the people had eaten freely today of the plunder from their enemies that they found ? Because now the slaughter has not been great among the Philistines . "
Yaya kuma in da mutanen yau sun ci a sake
daga cikin ganima daga maƙiyansu da suka samo ? Saboda yanzu kisan bai yi yawa ba a cikin Filistiyawa . "
1SA 14:31     Alignment score: 0.551
They attacked the Philistines that day from Michmash to Aijalon . The people were very weary .
Sukakaiwa Filistiyawa hari a wannan rana daga Mikmash zuwa Aiyalon
. Mutanen suka gaji sosai .
1SA 14:32     Alignment score: 0.341
The people rushed greedily on the plunder and took
sheep , oxen and calves , and killed them on the ground . The people ate them with the blood .
Mutanen suka afka da haɗama bisa ganimar suka kuma ɗauki tumaki , da shanu da maruƙa , suka kuma yanka su a ƙasa . Mutanen suka cinye su tare da jinin .
1SA 14:33     Alignment score: 0.471 → 0.471
Then they told Saul , " Look , the people are sinning against Yahweh by eating with the blood . " Saul said , " You have acted unfaithfully
. Now , roll a big stone here to me . "
Daga nan suka gayawa Saul , " Duba , mutanen suna zunubi gãba da Yahweh ta wurin ci tare da jinin . " Saul ya ce , " Kun aikata rashin aminci . Yanzu , a gangaro da wani babban dutse nan a gare ni . "
1SA 14:34     Alignment score: 0.4 → 0.417
Saul said , " Go out among the people , and tell them , ' Let every man bring his ox and his sheep , kill them here , and eat . Do not sin against Yahweh by eating with the blood . ' " So each of the people brought his own ox with him that night and killed it there .
Saul ya ce , " Fita cikin mutanen , ku kuma gaya masu , ' Bari kowanne mutum yakawo sansa da tunkiyarsa , ya yanka su a nan , ya kuma ci . Kada kuyi zunubi gãba da Yahweh ta wurin ci tare da jinin . " ' Sai kowanne mutum yakawo sansa tare da shi a wannan dare ya kuma yanka a wurin .
1SA 14:35     Alignment score: 0.72
Saul built an altar to Yahweh , which was the first altar that he built to Yahweh .
Saul ya gina bagadi ga Yahweh , shi ne kuma bagadi na farko da ya gina ga Yahweh .
1SA 14:36     Alignment score: 0.44 → 0.441
Then Saul said , " Let us pursue the Philistines by night and plunder them until morning ; let us not leave one of them alive . " They replied , " Do whatever seems good to you . " But the priest said , " Let us approach God here . "
Daga nan Saul ya ce , " Bari mu runtumi Filistiyawa da dare mu kuma warwatsa
su har wayewar gari ; kada mu bar ko ɗayan su da rai . " Suka amsa , " Kayi duk abin da ya yi kyau a gare ka . " Amma firist ɗin ya ce , " Bari mu kusanci Allah a nan . "
1SA 14:37     Alignment score: 0.53
Saul asked God , " Should I pursue the Philistines ? Will you give
them into the hand of Israel ? " But God did not answer him that day .
Saul ya tambayi Allah , " In runtumi Filistiyawa ? Zaka bayar da su cikin hannun Isra'ila ? " Amma Allah bai amsa masa ba a wannan ranar .
1SA 14:38     Alignment score: 0.454
Then Saul said , " Come here , all you leaders of the people ; learn and see how this sin has happened today .
Daga nan Saul ya ce , " Ku zo nan , dukkan ku shugabannin mutane ; ku koya
ku kuma duba yadda wannan zunubin ya faru a yau .
1SA 14:39     Alignment score: 0.553
For , as Yahweh lives , who saves Israel , even if it is in Jonathan my son , he will surely die . " But none of the men among all the people answered him .
Domin , da wanzuwar Yahweh , wanda ke ceton Isra'ila , ko ma idan yana cikin Yonatan ne ɗana , tabbas zai mutu . " Amma ba ko ɗaya daga cikin jama'ar
daga cikin dukkan mutanen ya amsa masa .
1SA 14:40     Alignment score: 0.473
Then he said to all Israel , " You must stand on one side , and I and Jonathan my son will be on the other . " The people said to Saul , " Do what seems good to you . "
Daga nan ya ce da dukkan Isra'ila , " Dole ku tsaya gefe ɗaya ni da Yonatan ɗana kuma mu tsaya
gefe ɗaya . " Mutanen suka ce da Saul , " Ka yi abin da ya yi kyau a gare ka . "
1SA 14:41     Alignment score: 0.597 → 0.596
Saul said , " Yahweh , God of Israel ! If this sin has been committed by me or by my son Jonathan , then , Yahweh , God of Israel , give the Urim . But if this sin has been committed by your people Israel , give the Thummim . " Then Jonathan and Saul were taken by lot , but the army was exonerated .
Saul ya ce , Yahweh , Allah na Isra'ila ! Idan ni ne na yi wannan zunubin ko kuma ɗana ne Yonatan ya yi shi , daga nan , Yahweh , Allah na Isra'ila , ka bada Urim . Amma idan wannan zunubi mutanenka Isra'ila ne suka
aikata shi " Ka bada Tummim . " Sai Yonatan da Saul aka ɗauka ta ƙuri'a , amma mayaƙan sukakaucewa Zaɓen .
1SA 14:42     Alignment score: 0.528
Then Saul said , " Cast lots between me and Jonathan my son . " Then Jonathan was taken by lot .
Daga nan Saul ya ce , " akaɗa ƙuri'u
tsakani na da Yonatan ɗa na . " Daga nan aka ɗauki Yonatan ta ƙuri'a .
1SA 14:43     Alignment score: 0.398 → 0.415
Then Saul said to Jonathan , " Tell me what you have done . " Jonathan told him , " I tasted a little honey with the end of the rod that was in my hand . Here I am ; I will die . "
Daga nan Saul ya ce wa Yonatan , " Gaya mani abin daka
yi . " Yonatan ya gaya masa , " Na ɗanɗana zumakaɗan dakarshen sandar da ke hannuna . Ga ni nan ; zan mutu . "
1SA 14:44     Alignment score: 0.61
Saul said , " God do so and more also to me , if you do not die , Jonathan . "
Saul ya ce , " Allah ya yi haka kuma fiye ma a gare ni , idan baka
mutu ba , Yonatan . "
1SA 14:45     Alignment score: 0.478 → 0.48
Then the people said to Saul , " Should Jonathan die , who has accomplished this great victory for Israel ? Far from it ! As Yahweh lives , not one hair of his head will fall to the ground , for he has worked with God today . " So the people rescued Jonathan so that he did not die .
Daga nan mutanen suka cewa Saul , " Yonatan ya mutu kuwa , wanda ya aiwatar da wannan babbar nasara ga Isra'ila ? Ya yi nesa da shi ! da wanzuwar Yahweh , ba bu ko gashi ɗaya bisakansa da zai faɗi ƙasa , gama ya yi aiki tare da Allah a yau . " Haka mutanen suka kuɓutar da Yonatan yadda bai mutu ba .
1SA 14:46     Alignment score: 0.47
Then Saul stopped pursuing the Philistines , and the Philistines went to their own place .
Daga nan Saul ya tsaida runtumar Filistiyawa , kuma Filistiyawan suka tafi na su wurin .
1SA 14:47     Alignment score: 0.544 → 0.547
When Saul began to rule over Israel , he fought
against all his enemies on every side . He fought against Moab , the Ammonites , Edom , the kings of Zobah , and the Philistines . Wherever he turned , he inflicted punishment on them .
Da Saul ya fara mulki bisa Isra'ila , ya yi yaƙi gãba da maƙiyansa ta kowanne gefe . Ya yi yaƙi gãba da Mowab , Ammoniyawa , Idom , da sarakunan Zoba , da Filistiyawa . Duk inda ya juya , yana azabta horo akansu .
1SA 14:48     Alignment score: 0.405
He acted with great courage and defeated the Amalekites . He rescued Israel out of the hands of those who plundered them .
Ya yi aiki da ƙarfin hali mai girma yakayar da Amalekawa . Ya kuɓutar da Isra'ila daga hannuwan waɗanda suka
washe su .
1SA 14:49     Alignment score: 0.617 → 0.617
The sons of Saul were Jonathan , Ishvi , and Malki - Shua . The names of his two daughters were Merab , the firstborn , and Michal , the younger .
' Ya'yan Saul maza su ne Yonatan , Ishbi , da Malkishuwa . Sunayen ' ya'yansa mata biyu kuwa su ne Merab , ta fari , da Mikal , ƙaramar .
1SA 14:50     Alignment score: 0.637
The name of Saul 's wife was Ahinoam ; she was the daughter of Ahimaaz . The name of the captain of his army was Abner son of Ner , Saul 's uncle .
Sunan matar Saul shi ne Ahinowam ; ita ce ɗiyar Ahimãz . Sunan shugaban sojojinsa kuwa Abna ɗan , kawun
Saul .
1SA 14:51     Alignment score: 0.752
Kish was Saul 's father ; and Ner , the father of Abner , was the son of Abiel .
Kish ne mahaifin Saul ; kuma , mahaifin Abna , shi ne ɗan Abiyel .
1SA 14:52     Alignment score: 0.357 → 0.357
There was hard fighting against the Philistines all the days of Saul . When Saul saw any mighty man , or any valiant man , he attached him to himself .
An yi yaƙi mai tsanani gãba da Filistiyawa dukkan kwanakin Saul . Idan Saul ya ga wani ƙaƙƙarfan mutum , ko mutum mai ƙwazo , sai ya jawo shi a gare shi .
1SA 14     Average alignment score: 0.459 for 52 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31