Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 19:1     Alignment score: 0.651
Saul said to Jonathan his son and to all his servants that they should kill David . But Jonathan , Saul 's son , took
great pleasure in David .
Saul ya cewa Yonatan ɗansa da kuma dukkan bayinsa cewa su kashe Dauda . Amma Yonatan , ɗan Saul , ya yi fahariya da Dauda .


1SA 19:2     Alignment score: 0.467 → 0.469
So Jonathan told David , " Saul my father seeks to kill you . Therefore be on your guard in the morning and hide yourself in a secret place .
Saboda haka Yonatan ya gaya wa Dauda , " Saul mahaifina na neman yakashe ka . Saboda hakaka yi zaman tsaro da safe
ka kuma ɓoye kanka a boyayyen wuri .
1SA 19:3     Alignment score: 0.27
I will go out and stand beside my father in the field where you are , and I will speak
with my father about you . If I learn anything , I will tell you . "
Zan fita in tsaya kusa da mahaifina cikin fili a indakake , zan kuma yi magana da mahaifina game dakai . Idan na ji wani abu akanka , zan gaya maka . "
1SA 19:4     Alignment score: 0.407
Jonathan spoke well of David to Saul his father and said to him , " Do not let the king sin against his servant David . For he has not sinned against you , and his deeds have brought you good .
Yonatan ya yi maganar alheri game da Dauda ga Saul mahaifinsa ya kuma ce masa , " Bari kada sarki ya yi laifi ga bawansa Dauda . Gama ba ya yi maka laifi ba , kuma ayyukansa
masu kyau sun kawo maka alheri .
1SA 19:5     Alignment score: 0.454
For he took
his life in his hand and killed the Philistine . Yahweh brought about a great victory for all Israel . You saw it and rejoiced . Why would you sin against innocent blood by killing David for no reason ? "
Gama ya ɗauki ransa cikin hannunsa ya kumakashe Bafilisten . Yahweh yakawo babbar nasara ga dukkan Isra'ila . Ka gani ka kuma yi murna . Donme zaka yi zunubi ga jinin marar laifi da zakakashe Dauda babu dalili ? "
1SA 19:6     Alignment score: 0.517 → 0.522
Saul listened to Jonathan . Saul swore , " As Yahweh lives , he will not be put to death . "
Saul ya saurari Yonatan . Saul ya rantse , " Har ga Allah , ba zai kashe shi ba . "
1SA 19:7     Alignment score: 0.614
Then Jonathan called David , and Jonathan told him all these things . Jonathan brought David to Saul , and he was in his presence as before .
Sai Yonatan ya kira Dauda , sai kuma Yonatan ya gaya masa dukkan waɗannan abubuwan . Yonatan kuma yakawo Dauda wurin Saul , yana kuma tsayawa
a gabansakamar .
1SA 19:8     Alignment score: 0.397
There was war again , and David went out and fought
with the Philistines and defeated them with a great slaughter . They fled before him .
Sai aka sake yin yaƙi , Dauda kuma ya fita ya yi faɗa da Filistiyawa ya kuma ci nasara da su da babbar hallaka . Suka gudu daga fuskarsa .
1SA 19:9     Alignment score: 0.418
A harmful spirit from Yahweh came on Saul as he sat in his house with his spear in his hand , and as David was playing his instrument .
Wani mugun ruhu daga wurin Yahweh ya saukar wa Saul da ya ke zaune
a gidansa da mashinsa cikin hannunsa , kuma yayin da Dauda ke kaɗakayan kiɗinsa .
1SA 19:10     Alignment score: 0.504
Saul tried to pin David to the wall with the spear , but he slipped away from Saul 's presence , so that Saul drove
the spear into the wall . David fled and escaped that night .
Saul ya yi koƙarin tsire Dauda har ga bango da mashinsa , amma ya tsere daga gaban Saul , har Saul yakafe mashin cikin bangon . Dauda ya gudu ya tsere a wannan dare .
1SA 19:11     Alignment score: 0.498 → 0.517
Saul sent messengers to David 's house to watch him that he might kill him in the morning . Michal , David 's wife , told him , " If you do not save your life tonight , tomorrow you will be killed . "
Saul ya aika da manzanni zuwa gidan Dauda su kula da shi domin yakashe shi da safe
. Mikal , matar Dauda , ta ce masa , " Idan baka ceci ranka a wannan daren ba , gobe za akashe ka . "
1SA 19:12     Alignment score: 0.441
So Michal let David down through the window . He went and fled , and escaped .
Saboda haka Mikal ta zura Dauda ta tãga . Ya tafi ya gudu , ya tsere
.
1SA 19:13     Alignment score: 0.309
Michal took
a household idol and laid it in the bed . Then she put a pillow of goats ' hair at its head , and covered it with the clothes .
Mikal ta ɗauki gunkin gida ta ajiye bisa gado . Sai ta sanya matashin kai na gashin akuya akansa , ta kuma rufe shi dakayayyaki .
1SA 19:14     Alignment score: 0.421 → 0.426
When Saul sent messengers to take
David , she said , " He is sick . "
Da Saul ya aika ' yan saƙo su ɗauko Dauda , ta ce , " Yana barci . "
1SA 19:15     Alignment score: 0.463 → 0.463
Then Saul sent the messengers to see David ; he said , " Bring him up to me in the bed , so that I may kill him . "
Sai Saul ya aika ' yan saƙo su ga Dauda ; ya ce , " Ku kawo mani shi akan gadon , domin in kashe shi . "
1SA 19:16     Alignment score: 0.208 → 0.208
When the messengers came in , behold , the household idol was in the bed along with the pillow of goats ' hair at its head .
A lokacin da ' yan saƙon suka
shigo ciki , gashi , gunkin gida na bisakan gado bisa matashin kai mai gashi na ɗan rago a bisakansa .
1SA 19:17     Alignment score: 0.491 → 0.498
Saul said to Michal , " Why have you deceived me and let my enemy go , so that he has escaped ? " Michal answered Saul , " He said to me , ' Let me go . Why should I kill you ? ' "
Saul ya cewa Mikal , " Donme ki ka ruɗe ni har ki ka bar makiyina ya tafi , har ya tsira ? " Mikal ta amsa wa Saul , " Ya ce mani , ' Bar ni in tafi . Donme zan kashe ka ? "
1SA 19:18     Alignment score: 0.575
Now David fled and escaped , and went to Samuel in Ramah and told him all that Saul had done to him . Then he and Samuel went and stayed in Naioth .
Yanzu Dauda ya gudu ya kuma tsira , ya tafi wurin Sama'ila a Rama ya kuma gaya masa dukkan abin da Saul ya yi masa . Sa'annan shi da Sama'ila suka tafi suka zauna a Nayot .
1SA 19:19     Alignment score: 0.705
It was told to Saul , saying , " See , David is at Naioth in Ramah . "
Aka gaya wa Saul , cewa , " Duba , Dauda na Nayot cikin Rama . "
1SA 19:20     Alignment score: 0.425 → 0.439
Then Saul sent messengers to capture David . When they saw the company of the prophets prophesying , and Samuel standing as head over them , the Spirit of God came
on the messengers of Saul , and they also prophesied .
Sai Saul ya aika da ' yan saƙo su kamo Dauda . Da suka ga taron annabawa na annabci , Sama'ila kuma na tsaye a matsayin shugabansu , sai Ruhun Allah ya sauko bisa ' yan saƙon Saul , sai su ma suka yi annabci .
1SA 19:21     Alignment score: 0.367 → 0.366
When Saul was told this , he sent other messengers , and they also prophesied . So Saul sent
messengers again the third time , and they also prophesied .
Da aka gaya wa Saul wannan , sai ya aika da wasu ' yan saƙon , sai suma suka yi anabci . Sai Saul ya sake aikawa da wasu ' yan saƙo kãro na uku , sai suma suka yi anabci .
1SA 19:22     Alignment score: 0.542
Then he also went to Ramah and came to the deep well that is in Seku . He asked , " Where are Samuel and David ? " Someone said , " See , they are at Naioth in Ramah . "
Sai shi ma ya tafi Rama ya zo wurin rijiya
mai zurfi da ke a Seku . Ya yi tambaya , " Ina Sama'ila da Dauda ? " Wani ya ce , " Duba , suna a Natot cikin Rama . "
1SA 19:23     Alignment score: 0.509
Saul went to Naioth in Ramah . Then the Spirit of God came
upon him , and as he went he prophesied until he came to Naioth in Ramah .
Saul ya tafi Nayot a Rama . Sai Ruhun Allah ya sauko bisansa , yayin da ya ke tafiya ya yi ta anabci har ya iso Nayot a Rama .
1SA 19:24     Alignment score: 0.519
He stripped off his clothes and also prophesied before Samuel . He lay naked all that day and all that night . This
is why they ask , " Is Saul also among the prophets ? "
Ya tuɓe rigunansa ya kuma yi anabci a gaban Sama'ila . Ya kwanta tsirara dukkan rana da dukkan dare . Shi yasa suke tambaya , " Wai Saul na ɗaya daga cikin annabawa ne ? "
1SA 19     Average alignment score: 0.465 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31