Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 8:1     Alignment score: 0.595
When Samuel was old , he made his sons judges over Israel .
Da Sama'ila ya tsufa , sai ya naɗa ' ya'yansa alƙalai bisa Isra'ila .


1SA 8:3     Alignment score: 0.296
His sons did not walk in his ways , but chased after dishonest gain . They took
bribes and perverted justice .
Su alƙalai ne a Biyasheba . ' Ya'yansa ba su yi tafiya bisa hanyoyinsa ba , amma suka bi bayan ƙazamar riba . Sukakarɓi cin hanci suka danne adalci .
1SA 8:4     Alignment score: 0.637
Then all the elders of Israel gathered together and came to Samuel at Ramah .
Daga nan dukkan dattawan Isra'ila suka
tattaru tare suka kuma zo wurin Sama'ila a Rama .
1SA 8:5     Alignment score: 0.427
They said to him , " Look , you are old , and your sons do not walk in your ways . Appoint for us a king to judge us like all the nations . "
Suka ce masa , " Duba , ka tsufa , kuma ' ya'yanka ba su yi tafiya cikin hanyoyinka ba . Ka naɗa mana sarki ya yi hukunci akan mu kamar sauran al'ummai . "
1SA 8:6     Alignment score: 0.562
But it displeased Samuel when they said , " Give
us a king to judge us . " So Samuel prayed to Yahweh .
Amma Sama'ila bai ji daɗi ba da suka ce , " Ka bamu sarki ya yi hukuncinmu . " Sai Sama'ila ya yi addu'a ga Yahweh .
1SA 8:7     Alignment score: 0.459
Yahweh said to Samuel , " Obey the voice of the people in everything they say to you ; for they have not rejected you , but they have rejected me from being king over them .
Yahweh ya cewa Sama'ila , " Ka yi biyayya da muryar
mutanen a cikin dukkan abin da suka ce maka ; gama bakai suka ƙi ba , amma ni suka ƙi da zama sarki a bisansu .
1SA 8:8     Alignment score: 0.334
They are acting now the same as they did since the day I brought them out of Egypt , forsaking me , and serving other gods , and so they are also doing to you .
Suna aikatawa yanzu dai - dai yadda suka yi tun daga ranar dana fito da su daga Masar , suka
yashe ni , da bautar wasu alloli , haka kumakaima suke yi maka .
1SA 8:9     Alignment score: 0.334
Now listen to them ; but warn them solemnly and let them know the way the king will rule over them . "
Yanzu ka saurare
su ; ammaka gargaɗe su da aniya bari kuma su san yadda sarkin zai yi mulki akansu . "
1SA 8:10     Alignment score: 0.505
So Samuel told all the words of Yahweh to the people who were asking for a king .
Sai Sama'ila ya faɗi dukkan maganganun Yahweh ga mutanen da ke tambaya domin sarki .
1SA 8:11     Alignment score: 0.296 → 0.324
He said , " This will be the practice of the king who will reign over you . He will take
your sons and appoint them to his chariots and to be his horsemen , and to run before his chariots .
Ya ce , " Wannan zai zama al'adar sarkin da zai yi mulki a bisanku . Zai ɗauki ' ya'yanku maza ya naɗa su gakarusansa ya kuma sa su zama mutanen dawakansa , su kuma yi gudu a gaban karusansa .
1SA 8:12     Alignment score: 0.245 → 0.254
He will appoint for himself captains of thousands and captains of fifties . He will make some plow his ground , some reap his harvest , and some make his weapons of war and the equipment for his chariots .
Zai naɗa wakansa ofisoshin bataliyar sojoji dubbai , da ofisoshin bataliyar sojoji hamsin . Zai sa wasu su yi noman gonarsa , wasu suyi girbin amfaninsa
, wasu kuma suyi masa makaman yaƙi dakayan karusansa .
1SA 8:13     Alignment score: 0.236 → 0.234
He will also take
your daughters to be perfumers , cooks , and bakers .
Zai kuma ɗauki ' ya'yanku mata su zama masu yi masa turare , da girke - girke , da gashe - gashe .
1SA 8:14     Alignment score: 0.242
He will take
the very best of your fields , your vineyards , and your olive orchards , and give them to his servants .
Zai ɗauki gonakinku mafi kyau , da garkunan inabinku , da kuma fadamunku na itatuwan zaitun , ya bayar dasu ga bayinsa .
1SA 8:15     Alignment score: 0.273 → 0.269
He will take
a tenth of your grain and of your vineyards and give to his officers and his servants .
Zai ɗauki kashi goma daga cikin hatsinku da garkarku ya kuma ba ofisoshinsa da bayinsa .
1SA 8:16     Alignment score: 0.186 → 0.221
He will take
your male servants and your female servants and the best of your young men and your donkeys ; he will put them all to work for him .
Zai ɗauki bayinku maza da bayinku mata da mafi nagarta na matasanku maza da jakanku ; zai sanya su duka su yi masa aiki .
1SA 8:17     Alignment score: 0.224
He will take
the tenth of your flocks , and you will be his slaves .
Zai ɗauki kashi goma daga cikin garken dabbobinku , kuma za ku zama bayinsa .
1SA 8:18     Alignment score: 0.361 → 0.387
Then on that day you will cry out because of your king whom you have chosen for yourselves ; but Yahweh will not answer you on that day . "
Daga nan a wannan rana za ku koka
game da sarkinku wanda kuka zaɓarwakanku ; amma Yahweh ba zai amsa maku ba a ranar . "
1SA 8:19     Alignment score: 0.538
But the people refused to listen to Samuel ; they said , " No ! There must be a king over us
Amma mutanen suka
ƙi sauraron Sama'ila ; suka ce , " A a ! dole sarki yakasance a bisanmu
1SA 8:20     Alignment score: 0.335 → 0.334
so that we might be like all the other nations , and so that our king may judge us and go out before us and fight
our battles . "
saboda mu zamakamar dukkan sauran al'ummai , saboda kuma sarkinmu ya hukunta mu ya kuma fita a gabanmu ya kuma yi faɗan yaƙe - yaƙenmu . "
1SA 8:21     Alignment score: 0.566
When Samuel heard all the words of the people he repeated them in the ears of Yahweh .
Da Sama'ila ya ji dukkan maganganun mutanen sai ya maimaita su a kunnuwan Yahweh .
1SA 8:22     Alignment score: 0.586
Yahweh said to Samuel , " Obey their voice and cause someone to be king for them . " So Samuel said to the men of Israel , " Every man must go to his own city . "
Yahweh ya cewa Sama'ila , " Ka yi biyayya da muryarsu
ka kuma sa wani ya zama sarki domin su . " Sai Sama'ila ya cewa mutanen Isra'ila , " Kowanne mutum dole ya tafi nasa birnin . "
1SA 8     Average alignment score: 0.383 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31