Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 5:1     Alignment score: 0.626
Now the Philistines had captured the ark of God , and they brought it from Ebenezer to Ashdod .
Yanzu dai Filistiyawa sun cafke akwatin Allah , su ka kumakawo shi daga Ebeneza zuwa Asdod
.


1SA 5:2     Alignment score: 0.623
The Philistines took
the ark of God , brought it into the house of Dagon , and set it up beside Dagon .
Filistiyawa suka ɗauki akwatin Allah , sukakawo shi cikin gidan Dagon , suka jera shi a gefen Dagon .
1SA 5:3     Alignment score: 0.453
When the people of Ashdod got up early the next day , behold , Dagon had fallen facedown on the ground before the ark of Yahweh . So they took
Dagon and set him up in his place again .
Da mutanen Asdod suka tashi da sassafe washegari , duba , Dagon ya faɗi ƙasa da fuskarsa ƙasa gaban Yahweh . Sai suka ɗauki Dagon suka kuma sake jera shi a wurinsa .
1SA 5:4     Alignment score: 0.422 → 0.414
But when they got up early the next morning , behold , Dagon had fallen facedown on the ground before the ark of Yahweh . The head of Dagon and both of his hands were lying cut off in the doorway . Only the trunk of Dagon remained .
Amma da suka tashi da sassafe washegari , duba , Dagon ya faɗi ƙasa
da fuskarsa ƙasa a gaban akwatin Yahweh . Kan Dagon da hannuwansa suna kwance datsastsu a hanyar ƙofa . Gangar jikin Dagon kawai ya rage .
1SA 5:5     Alignment score: 0.514
This is why , even today , the priests of Dagon and anyone who comes into Dagon 's house does not step on the doorway of Dagon in Ashdod .
Wannan ne yasa , har yau ma , firistocin Dagon da ko wane ne ya zo cikin gidan Dagon ba ya taka
hanyar ƙofar Dagon a Asdod .
1SA 5:6     Alignment score: 0.398
Yahweh 's hand was heavy upon the people of Ashdod . He destroyed them and afflicted them with tumors , both Ashdod and its territories .
Hannun Yahweh kuwa ya yi nauyi a bisa mutanen Asdod
. Ya lalatar da su ya azabce su da marurai . Asdod duk da kewayenta .
1SA 5:7     Alignment score: 0.435 → 0.436
When the men of Ashdod realized what was happening , they said , " The ark of the God of Israel must not stay with us , because his hand is hard against us and against Dagon our god . "
Da mutanen Asdod
suka lura da abin da ke faruwa , suka ce , " Akwatin Allahn Isra'ila dole ba za ya zauna ta re da mu ba , saboda hannunsa ya yi tsanani gãba da mu da gãba da allahnmu Dagon . "
1SA 5:8     Alignment score: 0.554 → 0.56
So they sent for and gathered together all of the rulers of the Philistines ; they said to them , " What should we do with the ark of the God of Israel ? " They answered , " Let the ark of the God of Israel be brought around to Gath . " So they carried the ark of the God of Israel there .
Sai suka aika suka kuma tattaro
tare dukkan shugabannin Filistiyawa ; suka ce masu , " Me za mu yi da akwatin Allah na Isra'ila ? " Suka amsa , " Bari akawo akwatin Allah na Isra'ila zuwa Gat . " Sai suka ɗauki akwatin Allah na Isra'ila zuwa can .
1SA 5:9     Alignment score: 0.383 → 0.384
But after they brought it around , Yahweh 's hand was against the city , causing a very great confusion . He afflicted the men of the city , both small and great ; and tumors broke
out on them .
Amma bayan da sukakawo shi wurin , hannun Yahweh ya yi gãba da birnin , ya sanya babbar ruɗewa . Ya azabtar da mutanen birnin , ƙarami da babba dukka ; marurai kuma suka faso akansu .
1SA 5:10     Alignment score: 0.481 → 0.489
So they sent the ark of God to Ekron . But as soon as the ark of God came into Ekron , the Ekronites cried out , saying , " They have brought to us the ark of the God of Israel to kill us and our people . "
Sai suka aika da akwatin Allah zuwa Ekron . Amma nan da nan da akwatin Allah ya zo cikin Ekron , Ekroniyawa suka
koka , cewa , " Sun kawo mana akwatin Allah na Isra " ila domin yakashe mu da mutanenmu . "
1SA 5:11     Alignment score: 0.385 → 0.401
So they sent for and gathered together all of the rulers of the Philistines ; they said to them , " Send
away the ark of the God of Israel , and let it return to its own place , so that it does not kill us and our people . " For there was a deathly panic throughout the city ; the hand of God was very heavy there .
Sai suka aika aka tattaro tare dukkan shugabannin Filistiyawa ; suka ce masu , " Ku aika da akwatin Allah na Isra'ila , bari kuma ya koma na sa wurin , domin kada yakashe mu da mutanenmu . " Domin akwai razana mai mutuwa cikin dukkan birnin ; hannun Allah yana da nauyi sosai a wurin .
1SA 5:12     Alignment score: 0.46
The men who did not die were afflicted with the tumors , and the cry of the city went up to the heavens .
Mutanen da ba su mutu ba an azabce
su da marurai , kukan birnin kuma ya hau zuwa sammai .
1SA 5     Average alignment score: 0.467 for 12 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31