Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 24:1     Alignment score: 0.494
David went up from there and lived in the strongholds of Engedi .
Dauda ya tafi daga nan ya kuma zauna cikin ƙarfafan wuraren tsaro na Engedi .


1SA 24:2     Alignment score: 0.563 → 0.563
When Saul returned from chasing the Philistines , he was told , " David is in the wilderness of Engedi . "
Lokacin da Saul ya komo
daga bin Filistiyawa , aka gaya masa , " Dauda na cikin Hamadar Engedi . "
1SA 24:3     Alignment score: 0.569
Then Saul took
three thousand chosen men from all Israel and went to seek David and his men on the Rocks of the Wild Goats .
Sai Saul ya ɗauki mazaje zaɓaɓɓu dubu uku daga dukkan Isra'ila ya tafi neman Dauda da mazajensa a bisa Duwatsu na Awakin jeji .
1SA 24:4     Alignment score: 0.343
He came to sheep pens on the way , where there was a cave . Saul went inside to cover his feet . Now David and his men were sitting far back in the cave .
Ya zo wurin mazamnin awakai
nakan hanya , a inda akwai kogo . Saul ya shiga ciki don ya rufe ƙafarsa . Yanzu Dauda da mazajensa na zama a can ƙarshen ƙurewar kogon .
1SA 24:5     Alignment score: 0.338 → 0.339
David 's men said to him , " This is the day of which Yahweh spoke when he said to you , ' I will give
your enemy into your hand , for you to do with him as you wish . ' " Then David arose and quietly crept forward and cut off the corner of Saul 's robe .
Mazajen Dauda suka ce masa , " Wannan ita ce ranar da Yahweh ya yi magana da ya ce maka , ' Zan da maƙiyanka cikin hannunka , don ka yi masa duk abin daka ga dama . " ' Sai Dauda ya tashi a hankali yana tafiya gaba a rarrafe ya kuma yanko sashen rigar Saul .
1SA 24:6     Alignment score: 0.304
Afterward David 's heart afflicted him because he had cut a corner off Saul 's robe .
Daga baya sai zuciyar
Dauda ta dame shi domin ya yagi sashen rigar Saul .
1SA 24:7     Alignment score: 0.45
He said to his men , " May Yahweh forbid that I should do this thing to my master , Yahweh 's anointed , to put out my hand against him , seeing he is Yahweh 's anointed . "
Ya cewa mazajensa , " Yahweh ya sauwaƙe da yiwa ubangidana haka , shafaffen Yahweh , har da zan miƙa hannu
gãba da shi , ganin cewar shafaffe ne na Yahweh . "
1SA 24:8     Alignment score: 0.459 → 0.451
So David rebuked his men with these words , and did not permit them to attack Saul . Saul stood up , left the cave , and went on his way .
Don haka sai Dauda ya tsauta wa mazajensa da waɗannan maganganu , kuma bai bar su su kai wa Saul farmaƙi ba . Saul ya tashi , ya fita daga cikin kogon , yakama hanyarsa .
1SA 24:9     Alignment score: 0.467
Afterward , David also stood up , left the cave , and called out after Saul : " My master the king . " When Saul looked behind him , David bowed with his face to the ground and showed him respect .
Bayan haka , Dauda shi ma ya tashi , ya fita daga cikin kogon , ya yi kira ga Saul : " Ubangidana sarki . " Lokacin da Saul ya waiga bayansa , sai Dauda ya rusuna da fuskarsa ƙasa ya nuna masa bangirma .
1SA 24:10     Alignment score: 0.496
David said to Saul , " Why do you listen to the men who say , ' See , David is seeking your harm ? '
Dauda ya ce wa Saul , " Me yasakake sauraron mutanen da ke cewa , ' Duba , Dauda yana neman ya cutar dakai ? '
1SA 24:11     Alignment score: 0.43
Today your eyes have seen how Yahweh put you into my hand when we were in the cave . Some told me to kill you , but I spared you . I said , ' I will not put out my hand against my master ; for he is Yahweh 's anointed . '
Yau ka ga yadda Yahweh ya miƙaka cikin hannuna sa ' ad da muke a cikin kogon . Wasu suka
ce mani in kashe ka , amma na bar ka . Na ce , ' Ba zan miƙa hannuna gãba da ubangidana ba ; gama shafaffe ne na Yahweh . '
1SA 24:12     Alignment score: 0.192 → 0.202
See , my father , see the corner of your robe in my hand . For the fact that I cut off the corner of your robe and did not kill you , you may know and see that there is no evil or treason in my hand , and I have not sinned against you , even though you hunt my life
to take it .
Duba , mahaifina , dubi sashen rigarka a hannuna . Ai ko yadda na yanki sashen rigarka amma ban kashe ka ba , kana iya fahimta da ganin cewa babu wata mugunta ko makirci cikin hannuna , kuma ban yi maka zunubi ba , ko da ya ke kana neman rainaka ɗauke .
1SA 24:13     Alignment score: 0.41
May Yahweh judge between you and me , and may Yahweh avenge me against you , but my hand shall not be against you .
Bari Yahweh ya shar'anta tsakanina
dakai , kuma bari Yahweh ya sãka mani gãba dakai , amma hannuna ba zai tayar maka ba .
1SA 24:14     Alignment score: 0.246
As the proverb of the ancients says , ' Out of the wicked comes wickedness . ' But my hand will not be against you .
Kamar yaddakarin maganar mutanen
ke cewa , ' Daga cikin mugu mugunta ke fitowa . ' Amma hannuna ba za ya tayar maka ba .
1SA 24:15     Alignment score: 0.142 → 0.184
After whom has the king of Israel come
out ? After whom do you pursue ? After a dead dog ! After a flea !
Wane ne sarki ke fita neman sa ? Wane ne kake kora ? Mataccen kare ! Wofi !
1SA 24:16     Alignment score: 0.311 → 0.314
May Yahweh be judge and give
judgment between you and me , and see to it , and plead my cause and permit me to escape from your hand . "
Bari Yahweh ya zama mai shari'a ya kuma shar'anta tsakani na dakai , ya kuma tabbatar , ya kuma tsaya mani ya kuma sa in tsira daga hannunka . "
1SA 24:17     Alignment score: 0.533 → 0.56
When David had finished speaking these words to Saul , Saul said , " Is this your voice , my son David ? " Saul lifted up his voice and wept .
Bayan da Dauda ya gama furta waɗannan maganganun ga Saul , Saul ya ce , " Muryarka ce wannan , ɗana Dauda ? " Saul ya tãda muryarsa ya yi kuka .
1SA 24:18     Alignment score: 0.354
He said to David , " You are more righteous than I am . For you have repaid me good , where I have repaid you evil .
Ya ce wa Dauda , " Kai mai adalci ne fiye da ni . Gamaka sake biya na da alheri , inda na maido
maka mugunta .
1SA 24:19     Alignment score: 0.324 → 0.326
You have declared today how you have done good to me , for you did not kill me when Yahweh had put me at your mercy .
Ka furta yau yaddaka yi mani alheri , gama baka
kashe ni ba lokacin da Yahweh ya miƙa ni ga jinƙanka .
1SA 24:20     Alignment score: 0.399
For if a man finds his enemy , will he let him go safely ? May Yahweh reward you with good for what you have done to me today .
Domin idan mutum ya sami maƙiyinsa , zai bar shi ya tafi lafiya ? Bari Yahweh ya sãka maka da alheri yaddaka yi mani a yau .
1SA 24:21     Alignment score: 0.446
Now , I know that you will surely be king and that the kingdom of Israel will be established in your hand .
Yanzu , na sani tabbas zaka zama sarki kuma sarautar Isra'ila zatakafu a hannunka .
1SA 24:22     Alignment score: 0.399 → 0.4
Swear
to me by Yahweh that you will not cut off my descendants after me , and that you will not destroy my name out of my father 's house . "
Ka rantse mani har ga Yahweh cewar ba zaka datse zuriyata bayana ba , kuma ba zaka lallatar da sunana daga gidan mahaifina ba .
1SA 24:23     Alignment score: 0.528
So David made an oath to Saul . Then Saul went home , but David and his men went up to the stronghold .
Sai Dauda ya yi alƙawari ga Saul . Sa'an nan Saul ya tafi gida , amma Dauda da mazajensa suka haura zuwakagara mai ƙarfi .
1SA 24     Average alignment score: 0.395 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31