Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 9:1     Alignment score: 0.672
There was a man from Benjamin , a man of influence . His name was Kish son of Abiel son of Zeror son of Bekorath son of Aphiah , the son of a Benjamite .
Akwai wani mutum a Benyamin , sanannen
mutum . Sunansa Kish ɗan Abiyel ɗan Zeror ɗan Bekorat ɗan Afiya , ɗan wani Benyamine .


1SA 9:2     Alignment score: 0.35 → 0.366
He had a son named Saul , a handsome young man . There was no man among the people of Israel who was a more handsome person than he . From his shoulders upward he was taller than any of the people .
Yana da wani ɗa mai suna Saul , kyakkyawan saurayi . Babu wani taliki a cikin mutanen Isra'ila wanda ya ke mai asali ne fiye da shi . Dagakafaɗarsa zuwa sama yafi kowanne mutanen tsayi .
1SA 9:3     Alignment score: 0.501
Now the donkeys of Kish , Saul 's father , were lost . So Kish said to Saul his son , " Take one of the servants with you ; arise
and go look for the donkeys . "
Yanzu dai jakan Kish , mahaifin Saul , sun ɓace . Sai Kish ya cewa ɗansa Saul , " Ka ɗauki ɗaya daga cikin bayin tare dakai ; ka ta shi ka tafi neman jakan . "
1SA 9:4     Alignment score: 0.538 → 0.58
So Saul passed through the hill country of Ephraim and went through the land of Shalishah , but they did not find
them . Then they passed through the land of Shaalim , but they were not there . Then he passed through the land of the Benjamites , but they did not find them .
Sai Saul ya ratsa ta cikin ƙasar tudu ta Ifraim ya kuma tafi ta cikin ƙasar Shalisha , amma ba su same su ba . Daga nan suka ratsa ta cikin ƙasar Sha'alim , amma ba su a wurin . Sai ya ratsa ta cikin ƙasar Benyaminawa , amma ba su same su ba .
1SA 9:5     Alignment score: 0.444 → 0.445
When they came to the land of Zuph , Saul said to his servant who was with him , " Come , let us go back , or my father may stop caring for the donkeys and begin
to worry about us . "
Da suka zo ƙasar Zuf , sai Saul ya cewa bawansa da ke tare da shi , " Zo , bari mu koma , ko mahaifina na iya daina damuwa domin jakan ya fara damuwa game da mu . "
1SA 9:6     Alignment score: 0.35
But the servant said to him , " Listen , there is a man of God in this city . He is a man who is held
in honor ; everything that he says comes true . Let us go there ; maybe he can tell us which way we should go on our journey . "
Amma bawan ya ce masa , " Saurara , akwai mutumin Allah a cikin wannan birnin . Mutum ne da aka riƙe da daraja ; duk abin da ya ce yana zama gaskiya . Mu tafi can ; watakila zai iya gaya mana wacce hanya zamu bi a tafiyarmu . "
1SA 9:7     Alignment score: 0.363
Then Saul said to his servant , " But if we go , what can we bring the man ? For the bread in our sack is gone , and there is no present to bring to the man of God . What do we have ? "
Daga nan Saul ya cewa bawansa , " Amma idan muka je , me za mu kawo wa mutumin ? Domin gurasar
da ke jakarmu ta ƙare , ba bu kuma wata kyauta da za mu kawo wa mutumin Allahn . Me muke da shi ? "
1SA 9:8     Alignment score: 0.4 → 0.419
The servant answered Saul and said , " Here , I have with me one - fourth of a shekel of silver that I will give
to the man of God , to tell us which way we should go . "
Bawan ya amsa wa Saul ya kuma ce , " Nan , akwai tare da ni kwatar shekel na azurfa da zan ba mutumin Allahn , ya gaya mana hanyar da za mu je . "
1SA 9:9     Alignment score: 0.464
( Formerly in Israel , when a man went to seek the knowledge of God 's will , he said , " Come , let us go to the seer . " For today 's prophet was formerly called a seer . )
( A a Isra'ila , idan mutum ya tafi neman sanin nufin Allah , zai ce , " Zo , bari mu tafi wurin mai gani . " Gama annabi a yau mai gani ake kiran sa a . )
1SA 9:10     Alignment score: 0.499 → 0.5
Then Saul said to his servant , " Well said . Come , let us go . " So they went to the city where the man of God was .
Daga nan Saul ya cewa bawansa , " Faɗar ta yi dai - dai . Zo , bari mu tafi . " Sai suka tafi birnin inda mutumin Allah ya ke .
1SA 9:11     Alignment score: 0.36 → 0.366
As they went up the hill to the city , they found young women coming out to draw water ; Saul and his servant said to them , " Is the seer here ? "
Yayin da suka tafi zuwa tudun birnin , sai suka sami ' yan mata na fitowa jan ruwa ; Saul da bawansa suka
ce masu , " Mai ganin na nan ? "
1SA 9:12     Alignment score: 0.391
They answered , and said , " He is ; see , he is just ahead of you . Hurry up , for he is coming to the city today , because the people are sacrificing today at the high place .
Suka amsa , suka
kuma ce , " Yana nan ; kalli , yana ɗan gaba da ku . Yi sauri , gama yana zuwa birnin yau , saboda mutanen suna hadaya a yau a wuri mai bisa .
1SA 9:13     Alignment score: 0.318
As soon as you enter the city you will find
him , before he goes up to the high place to eat . The people will not eat until he comes , because he will bless the sacrifice ; afterwards those who are invited will eat . Now go up , for you will find him immediately . "
Da zarar kun shiga birnin zaku same shi , kafin ya hau zuwa wuri mai bisa domin cin abinci . Mutanen ba zasu ci ba sai ya zo , saboda zai albarkaci hadayar ; bayan haka waɗanda aka gayyata zasu ci . yanzu ku haura , gama zaku same shi nan da nan . "
1SA 9:14     Alignment score: 0.397
So they went up to the city . As they were entering the city , they saw Samuel coming out toward them , to go up to the high place .
Sai suka tafi zuwa birnin . Yayin da suke
shiga birnin , suka ga Sama'ila na zuwa ta wurinsu , domin ya tafi zuwa wuri mai bisa .
1SA 9:15     Alignment score: 0.586
Now the day before Saul came , Yahweh had revealed to Samuel :
Yanzu dai ana gobe
Saul zai zo , Yahweh ya bayyanawa Sama'ila :
1SA 9:16     Alignment score: 0.419 → 0.429
" Tomorrow about this time I will send
you a man from the land of Benjamin , and you will anoint him to be prince over my people Israel . He will save my people from the hand of the Philistines . For I have looked on my people with pity because their call for help has come to me . "
" Gobe war haka zan aiko maka wani mutum daga ƙasar Benyamin , zaka kuma naɗa shi ya zama shugaba bisa mutane na Isra'ila . za ya ceci mutanena daga hannun Filistiyawa . Domin na dubi mutanena tare da tausayi saboda kiran su domin taimako ya zo gare ni . "
1SA 9:17     Alignment score: 0.452 → 0.456
When Samuel saw Saul , Yahweh told him , " Here is the man I told you about ! He is the one who will rule over my people . "
Da Sama'ila ya ga Saul , Yahweh ya ce masa , " Shi ne mutumin da na gaya maka game da shi ! shi ne wanda zai yi mulki bisa mutanena . "
1SA 9:18     Alignment score: 0.496
Then Saul came close to Samuel in the gate and said , " Tell me where is the house of the seer ? "
Daga nan Saul ya zo kusa da Sama'ila a ƙofa
kuma ya ce , " Ka gaya mani ina ne gidan mai gani ? "
1SA 9:19     Alignment score: 0.404
Samuel answered Saul and said , " I am the seer . Go up before me to the high place , for today you will eat with me . In the morning I will let you go , and I will tell you everything that is on your mind .
Sama'ila ya amsa wa Saul ya ce , " Ni ne mai gani . Ka hau a gabana
zuwa wuri mai bisa , domin yau zaka ci tare da ni . Da safe zan bar kaka tafi , kuma zan gaya maka kowanne abu da ke cikin ranka .
1SA 9:20     Alignment score: 0.302
As for your donkeys that were lost three days ago , do not worry about them , for they have been found . Then on whom are all the desires of Israel set ? Is it not on you and all your father 's house ? "
Game da jakanka da suka
ɓace kwana uku da suka wuce , kadaka damu game da su , domin an same su . Daga nan akan wane ne dukkan marmarin Isra'ila yakasance ? Ba akanka ba ne da kuma dukkan gidan mahaifinka ? "
1SA 9:21     Alignment score: 0.362 → 0.383
Saul answered and said , " Am not I a Benjamite , from the smallest of the tribes of Israel ? Is not my clan the least of all the clans of the tribe of Benjamin ? Why then have you spoken to me in this manner ? "
Saul ya amsa ya ce , " Ni ba Benyamine
ba ne , daga mafi ƙanƙanta nakabilun Isra'ila ? Ba zuriyarmu ce mafi ƙanƙanta ba a cikin dukkan zuriyar Benyamin ? To me yasakake magana da ni irin haka .
1SA 9:22     Alignment score: 0.413
So Samuel took
Saul and his servant , brought them into the hall , and seated them at the head place of those who had been invited , who were about thirty people .
Sai Sama'ila ya ɗauki Saul da baransa , yakawo su cikin harabar , ya zaunar da su a wuri mafi girma na waɗanda aka gayyata , waɗanda kimanin mutum talatin ne .
1SA 9:23     Alignment score: 0.331 → 0.327
Samuel said to the cook , " Bring the portion which I gave
to you , of which I said to you , ' Put it aside . ' "
Sama'ila ya cewa mai girkin , " Kakawo kason da na baka , wanda na ce maka , ' Ka ajiye shi a gefe . " '
1SA 9:24     Alignment score: 0.406
So the cook took
up the thigh and what was on it and set it before Saul . Then Samuel said , " See what has been kept is set before you . Eat it , because it has been kept for you until the appointed time , from the time when I said , ' I have invited the people . ' " So Saul ate with Samuel that day .
Sai mai girkin ya ɗauko cinyar da abin da ke bisanta ya kuma sanya a gaban Saul . Daga nan Sama'ila ya ce , " Kalli abin da aka ajiye an sanya a gabanka . Ka ci , saboda an ajiye maka har zuwa zaɓaɓɓen lokaci , daga lokacin da na ce , ' Na gayyaci mutanen . " ' Sai Saul ya ci tare da Sama'ila a ranar .
1SA 9:25     Alignment score: 0.522
When they had come
down from the high place into the city , Samuel spoke with Saul on the rooftop .
Da suka sauko daga wuri mai bisa zuwa cikin birnin , Sama'ila ya yi magana da Saul a bisa saman rufi .
1SA 9:26     Alignment score: 0.436
Then at the break
of dawn , Samuel called to Saul on the rooftop and said , " Get up , so I can send you on your way . " So Saul got up , and both he and Samuel went out into the street .
Daga nan da gari ya waye , Sama'ila ya yi kira ga Saul a bisa saman rufi ya kuma ce , " Ta shi , domin in aika dakai kan hanyarka . " Sai Saul ya tashi , da shi da Sama'ila kuma dukka suka fita bisa titi .
1SA 9:27     Alignment score: 0.418 → 0.43
As they were going to the outskirts of the city , Samuel said to Saul , " Tell the servant to go ahead of us " and he went ahead " but you must stay here awhile , that I may announce the message of God to you . "
Suna cikin tafiya zuwa waje da birnin , Sama'ila ya cewa Saul , " Ka cewa baran ya tafi gaba da mu " - sai ya tafi gaba - " amma dole ka tsaya a nan na ɗan lokaci , domin in shelar da saƙon Allah a gare ka . "
1SA 9     Average alignment score: 0.428 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31