Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 22:1     Alignment score: 0.413 → 0.412
So David left there and escaped to the cave of Adullam . When his brothers and all his father 's house heard it , they went down there to him .
Sai Dauda ya bar can ya kuma tsere
zuwa ƙogon Adullam . A lokacin da ' yan'uwansa da dukkan gidan mahaifinsa suka ji haka , sai suka gangara zuwa wurinsa .


1SA 22:2     Alignment score: 0.289
Everyone who was in distress , everyone who was in debt , and everyone who was discontented they all gathered to him . David became
captain over them . There were about four hundred men with him .
Duk wanda ke cikin ƙunci , da duk wanda ke cikin bãshi , da kuma marar jin daɗi - dukkansu suka taru wurinsa . Dauda ya zama shugabansu . An sami mazaje kamar ɗari huɗu tare da shi .
1SA 22:3     Alignment score: 0.49
Then David went from there to Mizpah in Moab . He said to the king of Moab , " Please let my father and my mother go out with you until I know what God will do for me . "
Sai Dauda ya bar wurin zuwa Mizfa cikin Mowab . Ya cewa sarkin Mowab , " Na roƙe kaka bar mahaifina da mahaifiyata su zauna
dakai har sai na san abin da Allah zai yi mani . "
1SA 22:4     Alignment score: 0.426
He left them with the king of Moab . His father and mother stayed with him the whole time that David was in his stronghold .
Sai ya bar su tare da sarkin Mowab . Mahaifinsa da mahaifiyarsa suka
zauna tare da shi dukkan kwanakin da Dauda ke cikin sansaninsa .
1SA 22:5     Alignment score: 0.54 → 0.54
Then the prophet Gad said to David , " Do not stay in your stronghold . Leave and go into the land of Judah . " So David left there and went into the forest of Hereth .
Sai annabi Gad ya cewa Dauda , " Kadaka tsaya a sansaninka . Tashi ka kuma shiga cikin ƙasar Yahuda . " Sai Dauda ya bar wurin ya kuma tafi cikin jejin Heret .
1SA 22:6     Alignment score: 0.539 → 0.546
Saul heard that David had been discovered , along with the men who were with him . Now Saul was sitting in Gibeah under the tamarisk tree in Ramah , with his spear in his hand , and all his servants were standing around him .
Saul ya ji cewa an ga Dauda , tare da mutanen da ke tare da shi . A yanzu dai Saul yana a Gibiya ƙarƙashin itaciyar tamarisk a Rama , da mashinsa a hannu
, kuma dukkan bayinsa na tsaye zagaye da shi .
1SA 22:7     Alignment score: 0.428 → 0.455
Saul said to his servants who stood around him , " Listen now , people of Benjamin ! Will the son of Jesse give
every one of you fields and vineyards ? Will he make you all captains of thousands and captains of hundreds ,
Saul ya cewa bayinsa da ke tsaye zagaye da shi , " Ku saurara yanzu , mutanen Benyamin ! Ko ɗan Yesse zai ba kowannenku filayen zaitun ne ? Zai maida ku dukka shugabannin dubbai da shugabannin ɗari ,
1SA 22:8     Alignment score: 0.334 → 0.336
in exchange for all of you plotting against me ? None of you informs me when my son makes a covenant with the son of Jesse . None of you is sorry for me . None of you informs me that my son has incited my servant David against me . Today he hides and waits for me so he may attack me . "
domin misanyar
dukkan ku don tayar mani ? Babu wani daga cikin ku da ya gaya mani lokacin da ɗa na ya yi alƙawari da ɗan Yesse . Babu waninku da ya ji tausayi na . Babu waninku da ya gaya mani cewar ɗana ya zuga bawana Dauda gãba da ni . Yau ya ɓoye yana jirana domin su kai mani farmaki . "
1SA 22:9     Alignment score: 0.627
Then Doeg the Edomite , who stood by the servants of Saul , answered , " I saw the son of Jesse come
to Nob , to Ahimelech son of Ahitub .
Sai Doweg mutumin Idom , wanda ya tsaya kusa da bayin Saul , ya amsa , " Na ga ɗan Yesse ya iso Nob , wurin Ahimelek ɗan Ahitub .
1SA 22:10     Alignment score: 0.483 → 0.483
He prayed to Yahweh that he might help him , and he gave
him provisions and the sword of Goliath the Philistine . "
Ya yi addu'a ga Yahweh don ya taimake shi , kuma ya bashi guziri da kuma takobin Goliyat Bafiliste . "
1SA 22:11     Alignment score: 0.587
Then the king sent someone to summon the priest Ahimelech son of Ahitub and all his father 's house , the priests who were in Nob . All of them came to the king .
Sai sarki ya aiki
wani domin yakawo Ahimelek Firist ɗan Ahitub da dukkan gidan mahaifinsa , su firistocin da ke a Nob . Dukkansu suka zo wurin sarkin .
1SA 22:12     Alignment score: 0.698
Saul said , " Listen now , son of Ahitub . " He answered , " Here I am , my master . "
Saul ya ce , " Saurara
yanzu , ɗan Ahitub . " Ya amsa , " Ga ni nan , ubangidana . "
1SA 22:13     Alignment score: 0.483 → 0.482
Saul said to him , " Why have you plotted against me , you and the son of Jesse , in that you have given him bread , and a sword , and have prayed to God that he might help him , so that he might rise
up against me , to hide in secret , as he does today ? "
Saul ya ce masa , " Donme ka yi mani makirci , kai da ɗan gidan Yesse , har ka ba shi gurasa , da takobi , ka kuma yi addu'a ga Allah domin ya taimake shi , domin ya tayar mani , ya ɓoye a asirce , kamar yadda ya ke yi a yau ? "
1SA 22:14     Alignment score: 0.486
Then Ahimelech answered the king and said , " Who among all your servants is so faithful as David , who is the king 's son-in-law and is over your bodyguard , and is honored in your house ?
Sai Ahimelek ya amsa wa sarki ya kuma ce , " Wane ne cikin dukkan bayinka da ke amintacce kamar Dauda , wanda ya ke surukin sarki kuma shugaba bisa ' yan tsaro , kuma ana girmama shi cikin gidanka ?
1SA 22:15     Alignment score: 0.391 → 0.391
Is today the first time I have prayed to God to help him ? Far be it from me ! Do not let the king impute anything to his servant or to all the house of my father . For your servant knows nothing of this whole matter . "
Yau ne na fara
yi masa addu'a Allah ya taimake shi ? Nesa da ni ! Kada sarki ya sanya wa bawansa wani laifi ko ga dukkan gidan mahaifina . Gama bawanka bai san komai ba game da wannan batu . "
1SA 22:16     Alignment score: 0.543
The king replied , " You will surely die , Ahimelech , you and all your father 's house . "
Sarki ya amsa , " Dole ka mutu , Ahimelek , kai da gidan mahaifinka . "
1SA 22:17     Alignment score: 0.445 → 0.445
The king said to the guard that stood around him , " Turn and kill the priests of Yahweh . Because their hand also is with David , and because they knew that he fled , but did not reveal it to me . " But the servants of the king would not put out their hand to kill the priests of Yahweh .
Sarki ya cewa mai tsaron da ke tsaye
kusa da shi , " Ka juyaka kashe firistocin Yahweh . Domin hannunsu na tare da Dauda , kuma domin sun san ya gudu , amma ba su gaya mani ba . " Amma bayin sarkin ba su iya ɗibiya hannunsu su kashe firistocin Yahweh ba .
1SA 22:18     Alignment score: 0.418 → 0.472
Then the king said to Doeg , " Turn and kill the priests . " So Doeg the Edomite turned and attacked the priests ; he killed eighty - five persons who wore a linen ephod that day .
Sa'an nan ya cewa Doweg , " Juyaka kashe firistocin . " Sai Doweg Ba - Idome ya juya ya fãɗawa firistocin ; yakashe mutum tamanin da biyar waɗanda suke
yafe da falmarar linin a wannan rana .
1SA 22:19     Alignment score: 0.435 → 0.433
He also put to the sword Nob , the city of the priests ; both men and women , children and infants , and oxen and donkeys and sheep he put to the sword .
Dakaifin takobi , ya abkawa Nob , birnin firistocin , mazaje da mataye
, yara da jarirai , kuma bijimai da jakai da tumakai yakashe su dukka dakaifin takobi .
1SA 22:20     Alignment score: 0.653
But one of the sons of Ahimelech son of Ahitub , named Abiathar , escaped and fled after David .
Amma ɗaya daga cikin ' ya'yan Ahimelek ɗan Ahitub , mai suna Abiyata , ya tsere
ya gudu zuwa wurin Dauda .
1SA 22:21     Alignment score: 0.648
Abiathar told David that Saul had killed Yahweh 's priests .
Abiyata ya gaya wa Dauda cewar Saul yakashe firistocin Yahweh .
1SA 22:22     Alignment score: 0.435 → 0.456
David said to Abiathar , " I knew
on that day , when Doeg the Edomite was there , that he would surely tell Saul . I am responsible for every death in your father 's family !
Dauda ya cewa Abiyata , " Na sani a wannan ranar , da Doweg Ba - Idome ke wajen , zai faɗa wa Saul . Ni ke da laifi domin mutuwar kowanne a cikin iyalin mahaifinka !
1SA 22:23     Alignment score: 0.251
Stay with me and do not be afraid . For the one who seeks your life seeks mine as well . You will be safe with me . "
Ka zauna tare da ni kumakadaka ji tsoro . Gama wanda ya ke neman ranka shi ke neman nawa kuma . Zaka zauna
lafiya tare da ni . "
1SA 22     Average alignment score: 0.469 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31