Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 31:1     Alignment score: 0.605
Now the Philistines fought
against Israel . The men of Israel fled from before the Philistines and fell down dead on Mount Gilboa .
Yanzu Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra'ila . Mazajen Isra'ila suka gudu daga fuskar Filistiyawa suka kuma faɗi matattu a Tsaunin Gilbowa .


1SA 31:2     Alignment score: 0.633
The Philistines closely pursued Saul and his sons . The Philistines killed Jonathan , Abinadab , and Malki - Shua , his sons .
Filistiyawa suka
runtumi Saul da ' ya'yansa . Filistiyawa suka kashe Yonatan , Abinadab , da Malkishuwa , ' ya'yansa maza .
1SA 31:3     Alignment score: 0.219
The battle went heavily against Saul , and the archers overtook him . He was in severe pain because of them .
Yaƙin ya yi zafi gãba da Saul , kuma masu harbin bãka suka
sha kansa . Yana cikin ƙunci da zafi sabili da su .
1SA 31:4     Alignment score: 0.346
Then Saul said to his armor bearer , " Draw your sword and thrust me through with it . Otherwise , these uncircumcised will come and abuse me . " But his armor bearer would not , for he was very afraid . So Saul took
his own sword and fell on it .
Sai Saul ya cewa mai ɗaukar masa makamai , " Zaro takobinka ka soke ni da ita . In ba haka ba , waɗannan marasa kaciyar zasu zo su wulaƙanta ni . " Amma mai ɗaukar masa makamai ya ƙi , gama yana jin tsoro . Sai Saul ya ɗauki takobinsa ya faɗi bisanta .
1SA 31:5     Alignment score: 0.343 → 0.342
When his armor bearer saw that Saul was dead
, he likewise fell on his sword and died with him .
Da mai ɗaukar masa makamai ya ga Saul ya mutu , sai shi ma ya ɗauki ta sa takobin ya faɗa kanta ya mutu da shi .
1SA 31:6     Alignment score: 0.466
So Saul died
, his three sons , and his armor bearer these men all died together that same day .
Haka Saul ya mutu , ' ya'yansa uku , da kuma mai ɗaukar masa makamai - waɗannan mutanen dukka suka mutu tare rana ɗaya .
1SA 31:7     Alignment score: 0.429
When the men of Israel who were on the other side of the valley , and those beyond the Jordan , saw that the men of Israel had fled , and that Saul and his sons were dead
, they abandoned their cities and fled , and the Philistines came and lived in them .
Lokacin da mutanen Isra'ila da ke a wancan ɓangaren kwarin , da kuma waɗanda ke gaba da Yodan , suka ga cewa mazajen Isra'ila sun gudu , kuma Saul da ' ya'yansa maza sun mutu , sai suka ƙaurace wa ƙauyukansu suka gudu , sai kuma Filistiyawa suka zo suka zauna cikinsu .
1SA 31:8     Alignment score: 0.456 → 0.457
It came
about on the next day , when the Philistines came to strip the dead , that they found Saul and his three sons fallen on Mount Gilboa .
Sai ya zama kuma washegari , da Filistiyawa suka zo domin su washe kayan matattun , sai suka ga Saul tare da ' ya'yansa maza uku sun faɗi a Dutsen Gilbowa .
1SA 31:9     Alignment score: 0.325 → 0.324
They cut off his head and stripped off his armor , and sent messengers into the land of the Philistines throughout to carry the news to their idols ' temples and to the people .
Suka yanke kansa suka
kuma cire kayan yaƙinsa , suka kuma aika ' yan saƙo cikin ƙasar Filistiyawa ko'ina domin su kai labarai ga haikalin gumakansu kuma ga mutanensu .
1SA 31:10     Alignment score: 0.46
They put his armor in the temple of the Ashtoreths
, and they fastened his body to the city wall of Beth Shan .
Suka ajiye rigar yaƙinsa cikin haikalin Ashtoret , kuma suka rataye jikinsa ga ganuwar birnin Bet Shan .
1SA 31:11     Alignment score: 0.7
When the inhabitants of Jabesh Gilead heard of what the Philistines had done to Saul ,
Lokacin da mazaunan Yabesh Giliyad suka
ji abin da Filistiyawa suka yi wa Saul ,
1SA 31:12     Alignment score: 0.466
all the fighting men arose
and went all night and took the body of Saul and the bodies of his sons from the wall of Beth Shan . They went to Jabesh and burned them there .
dukkan mazaje ' yan yaƙi suka tashi suka yi tafiya dukkan dare suka ɗauki jikin Saul da kuma jikkunan ' ya'yansa daga ganuwar Bet Shan . Suka tafi Yabesh suka ƙona su a can .
1SA 31:13     Alignment score: 0.535 → 0.547
Then they took
their bones and buried them under a tamarisk tree in Jabesh , and fasted for seven days .
Sai Suka ɗauki ƙasusuwansu suka binne su a ƙarƙashin itaciyar tamarisk a Yabesh , suka yi azumi na kwana bakwai .
1SA 31     Average alignment score: 0.444 for 13 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31