Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31 


1SA 11:1     Alignment score: 0.551
Then Nahash the Ammonite went and laid siege to Jabesh Gilead . All the men of Jabesh said to Nahash , " Make a covenant with us , and we will serve you . "
Daga nan Nahash Ba'ammoniye
ya tafi yakafa sansani ga Yabesh Giliyad . Dukkan mutanen Yabesh suka cewa Nahash , " Ka yi alƙawari da mu , kuma za mu bauta maka . "


1SA 11:2     Alignment score: 0.426
Nahash the Ammonite replied , " On this condition will I make a treaty with you , that I gouge out all of your right eyes , and in this way bring disgrace on all Israel . "
Nahash Ba'ammoniye
ya maida amsa , " Bisa wannan matsayin zan yi alƙawari da ku , cewa zan ƙwaƙule dukkan idanunku na dama , ta wannan hanya kuma in kawo kunya bisa dukkan Isra'ila . "
1SA 11:3     Alignment score: 0.391 → 0.394
Then the elders of Jabesh replied to him , " Leave us alone for seven days , so that we may send
messengers to all the territory of Israel . Then , if there is no one to save us , we will surrender to you . "
Daga nan dattawan Yabesh Giliyad suka mai da masa amsa , " Ka rabu da mu na kwana bakwai , saboda mu aika da saƙonni ga dukkan lardin Isra'ila . Daga nan , idan ba bu wani da zai cece mu , za mu sadauƙar a gare ka . "
1SA 11:4     Alignment score: 0.448
The messengers came to Gibeah , where Saul lived , and told the people what had happened . All the people wept loudly .
Manzannin
suka zo Gibiya , inda Saul ke zama , suka kuma gayawa mutanen abin da ya faru . Dukkan mutanen suka yi kuka da ƙarfi .
1SA 11:5     Alignment score: 0.488
Now Saul was following the oxen out of the field . Saul said , " What is wrong with the people that they are weeping ? " They told Saul what the men of Jabesh had said .
Yanzu dai Saul na biye da shanu daga saura . Saul ya ce , " Me ke damun mutanen da suke kuka ? " Suka gaya wa Saul abin da mutanen Yabesh suka ce .
1SA 11:6     Alignment score: 0.413
When Saul heard what they said , the Spirit of God rushed upon him , and he was very angry
.
Da Saul ya ji haka , Ruhun Allah ya afko masa , ya kuma fusata sosai .
1SA 11:7     Alignment score: 0.407
He took
a yoke of oxen , cut them into pieces , and sent them throughout all the territory of Israel with the messengers . He said , " Whoever does not come out after Saul and after Samuel , this is what will be done to his oxen . " Then the terror of Yahweh fell on the people , and they came out together as one man .
Ya ɗauki shanun huɗa biyu , ya datse su gunduwa - gunduwa , ya kuma aika da su cikin dukkan lardin Isra'ila tare da manzanni . ya ce , " Duk wanda bai fito bayan Saul da bayan Sama'ila ba , haka za a yi wa shanun huɗarsa . " Daga nan razanar Yahweh ta faɗo bisa mutanen , suka kuma fito tare a matsayin mutum ɗaya .
1SA 11:8     Alignment score: 0.636 → 0.641
When he mustered them at Bezek , the people of Israel were three hundred thousand , and the men of Judah thirty thousand .
Da ya tattara
su a Berek , mutanen Isra'ila dubu ɗari uku ne , mutanen Yahuda kuma dubu talatin .
1SA 11:9     Alignment score: 0.388 → 0.391
They said to the messengers that came , " You will tell the men of Jabesh Gilead , ' Tomorrow , by the time the sun is hot , you will be rescued . ' " So the messengers went and told the men of Jabesh , and they were glad .
Suka ce wa manzannin
da suka zo , " Za ku cewa mutanen Yabesh Giliyad , " Gobe , lokacin da rana takai tsaka , za a ceto ku . " Sai manzannin suka tafi suka gaya wa mutanen Yabesh , suka kuma yi farinciki .
1SA 11:10     Alignment score: 0.394 → 0.395
Then the men of Jabesh said to Nahash , " Tomorrow we will surrender to you , and you can do to us whatever seems good to you . "
Daga nan mutanen Yabesh suka
cewa Nahash , " Gobe za mu sadaukar a gare ka , sai kumaka yi da mu duk abin da ya yi kyau a gare ka . "
1SA 11:11     Alignment score: 0.343 → 0.347
The next day Saul put the people in three groups . They came into the middle of the camp during the morning watch , and they attacked and defeated the Ammonites until the heat of the day . Those who survived were scattered , so that no two of them were left together .
washegari Saul yasa mutanen ƙungiya
uku . Suka zo tsakiyar sansanin a lokacin wayewar gari , suka kumakai hari suka kumakayar da Ammoniyawa har zafin rana . Waɗanda suka tsira su ka watse , har babu mutum biyun su da aka bari tare .
1SA 11:12     Alignment score: 0.43
Then the people said to Samuel , " Who was it who said , ' Will Saul reign over us ? ' Bring the men , so we can put them to death . "
Daga nan mutanen suka ce wa Sama'ila , " Wane ne wanda ya ce , ' Saul zai yi mulki a bisanmu ? ' akawo mutanen , domin mu kashe su . "
1SA 11:13     Alignment score: 0.541
But Saul said , " No one must be put to death this day , because today Yahweh has rescued Israel . "
Amma Saul ya ce , " Babu wanda za akashe
dole a wannan ranar , saboda a wannan ranar Yahweh ya ceto Isra'ila . "
1SA 11:14     Alignment score: 0.525
Then Samuel said to the people , " Come , let us go to Gilgal and renew the monarchy there . "
Daga nan Sama'ila ya cewa mutanen , " Ku zo , bari mu tafi Gilgal mu sabunta sarautar a can . "
1SA 11:15     Alignment score: 0.641 → 0.652
So all the people went to Gilgal and made Saul king before Yahweh in Gilgal . There they sacrificed peace offerings before Yahweh , and Saul and all the men of Israel rejoiced greatly .
Saboda haka dukkan mutanen suka tafi Gilgal suka
kuma maida Saul sarki a gaban Yahweh a Gilgal . A can suka yi hadayar baye - baye don salama a gaban Yahweh , da Saul da dukkan mutanen Isra'ila suka yi farinciki babba .
1SA 11     Average alignment score: 0.46 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31