Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34 


DEU 3:1     Alignment score: 0.552 → 0.552
Then we turned and went up the way to Bashan . Og , the king of Bashan , came and attacked us , he and all his people , to fight at Edrei .
Daga nan muka juya muka tafi hanyar Bashan . Og , sarkin Bashan , yazo kuma ya kawo mana hari , shi da dukkan mutanensa , ya yi faɗa a Edrai
.


DEU 3:2     Alignment score: 0.449
Yahweh said to me , ' Do not fear him ; for I have given you victory over him and have put all his people and his land under your control . You will do to him as you did to Sihon , king of the Amorites , who lived at Heshbon . '
Yahweh ya ce mani , " Kada ka ji tsoronsa ; gama na baka
nasara a kansa kuma na sanya dukkan mutanensa da ƙasarsa a ƙarƙashin mulkinka . Zaka yi masa yadda kayi wa Sihon , sarkin Amoriyawa , wanda ya zauna a Heshbon . '
DEU 3:3     Alignment score: 0.424
So Yahweh our God also gave
us victory over Og the king of Bashan , and all his people were put under our control . We struck them down until not one of his people remained .
Sai Yahweh Allahnmu ya bamu nasara a bisa Og sarkin Bashan , dukkan mutanensa kuma aka sanya su ƙarƙashin mulkinmu . Muka fyaɗe su har ba ko ɗaya daga cikin mutanensa da ya rage .
DEU 3:4     Alignment score: 0.479
We took
all his cities at that time . There was not one of the sixty cities that we did not take from them all the region of Argob , the kingdom of Og in Bashan .
Muka ɗauki dukkan biranensa a wancan lokaci . Babu ko ɗaya daga cikin biranen nan sittin da bamu karɓe ba daga gare su - dukkan lardin Argob , masarautar Og a Bashan .
DEU 3:5     Alignment score: 0.244
These were all cities fortified with high walls , gates , and bars ; this
was besides very many unwalled villages .
Dukkan waɗannan birane tsararru ne da dogayen ganuwoyi , ƙofofi , da ƙarafuna ; waɗannan kuwa baya ga ƙauyuka marasa ganuwa masu yawan gaske .
DEU 3:6     Alignment score: 0.389
We completely destroyed them , as we did to Sihon king of Heshbon , completely destroying every city men and the women and the little ones .
Muka hallakar
da su ɗungum , kamar yadda muka yi da Sihon sarkin Heshbon , muka hallakar da kowanne birni ɗungum - maza da mata da ƙanana .
DEU 3:7     Alignment score: 0.334
But all the cattle and the spoil of the cities , we took
as spoils for ourselves .
Amma dukkan garken dabbobin da ganimar biranen , muka ɗauka a matsayin ganima domin mu .
DEU 3:8     Alignment score: 0.557 → 0.556
At that time we took
the land out of the hand of the two kings of the Amorites , who were beyond the Jordan , from the Valley of the Arnon to Mount Hermon
A wannan lokacin muka ɗauke ƙasar daga hannun sarakunan Amoriyawa biyu , waɗanda ke ƙetaren Yodan , daga kwarin Arnon zuwa dutsen Hamon
DEU 3:9     Alignment score: 0.635
( Mount Hermon the Sidonians call Sirion , and the Amorites call it Senir )
( Sidoniyawa na kiran dutsen Hamon
Siriyon , Amoriyawa kuma na kiran sa Senir )
DEU 3:10     Alignment score: 0.685 → 0.685
and all the cities of the plain , all Gilead , and all Bashan , all the way to Salekah and Edrei , cities of the kingdom of Og in Bashan . "
da dukkan biranen sarari , dukkan Giliyad , da dukkan Bashan , har ya zuwa Saleka da Edrai
, biranen masarautar Og a Bashan . "
DEU 3:11     Alignment score: 0.502 → 0.506
( For of the remnant of the Rephaim , only Og king of Bashan had remained . Look ! His bed was a bed of iron . Was it not in Rabbah , where the descendants of Ammon live ? It was nine cubits long and four cubits wide , the way people measure . )
( Game da ragowar Refayim , Og sarkin Bashan ne kaɗai ya rage . Duba ! gadonsa gadon ƙarfe ne . Ba yana a Rabba ba , inda zuriyar Ammon
suka zauna ? tsawonsa kamu tara ne fãɗinsa kuma kamu huɗu , bisa ga yadda mutane ke gwaji . )
DEU 3:12     Alignment score: 0.468 → 0.475
" This land that we took
in possession at that time from Aroer , that is by the Valley of the Arnon , and half the hill country of Gilead , and its cities I gave to the Reubenites and to the Gadites .
Wannan ƙasa muka ɗauka mallaka a wannan lokaci - daga Arowa , wato ta gefen kwarin Arnon , da rabin ƙasar tudu ta Giliyad , da biranenta - Na bayar ga Rubenawa ga kuma Gadanawa .
DEU 3:13     Alignment score: 0.633
The rest of Gilead and all Bashan , the kingdom of Og , I gave
to the half tribe of Manasseh . ( All the region of Argob , and all Bashan . The same territory is called the land of Rephaim .
Sauran Giliyad da dukkan Bashan , masarautar Og , Na bayar ga rabin kabilar Manasse . ( Dukkan lardin Argob , da dukkan Bashan . Wannan gundumar ce ake kira ƙasar Refayim .
DEU 3:14     Alignment score: 0.507 → 0.508
Jair , a descendant
of Manasseh , took all the region of Argob to the border of the Geshurites and the Maakathites . He called the region , even Bashan , by his own name , Havvoth Jair , to this day . )
Yayir , wata zuriyar Manasse , suka ɗauki dukkan lardin Argob zuwa kan iyakar Geshurawa da Ma'akatawa . Ya kira lardin , wato Bashan , da sunansa , Habbot Yayir , har ya zuwa yau . )
DEU 3:15     Alignment score: 0.578
I gave
Gilead to Machir .
Na bayar da Giliyad ga Makir .
DEU 3:16     Alignment score: 0.599 → 0.601
To the Reubenites and to the Gadites I gave
territory from Gilead to the Valley of the Arnon the middle of the valley is the territory 's border and to the Jabbok River , which is the border with the descendants of Ammon .
Ga Rubenawa ga kuma Gadawa na bayar da gunduma daga Giliyad zuwa kwarin Arnon - tsakiyar kwarin shi ne kan iyakar gundumar - zuwa kuma kogin Yabbok , wanda ke kan iyaka tare da zuriyar Ammon .
DEU 3:17     Alignment score: 0.53 → 0.538
Another of its borders is also the plain of the Jordan River valley , from Kinnereth to the Sea of the Arabah ( that is , the Salt Sea ) to the slopes of Mount Pisgah eastward .
Wasu kan iyakokinta kuma su ne sararin kwarin Kogin Yodan , daga Kinneret zuwa Tekun Araba
( wato , Tekun Gishiri ) zuwa gangarowar Dutsen Fisga maso gabas .
DEU 3:18     Alignment score: 0.373 → 0.373
I commanded you at that time , saying , ' Yahweh your God has given you this land to possess it ; you , all the men of war , will pass over armed before your brothers , the people of Israel .
Na dokace ku a wancan lokaci , cewa , ' Yahweh Allahnku ya baku wannan ƙasa
ku mallake ta ; ku , dukkan ku mazajen yaƙi , zaku ƙetare shirye da makamai a gaban ' yan'uwanku , mutanen Isra'ila .
DEU 3:19     Alignment score: 0.434
But your wives , your little ones , and your cattle ( I know that you have much cattle ) , will stay in your cities that I have given you ,
Amma matayenku , da ƙanananku , da garken dabbobinku ( nasan kuna da garken dabbobi masu yawa ) , zasu tsaya a biranen da na baku ,
DEU 3:20     Alignment score: 0.368 → 0.37
until Yahweh gives rest to your brothers , as he has to you , until they also possess the land that Yahweh your God is giving them beyond the Jordan ; then will you return , every man of you , to your own property that I have given you . '
har sai Yahweh ya bayar da hutawa ga ' yan'uwanku , kamar yadda ya yi a gare ku , har su ma sai sun mallaki
ƙasar da Yahweh Allahnku ke bayarwa a gare su a ƙetaren Yodan ; daganan za ku dawo , kowanne mutum a cikinku , ga kaddararku da na bayar a gare ku . '
DEU 3:21     Alignment score: 0.463
I commanded Joshua at that time , saying , ' Your eyes have seen all that Yahweh your God has done to these two kings ; Yahweh will do the same to all the kingdoms where you go over .
Na dokaci
Yoshuwa a wancan lokacin , cewa , ' Idanunka sun ga dukkan abin da Yahweh Allahnka ya yi ga waɗannan sarakuna biyu ; Yahweh zai yi irin haka ga dukkan masarautun da za ku je a ƙetare .
DEU 3:22     Alignment score: 0.379 → 0.38
You will not fear them , for Yahweh your God is the one who will fight for you . '
Ba za ku ji tsoronsu
ba , gama Yahweh Allahnku shi ne zai yi yaƙi dominku . '
DEU 3:23     Alignment score: 0.363
I implored Yahweh at that time , saying ,
Na yi roƙo da naciya ga Yahweh a wancan lokaci , cewa ,
DEU 3:24     Alignment score: 0.356
' O Lord Yahweh , you have begun
to show your servant your greatness and your strong hand ; for what god is there in heaven or in earth that can do the same works as you have done , and the same mighty acts ?
' Ya Ubangiji Yahweh , ka fãra nuna wa bawanka girmanka da ƙarfin hannunka ; gama wanne allah ne a sama ko a duniya da zai yi irin ayyukan da ka aiwatar , kuma dai - dai irin manyan ayyukan ?
DEU 3:25     Alignment score: 0.48
Let me go over , I beg you , and see the good land that is beyond the Jordan , that good hill country , and also Lebanon . '
Ka barni in ƙetare , na roƙe ka , in kuma kalli ƙasar mai kyau da ke ƙetaren Yodan , wannan ƙasar tudu mai kyau , da kuma Lebanon . '
DEU 3:26     Alignment score: 0.476 → 0.475
But Yahweh was angry
with me because of you ; he did not listen to me . Yahweh said to me , ' Let this be enough for you speak no more to me about this matter :
Amma Yahweh ya yi fushi da ni saboda ku ; bai saurare ni ba . Yahweh ya ce mani , ' Bari wannan ya ishe ka - kada ka ƙara yi mani magana game da wannan al'amari :
DEU 3:27     Alignment score: 0.373 → 0.386
go up to the top of Pisgah and lift up your eyes westward , northward , southward , and eastward ; look with your eyes , for you will not go over the Jordan .
ka hau zuwa ƙwalƙolin Fisga ka kuma ɗaga idanunka zuwa yamma , zuwa arewa , zuwa kudu , da zuwa gabas ; ka duba da idanunka , domin ba zaka je ƙetaren
Yodan ba .
DEU 3:28     Alignment score: 0.363 → 0.384
Instead , instruct Joshua and encourage and strengthen him , for he will go over before this
people , and he will cause them to inherit the land that you will see . '
A maimakon haka , ka umarci Yoshuwa ya ƙarfafa ka kuma ƙarfafashi , gama zai shiga gaban waɗannan mutane ya ƙetare , zai kuma sa su gãji ƙasar da za ka gani . '
DEU 3:29     Alignment score: 0.467
So we stayed in the valley opposite Beth Peor .
Sai muka tsaya a kwari daura da Bet Feyo
.
DEU 3     Average alignment score: 0.469 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34