Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34 


DEU 22:1     Alignment score: 0.193 → 0.203
You must not watch your fellow Israelite 's ox or his sheep go astray and hide yourself from them ; you must surely bring them back to him .
Kada ku kalli ko tunkiyar ɗan'uwanku Ba - isra'ile yana ɓacewa ku ƙyale su ; dole ku tabbatar kun dawo da su ga maishi .


DEU 22:2     Alignment score: 0.281 → 0.279
If your fellow Israelite is not near to you , or if you do not know him , then you must bring the animal home to your house , and it must be with you until he looks for it , and then you must restore it to him .
Idan ɗan'uwanku mutumin Isra'ila ba ya kusa daku , ko idan baku
sanshi ba , daganan dole ku kawo dabbar wurinku a gidanku , za ta kasance tare daku har lokacin da ya zo neman ta , daganan dole ku mayar masa da ita .
DEU 22:3     Alignment score: 0.214
You must do the same with his donkey ; you must do the same with his garment ; you must do the same with every lost thing of your fellow Israelite 's , anything that he has lost and you have found
; you must not hide yourself .
Dole kuyi irin haka da jakinsa , dole kuyi haka ga rigarsa ; dole kuyi haka da kowanne abin da ya ɓace na ɗan'uwanku Ba - isra'ile , duk abin da ya ɓata kuka tsinta ; lallai ba zaku ɓoye kanku ba .
DEU 22:4     Alignment score: 0.286 → 0.313
You must not see your fellow Israelite 's donkey or his ox fallen down in the road and hide yourself from them ; you must surely help him to lift it up again .
Ba zaku ga jaki ko san ɗan'uwanku Ba - isra'ile ya faɗi a hanya ku ƙyale su ba ; dole ku tabbatar kun taimake
shi tawurin sake ɗaga shi sama .
DEU 22:5     Alignment score: 0.278 → 0.292
A woman must not wear what pertains to a man , and neither must a man put on women 's clothing ; for whoever does these things is an abomination to Yahweh your God .
Kada mace ta sanya abin da ya shafi suturar maza , kuma kada namiji ya sanya suturar mata ; gama duk wanda ya yi waɗannan abubuwa abin ƙyama ne ga Yahweh Allahnku .
DEU 22:6     Alignment score: 0.285 → 0.29
If a bird 's nest happens to be in front of you on the road , in any tree or on the ground , with young ones or eggs in it , and the mother sitting on the young or on the eggs , you must not take
the mother along with the young .
Idan kuna tafiya a kan hanya sai kuka ga sheƙar tsuntsu , a kan kowanne itace , ko a ƙasa , da ' ya'yansa ko ƙwayaye a ciki , uwar kuma na kwance a kan ' ya'yan ko a kan ƙwayayen , kada ku kama uwar duk da ' ya'yan .
DEU 22:7     Alignment score: 0.248 → 0.248
You must surely let the mother go , but the young you may take
for yourself . Obey this command so that it may go well with you , and that you may prolong your days .
Ku tabbatar uwar ta tafi , amma zaku iya kwashe ' ya'yan domin kanku . Ku yi biyayya da dokar nan domin ku sami zaman lafiya ta haka kuma zaku tsawaita kwanakinku .
DEU 22:8     Alignment score: 0.339
When you build
a new house , then you must make a railing for your roof so that you do not bring blood on your house if anyone falls from there .
Sa ' ad da kuka gina sabon gida , daganan dole ku ja rawani a rufin domin kada ku jawo wa gidanku alhakin jini idan wani ya faɗi daga can .
DEU 22:9     Alignment score: 0.288
You must not plant your vineyard with two kinds of seed , so that the whole harvest is not confiscated by the holy place , the seed that you have sown and the yield of the vineyard .
Kada ku shuka iri biyu a gonar inabinku
, domin kada wuri mai tsarki ya karɓe dukkan amfaninku , irin da kuka shuka da kuma amfanin gonar inabinku .
DEU 22:10     Alignment score: 0.274 → 0.289
You must not plow with an ox and a donkey together .
Kada ku haɗa
sa da jaki suyi huɗa tare .
DEU 22:11     Alignment score: 0.257
You must not wear fabric made of wool and linen together .
Kada ku sanya rigar da aka saƙa da ulu garwaye da lilin .
DEU 22:12     Alignment score: 0.212
You must make yourself fringes on the four corners of the cloak with which you clothe yourself .
Dole kuyi wa kanku
geza a kusurwoyi huɗu na suturar da kuke suturta kanku .
DEU 22:13     Alignment score: 0.257
Suppose a man takes a wife , sleeps with her , and then hates her ,
Idan mutum ya ɗauki mace , ya kwana da ita , daga nan ya ƙi ta ,
DEU 22:14     Alignment score: 0.315
and then accuses her of shameful things and puts a bad reputation on her , and says , ' I took
this woman , but when I came near to her , I found no proof of virginity in her . '
kuma yana zarginta da yin abubuwan kunya ya sanya mummunar shaida akan ta , ya ce , ' Na ɗauki wannan mace , amma sa ' ad da na yi kusa da ita , Na iske babu shaidar budurci a cikinta . '
DEU 22:15     Alignment score: 0.334
Then the father and mother of the girl must take
proof of her virginity to the elders at the city gate .
Daganan sai mahaifinta da mahaifiyar yarinyar su kawo shaidar budurcinta gaban dattawa a ƙofar birni .
DEU 22:16     Alignment score: 0.345 → 0.351
The girl 's father must say to the elders , ' I gave
my daughter to this man as a wife , and he hates her .
Mahaifin yarinyar zai cewa dattawan , ' Na bada ' yata aure ga wannan mutum , amma ya ƙi ta .
DEU 22:17     Alignment score: 0.332 → 0.334
See , he has accused her of shameful things and said , " I did not find
in your daughter the proof of virginity . " But here is the proof of my daughter 's virginity . ' Then they will spread the garment out before the elders of the city .
Duba , ya zarge ta da abubuwan kunya har ya ce , ' Ban sami ɗiyarka da shaidar budurci ba . ' Amma ga shaidar budurcin ' yata . ' Daganan zasu shimfiɗa ƙyalle a gaban dattawan birni .
DEU 22:18     Alignment score: 0.335
The elders of that city must take
that man and punish him ;
Sai dattawan garin su kama wannan mutumin su hukunta shi ;
DEU 22:19     Alignment score: 0.387 → 0.388
and they must fine him one hundred shekels of silver , and give them to the father of the girl , because the man has caused a bad reputation for a virgin of Israel . She must be his wife ; he may not send
her away during all his days .
kuma zasu yi masa tarar awo ɗari na azurfa , su bada su ga mahaifin yarinyar , saboda mutumin ya bada mummunar shaida ga budurwa a Isra'ila . Dole ta zama matarsa ; ba shi da iko ya sallame ta dukkan kwanakin ransa .
DEU 22:20     Alignment score: 0.44 → 0.454
But if this thing is true , that the proof of virginity was not found
in the girl ,
Amma idan wannan gaskiya ne , cewa ba a ga shaidar budurci a cikin yarinyar ba ,
DEU 22:21     Alignment score: 0.312 → 0.325
then they must bring out the girl to the door of her father 's house , and the men of her city must stone her to death with stones , because she has committed a disgraceful action in Israel , to act as a harlot in her father 's house ; and you will remove the evil from among you .
daganan dole su kawo yarinyar a ƙofar
gidan mahaifinta , daganan mutanen garin dole su jejjefeta da duwatsu har ta mutu , saboda ta aikata abin kunya a cikin Isra'ila , ta aikata karuwanci a cikin gidan mahaifinta ; ta haka za ku kawar da mugunta a cikinku .
DEU 22:22     Alignment score: 0.33 → 0.332
If a man is found sleeping with a woman who is married to another man , then they must both die , the man who was sleeping with the woman and the woman herself ; and you will remove the evil from among you .
Idan aka iske mutum yana kwana da matar wani , dukkansu biyu dole su mutu , wato mutumin da ke kwana da matar da matar kanta ; ta haka zaku kawar da mugunta daga cikinku .
DEU 22:23     Alignment score: 0.385
If there is a girl who is a virgin , engaged to a man , and another man finds her in the city and sleeps with her ,
Idan akwai yarinyar da ke budurwa , da wani ke tashinta , sai wani mutum ya iske ta cikin gari ya kwana da ita ,
DEU 22:24     Alignment score: 0.304
take
both of them to the city gate , and stone them to death . You must stone the girl , because she did not cry out , even though she was in the city . You must stone the man , because he violated his neighbor 's wife ; and you will remove the evil from among you .
ku ɗauki dukkansu biyun zuwa ƙofar birni , a jejjefe su su mutu . Dole ku jejjefe yarinyar da duwatsu , saboda bata yi kururuwa ba , koda shike tana cikin gari . Dole ku jejjefe mutumin , saboda ya ɓata matar maƙwabcinsa ; kuma dole ku kawar da mugunta daga cikinku .
DEU 22:25     Alignment score: 0.372
But if the man finds the engaged girl in the field , and if he seizes her and sleeps with her , then only the man who sleeps with her must die .
Amma idan mutumin ya iske yarinyar a cikin gona
, idan ya ɗauke ta da ƙarfi ya kwana da ita , daga nan mutumin kaɗai daya kwana da ita za a kashe .
DEU 22:26     Alignment score: 0.333 → 0.335
But to the girl you must do nothing ; there is no sin worthy of death in the girl . For this case is like when a man attacks his neighbor and kills him .
Amma ga yarinyar ba za ayi mata kome
ba ; domin bata yi zunubin da ya cancanci mutuwa ba . Gama wannan matsalar na dai - dai da mutumin da ya fãɗa wa maƙwabcinsa ya kashe shi .
DEU 22:27     Alignment score: 0.306
For he found her in the field ; the engaged girl cried out , but there was no one to save her .
Gama ya same
ta a cikin gona ; ita wadda ake tashinta ta yi kururuwa , amma ba wanda zai cece ta .
DEU 22:28     Alignment score: 0.444
If a man finds a girl who is a virgin but who is not engaged , and if he seizes her and sleeps with her , and if they are discovered ,
Idan mutum ya iske yarinya
wadda take budurwa amma ba a tashinta , idan ya kama ta da ƙarfi ya kwana da ita , idan aka gane su ,
DEU 22:29     Alignment score: 0.38 → 0.382
then the man who slept with her must give
fifty shekels of silver to the girl 's father , and she must become his wife , because he has humiliated her . He may not send her away during all his days .
shi mutumin da ya kwana da ita dole ya biya shekel hamsin na azurfa ga mahaifin yarinyar , kuma dole ta zama matarsa , saboda ya ƙasƙantar da ita . Ba zai sallame ta ba dukkan kwanakin ransa .
DEU 22     Average alignment score: 0.318 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34