Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34 


DEU 9:1     Alignment score: 0.345
Hear , Israel ; you are about to cross over the Jordan today , to go in to dispossess nations greater and mightier than yourself , and cities that are great and fortified up to heaven ,
Ku saurara
, Isra'ila ; kuna gab da ƙetare Yodan yau , ku shiga ciki ku kaɓantar da al'ummai waɗanda suka fi ku girma da kuma ƙarfi , da kuma birane ƙarfafa da ganuwa na tsaro da ke kaiwa har sama ,


DEU 9:2     Alignment score: 0.337
a people great and tall , the sons of the Anakim , whom you know , and of whom you have heard people say , ' Who can stand before the sons of Anak ? '
mutane masu girma da tsawo , ' ya'yan Anakim , waɗanda kuka sani , kuma waɗanda kuka ji mutane ke cewa game da su , ' Waye zai iya tsayayya
da ' ya'yan Anak ? '
DEU 9:3     Alignment score: 0.36 → 0.36
Know therefore today that Yahweh your God is he who goes over before you like a devouring fire ; he will destroy them , and he will subdue them before you ; so will you drive them out and make them to perish quickly , as Yahweh has said to you .
Saboda haka yau ku sani cewa Yahweh Allahnku shi ne wanda ya ke tafiya a gabanku
kamar wuta mai cinyewa ; zaya hallakar da su , kuma zaya ci ƙarfinsu a gabanku ; da haka zaku kore su ku kuma sasu hallaka da sauri , kamar yadda Yahweh ya gaya maku .
DEU 9:4     Alignment score: 0.386
Do not say in your heart , after Yahweh your God has thrust them out from before you , ' It was because of my righteousness that Yahweh has brought me in to possess this land , ' for it was because of the wickedness of these nations that Yahweh is driving them out from before you .
Kada ku faɗi a zuciyarku
, bayan da Yahweh Allahnku ya ture su waje a gabanku , ' Saboda adalcina ne Yahweh ya kawo ni ciki domin in mallaki wannan ƙasa ; gama sabili da muguntar waɗannan al'ummai ne yasa Yahweh ya ke korarsu a gabanku .
DEU 9:5     Alignment score: 0.352 → 0.389
It is not because of your righteousness or the uprightness of your heart that you are going in to possess their land , but it is because of the wickedness of these nations that your God is driving them out from before you , and so that he may make come
true the word that he swore to your ancestors , to Abraham , Isaac , and Jacob .
Ba saboda adalcinku ko dai - daituwa ta zuciyarku ne yasa zaku shiga ku mallaki ƙasarsu ba , amma saboda muguntar waɗannan al'ummai ne yasa Allahnku ke koran su waje daga gabanku , kuma domin ya cika maganarsa da ya rantse wa ubanninku , ga Ibarahim , da Ishaku , da kuma Yakubu .
DEU 9:6     Alignment score: 0.338 → 0.339
Know therefore , that Yahweh your God is not giving you this good land to possess because of your righteousness , for you are a stubborn people .
Don haka ku san cewa , Yahweh Allahnku ba yana baku wannan ƙasa
mai kyau domin ku mallake ta don adalcin ku bane , gama ku mutane ne masu taurin zuciya .
DEU 9:7     Alignment score: 0.472
Remember and do not forget how you provoked Yahweh your God to anger in the wilderness ; from the day that you left the land of Egypt until you came to this place , you have been rebellious against Yahweh .
Ku tuna kada kuma ku manta yadda kuka tozarta Yahweh Allahnku ga fushi a cikin jeji ; daga ranar da kuka baro
ƙasar Masar har kuka iso wannan ƙasa , kun yi ta tayarwa gãba da Yahweh .
DEU 9:8     Alignment score: 0.472
Also at Horeb you provoked Yahweh to anger , and Yahweh was angry
enough with you to destroy you .
Haka ma a Horeb kuka tozarta Yahweh ga fushi , har Yahweh ya yi fushin da har zai iya hallaka ku .
DEU 9:9     Alignment score: 0.451 → 0.457
When I went up the mountain to receive the tablets of stone , the tablets of the covenant that Yahweh made with you , I stayed on the mountain for forty days and forty nights ; I neither ate bread nor drank water .
Da na tafi kan dutsen domin in karɓo allunan dutse , alluna na alƙawarin da Yahweh ya yi da ku , na zauna a dutsen har kwanaki arba'in da dare arba'in ; ban ci gurasa ba ban kuma sha ruwa ba .
DEU 9:10     Alignment score: 0.415 → 0.423
Yahweh gave
to me the two tablets of stone written with his finger ; on them was written everything just like all the words that Yahweh announced to you on the mountain out of the middle of the fire on the day of the assembly .
Yahweh ya ba ni allunan dutse guda biyu da ya yi rubutu da yatsansa ; a cikinsu kuma aka rubuta dukkan maganganun da Yahweh ya shaida maku a kan dutse daga cikin tsakiyar wuta a ranan taro .
DEU 9:11     Alignment score: 0.435 → 0.456
It happened at the end of those
forty days and forty nights that Yahweh gave me the two tablets of stone , the tablets of the covenant .
Haka ya zama a ƙarshen waɗannan yini arba'in da dare arba'in da Yahweh ya bani allunan duwatsu guda biyu , alluna na alƙawari .
DEU 9:12     Alignment score: 0.348 → 0.359
Yahweh said to me , ' Arise
, go down quickly from here , for your people , whom you brought out of Egypt , have corrupted themselves . They have quickly turned aside out of the path that I commanded them . They have made for themselves a cast figure . '
Yahweh ya ce da ni , ' Tashi , sauka ƙasa da sauri daga nan , gama mutanen ka , waɗanda ka fito da su daga Masar , sun ƙazamtar da kansu . Sun yi hamzari daga juyawa daga tafarkin dana dokace su . Sun yi ma kansu sassaƙaƙƙen siffa . '
DEU 9:13     Alignment score: 0.322 → 0.322
Furthermore , Yahweh spoke to me and said , ' I have seen this
people ; they are a stubborn people .
Gaba da wannan , Yahweh ya yi mani magana ya ce , ' Na ga waɗannan mutanen ; mutane ne masu taurin zuciya .
DEU 9:14     Alignment score: 0.364 → 0.364
Let me alone , so that I may destroy them and blot out their name from under heaven , and I will make of you a nation mightier and greater than they . '
Ka bar ni , don in hallaka su in shafe sunansu
daga ƙarƙashin sama , sai kuma in maishe ka al'umma mafi ƙarfi da girma fiye da su . '
DEU 9:15     Alignment score: 0.36 → 0.36
So I turned around and came
down the mountain , and the mountain was burning . The two tablets of the covenant were in my hands .
Sai na juya na kuma sauko daga dutsen , dutsen kuma na ci da wuta . Allunan alƙawari guda biyu a cikin hannuwana .
DEU 9:16     Alignment score: 0.307 → 0.309
I looked , and behold , you had sinned against Yahweh your God . You had molded for yourselves a calf . You had quickly turned aside out of the path that Yahweh had commanded you .
Sai na duba , ai kuwa , kun rigaya
kun saɓa wa Yahweh Allahnku . Kun yi wa kanku siffar gumaka . Kun juya da sauri daga tafarkin da Yahweh ya dokace ku .
DEU 9:17     Alignment score: 0.355
I took
the two tablets and threw them out of my hands . I broke them before your eyes .
Sai na ɗauko alluna biyun na jefar da su daga hannuwana . Na karya su a idanunku .
DEU 9:18     Alignment score: 0.326 → 0.362
Again I lay facedown before Yahweh for forty days and forty nights ; I neither ate bread nor drank water , because of all your sin that you had committed , in doing that which was evil in the sight of Yahweh , so as to provoke him to anger .
Sai na sake kwantawa da fuska a ƙasa
a gaban Yahweh yini arba'in da dare arba'in ; ban ci ko burodi ko in sha ruwa ba , saboda zunubinku da kuka yi , na aikata abin da ke na mugunta a gaban Yahweh , domin ku tozarta shi ga fushi .
DEU 9:19     Alignment score: 0.362 → 0.376
For I was afraid of the anger and hot displeasure with which Yahweh was angry
enough against you to destroy you . But Yahweh listened to me that time also .
Gama na ji tsoron fushi da rashin jin daɗi mai zafi irin wadda Yahweh ya yi gãba daku da ya isa har ya hallaka ku . Amma Yahweh ya saurare ni a wannan lokaci kuma .
DEU 9:20     Alignment score: 0.495 → 0.495
Yahweh was very angry
with Aaron so as to destroy him ; I prayed for Aaron also at the same time .
Yahweh ya yi matuƙar fushi da Haruna har da zai hallaka shi ; Na yi ma Haruna addu'a shi ma a wannan sa'a .
DEU 9:21     Alignment score: 0.243 → 0.246
I took
your sin , the calf that you had made , and burned it , beat it , and ground it very small , until it was as fine as dust . I threw its dust into the stream that came down from the mountain .
Na ɗauki zunubinku , siffar ɗan maraƙin da kuka yi , na ƙone shi , na tattake shi , na kuma niƙa su gaba ɗaya , har ya zama kamar ƙura . Na zubas da ƙurar cikin rafin da ke gangarowa daga dutsen .
DEU 9:22     Alignment score: 0.553
At Taberah , at Massah
, and at Kibroth Hattaavah , you provoked Yahweh to wrath .
A Tabera , a Massa , da kuma Kibrot Hatta'aba , kuka cakuni Yahweh ya fusata .
DEU 9:23     Alignment score: 0.434
When Yahweh sent you from Kadesh Barnea and said , ' Go up and take
possession of the land that I have given you , ' then you rebelled against the commandment of Yahweh your God , and you did not believe or listen to his voice .
Lokacin da Yahweh ya aike ku daga Kadesh Barniya ya kuma ce , ' Ku haura ku mallaki ƙasar dana rigaya na baku , ' sai kuka yi tawaye da dokokin Yahweh Allahnku , baku kuma gaskanta da shi ba koku saurari muryarsa ba .
DEU 9:24     Alignment score: 0.281
You have been rebellious against Yahweh from the day that I knew
you .
Kun daɗe kuna tayaswa gãba da Yahweh tun daga ranar dana sanku .
DEU 9:25     Alignment score: 0.289 → 0.378
So I lay facedown before Yahweh those
forty days and forty nights , because he had said that he would destroy you .
Sai na faɗi da fuskata ƙasa a gaban Yahweh a waɗannan yini arba'in da dare arba'in , domin ya ce zai hallaka ku .
DEU 9:26     Alignment score: 0.444
I prayed to Yahweh and said , ' O Lord Yahweh , do not destroy your people or your inheritance whom you have redeemed through your greatness , which you have brought out of Egypt with a mighty hand .
Na yi addu'a ga Yahweh na kuma ce , ' Ya Ubangiji Yahweh , kada ka hallakar
da mutanenka ko abin gãdon ka daka fanshe su ta wurin girmanka , waɗanda ka fitar daga Masar da hannu mai iko .
DEU 9:27     Alignment score: 0.441
Call to mind your servants Abraham , Isaac , and Jacob ; do not look at the stubbornness of this
people , nor at their wickedness , nor at their sin ,
Ka tuna da bayinka Ibrahim , da Ishaku , da kuma Yakubu ; kada ka kula da taurin kan waɗannan mutane , ba kuma ga muguntarsu ba , ko ga zunubinsu ba ,
DEU 9:28     Alignment score: 0.346
so that the land from where you brought us should say , " Because Yahweh was not able to bring them into the land that he promised to them , and because he hated them , he has brought them out to kill them in the wilderness . "
domin kada ƙasar daka
fito da mu su ce , " Domin Yahweh bai iya ya kai su zuwa cikin ƙasar da ya yi alƙawari garesu ba , kuma domin ya ƙisu , sai ya fito da su zuwa jeji domin ya kashe su a nan . "
DEU 9:29     Alignment score: 0.246
Yet they are your people and your inheritance , whom you brought out by your great strength and by the display of your power . '
Duk da haka su mutanenka ne da kuma abin gãdonka , wanda ka fito da su da girman ƙarfinka da kuma ta wurin bayyana
aikakkiyar ikonka . '
DEU 9     Average alignment score: 0.383 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34