Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34 


DEU 25:1     Alignment score: 0.298 → 0.298
If there is a dispute between men and they go to court , and the judges judge them , then they will acquit the righteous and condemn the wicked .
Idan akwai jayayya tsakanin mutane sai suka tafi kotu , sai al'ƙalai
suka shari'anta su , zasu kuɓutar da mai adalci su hukunta mugun .


DEU 25:2     Alignment score: 0.149
If the guilty
man deserves to be beaten , then the judge will make him lie down and be beaten in his presence with the ordered number of blows , as was his crime .
Idan mai laifi ya cancanci dukã , sai al'ƙali yasa shi ya kwanta ayi masa bulala a gabansa iya ƙididdigar bugun , daya dace da laifinsa .
DEU 25:3     Alignment score: 0.364
The judge may give
him forty blows , but he may not exceed that number ; for if he should exceed that number and beat him with many more blows , then your fellow Israelite would be humiliated before your eyes .
Al'ƙali zai iya yi masa bulala arba'in , amma ba zai zarce wannan lambar ba ; gama idan ya zarce lambar nan ya bulale shi da abin da yafi haka yawa , to za a ƙasƙantar da ɗan'uwanku Ba'isra'ile a kan idanunku .
DEU 25:4     Alignment score: 0.207
You must not muzzle the ox when he treads out the grain .
Ba zaku sa wa san da ke casar hatsi takunkumi ba .
DEU 25:5     Alignment score: 0.297 → 0.297
If brothers live together and one of them dies , not having any son , then the wife of the dead man must not be married off to someone else outside the family . Instead , her husband 's brother must sleep with her and take her to himself as a wife , and do the duty of a husband 's brother to her .
Idan ' yan'uwa maza suna zaune
tare sai ɗayan ya rasu , kuma bashi da ɗa , ba za a aurar da matar marigayin ba ga wani a waje wanda baya cikin iyalin . Maimakon haka , dole ɗan'uwan miji marigayi ya kwana da ita ya ɗauke ta ta zama matarsa , ya yi mata abin da ya kamaci ɗan'uwan miji ya yi mata .
DEU 25:6     Alignment score: 0.233 → 0.242
This is so that the firstborn that she bears will succeed in the name of that man 's dead
brother , so that his name will not perish from Israel .
Wannan ya zama haka domin ɗan farin da zata haifa zai ci gaba da sunan ɗan'uwa marigayi , domin kada sunansa ya ɓace a Isra'ila .
DEU 25:7     Alignment score: 0.387 → 0.388
But if the man does not wish to take
his brother 's wife for himself , then his brother 's wife must go up to the gate to the elders and say , ' My husband 's brother refuses to raise up for his brother a name in Israel ; he will not perform the duty of a husband 's brother to me . '
Amma idan mutumin baya so ya ɗauki matar ɗan'uwansa , sai matar ɗan'uwan ta tafi ƙofa wurin dattawa ta ce , ' Ɗan'uwan mijina yaƙi ya wanzar da sunan ɗan'uwansa a Isra'ila ; ba zai yi abin da ya kamaci ɗan'uwan miji ya yi mani ba . '
DEU 25:8     Alignment score: 0.362 → 0.363
Then the elders of his city must call him and speak
to him . But suppose that he insists and says , ' I do not wish to take her . '
Dole sai dattawan birnin su kira shi suyi masa magana . Amma idan yaƙi ya ce , ' bana so in ɗauke ta . '
DEU 25:9     Alignment score: 0.351 → 0.35
Then his brother 's wife must come
up to him in the presence of the elders , take off his sandal from his foot , and spit in his face . She must answer him and say , ' This is what is done to the man who does not build up his brother 's house . '
Dole matar ɗan'uwansa ta je wajensa a gaban dattawa , ta cire takalminsa daga ƙafarsa , ta tofa masa miyau a fuskarsa . Zata amsa masa ta ce , ' Wannan shi ne abin da ake yi wa wanda yaƙi gina gidan ɗan'uwansa . '
DEU 25:10     Alignment score: 0.419 → 0.435
His name will be called in Israel , ' The house of him whose sandal has been taken off . '
Za a kira sunansa a Isra'ila , ' Gidan wandan aka saluɓe takalminsa . '
DEU 25:11     Alignment score: 0.263 → 0.27
If men fight with each other , and the wife of one comes to rescue her husband out of the hand of him who struck
him , and if she stretches out her hand and takes him by the private parts ,
Idan mutane suka yi faɗa da junansu , sai matar ɗaya daga cikinsu ta zo ta kuɓutar da mijinta daga hannun wanda ya mare shi , idan ta miƙa hannuta ta kama gabansa ,
DEU 25:12     Alignment score: 0.249
then you must cut off her hand ; your eye must have no pity .
sai dole a yanke hannunta ; kada idonku ya ji tausayi .
DEU 25:13     Alignment score: 0.113 → 0.134
You must not have in your bag different weights , a large and a small .
Ba zaku riƙe ma'aunan nauyi iri biyu a jakarku ba , da babba
da ƙarami .
DEU 25:14     Alignment score: 0.177
You must not have in your house different measures , a large and a small .
Ba zaku ajiye
a cikin gidanku ma'aunai iri biyu ba , da babba da ƙarami .
DEU 25:15     Alignment score: 0.247
A perfect and just weight you must have ; a perfect and just measure you must have , so that your days may be long in the land that Yahweh your God is giving you .
Sai ku kasance da ma'aunin nauyi da ya ke dai dai ; mudu na adalci zaku kasance da shi , domin kwanakinku suyi tsawo a cikin ƙasar da Yahweh Allahnku ke baku .
DEU 25:16     Alignment score: 0.331 → 0.345
For all who do such things , all that act unrighteously , are an abomination to Yahweh your God .
Domin duk masu yin irin abubuwan nan , duk waɗanda ke aikata rashin gaskiya , abin ƙyama ne ga Yahweh Allahnku .
DEU 25:17     Alignment score: 0.423
Call to mind what Amalek did to you on the road as you came out of Egypt ,
Ku tuna da abin da Amalek suka
yi maku a hanya sa ' ad da kuka fito daga Masar ,
DEU 25:18     Alignment score: 0.289
how he met you on the road and attacked those of you at the rear , all who were feeble in your rear , when you were faint and weary ; he did not honor God .
yadda suka
gamu daku a hanya suka fãɗa wa na bayanku , dukkan marasa ƙarfi na bayanku , sa ' ad da kuka some kuka gaji ; bai girmama Allah ba .
DEU 25:19     Alignment score: 0.438 → 0.449
Therefore , when Yahweh your God has given you rest from all your enemies round
about , in the land that Yahweh your God is giving you to possess as an inheritance , you must not forget that you must blot out the remembrance of Amalek from under heaven .
Saboda haka , sa ' ad da Yahweh Allahnku zai baku hutawa daga dukkan maƙiyanku da kewaye , a cikin ƙasar da Yahweh Allahnku ya ke baku ku mallaka abin gado , ba zaku manta cewa dole ku shafe tunawa da Amalek daga ƙarƙashin sama ba .
DEU 25     Average alignment score: 0.314 for 19 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34