Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34 


DEU 7:1     Alignment score: 0.527 → 0.528
When Yahweh your God brings you into the land that you go to possess , he will drive out many nations before you the Hittites , the Girgashites , the Amorites , the Canaanites , the Perizzites , the Hivites , and the Jebusites seven nations greater and mightier than you .
Lokacin da Yahweh Allahnku ya kawo ku zuwa ƙasar da kuke shiga domin ku mallake
ta , za ya kori al'ummai masu yawa - su Hittiyawa , da Girgashawa da Amoriyawa da Kan'aniyawa , da Feriziyawa , da Hibiyawa da kuma Yebusawa - al'ummai guda bakwai masu girma da ƙarfi fiye da ku .


DEU 7:2     Alignment score: 0.316 → 0.316
It is Yahweh your God who gives them over to you when you defeat them , and then you must completely destroy them . You will make no covenant with them , and show them no mercy .
Yahweh Allahnku ne ya miƙa su cikin hannunku
lokacin da kuka ci su da yaƙi , haka nan kuma dole ne ku hallaka su dukka . Ba zaku ɗauki alƙawari da su ba , kada kuma ku nuna masu jinƙai .
DEU 7:3     Alignment score: 0.221 → 0.214
Neither will you arrange any marriages with them . You will not give
your daughters to their sons , and you will not take their daughters for your sons .
Kada kuma ku shirya aurayya da su . Ba zaku miƙa ' ya'yanku mata aure ga ' ya'yansu maza ba , kuma ba zaku ɗauko ' ya'yansu mata domin ' ya'yanku maza ba .
DEU 7:4     Alignment score: 0.388
For they will turn away your sons from following me , so that they may worship other gods . So the anger of Yahweh will be kindled against you , and he will destroy you quickly .
Gama zasu juyar
da hankalin ' ya'yanku maza daga bina , domin su yi sujada ga wasu alloli . Da haka fushin Yahweh za shi yi ƙuna gãba daku , kuma za ya hallaka ku da sauri .
DEU 7:5     Alignment score: 0.191 → 0.226
This
is how you will deal with them : You will break down their altars , dash their stone pillars in pieces , cut down their Asherah poles , and burn their cast idols .
Ga yadda zaku yi da su : Zaku rushe har ƙasa bagadansu , ku farfashe umudansu , ku datse Asherim da mazamninta , ku kuma ƙone sassaƙaƙƙun siffofinsu .
DEU 7:6     Alignment score: 0.363
For you are a nation that is set apart to Yahweh your God . He has chosen you to be a people for him to possess , more than all the other peoples that are on the face of the earth .
Gama ku al'umma ce da aka keɓe ga Yahweh Allahnku . Ya zaɓe
ku ku zama mutane domin ya mallaka , gaba da dukkan sauran mutanen da ke fuskar duniya .
DEU 7:7     Alignment score: 0.235 → 0.238
Yahweh did not set his love upon you or choose
you because you were more in number than any people for you were the fewest of all peoples
Yahweh bai ɗora ƙaunarsa bisanku ko ya zaɓe ku domin kun fi sauran mutane yawa bane - gama kun zama ƙalilan cikin dukkan mutane -
DEU 7:8     Alignment score: 0.398 → 0.414
but because he loves you , and he wished to keep the oath that he had sworn to your fathers . This is why Yahweh has brought you out with a mighty hand and redeemed you out of the house of bondage , from the hand of Pharaoh , king of Egypt .
amma domin ya ƙaunace
ku , kuma yana kiyaye alƙawarinsa da ya yi wa ubanninku . Wannan shi ne dalilin da yasa Yahweh ya fito daku da hannu mai girma ya kuma fanshe ku daga gidan bauta , daga hannun Fir'auna , sarkin Masar .
DEU 7:9     Alignment score: 0.391 → 0.43
Therefore know that Yahweh your God he is God , the faithful God , who keeps covenants and faithfulness for a thousand generations with those who love him and keep his commandments ,
Saboda haka ku san cewa Yahweh Allahnku - shi ne Allah , Allah mai aminci , mai cika
alƙawari da kuma aminci ga dubban tsararraki da waɗanda suke ƙaunarsa suna kuma kiyaye dokokinsa ,
DEU 7:10     Alignment score: 0.22 → 0.257
but repays those who hate him to their face , to destroy them ; he will not be lenient on whoever hates him ; he will repay him to his face .
amma yana saka wa waɗanda suka
ƙi shi a fuskarsu , domin ya hallaka su ; ba za ya tausaya wa duk wanda ya ƙi shi ba ; zai yi masa sakamako yana ji yana gani .
DEU 7:11     Alignment score: 0.324
You will therefore keep the commandments , the statutes , and the decrees that I command you today , so that you will do them .
Don haka zaku kiyaye dokoki , da farillai , da kuma umarnai dana dokace ku yau , domin ku aikata su .
DEU 7:12     Alignment score: 0.467
If you listen to these decrees , and keep and do them , it will happen that Yahweh your God will keep with you the covenant and the faithfulness that he swore to your fathers .
Idan kuka saurari
waɗannan umarnai , kuka kiyaye ku kuma aikata su , za shi zama kuma Yahweh Allahnku za ya kiyaye ku da alƙawari da kuma amincin da ya rantse wa ubanninku .
DEU 7:13     Alignment score: 0.291 → 0.289
He will love you , bless you , and multiply you ; he will also bless the fruit of your body and the fruit of your ground , your grain , your new wine , and your oil , the multiplication of your cattle and the young of your flocks , in the land that he swore to your fathers to give you .
Za ya ƙaunace
ku , ya albarkace ku , ya kuma riɓanɓanya ku ; za ya kuma albarkaci ' ya'yan jikinku da kuma na ƙasarku , hatsinku , da sabuwar inabinku , da kuma mai da ke naku , da ƙaruwar garkunanku da ' ya'yan garkunanku , a cikin ƙasan da ya rantse wa ubanninku zai baku .
DEU 7:14     Alignment score: 0.283
You will be blessed more than all other peoples ; there will not be a childless male or a barren female among you or among your cattle .
Zaku yi albarka fiye da dukkan sauran mutane ; ba za a samu
bakararre ko bakararriya cikinku ba ko a cikin garkunanku .
DEU 7:15     Alignment score: 0.349
Yahweh will take away from you all sickness ; none of the evil diseases of Egypt that you have known will he put on you , but he will put them on all those who hate you .
Yahweh zai ɗauke dukkan ciwo daga gare ku ; babu ko ɗaya daga cikin mugayen cututtuka na Masarawa da kuka sani da zai sa a bisanku , amma zai sa su bisa dukkan waɗanda suka
ƙi ku .
DEU 7:16     Alignment score: 0.316 → 0.316
You will consume all the peoples whom Yahweh your God will give over to you , and your eye will not pity them . You will not worship their gods , for that will be a trap for you .
Zaku hallaka dukkan mutanen da Yahweh Allahnku za ya bada su cikin hannunku
, kuma idanunku ba zasu tausaya masu ba . Kada ku yi sujada ga allolinsu , gama wannan tarko ne a gare ku .
DEU 7:17     Alignment score: 0.365
If you say in your heart , ' These nations are more numerous than I ; how can I dispossess them ? '
Idan kun ce cikin zuciyarku
, ' Waɗannan al'ummai sun sha ƙarfinmu da yawa ; yaya zan ci ƙarfinsu in kore su ? ' -
DEU 7:18     Alignment score: 0.473
do not be afraid of them ; you will call to mind what Yahweh your God did to Pharaoh and to all Egypt ;
kada ka ji tsoronsu ; ka tuna da abin da Yahweh ya yi ma Fir'auna da dukkan Masarawa ;
DEU 7:19     Alignment score: 0.333
the great sufferings that your eyes saw , the signs , the wonders , the mighty hand , and the outstretched arm by which Yahweh your God brought you out . Yahweh your God will do the same to all the peoples whom you fear .
anobai masu girma da idanuwanka suka
gani , alamu , da al'ajibai , hannu mai ƙarfi , da kuma miƙaƙƙiyar hannu wadda Yahweh Allahnku ya fito daku . Yahweh zai yi haka kuma ga dukkan mutanen da kuke tsoron su .
DEU 7:20     Alignment score: 0.361
Moreover , Yahweh your God will send
the hornet among them , until those who are left and who hide themselves from you perish from your presence .
Bayan wannan kuma , Yahweh Allahnku zai aika zirnaƙo a cikinsu , har sai duk waɗanda suka rage da waɗanda suka ɓoye kansu daga gare ku sun hallaka daga fuskarku .
DEU 7:21     Alignment score: 0.302
You will not be frightened at them , for Yahweh your God is among you , a great and fearsome God .
Ba zaku razana
ta dalilinsu ba , gama Yahweh Allahnku na cikinku , Allah mai girma mai ban razana .
DEU 7:22     Alignment score: 0.303 → 0.303
Yahweh your God will drive out those
nations before you little by little . You will not defeat them all at once , or the wild animals would become very many around you .
Yahweh Allahnku zaya kori waɗannan al'ummai daga gabanku kaɗan - kaɗan . Ba zaku iya hallaka su dukka a lokaci ɗaya ba , don kada namomin jeji su yi yawa kewaye daku .
DEU 7:23     Alignment score: 0.352
But Yahweh your God will give you victory over them when you meet them in battle ; he will greatly confuse them until they are destroyed .
Amma Yahweh Allahnku zaya baku
nasara bisansu sa ' ad da kuka gamu da su a dagar yaƙi ; za ya rikitar da su matuƙa har sai sun lalace sarai .
DEU 7:24     Alignment score: 0.233
He will put their kings under your power , and you will make their name perish from under heaven . No one will be able to stand before you , until you have destroyed them .
Za ya sanya sarakunansu a ƙalƙashin ikonku
, kuma zaku sa sunansu ya hallaka daga doron ƙasa . Babu wanda zaya iya tsayayya daku , har sai kun hallaka su sarai .
DEU 7:25     Alignment score: 0.325 → 0.341
You will burn the carved figures of their gods do not covet the silver or the gold that covers them and take it for yourself , because if you do , you will become trapped by it for it is an abomination to Yahweh your God .
Zaku ƙona sassaƙaƙƙun siffofin allolinsu - kada ku yi ƙyashin azurfa ko zinariyar
da ta dalaye su ku kuma ɗauke ta domin amfaninku , don in kun yi haka , zai zama tarko gare ku - gama abin kyama ne ga Yahweh Allahnku .
DEU 7:26     Alignment score: 0.226 → 0.226
You will not bring any abomination into your house and start to worship it . You will utterly detest and abhor it , for it is set apart for destruction .
Ba zaku kawo kowanne ƙazamtaccen abu cikin gidanku
ba har da zaku yi masa sujada . Amma zaku yi matuƙar ƙyama ku kuma tsane su , gama keɓaɓɓe ne domin hallakarwa .
DEU 7     Average alignment score: 0.337 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34