Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34 


DEU 12:1     Alignment score: 0.455
These are the statutes and the decrees that you will keep in the land that Yahweh , the God of your fathers , has given you to possess , all the days that you live on the earth .
Waɗannan su ne farillai da dokoki da zaku kiyaye cikin ƙasar da Yahweh , Allahn ubanninku , ke baku domin ku mallaka
, dukkan kwanakin da zaku rayu a duniya .


DEU 12:2     Alignment score: 0.357
You will surely destroy all the places where the nations that you will dispossess worshiped their gods , on the high mountains , on the hills , and under every green tree .
Tabbas zaku lallata
dukkan wuraren da al'umman da zaku kora suka bauta wa allolinsu , a bisa duwatsu masu tsawo , a bisa tsaunuka , da kuma ƙarƙashin kowanne koren itace .
DEU 12:3     Alignment score: 0.317 → 0.327
You must break
down their altars , dash in pieces their stone pillars , and burn their Asherah poles . You must cut down the carved figures of their gods and destroy their name out of that place .
Dole ku rurrushe bagadansu , ku ragargaje ginshiƙansu na dutse , ku ƙone dogayen sandunansu na Ashera . Dole ku sassare sassaƙaƙƙun siffofin allolinsu ku hallaka sunayensu daga wurin nan .
DEU 12:4     Alignment score: 0.452
You will not worship Yahweh your God like that .
Ba zaku yi sujada ga Yahweh Allahnku haka ba .
DEU 12:5     Alignment score: 0.436 → 0.46
But to the place that Yahweh your God will choose out of all your tribes to put his name , that will be the place where he lives , and it is there that you will go .
Amma wurin da Yahweh Allahnku zai zaɓa daga cikin dukkan kabilunku ya sa sunansa , wannan zai zama wurin da zai zauna
kuma wurin ne zaku tafi .
DEU 12:6     Alignment score: 0.362 → 0.36
It is there that you will bring your burnt offerings , your sacrifices , your tithes , and the offerings presented by your hand , your offerings for vows , your freewill offerings , and the firstborn of your herds and flocks .
A can ne zaku kawo baye - bayenku na ƙonawa , hadayunku , zakkarku , da baye - bayenku da kuka bayar da hannunku
, baye - bayenku na wa'adodi , da baye - bayenku na yaddar rai , da ' ya'yan fari na garkunanku na shanu dana tumaki .
DEU 12:7     Alignment score: 0.326
It is there that you will eat before Yahweh your God and rejoice about everything that you have put your hand to , you and your households , where Yahweh your God has blessed you .
A can ne zaku ci a gaban Yahweh Allahnku ku yi murna akan kowanne abin da kuka sa hannunku
a gare shi , ku da iyalanku , wurin da Yahweh Allahnku ya albarkace ku .
DEU 12:8     Alignment score: 0.256
You will not do all the things that we are doing here today ; now everyone is doing whatever is right in his own eyes ;
Ba zaku yi dukkan abubuwan da muke yi anan ba yau ; yanzu kowanne yana yin abin da yaga
ya dace a gare shi ;
DEU 12:9     Alignment score: 0.405
for you have not yet come to the rest , to the inheritance that Yahweh your God is giving you .
gama baku
zo wurin hutawa ba tukuna , ga abin gãdo da Yahweh Allahnku ya ke baku .
DEU 12:10     Alignment score: 0.405
But when you go over the Jordan and live in the land that Yahweh your God is causing you to inherit , and he will give you rest from all your enemies round
about , so that you live in safety .
Amma idan kuka haye Yodan kuka kuma zauna cikin ƙasar da Yahweh Allahnku ke baku ita gãdo , kuma zai baku hutu daga dukkan maƙiyanku da ke kewaye da ku , domin ku zauna lafiya .
DEU 12:11     Alignment score: 0.393 → 0.394
Then to the place where Yahweh your God will choose to cause his name to live there there you will bring everything I command you : your burnt offerings , your sacrifices , your tithes , and the offerings presented by your hand , and all your choice
offerings for vows that you will vow to Yahweh .
Daga nan zuwa wurin da Yahweh Allahnku ya zaɓa yasa sunansa ya zauna a wurin -- a can ne zaku kawo kowanne abin da na umarce ku : baye - bayenku na ƙonawa , da hadayunku , da zakkarku , da baye - bayen da kuka bayar da hannunku , da dukkan baye - bayen da kuka zaɓa domin wa'adodi da zaku yi wa'adi ga Yahweh .
DEU 12:12     Alignment score: 0.309 → 0.332
You will rejoice before Yahweh your God you , your sons , your daughters , your male servants , your female servants , and the Levites who are within your gate , because he has no portion or inheritance among you .
Zaku yi murna a gaban Yahweh Allahnku -- ku , da ' ya'yanku
maza , da ' ya'yanku mata , da bayinku maza , da bayinku mata , da Lebiyawan da ke zama tare da ku , saboda ba shi da rabo ko gãdo a cikin ku .
DEU 12:13     Alignment score: 0.393
Pay attention to yourself that you do not offer your burnt offerings at every place that you see ;
Ku kula da kanku
kada ku miƙa baye - bayenku na ƙonawa a kowanne wurin da kuka gani ;
DEU 12:14     Alignment score: 0.485
but it is at the place that Yahweh will choose among one of your tribes that you will offer your burnt offerings , and there you will do everything that I command you .
amma a wurin da Yahweh zai zaɓa a cikin ɗaya daga cikin kabilunku zaku miƙa baye - bayenku na ƙonawa , kuma a can ne zaku yi kowanne abin da na dokace ku .
DEU 12:15     Alignment score: 0.26 → 0.266
However , you may kill and eat animals within all your gates , as you wish , receiving the blessing of Yahweh your God for all that he has given you ; the unclean and the clean persons both may eat of it , animals such as the gazelle and the deer .
Duk da haka , zaku
iya yanka dabbobi ku kuma ci a ko'ina cikin biranenku , kamar yadda kuke so , kuna karɓan albarkar Yahweh Allahnku domin dukkan abin da ya baku ; mutane marasa tsarki da masu tsarki dukkansu za su iya ci , dabbobi kamar gada da barewa .
DEU 12:16     Alignment score: 0.437
But you will not eat the blood ; you will pour it out on the earth like water .
Amma ba zaku ci jinin ba ; zaku zubar da shi a ƙasa kamar ruwa .
DEU 12:17     Alignment score: 0.346 → 0.354
You may not eat within your gates from the tithe of your grain , your new wine , your oil , or the firstborn of your herd or flock ; and you may not eat any of the meat you sacrifice along with any of your vows that you make , nor that of your freewill offerings , nor that of the offering you present with your hand .
Ba zaku
ci waɗannan a garuruwanku ba daga zakkar hatsinku , sabon inabinku , man ku , ko ' ya'yan farin shanunku , ko tumakinku ; ba zaku ci kowanne nama da kuka yi hadaya tare da kowanne wa'adodinku da kuka yi , ko kuma baye - bayenku na yaddar rai , ko baikon da kuka bayar da hannunku .
DEU 12:18     Alignment score: 0.365 → 0.386
Instead , you will eat them before Yahweh your God in the place that Yahweh your God will choose you , your son , your daughter , your male servant , your female servant , and the Levite who is within your gates ; you will rejoice before Yahweh your God about everything to which you put your hand .
Maimakon haka , sai ku ci su a gaban Yahweh Allahnku a wurin da Yahweh Allahnku ya zaɓa -- ku , da ' ya'yanku
maza , da ' ya'yanku mata , da barorinku maza , da barorinku mata , da Balebi wanda ke zaune a garuruwanku ; zaku yi murna a gaban Yahweh Allahnku game da kowanne abin da ya sa a hannunku .
DEU 12:19     Alignment score: 0.161
Pay attention to yourself so that you do not forsake the Levite as long as you live on your land .
Ku lura da kanku
domin kada ku manta da Lebiyawa muddin kuna zaune a ƙasarku .
DEU 12:20     Alignment score: 0.364
When Yahweh your God enlarges your borders , as he has promised you , and you say , ' I will eat flesh , ' because of your desire to eat meat , you may eat meat , as your soul desires .
Sa ' ad da Yahweh Allahnku ya fãɗaɗa iyakokinku , kamar yadda ya alƙawarta maku
, sa'annan kuka ce , ' Zan ci nama , ' saboda ƙãwar cin nama , zaku iya cin nama , yadda ranku ya ke so .
DEU 12:21     Alignment score: 0.348 → 0.349
If the place that Yahweh your God chooses to put his name is too far from you , then you will kill some of your herd and your flock that Yahweh has given you , as I have commanded you ; you may eat within your gates , as your soul desires .
Idan wurin da Yahweh Allahnku ya zaɓa ya sa sunansa ya yi maku
nisa sosai , daganan sai ku yanka wasu daga garken shanunku da tumaki da Yahweh ya baku , kamar yadda na umarce ku ; zaku iya ci a garuruwanku , kamar yadda ranku ya ke so .
DEU 12:22     Alignment score: 0.24
Like the gazelle and the deer are eaten , so you will eat of it ; the unclean and the clean persons may eat of it alike .
Kamar gada da barewa zaku
ci , sai ku ci su , mutane marasa tsarki da masu tsarki za su iya ci su ma .
DEU 12:23     Alignment score: 0.341
Only be sure that you do not consume the blood , for the blood is the life ; you will not eat the life with the meat .
Sai dai ku tabbata baku
ci jinin ba , gama jinin shi ne ran ; ba zaku ci rai da nama ba .
DEU 12:24     Alignment score: 0.311
You will not eat it ; you will pour it out on the earth like water .
Kada ku ci shi , zaku zubar da shi a ƙasa kamar ruwa .
DEU 12:25     Alignment score: 0.332 → 0.33
You will not eat it , so that it may go well with you , and with your children after you , when you will do what is right in the eyes of Yahweh .
Ba zaku ci shi ba , domin kome
ya tafi lafiya tare da ku , tare da ' ya'yanku a bayan ku , idan kuka yi abin da ke dai dai a gaban Yahweh .
DEU 12:26     Alignment score: 0.45 → 0.488
But the things that belong to Yahweh that you have and the offerings for your vows you will take
these and go to the place that Yahweh chooses .
Amma abubuwan da ke na Yahweh da kuke da su da baye - bayen wa'adodinku -- zaku ɗauki waɗannan zuwa wurin da Yahweh ya zaɓa .
DEU 12:27     Alignment score: 0.494
There you will offer your burnt offerings , the meat and the blood , on the altar of Yahweh your God ; the blood of your sacrifices will be poured out on the altar of Yahweh your God , and you will eat the flesh .
A can ne zaku miƙa baye - bayenku na ƙonawa , naman da jinin , akan bagadin Yahweh Allahnku ; za a zubar da jinin hadayunku akan bagadin Yahweh Allahnku , kuma zaku ci naman .
DEU 12:28     Alignment score: 0.312 → 0.311
Observe and listen to all these words that I command you , that it may go well with you and with your children after you forever , when you do what is good and right in the eyes of Yahweh your God .
Ku lura kuma ku saurara
ga dukkan kalmomin da na dokace ku da su , don ku sami zaman lafiya tare da ' ya'yanku a bayanku har abada , yayin da kuke yin abin da ke mai kyau da yin dai - dai a gaban idanun Yahweh Allahnku .
DEU 12:29     Alignment score: 0.344 → 0.365
When Yahweh your God cuts off the nations from before you , when you go in to dispossess them , and you dispossess them , and live in their land ,
Sa ' ad da Yahweh Allahnku ya datse al'umman daga gabanku
, sa ' ad da kuka je kuka kore su , kuka mallake su , kuka zauna cikin ƙasarsu ,
DEU 12:30     Alignment score: 0.319 → 0.319
pay attention to yourself that you are not trapped into following them , after they are destroyed from before you trapped into investigating their gods , into asking , ' How do these nations worship their gods ? I will do the same . '
ku yi hankali da kanku
kada ku faɗa cikin tarkon bin su , bayan da an hallaka su a gabanku -- kada ku faɗa cikin tarkon binciko allolinsu , cikin tambayar , ' Ta yaya waɗannan al'ummai suka yi wa allolinsu sujada ? Zan yi kamar yadda suka yi . '
DEU 12:31     Alignment score: 0.425 → 0.426
You must not worship Yahweh your God in that way , for everything that is an abomination to Yahweh , things that he hates they have done these with their gods ; they even burn their sons and their daughters in fire for their gods .
Kada ku yi wa Yahweh Allahnku sujada ta irin wannan hanya , gama kowanne abin ƙyama ga Yahweh , abubuwan da ya ƙi -- sun yi waɗannan abubuwa tare da allolinsu ; har sun ƙona ' ya'yansu maza da mata cikin wuta domin allolinsu .
DEU 12     Average alignment score: 0.365 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34