Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34 


DEU 31:1     Alignment score: 0.609 → 0.614
Moses went and spoke these words to all Israel .
Musa ya tafi ya faɗa wa Isra'ila waɗannan maganganu .


DEU 31:2     Alignment score: 0.503
He said to them , " I am now one hundred twenty years old ; I can no more go out and come
in ; Yahweh has said to me , ' You will not go over this Jordan . '
Ya ce masu , " Yanzu ina da shekaru ɗari da ashirin bana iya shiga in fita ; Yahweh ya ce mani , ' Ba zaka ƙetare wannan Yodan ba . '
DEU 31:3     Alignment score: 0.442 → 0.449
Yahweh your God , he will go over before you ; he will destroy these nations from before you , and you will dispossess them . Joshua , he will go over before you , as Yahweh has spoken .
Yahweh Allahnku , zai sha gabanku
; Zai hallaka waɗannan al'ummai a gaban ku , zaku ƙwace mallakarsu . Yoshuwa , zai jagorance ku , kamar yadda Yahweh ya faɗi .
DEU 31:4     Alignment score: 0.669
Yahweh will do to them as he did to Sihon and to Og , the kings of the Amorites , and to their land , which he destroyed .
Yahweh zai yi masu kamar yadda ya yi wa Sihon da kuma Og , sarakunan Amoriyawa , da kuma ƙasarsu , waɗanda ya hallakar
.
DEU 31:5     Alignment score: 0.371
Yahweh will give you victory over them when you meet them in battle , and you will do to them all that I commanded you .
Yahweh zai baku
nasara a kansu sa ' ad da zaku kara da su a yaƙi , zaku yi masu dukkan yadda na umarce ku .
DEU 31:6     Alignment score: 0.281
Be strong and of good courage , fear not , and do not be afraid of them ; for Yahweh your God , he it is who goes with you ; he will not fail
you nor forsake you . "
Ku ƙarfafa kuyi ƙarfin hali , kada ku ji tsoro , kada kuma ku firgita domin su ; gama Yahweh Allahnku , shi ne wanda ya ke tafiya tare daku ; ba zai kunyatar daku ba ko ya yashe ku . "
DEU 31:7     Alignment score: 0.414 → 0.415
Moses called to Joshua and said to him in the sight of all Israel , " Be strong and of good courage , for you will go with this people into the land that Yahweh has sworn to their ancestors to give
them ; you will cause them to inherit it .
Musa ya kira Yoshuwa a gaban dukkan Isra'ila ya ce masa , " Ka ƙarfafa kayi karfin hali , gama zaka tafi da mutanen nan cikin ƙasar da Yahweh ya rantse wa kakanninsu zai basu ; zaka sasu su gaje ta .
DEU 31:8     Alignment score: 0.334 → 0.335
Yahweh , he it is who goes before you ; he will be with you ; he will not fail
you nor abandon you ; do not be afraid , do not be discouraged . "
Yahweh , shi ne wanda ya sha gabanku ; zai kasance tare daku ; ba zai kunyatar daku ba ba zai yashe ku ba ; kada ku ji tsoro , kada ku karaya . "
DEU 31:9     Alignment score: 0.539 → 0.539
Moses wrote
this law and gave it out to the priests , the sons of Levi , who carried the ark of the covenant of Yahweh ; he also gave copies of it to all the elders of Israel .
Musa ya rubuta wannan doka yaba firistoci , ' ya'yan Lebi , waɗanda suke ɗaukar akwatin alƙawari na Yahweh ; ya kuma ba dukkan dattawan Isra'ila .
DEU 31:10     Alignment score: 0.373
Moses commanded them and said , " At the end of every seven years , at the time fixed for the cancellation of debts , during the Festival of Shelters ,
Musa ya umarce su ya ce , " A ƙarshen kowacce shekara
bakwai , lokacin da aka ƙayyade domin kashe basussuka , lokacin Idin Rumfuna ,
DEU 31:11     Alignment score: 0.477
when all Israel has come to appear before Yahweh your God in the place that he will choose for his sanctuary , you will read this law before all Israel in their hearing .
lokacin da dukkan Isra'ila ke zuwa su bayyana a gaban Yahweh Allahnku a wurin da zai zaɓa domin haikalinsa , zaku karanta wannan doka a gaban dukkan Isra'ila a kunnuwansu .
DEU 31:12     Alignment score: 0.297 → 0.318
Assemble the people , the men , the women , and the little ones , and your foreigner who is within your city gates , so that they may hear and learn , and so that they may honor Yahweh your God and keep all the words of this law .
A tara mutane , da maza , da mata , da ' yan ƙanana , da baƙon da ya ke a cikin ƙofar
birninku , domin su ji su koya , domin kuma su girmama Yahweh Allahnku su kiyaye dukkan maganganun wannan dokoki .
DEU 31:13     Alignment score: 0.312 → 0.311
Do this so that their children , who have not known , may hear and learn to honor Yahweh your God , as long as you live
in the land that you are going over the Jordan to possess . "
Kuyi wannan domin ' ya'yansu da ba su sani ba , su ji su koya su girmama Yahweh Allahnku , dukkan kwanakin da zaku kasance a ƙasar nan da kuke ƙetare Yodan domin ku mallaketa . "
DEU 31:14     Alignment score: 0.559
Yahweh said to Moses , " Look , the day is coming when you must die ; call Joshua and present yourselves in the tent of meeting , so that I may give
him a command . " Moses and Joshua went and presented themselves in the tent of meeting .
Yahweh ya cewa Musa , " Duba rana tana zuwa , da dole ka mutu ; ka kira Yoshuwa ku nuna kanku a rumfar taruwa , domin in ba shi umarni . " Sai Musa da Yoshuwa suka tafi suka nuna kansu a rumfar taruwa .
DEU 31:15     Alignment score: 0.48 → 0.481
Yahweh appeared in the tent in a pillar of cloud ; the pillar of cloud stood over the door of the tent .
Sai Yahweh ya bayyana a umudin girgije ; umudin girgijen ya tsaya a bakin
ƙofar rumfa .
DEU 31:16     Alignment score: 0.311 → 0.331
Yahweh said to Moses , " Look , you will sleep with your fathers ; this
people will rise up and act like a prostitute going after the strange gods that are among them in the land where they are going . They will forsake me and break my covenant that I have made with them .
Yahweh ya cewa Musa , " Duba , zaka yi barci tare da ubanninka ; waɗannan mutane zasu tashi suyi kamar karuwai su bi waɗansu baƙin alloli waɗanda ke a tsakaninsu a cikin ƙasar da zasu . Zasu yasheni su karya alƙawarin da nayi da su .
DEU 31:17     Alignment score: 0.23 → 0.246
Then , on that day , my anger will be kindled against them and I will abandon them . I will hide my face from them and they will be devoured . Many disasters and troubles will find
them so that they will say on that day , ' Have these disasters not come upon us because our God is not in our midst ? '
Sa'annan , a ranar nan , fushina zai yi ƙuna a kansu zan kuwa yashe su . Zan ɓoye fuskata za a kuma hallaka su . Masifu da wahalai zasu auka masu zasu ce a ranan nan , ' Ba waɗannan masifu sun zo kanmu domin Allahnmu ba shi tare da mu ba ? '
DEU 31:18     Alignment score: 0.316
I will surely hide my face from them on that day because of all the evil that they will have done , because they has turned to other gods .
Hakika zan ɓoye fuskata daga gare su a ranar nan , saboda dukkan muguntar
da zasu aikata , domin sun juya ga waɗansu alloli .
DEU 31:19     Alignment score: 0.485
Now therefore write this song
for yourselves and teach it to the people of Israel . Put it in their mouths , so that this song may be a witness for me against the people of Israel .
Saboda haka yanzu fa , ka rubuta wannan waƙa domin kanku ka koya wa mutanen Isra'ila . Ka sa a bakinsu , domin wannan waƙa ta zama shaida gãba da mutanen Isra'ila .
DEU 31:20     Alignment score: 0.379
For when I will have brought them into the land that I swore to give
to their ancestors , a land flowing with milk and honey , and when they have eaten and become satisfied and fat , then they will turn to other gods and they will serve them and they will despise me and they will break my covenant .
Gama bayan na kawo su cikin wannan ƙasar dana rantse zan ba kakaninsu ƙasa mai zuba da madara da zuma , bayan sun ci sun ƙoshi sun yi ƙiba , zasu juya ga wasu alloli su kuma bauta masu su rena ni su karya alƙawarina .
DEU 31:21     Alignment score: 0.35 → 0.357
When many evils and troubles come upon this
people , this song will testify before them as a witness ( for it will not be forgotten from the mouths of their descendants ) . For I know the plans that they are forming today , even before I have brought them into the land that I promised them . "
Sa ' ad da mugayen abubuwa da wahalai suka zo kan mutanen nan wannan waƙa za ta faɗa a gabansu ita ce shaida ( gama ba za a manta ta ba a bakunan tsararrakinsu ) . Gama na san shirye - shiryen da suke ƙuƙƙullawa yau , tun ma kafin in kawo su ƙasar dana alƙawarta masu . "
DEU 31:22     Alignment score: 0.481
So Moses wrote
this song the same day and taught it to the people of Israel .
Sai Musa ya rubuta wannan waƙa a ranan nan ya kuma koya wa mutanen isra'ila .
DEU 31:23     Alignment score: 0.474
Yahweh gave
Joshua son of Nun a command and said , " Be strong and of good courage ; for you will bring the people of Israel into the land that I swore to them , and I will be with you . "
Yahweh ya ba Yoshuwa ɗan Nun umarni ya ce , " Ka ƙarfafa kayi ƙarfin hali ; gama zaka kawo mutanen Isra'ila cikin ƙasar dana rantse masu , zan kuma kasance tare da kai . "
DEU 31:24     Alignment score: 0.384
It happened that when Moses had finished writing the words of this
law in a book ,
Da Musa ya gama rubuta waɗannan maganganun shari'a a cikin littafi ,
DEU 31:25     Alignment score: 0.572
that he commanded the Levites who carried the ark of the covenant of Yahweh , and he said ,
sai ya umarci
Lebiyawa masu ɗaukar akwatin alƙawari na Yahweh , ya ce ,
DEU 31:26     Alignment score: 0.406
" Take
this book of the law and put it by the side of the ark of the covenant of Yahweh your God , so that it may be there as a witness against you .
" Ku ɗauki wannan littafin sharia ku aje shi a gefen akwatin alƙawari na Yahweh Allahnku , domin ya kasance a can ya zama maku shaida gãba da ku .
DEU 31:27     Alignment score: 0.354 → 0.359
For I know your rebellion and your stiff neck ; look , while I am still alive
with you even today , you have been rebellious against Yahweh ; how much more after my death ?
Gama na san tayarwarku da taurin kanku ; duba , da raina ma ina tare daku yau , kuna tawaye gãba da Yahweh ; ballantana bayan na mutu ?
DEU 31:28     Alignment score: 0.323
Assemble to me all the elders of your tribes , and your officers , so that I may speak
these words in their ears and call heaven and earth to witness against them .
Ku tattaro mani dattawan kabilunku , da shugabanninku , domin in faɗi maganganun nan a kunnuwansu in kira sama da ƙasa suyi shaida gãba da su .
DEU 31:29     Alignment score: 0.291 → 0.305
For I know that after my death you will utterly corrupt yourselves and turn aside out of the path that I have commanded you ; disaster will come on you in the following days . This will happen because you will do what is evil in the sight of Yahweh , so as to provoke him to anger through the work of your hands . "
Gama na sani bayan rasuwata zaku ƙazamtar
da kanku zaku kauce ku bar tafarkin dana umarce ku ; Masifa zata auka maku cikin kwanaki masu zuwa . Wannan zai faru domin zaku yi abin mugunta a idon Yahweh , har da zaku cakune shi ya yi fushi ta wurin aikin hannuwanku . "
DEU 31:30     Alignment score: 0.481 → 0.483
Moses recited in the ears of all the assembly of Israel the words of this song
until they were finished .
Musa ya maimaita maganganun wannan waƙa a kunnuwan dukkan taron Isra'ila har sai da suka ƙare .
DEU 31     Average alignment score: 0.4 for 30 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DEU:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34