Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 31:1     Alignment score: 0.754
Yahweh spoke to Moses and said ,
Yahweh ya yi magana da Musa ya kuma ce ,


NUM 31:2     Alignment score: 0.385
" Take vengeance on the Midianites for what they did to the Israelites . After doing that , you will die and be gathered to your people . "
" Ka ɗauki fansa a bisa Midiniyawa kan abin da suka yi wa Isra'ilawa . Bayan ka yi wannan , za ka mutu a kuma tara ka ga mutanenka . "
NUM 31:3     Alignment score: 0.435 → 0.438
So Moses spoke to the people . He said , " Arm some of your men for war so they may go against Midian and carry out Yahweh 's vengeance on it .
Sai Musa ya yi magana da mutanen . Ya ce , " Ku shirya
wasu daga cikin mazajenku don yaƙi gãba da Midiyan , ku kuma yi ramako na Yahweh a bisanta .
NUM 31:4     Alignment score: 0.505
Every tribe throughout Israel must send
a thousand soldiers to war . "
Kowacce kabila cikin dukkan Isra'ila dole ta aika da sojoji dubu zuwa yaƙi . "
NUM 31:5     Alignment score: 0.462 → 0.464
So out of Israel 's thousands of men , one thousand was provided from each tribe , twelve thousand men armed for war .
Saboda haka cikin dubban
mazajen Isra'ila , aka aika da dubu ɗaya daga kowacce kabila , mazaje dubu sha biyu shiryayyu don yaƙi .
NUM 31:6     Alignment score: 0.463 → 0.467
Then Moses sent them to battle , a thousand from every tribe , along with Phinehas son of Eleazar the priest , and with some articles from the holy place and the trumpets in his possession
for sounding signals .
Sai Musa ya aika da su zuwa yaƙi , daga kowacce kabila dubu ɗaya , tare da Finehas ɗan Eliyeza firist , da kuma wasu kayayyaki daga cikin wuri mai tsarki da kuma su ƙahonni dake a hannunsa don busawa ta alamar yaƙi .
NUM 31:7     Alignment score: 0.427
They fought
against Midian , as Yahweh had commanded Moses . They killed every man .
Suka yi yaƙi da Midiya , kamar yadda Yahweh ya bada umarni ga Musa . Suka karkashe kowanne mutum .
NUM 31:8     Alignment score: 0.648 → 0.672
They killed the kings of Midian with the rest of their dead : Evi , Rekem , Zur , Hur , and Reba , the five kings of Midian . They also killed Balaam son of Beor , with the sword .
Suka kashe sarakunan Midiyan tare da sauran matattunsu : Ebi , da Rekem , da Zur , da Hur , da kuma Reba , sarakuna guda biyar na Midiyan . Suka kuma kashe Bala'am
ɗan Beyor , da takobi .
NUM 31:9     Alignment score: 0.392
The army of Israel took
captive the women of Midian , their children , all their cattle , all their flocks , and all their goods . They took these as plunder .
Rundunar Isra'ila suka kwashe bayi matayen Midiyan , da yaransu , da dukkan shanunsu , da garkunansu , da dukkan dukiyarsu . Suka kwashe su ganima .
NUM 31:10     Alignment score: 0.414
They burned all their cities where they lived and all their camps .
Suka ƙone
dukkan biranensu inda suke zama da dukkan sansaninsu .
NUM 31:11     Alignment score: 0.317 → 0.314
They took
all the plunder and prisoners , both people and animals .
Suka kwashe dukkan ganimar da kuma ' yan sarƙoƙi , da mutane da dabbobi .
NUM 31:12     Alignment score: 0.489 → 0.488
They brought the prisoners , the plunder , and the captured things to Moses , to Eleazar the priest , and to the community of the people of Israel . They brought these to the camp in the plains of Moab , by the Jordan near Jericho .
Suka dawo da ' yan sarƙoƙin , da ganimar
, da abubuwan da aka ƙwace wurin Musa , ga Eliyeza firist , zuwa kuma ga jama'ar Isra'ila . Suka kawo su zuwa cikin sansani cikin kwarurukan Mowab , wanda ke bakin Yodan kurkusa da Yeriko .
NUM 31:13     Alignment score: 0.515
Moses , Eleazar the priest , and all the leaders of the community went to meet them outside the camp .
Musa , da Eliyeza firist , da dukkan shugabannin jama'a suka fito domin su tarye
su a wajen sansani .
NUM 31:14     Alignment score: 0.534
But Moses was angry with the officers of the army , the commanders of thousands and the captains of hundreds , who came from battle .
Amma Musa ya yi haushi da shugabannin
rundunar , kwamandojin na dubbai da kuma na ɗari ɗari , waɗanda suka dawo daga yaƙi .
NUM 31:15     Alignment score: 0.476
Moses said to them , " Have you let all the women live ?
Musa yace masu , " Kun bar dukkan matayen
su rayu ko ?
NUM 31:16     Alignment score: 0.482 → 0.483
Look , these women caused the people of Israel , through Balaam 's advice , to commit sin against Yahweh in the matter of Peor , when the plague spread among Yahweh 's community .
Duba , waɗannan mataye
sun jawo wa mutanen Isra'ila , ta wurin shawarar Bala'am , su aikata zunubi ga Yahweh ga zancen Feyor , yayinda annoba ta bazu cikin mutanen Yahweh .
NUM 31:17     Alignment score: 0.308
Now then , kill every male among the little ones , and kill every woman who has ever slept with a man .
Yanzu fa , sai ku kashe kowanne namiji cikin dukkan
ƙananan , ku kuma kashe kowacce macen da ta taɓa kwana da namiji .
NUM 31:18     Alignment score: 0.318 → 0.317
But take for yourselves all the young girls who have never slept with a man .
Amma ku ɗaukar wa kanku dukkan ' yan matan da ba su taɓa kwana da namiji ba .
NUM 31:19     Alignment score: 0.4
You must camp outside the camp of Israel for seven days . All of you who have killed anyone and or have touched any dead person you must purify yourselves on the third day and on the seventh day you and your prisoners .
Dole ku yi sansani can a wajen sansani na Isra'ila har na kwana bakwai . Dukkan ku da kuka kashe wani da kuma ko kuka taɓa duk wani matacce - dole ku tsarkake kanku a rana ta uku a rana ta bakwai kuma - ku da bayinku
.
NUM 31:20     Alignment score: 0.292 → 0.302
You must purify every garment and everything made of animal hide and goats ' hair , and everything made of wood . "
Dole ku tsarkake kowacce tufa
da kowanne abin da aka yi da fatar dabba da gashin akuya , da kuma kowanne abin da aka yi da itace . "
NUM 31:21     Alignment score: 0.422 → 0.439
Eleazar the priest said to the soldiers who had gone to war , " This is a decreed law that Yahweh has given to Moses :
Sai Eliyeza yace da sojoji waɗanda suka tafi yaƙi , " Wannan shi ne umarnin
shari'a da Yahweh ya bayar ga Musa :
NUM 31:22     Alignment score: 0.313
The gold , silver , bronze , iron , tin , and lead ,
Zinariyar
, da azurfa , da jangaci , da tama , da kuza , da dalma ,
NUM 31:23     Alignment score: 0.32 → 0.329
and everything that resists fire , you must put it through the fire , and it will become
clean . You must then purify those things with the water of cleansing . Whatever can not go through the fire you must cleanse with that water .
da kuma kowanne abin da ya jimre ma wuta , sai ka saka shi ta wurin wuta , za shi kuma yi tsabta . Dole daga nan ka tsarkake waɗannan abubuwa da ruwan tsarkakewa . Duk abin da ba za shi shiga ta wuta ba sai ka tsarkake da ruwa .
NUM 31:24     Alignment score: 0.411
You must wash your clothes on the seventh day , and then you will become clean . Afterward you may come
into Israel 's camp . "
Dole ku wanke tufafinku a rana ta bakwai , daga nan zaku zama da tsabta . Daga nan kuna iya shigowa cikin sansanin Isra'ila . "
NUM 31:25     Alignment score: 0.739
Then Yahweh spoke to Moses and said ,
Sai Yahweh ya yi magana da Musa ya kuma ce ,
NUM 31:26     Alignment score: 0.297 → 0.316
" Count all the plundered things that were taken , both people and animals . You , Eleazar the priest , and the leaders of the community 's ancestor
's clans
" Ka ƙirga dukkan abin ganimar da aka kawo , da mutane da dabbobi . Kai , da Eliyeza firist , da kuma shugabanni na gidajen ubanni na mutane
NUM 31:27     Alignment score: 0.395 → 0.399
must divide the plunder into two parts . Divide it between the soldiers who went out to battle and all the rest of the community .
za a raba ganimar
gida biyu . Ka raba a tsakanin sojojin da suka tafi yaƙi da kuma dukkan sauran mutanen .
NUM 31:28     Alignment score: 0.403 → 0.403
Then levy a tax to be given to me from the soldiers who went out to battle . This tax must be one out of every five hundred , whether persons , cattle , donkeys , sheep , or goats .
Sa'an nan za ka sa a karɓi
haraji domina daga wurin sojojin da suka tafi yaƙi . Wannan harajin dole ya zama ɗaya daga cikin kowanne ɗari biyar , ko na mutane , ko na dabbobi , ko na jakuna , ko na awakai , ko tumakai .
NUM 31:29     Alignment score: 0.496
Take this tax from their half and give it to Eleazar the priest for an offering to be presented to me .
Ka ɗauki wannan haraji daga rabinsu ka kuma bada su ga Eliyeza firist abin baikon da za a miƙa gare ni .
NUM 31:30     Alignment score: 0.411 → 0.411
Also from the people of Israel 's half , you must take one out of every fifty from the persons , cattle , donkeys , sheep , and goats . Give
these to the Levites who take care of my tabernacle . "
Haka kuma daga rabin mutanen Isra'ila , sai ka karɓi ɗaya daga cikin kowanne hamsin - daga wurin mutane , ko shanu , ko jakai , ko awakai , da kuma tumaki . Ka miƙa su ga Lebiyawa ma su lura da mazamnina .
NUM 31:31     Alignment score: 0.773
So Moses and Eleazar the priest did as Yahweh had commanded Moses .
Sai Musa da Eliyeza firist suka
yi kamar yadda Yahweh ya umarci Musa .
NUM 31:32     Alignment score: 0.402
Now the plunder that remained of what the soldiers had taken was 675,000 sheep ,
To yanzu dai ganimar
da ta rage daga cikin abin da sojojin suka ɗauka su ne tumaki 675,000 ,
NUM 31:33     Alignment score: 0.56 → 0.682
seventy - two thousand oxen ,
shanu dubu saba'in da biyu ,
NUM 31:34     Alignment score: 0.654 → 0.673
sixty - one thousand donkeys ,
jakuna dubu sittin da ɗaya ,
NUM 31:35     Alignment score: 0.431 → 0.439
and thirty - two thousand women who had never slept with any man .
da kuma ' yan mata dubu talatin da biyu waɗanda ba su taɓa kwana da wani namiji ba .
NUM 31:36     Alignment score: 0.451
The half that was kept for the soldiers numbered 337,000 sheep .
Rabin da aka ajiye domin sojoji tumaki 337,000 ne .
NUM 31:37     Alignment score: 0.444 → 0.632
Yahweh 's part of the sheep was 675 .
Tumaki waɗanda suke
na Yahweh kuma 675 ne .
NUM 31:38     Alignment score: 0.675 → 0.687
The oxen were thirty - six thousand which Yahweh 's tax was seventy - two .
Shanu dubu talatin da shida ne waɗanda harajin Yahweh saba'in da biyu ne .
NUM 31:39     Alignment score: 0.525 → 0.534
The donkeys were 30,500 from which Yahweh 's part was sixty - one .
Jakunan 30,500 ne , waɗanda daga ciki na Yahweh sittin da ɗaya ne .
NUM 31:40     Alignment score: 0.395 → 0.406
The persons were sixteen thousand women of whom Yahweh 's tax was thirty - two .
Mutum dubu sittin ne daga ciki kuwa na harajin Yahweh talatin da biyu ne .
NUM 31:41     Alignment score: 0.636 → 0.637
Moses took
the tax that was to be an offering presented to Yahweh . He gave it to Eleazar the priest , as Yahweh commanded Moses .
Sai Musa ya ɗauki harajin da za a miƙa ta baiko ga Yahweh . Ya bayar ga Eliyeza firist , kamar yadda Yahweh ya umarci Musa .
NUM 31:42     Alignment score: 0.415
As for the people of Israel 's half that Moses had taken from the soldiers who had gone to war
Game da rabi na mutanen Isra'ila waɗanda Musa ya karɓa
daga sojojin da suka tafi yaƙi -
NUM 31:43     Alignment score: 0.476
the community 's half was 337,500 sheep ,
rabi na mutane kuwa , tumaki 337,500 ne ,
NUM 31:44     Alignment score: 0.273 → 0.359
thirty - six thousand oxen ,
shanu dubu sittin ne ,
NUM 31:45     Alignment score: 0.489
30,500 donkeys ,
jakai
30,500 ne ,
NUM 31:46     Alignment score: 0.61
and sixteen thousand women .
mata kuma dubu sha shida .
NUM 31:47     Alignment score: 0.522 → 0.526
From the people of Israel 's half , Moses took
one out of every fifty , both of people and animals . He gave them to the Levites who kept care of Yahweh 's tabernacle , as Yahweh had commanded him to do .
Daga cikin rabi na mutanen Isra'ila , Musa ya ɗauki ɗaya daga kowanne hamsin , da na mutane da kuma dabbobi . Ya bayar da su ga Lebiyawa waɗanda ke lura da mazaunin Yahweh , kamar yadda Yahweh ya umarce shi ya yi .
NUM 31:48     Alignment score: 0.278 → 0.277
Then the officers of the army , the commanders over thousands and the captains over hundreds , came to Moses .
Sai shugabannin
runduna , da na dubu dubu da kuma na bisa ɗari ɗari , suka zo wurin Musa .
NUM 31:49     Alignment score: 0.337 → 0.338
They said to him , " Your servants have counted the soldiers who are under our command , and not one man is missing .
Suka ce masa , " Bayinka sun lisafta sojojin dake a ƙarƙashinsu
, kuma babu mutum ɗaya da ya ɓace .
NUM 31:50     Alignment score: 0.342 → 0.347
We have brought Yahweh 's offering , what each man found , articles of gold , armlets and bracelets , signet rings , earrings , and necklaces , to make atonement for ourselves before Yahweh . "
Mun kawo baiko na Yahweh , abin da kowanne mutum ya samu
, kayayyakin ado na zinariya , ƙarafu na ƙafa da na hannu , zoben hannu , da zoben kunne , da kayan ado na wuya , domin a yi kafara domin mu kanmu a gaban Yahweh . "
NUM 31:51     Alignment score: 0.483
Moses and Eleazar the priest received from them the gold and all the articles of craftsmanship .
Sai Musa da Eliyeza firist suka
karɓa daga garesu zinariyar da dukkan kayayyaki na aikin gwaninta .
NUM 31:52     Alignment score: 0.578
All the gold of the offering that they gave
to Yahweh the offerings from the commanders of thousands and from the captains of hundreds weighed 16,750 shekels .
Dukkan baiko na zinariya da suka miƙa ga Yahweh - baye - baye daga shugabanni na dubbai daga kuma shugabanni na ɗari ɗari - an auna shekel 16,750 .
NUM 31:53     Alignment score: 0.41
Each soldier had taken plunder , each man for himself .
Kowanne soja ya ɗauki
ganima , kowanne mutum domin kansa .
NUM 31:54     Alignment score: 0.538 → 0.539
Moses and Eleazar the priest took
the gold from the commanders of thousands and captains of hundreds . They took it into the tent of meeting as a reminder of the people of Israel for Yahweh .
Musa da Eliyeza firist suka karɓi zinariyar daga shugabanni na dubbai da na ɗari ɗari . Suka kai zuwa cikin alfarwa ta taruwa domin tunawa ta mutanen Isra'ila ga Yahweh .
NUM 31     Average alignment score: 0.458 for 54 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36