Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 24:1     Alignment score: 0.37
When Balaam saw that it pleased Yahweh to bless Israel , he did not go , as at the other times , to use sorcery . Instead , he looked toward the wilderness .
Da Balaam ya ga Yahweh ya ji daɗin da aka sawa Isra'ila albarka , bai tafi ba , kamar waɗancan lokutan , don ya yi aiki
da tsafi . Maimakon haka , sai ya duba wajen jeji .


NUM 24:2     Alignment score: 0.382
He raised his eyes and saw that Israel was camped , each in their own tribe , and the Spirit of God came
on him .
Ya tada idanunsa , ya ga Isra'ila sun yi zango , kowa a cikin kabilarsu , Ruhun Allah ya sauko masa .
NUM 24:3     Alignment score: 0.455
He received this prophecy
and said , " Balaam son of Beor is about to speak , the man whose eyes are wide open .
Ya karɓi wannan annabci , ya ce , " Balaam ɗan Beyor ne ke magana , mutumin da idanuwansa a buɗe suke .
NUM 24:4     Alignment score: 0.233 → 0.238
He speaks and hears God 's words . He sees a vision from the Almighty , Before whom he bows down with his eyes open .
Ya faɗa , an ji maganar Allah . Ya ga wahayi daga wurin Maɗaukaki . A gaban wanda ke durƙushe tare da idanuwansa a buɗe .
NUM 24:5     Alignment score: 0.45
How beautiful are your tents , Jacob , the place where you live , Israel !
Yaya kyan
alfarwarka , Yakubu , a wurin da ka zauna , Isra'ila !
NUM 24:6     Alignment score: 0.413 → 0.427
Like valleys they spread out , like gardens by the riverside , like aloes planted by Yahweh , like cedars beside the waters .
Kamar kwarurruka suka bazo
, kamar gonaki a gefen kogi , kamar itatuwan aloyes da Yahweh ya dasa , kamar itatuwan al'ul a gefen ruwaye .
NUM 24:7     Alignment score: 0.257 → 0.313
Water flows from their buckets , and their seed is well - watered . Their king is to be higher than Agag , and their kingdom will be honored .
Ruwa na malalowa daga bokatansu , iri ya jiƙu sosai . Sarkinsu zai fi Agag girma , za a ɗaukaka mulkinsu
.
NUM 24:8     Alignment score: 0.368 → 0.382
God brings him out of Egypt , with strength like a wild ox . He will eat up the nations who fight against him . He will break
their bones to pieces . He will shoot them with his arrows .
Allah ne ya fisshe su daga Masar da iko kamar kutunkun ɓauna . Zai cinye al'ummai waɗanda suka yi faɗa gãba da shi . Zai kakkarya ƙasusuwansu gutsu gutsu . Zai harbe su da kibiyoyinsa .
NUM 24:9     Alignment score: 0.352
He crouches down like a lion , like a lioness . Who dares disturb him ? May everyone who blesses
him be blessed ; may everyone who curses him be cursed . "
Zai laɓe a ƙasa kamar zaki , kamar zakanya . Ba bu wanda zai dame shi ? Bari duk wanda ya albarka ce shi ya yi albarka ; duk wanda ya la'anta shi ya zama la'ananne . "
NUM 24:10     Alignment score: 0.484
Balak 's anger
was kindled against Balaam and he struck his hands together in anger . Balak said to Balaam , " I called you to curse my enemies , but look , you have blessed them three times .
Balak ya husata da Balaam , ya tafa hannunsa a cikin fushi . Balak yace da Balaam , " Na kirawo ka ka la'anta maƙiyana , amma ga shi har sau uku kana sa masu albarka .
NUM 24:11     Alignment score: 0.305 → 0.307
So leave me right now and go home . I said I would greatly reward you , but Yahweh has kept you from getting any reward . "
Yanzu sai ka tafi gidanka . Na ce zan ɗaukaka ka , amma ga shi Yahweh ya hana ka samun wani lada . "
NUM 24:12     Alignment score: 0.47
Then Balaam replied to Balak , " I said to the messengers that you sent to me ,
Sai Balaam ya amsa wa Balak , " Na faɗa wa manzanninka waɗanda ka aiko
gare ni .
NUM 24:13     Alignment score: 0.399 → 0.406
' Even if Balak gave
me his palace full of silver and gold , I could not go beyond Yahweh 's word and anything bad or good , or anything at all that I might want to do . I can say only what Yahweh tells me to say . ' Did I not say this to them ?
Idan Balak ya ba ni fadarsa cike da azurfa da zinariya , ba zan iya in zarce maganar Yahweh ba , da wani mugun abu ko mai kyau ne , kai kowanne irin abu ne zan so in yi . Zan faɗi abin da Yahweh ya faɗa mani shi zan ce . ' Ban faɗa masu haka ba ?
NUM 24:14     Alignment score: 0.365
So now , look , I will go back to my people . But first let me warn you what this
people will do to your people in the days ahead . "
Saboda haka yanzu , ga shi , zan koma ga mutanena . Amma da farko bari in gargaɗe ka abin da waɗannan mutane za su yiwa mutanenka a ranaku masu zuwa . "
NUM 24:15     Alignment score: 0.518
Balaam began this prophecy
. He said , " Balaam son of Beor speaks , The man whose eyes are wide open .
Balaam ya fara wannan annabci . Ya ce , " Balaam ɗan Beyor ya faɗa , mutumin da idanunsa ke buɗe .
NUM 24:16     Alignment score: 0.291 → 0.3
This is a prophecy
of someone who hears words from God , who has knowledge from the Most High , who has visions from the Almighty , Before whom he bows down with open eyes .
Wannan shi ne annabcin wanda yake jin magana daga Allah , wanda ke da ilimi daga wurin Maɗaukaki , wanda ke da wahayi daga Mai Iko Dukka , A gaban wanda yake durƙurshe tare da idannunsa a buɗe .
NUM 24:17     Alignment score: 0.434 → 0.443
I see him , but he is not here now . I look at him , but he is not near . A star will come
out of Jacob , and a scepter will rise out of Israel . He will shatter Moab 's leaders and destroy all the descendants of Seth .
Na gan shi , amma baya nan yanzu . Ina hangensa , amma baya kusa . Tauraro zai fito daga cikin Yakubu , kendir zai fito daga cikin Isra'ila . Za ya ragargaje shugabannin Mowab ya hallaka dukkan zuriyar Shitu .
NUM 24:18     Alignment score: 0.451 → 0.45
Then Edom will become a possession of Israel , and Seir will also become their possession
, enemies of Israel , whom Israel will conquer with force .
Sai Idom ta zama mallakar Isra'ila , Seyir kuma za ta zama mallakarsu , abokan gãbar Isra'ila , waɗanda Isra'ila zasu ci da ƙarfi .
NUM 24:19     Alignment score: 0.41
Out of Jacob a king will come who will have dominion , and he will destroy the survivors of their city . "
Daga cikin Yakubu sarki zai zo wanda zai yi mulki , zai hallaka waɗanda suka
ragu a birninsu . "
NUM 24:20     Alignment score: 0.508 → 0.508
Then Balaam looked at Amalek and began his prophecy . He said , " Amalek was once the greatest of nations , but his final
end will be destruction . "
Sai Balaam ya dubi Amalek ya fara annabcinsa . Ya ce , " Amalek mafi girma ne cikin al'ummai , amma ƙarshensa zai kasance hallaka . "
NUM 24:21     Alignment score: 0.326
Then Balaam looked toward the Kenites and began his prophecy . He said , " The place where you live is strong , and your nest is in the rocks .
Sai Balaam ya duba zuwa wajen Kan'aniyawa , ya fara annabcinsa . Ya ce , " Wurin da kuke zama mai ƙarko ne , gidajenku
kuma na cikin duwatsu .
NUM 24:22     Alignment score: 0.197
Nevertheless you Kenites will be consumed by fire when Assyria carries you away captive . "
Duk da haka ku Kan'aniyawa za a lalatar da ku da wuta idan Asiriyawa suka
ɗauke ku bayi . "
NUM 24:23     Alignment score: 0.462
Then Balaam began his final
prophecy . He said , " Woe ! Who will survive when God does this ?
Sai Balaam ya fara annabcinsa na ƙarshe . Ya ce , " Kaito ! Wa zai rayu sa ' ad da Allah ya yi wannan
NUM 24:24     Alignment score: 0.459 → 0.459
Ships will come from the coast of Kittim ; they will attack Assyria and will conquer Eber , but they , too , will end in destruction . "
Jiragen ruwa kuwa za su zo daga gaɓar tekun Kittim ; za su faɗawa Asiriya , zasu ci Eber , amma kuma , ƙarshensu hallaka ce . "
NUM 24:25     Alignment score: 0.417
Then Balaam got up and left . He returned to his home , and Balak also went away .
Sai Balaam ya tashi ya tafi . Ya koma gidansa , Balak ma yayi tafiyarsa
.
NUM 24     Average alignment score: 0.397 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36