Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 29:1     Alignment score: 0.415 → 0.417
" In the seventh month , on the first day of the month , you must have a holy assembly to honor Yahweh . You must not do regular work on that day . It will be a day when you blow trumpets .
A cikin wata na bakwai , a rana ta farko ta watan , za ku yi taro mai tsarki na girmama Yahweh . Tilas ba za ku yi wani aikin da aka saba a koda yaushe ba a wannan rana . Dole ne ta zama ranar da za ku busa ƙahonni .


NUM 29:2     Alignment score: 0.413 → 0.408
You must offer a burnt offering to produce a sweet aroma for Yahweh . You must offer one young bull , one ram , and seven male lambs a year old , each without blemish .
Za ku miƙa ƙonannen baiko domin abin daɗi da ƙamshi ga Yahweh . Dole ku miƙa ɗan bijimi , rago ɗaya , da ' yan raguna bakwai masu shekara ɗaya , mara aibi .
NUM 29:3     Alignment score: 0.426 → 0.439
You must offer with them their grain offering , fine flour mixed with oil , three - tenths of an ephah for the bull , two - tenths for the ram ,
Dole ne ku miƙa su tare da baikonsu
na hatsi , gari mai laushi cuɗaɗɗe da mai , uku cikin goma na efa domin bijimi , biyu cikin goma domin ragon ,
NUM 29:4     Alignment score: 0.405
and one - tenth for each lamb of the seven lambs .
ɗaya cikin goma kuma domin kowanne cikin raguna bakwai .
NUM 29:5     Alignment score: 0.453 → 0.458
You must offer one male goat as a sin offering to make atonement for yourselves .
Dole ne ku miƙa bunsuru ɗaya domin baiko na zunubi don a yi maku
kafara .
NUM 29:6     Alignment score: 0.438 → 0.439
Make these offerings in the seventh month in addition to all of the offerings you will make on the first of each month : the special burnt offering and the grain offering to go with it . These must be in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and its drink offerings . As you make these offerings , you will obey what has been decreed to produce a sweet aroma , an offering made by fire to Yahweh .
A miƙa waɗannan baye - baye a cikin wata na bakwai a bisa kan sauran dukkan baye - bayen da za ku bayar a ranar farko ta kowanne wata : ƙonannen baiko na musamman da kuma baiko na hatsi a haɗa
da shi . Waɗannan dole za a miƙa su zama ƙãri bisa ga ƙonannen baikon da aka sãba , baiko hatsin , da kuma baye - bayensa na sha . Sa ' ad da kuka miƙa waɗannan baye - bayen , za ku yi biyayya da abin da aka umurtar don ya bãda ƙamshi mai daɗi , baiko na wurin wuta ga Yahweh .
NUM 29:7     Alignment score: 0.485 → 0.486
On the tenth day of the seventh month you must have a holy assembly to honor Yahweh . You must humble yourselves and do no work .
A rana ta goma ga watan bakwai za ku yi taro mai tsarki don girmama Yahweh . Dole ku ƙasƙantar da kanku ba za ku yi wani aiki ba .
NUM 29:8     Alignment score: 0.427 → 0.418
You must offer a burnt offering to produce a sweet aroma for Yahweh . You must offer one young bull , one ram , and seven male lambs a year old . They must each be without blemish .
Dole ku miƙa baiko na ƙonawa mai bãda ƙamshi mai daɗi ga Yahweh . Dole ku miƙa ɗan bijimi ɗaya , da ɗan rago ɗaya , da kuma ' yan raguna ' yan shekara ɗaya guda bakwai .
NUM 29:11     Alignment score: 0.393 → 0.414
You must offer one male goat as a sin offering . This will be in addition to the sin offering of atonement , the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
Dole ku miƙa ɗan akuya ɗaya don baikon na zunubi . Wannan zai zama ƙãri bisa baikon zunubi na kaffara , da baye - bayensu na sha .
NUM 29:12     Alignment score: 0.4 → 0.401
On the fifteenth day of the seventh month you must have a holy assembly to honor Yahweh . You must not do regular work on that day , and you must keep the festival for him seven days .
A rana ta sha biyar ga watan bakwai za ku yi taro mai tsarki don girmama Yahweh . Ba za ku taɓa yin wani aiki yadda kuka sãba a kodayaushe a wannan rana ba , kuma za ku yi buki
gare shi kwana bakwai .
NUM 29:13     Alignment score: 0.385 → 0.382
You must offer a burnt offering , a sacrifice made by fire to produce a sweet aroma for Yahweh . You must offer thirteen young bulls , two rams , and fourteen male lambs a year old . Each must be without blemish .
Dole ku miƙa baiko na ƙonawa , hadaya da aka miƙa ta wurin wuta domin abin ƙamshi da daɗi ga Yahweh . Dole ku miƙa ' yan bijimi guda sha uku , tumaki guda biyu , da kuma tumakai
guda sha huɗu ' yan shekara ɗaya . Kowanen su ya zama mara aibi .
NUM 29:14     Alignment score: 0.332 → 0.346
You must offer with them a grain offering , fine flour mixed with oil , three - tenths of an ephah for every bull of the thirteen bulls , two - tenths for each ram of the two rams ,
Dole ne ku miƙa tare da su baiko na hatsi , niƙaƙƙen gari harɗe da mai , kashi uku na efa don kowanne rago na raguna sha ukun , kashi biyu domin kowanne rago na raguna biyun ,
NUM 29:15     Alignment score: 0.145 → 0.146
and a tenth of an ephah for each of the fourteen lambs .
da kashi ɗaya na efa domin dukkan
tumaki guda sha huɗun .
NUM 29:16     Alignment score: 0.492 → 0.491
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and the drink offering with it .
Dole ku miƙa baiko na zunubi namijin akuya ɗaya ƙãri bisa ƙonannun baiko na kodayaushe , baikon hatsin , tare da shi kuma da baikon abin sha .
NUM 29:17     Alignment score: 0.343 → 0.346
On the second day of the assembly , you must offer twelve young bulls , two rams , and fourteen male lambs a year old , each without blemish .
A rana ta biyu na taruwa , dole ne ku miƙa ' yan raguna guda sha biyu , tumaki biyu , da awakai maza goma sha huɗu ' yan shekara ɗaya , kowanne mara aibi .
NUM 29:18     Alignment score: 0.468
You must make with them a grain offering and the drink offerings for the bulls , for the rams , and for the lambs , making as many offerings as were commanded .
Dole ku miƙa su tare da baikon hatsi da baye - baye na shã domin ragunan , domin tumakin , domin kuma awakan , kuna miƙa baye - baye masu yawa kamar yadda aka umarce ku .
NUM 29:19     Alignment score: 0.381 → 0.386
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
Dole ne ku miƙa baiko na zunubi ɗan rago ɗaya ƙãri bisa baiko na ƙonawa a kodayaushe yaushe , da kuma baye - bayensu na shã .
NUM 29:20     Alignment score: 0.37 → 0.391
On the third day of the assembly , you must offer eleven bulls , two rams , and fourteen male lambs a year old , each without blemish .
A rana ta uku na taruwan , dole ne ku miƙa raguna shaɗaya , tumaki biyu , da bunsurai
sha huɗu ' yan shekara ɗaya , kowanne mara aibi .
NUM 29:21     Alignment score: 0.444 → 0.437
You must make with them a grain offering and the drink offerings for the bulls , for the rams , and for the lambs , making as many offerings as were commanded .
Dole ne ku miƙa su tare da baiko na hatsi da baye - baye na abin shã domin ragunan , domin su tumakin , da kuma don su awakan , kuna miƙa baye - baye masu yawa kamar yadda aka umarce ku .
NUM 29:22     Alignment score: 0.483 → 0.483
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
Dole ne ku miƙa namijin tunkiya ɗaya baiko na zunubi ƙãri bisa baiko na ƙonawa na kodayaushe , baikon hatsinta , da kuma baye - bayensu .
NUM 29:23     Alignment score: 0.314 → 0.321
On the fourth day of the assembly , you must offer ten bulls , two rams , and fourteen male lambs a year old , each without blemish .
A rana ta huɗu ta taruwa , dole ne ku miƙa raguna guda goma , tumaki guda biyu , da mazajen awakai ' yan shekara ɗaya guda shahuɗu , kowannensu marasa aibi .
NUM 29:24     Alignment score: 0.479
You must make with them a grain offering and the drink offerings for the bulls , for the rams , and for the lambs , making as many offerings as were commanded .
Dole ne ku yi tare da su baiko na hatsi da baye - baye na shã domin ragunan , domin tumakin , da kuma domin awakan , kuna miƙa baye - baye masu yawa kamar yadda aka umarce ku .
NUM 29:25     Alignment score: 0.515 → 0.517
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
Dole ne ku miƙa bunsuru ɗaya baiko na zunubi ƙãri bisa baiko na ƙonawa na kodayaushe , baiko na hatsinsa
, da baye - bayensu na shã .
NUM 29:26     Alignment score: 0.336 → 0.346
On the fifth day of the assembly , you must offer nine bulls , two rams , and fourteen male lambs a year old , each without blemish .
A rana ta biyar ta taruwa , dole ne ku miƙa raguna guda tãra , tumaki biyu , da bunsurai
' yan shekara ɗaya guda sha huɗu , marasa aibi .
NUM 29:27     Alignment score: 0.455
You must make with them a grain offering and the drink offerings for the bulls , for the rams , and for the lambs , making as many offerings as were commanded .
Dole ne ku miƙa su tare da baiko na hatsi da kuma baye - baye na shã domin ragunan , domin tumakin , domin kuma awakan , ana miƙa baye - baye masu yawa kamar yadda aka umurta
.
NUM 29:28     Alignment score: 0.403 → 0.412
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
Dole ne ku miƙa namijin tunkiya ɗaya na baikon domin zunubi ƙari bisa ƙonannen baiko na kodayaushe , baikon hatsin , da baye - baye na shãnsu .
NUM 29:29     Alignment score: 0.375 → 0.379
On the sixth day of the assembly , you must offer eight bulls , two rams , and fourteen male lambs a year old , each without blemish .
A rana ta shida ta taruwar , dole ne ku miƙa raguna takwas , tumaki biyu , da mazajen awakai guda sha huɗu ' yan shekara ɗaya , marasa aibi .
NUM 29:30     Alignment score: 0.466 → 0.468
You must make with them a grain offering and the drink offerings for the bulls , for the rams , and for the lambs , making as many offerings as were commanded .
dole ne ku miƙa su tare da baiko na hatsi da kuma baye - baye na shã domin ragunan , domin tumakan , domin kuma awakan , kuna miƙa baye - baye masu yawa kamar yadda aka umurce
ku .
NUM 29:31     Alignment score: 0.492 → 0.494
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
dole ne ku miƙa bunsuru guda ɗaya baiko na zunubi , baikon hatsi , da baye - bayensu na shã .
NUM 29:32     Alignment score: 0.378 → 0.379
On the seventh day of the assembly , you must offer seven bulls , two rams , and fourteen male lambs a year old , each without blemish .
A rana ta bakwai na taruwa , dole ne ku miƙa raguna guda bakwai , tumakai
biyu , da kuma bunsurai guda sha huɗu ' yan shekara ɗaya , marasa aibi .
NUM 29:33     Alignment score: 0.457 → 0.459
You must make with them a grain offering and the drink offerings for the bulls , for the rams , and for the lambs , making as many offerings as were commanded .
Dole ne ku miƙa tare da su baiko na hatsi da baye - baye na shã domin ragunan , domin tumakan , domin kuma awakan , kuna miƙa baye - baye masu yawa kamar yadda aka umurce
ku .
NUM 29:34     Alignment score: 0.513 → 0.515
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
Dole ne ku miƙa namijin akuya domin baiko na zunubi don ƙari bisa ga baiko na ƙonawa kamar na kodayaushe , domin baiko na hatsin , da kuma baye - bayensu na shã .
NUM 29:35     Alignment score: 0.236
On the eighth
day you must have another solemn assembly . You must not do regular work on that day .
A rana ta takwas zaku sake yin wani taron mai tsarki . Kar ku kuskura ku yi wani aiki kamar yadda kuka saba a wannan rana .
NUM 29:36     Alignment score: 0.41 → 0.402
You must make a burnt offering , an offering made by fire to produce a sweet aroma for Yahweh . You must offer one bull , one ram , and seven male lambs a year old , each without blemish .
Dole ne ku miƙa hadaya
na ƙonawa , baiko da aka yi da wuta domin a miƙa abin ƙamshi mai daɗi ga Yahweh . Za ku miƙa ɗan bijimi guda ɗaya , akuya ɗaya , da kuma ' yan raguna guda bakwai masu shekara ɗaya , kowanne mara aibi .
NUM 29:37     Alignment score: 0.369 → 0.372
You must offer their grain offering and their drink offerings for the bull , for the ram , and for the lambs , making as many offerings as were commanded .
Dole ne ku miƙa baikon hatsinsu
da kuma baikon abin sha domin bijimi , domin ɗan akuya , kuma domin ' yan raguna , kuna miƙa baye - baye kamar yadda aka umurta .
NUM 29:38     Alignment score: 0.442 → 0.452
You must offer one male goat as a sin offering in addition to the regular burnt offering , its grain offering , and their drink offerings .
Dole ne ku miƙa bunsuru guda ɗaya baiko na zunubi ƙari bisa ƙonannen baikon da aka sãba kodayaushe , baikon hatsinsu
, da kuma baye - bayensu na shã .
NUM 29:39     Alignment score: 0.586 → 0.585
These are what you must offer to Yahweh at your fixed festivals . These must be in addition to your vows and freewill offerings . You must offer these as your burnt offerings , grain offerings , drink offerings , and fellowship offerings . "
Waɗannan su ne dole ku miƙa ga Yahweh a tsayayyun bukukuwanku . Waɗannan za su zama ƙãri ne bisa alƙawaranku
da kuma baye - bayenku na yardan rai . Dole ne ku miƙa waɗannan a matsayin baye - bayenku na ƙonawa , baye - baye na hatsi , baye - baye na shã , da baye - baye na zumunci . "
NUM 29     Average alignment score: 0.423 for 37 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36