Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 32:1     Alignment score: 0.358
Now the descendants of Reuben and of Gad had large numbers of livestock . When they saw the land of Jazer and Gilead , the land was a wonderful place for livestock .
A wannan lokacin zuriyar Ruben da ta Gad suna da garkunan shanu masu yawan gaske . Da suka lura cewa ƙasar Yaza da Giliyad , ƙasa
ce mai kyaun gaske domin kiwon shanu .


NUM 32:2     Alignment score: 0.662 → 0.662
So the descendants of Gad and Reuben came and spoke
to Moses , to Eleazar the priest , and to the leaders of the community . They said ,
Saboda haka zuriyar Gad da ta Ruben suka zo suka yiwa Musa magana , ga Eliyeza firist , ga kuma shugabannin jama'a . Suka ce ,
NUM 32:3     Alignment score: 0.626 → 0.673
" This
is a list of places we have surveyed : Ataroth , Dibon , Jazer , Nimrah , Heshbon , Elealeh , Sebam , Nebo , and Beon .
" Ga lissafin wuraren da muka yi bincike : Atarot , Dibon , Yaza , Nimra , da Heshbon , Eliyele , Sebam , Nebo , da kuma Beyon .
NUM 32:4     Alignment score: 0.359
These are the lands that Yahweh attacked before the community of Israel , and they are good places for livestock . We , your servants , have a lot of livestock . "
Waɗannan su ne ƙasashen da Yahweh ya yaƙa a gaban shugabannin
Isra'ila , kuma suna da kyau domin kiwon shanu . Mu , bayinka muna da shanu masu yawa . "
NUM 32:5     Alignment score: 0.415
They said , " If we have found favor in your eyes , let this land be given to us , your servants , as a possession . Do not make us cross over the Jordan . "
Suka ce , " Idan mun sami tagomashi a wurinka , bari a bamu wannan ƙasa
, mu bayinka , abin mallaka . Kada a ƙetare Yodan da mu . "
NUM 32:6     Alignment score: 0.505 → 0.509
Moses replied to the descendants of Gad and Reuben , " Should your brothers go to war while you settle down here ?
Sai Musa ya amsa wa zuriyar Gad da ta Ruben , " To ' yan'uwanku sun tafi yaƙi , ku kuma kwa zauna a nan ?
NUM 32:7     Alignment score: 0.421
Why discourage the hearts of the people of Israel from going over into the land that Yahweh has given them ?
Don me kuke karya zuciyar
mutanen Isra'ila daga shiga cikin ƙasar alƙawarin da Yahweh ya ba su ?
NUM 32:8     Alignment score: 0.4 → 0.401
Your fathers did the same thing when I sent them from Kadesh Barnea to examine the land .
Haka ubanninku suka
yi sa ' ad da na aike su daga Kadesh Barniya su yi duban ƙasa .
NUM 32:9     Alignment score: 0.481 → 0.49
They went up to the Valley of Eshkol . They saw the land and then discouraged the hearts of the people of Israel so that they refused to enter the land that Yahweh had given them .
Suka tafi zuwa kwarin Eshkol . Suka ga ƙasar amma suka
karya zukatan mutanen Isra'ila har da ba su yarda su shiga ƙasar da Yahweh ya basu ba .
NUM 32:10     Alignment score: 0.434
Yahweh 's anger was kindled on that day . He took
an oath and said ,
Fushin Yahweh ya yi ƙuna a wannan rana . Ya kuma yi rantsuwa ya ce ,
NUM 32:11     Alignment score: 0.356
' Surely none of the men who came up out of Egypt , from twenty years old and up , will see the land about which I swore
to Abraham , to Isaac , and to Jacob , because they have not completely followed me , except for
' Hakika babu wani daga cikin mazajen da suka fito daga cikin Masar , daga mai shekara ashirin da fiye da haka , da zai ga ƙasa wadda na yiwa Ibrahim , da Yakubu , da Ishaku alƙawari , domin basu bi ni da dukkan yadda ya kamata ba , sai dai
NUM 32:12     Alignment score: 0.593 → 0.598
Caleb son of Jephunneh the Kenizzite , and Joshua son of Nun . Only Caleb and Joshua have completely followed me . '
Kaleb ɗan Yefunne Bakeniziye , da kuma Yoshuwa ɗan Nun . Kaleb da Yoshuwa kaɗai suka
bi ni yadda ya kamata . '
NUM 32:13     Alignment score: 0.383 → 0.383
So Yahweh 's anger was kindled against Israel . He made them wander around in the wilderness for forty years until all the generation who had done evil in his sight was destroyed .
Fushin Yahweh kuma ya yi ƙuna a bisa Isra'ila . Ya sa suka
yi watangaririya a cikin jeji na tsawon shekaru arba'in har sai da wannan tsãra ta waɗanda suka aikata wannan mugunta a fuskarsa suka hallaka .
NUM 32:14     Alignment score: 0.233 → 0.248
Look , you have risen up in your fathers ' place , like just more sinful men , to add to Yahweh 's burning anger toward Israel .
Duba , kun tashi a cikin mazaunin ubanninku , haka kuma kuke mazaje masu zunubi , domin ku daɗa fushin Allah mai ƙuna
gãba da Isra'ila .
NUM 32:15     Alignment score: 0.345 → 0.353
If you turn away from following him , he will again leave Israel in the wilderness and you will have destroyed all this people . "
Idan kuka juya daga binsa , shi kuma zai ƙara barinsu a cikin jeji , ku kuma da kun gama hallaka
dukkan mutanen nan . "
NUM 32:16     Alignment score: 0.382
So they came near Moses and said , " Allow us to build
fences here for our cattle and cities for our families .
Sai suka zo wurin Musa suka kuma ce , " Ka barmu mu gina ganuwa ta shimge a nan domin dabbobinmu da kuma birane domin iyalanmu .
NUM 32:17     Alignment score: 0.373
However , we ourselves will be ready and armed to go with Israel 's army until we have led them into their place . But our families will live in the fortified cities because of the other people who still live in this
land .
Duk da haka , mu da kanmu za mu shirya mu ɗauki makamai mu tafi tare da rundunar Isra'ila har sai mun tafi da su zuwa wurarensu . Amma iyalanmu za su zauna a birane masu ganuwa saboda sauran mutanen dake zama cikin ƙasar .
NUM 32:18     Alignment score: 0.259 → 0.259
We will not return to our houses until every one of the people of Israel has obtained his inheritance .
Ba zamu dawo ba har sai dukkan mutanen Isra'ila kowa ya karɓi
gãdonsa .
NUM 32:19     Alignment score: 0.292 → 0.317
We will not inherit the land with them on the other side of the Jordan , because our inheritance is here on the east side of the Jordan . "
Ba zamu ci gãdon ƙasan tare da su a ƙetaren
Yodan ba , domin gãdonmu na a nan yamma da Yodan . "
NUM 32:20     Alignment score: 0.484
So Moses replied to them , " If you do what you say , if you arm yourselves to go before Yahweh to war ,
Sai Musa ya amsa masu , " Idan kuka yi abin da kuka faɗa , idan kuka ɗauki
makamai don ku wuce gaban Yahweh don yaƙi ,
NUM 32:21     Alignment score: 0.372 → 0.376
then every one of your armed men must cross over the Jordan before Yahweh , until he has driven out his enemies from before him
don haka kowanne mutum daga cikin mayaƙanku za shi ƙetare Yodan a gaban Yahweh , har sai ya kori
maƙiyansa daga gabansa ,
NUM 32:22     Alignment score: 0.391
and the land is subdued before him . Then afterward you may return . You will be guiltless toward Yahweh and toward Israel . This land will be your possession before Yahweh .
ƙasar kuma a ci mulkinta a gabansa . Sa'an nan daga baya ku komo
. Za ku zama marasa laifi a gaban Yahweh da kuma wurin Isra'ila . Wannan ƙasa za ta zama abin mallaka a gaban Yahweh .
NUM 32:23     Alignment score: 0.426 → 0.435
But if you do not do so , look , you will have sinned against Yahweh . Be sure that your sin will find
you out .
Amma idan ba ku yi haka ba , duba , da ko za ku yi wa Yahweh zunubi . Ku kuma san da cewa lallai za a bayyana zunubinku a fili .
NUM 32:24     Alignment score: 0.311
Build
cities for your families and pens for your sheep ; then do what you have said . "
Ku gina birane domin iyalanku , shimgayen kuwa domin dabbobinku ; sai ku yi abin da kuka faɗi . "
NUM 32:25     Alignment score: 0.583 → 0.62
The descendants of Gad and Reuben spoke to Moses and said , " Your servants will do as you , our master , commands .
Sai zuriyar Gad da na Ruben suka
yi magana da Musa suka kuma ce , " Bayinka za su yi kamar yadda kai , shugabanmu , ka umarta .
NUM 32:26     Alignment score: 0.418
Our little ones , our wives , our flocks , and all our livestock will stay there in the cities of Gilead .
Da ƙanananmu , da matayenmu , da garkunan tumakinmu , da dukkan shanunmu za su zauna can cikin biranen Giliyad .
NUM 32:27     Alignment score: 0.444
However , we , your servants , will cross over before Yahweh to battle , every man who is armed for war , as you , our master , say . "
Amma , mu , bayinka , za mu ƙetare a gaban Yahweh zuwa ga yaƙi , kowanne mutum a shirye domin yaƙi , yadda kai , ubangidanmu , ka faɗi . "
NUM 32:28     Alignment score: 0.561 → 0.561
So Moses gave
instructions concerning them to Eleazar the priest , to Joshua son of Nun , and to the leaders of the ancestor 's clans in the tribes of the people of Israel .
Don haka sai Musa ya yi umarni game da su zuwa ga Eliyeza firist , zuwa ga Yoshuwa ɗan Nun , da kuma zuwa ga shugabanni na ubannin kabilun mutanen Isra'ila .
NUM 32:29     Alignment score: 0.558 → 0.558
Moses said to them , " If the descendants of Gad and Reuben cross over the Jordan with you , every man who is armed to battle before Yahweh , and if the land is subdued before you , then you will give
them the land of Gilead as a possession .
Musa yace masu , " Idan zuriyar Gad da na Ruben suka ƙetare Yodan tare da ku , kowanne mutum da ya yi shirin yaƙi a gaban Yahweh , idan kuwa aka sarayyar da ƙasar a gabanku , to , sai ku ba su ƙasar Giliyad abin mallaka .
NUM 32:30     Alignment score: 0.422
But if they do not cross over with you armed , then they will acquire their possessions
among you in the land of Canaan . "
Amma idan har basu ƙetare da ku da shirin yaƙi ba , don haka za su sami ta su mallakar tare da ku a cikin ƙasar Kan'ana . "
NUM 32:31     Alignment score: 0.591 → 0.592
So the descendants of Gad and Reuben answered and said , " As Yahweh has said to us , your servants , this is what we will do .
Sai zuriyar Gad da ta Ruben suka
amsa suka ce , " Kamar yadda Yahweh ya faɗa mana , mu bayinka , wannan ita za mu yi .
NUM 32:32     Alignment score: 0.458 → 0.475
We will cross over armed before Yahweh into the land of Canaan , but our possessed inheritance will remain with us on this side of the Jordan . "
Za mu ƙetare da shirin yaƙi a gaban Yahweh zuwa cikin ƙasar Kan'ana , amma namu gãdon mallakar
za su zauna da mu a wannan sashe na Yodan . "
NUM 32:33     Alignment score: 0.65
So to the descendants of Gad and Reuben , and also to the half tribe of Manasseh son of Joseph , Moses gave
the kingdom of Sihon , king of the Amorites , and of Og , king of Bashan . He gave to them the land , and distributed to them all its cities with their borders , the cities of the land around them .
Don haka ga zuriyar Gad da na Ruben , da kuma ga rabin kabilar Manasse ɗan Yosef , Musa ya ba su masarautar Sihon , sarkin Amoriyawa , da na Og , sarkin Bashan . Ya ba su ƙasar , ya kuma raba masu dukkan biranenta da iyakokinta , da biranen dake kewaye da su .
NUM 32:34     Alignment score: 0.768
The descendants of Gad rebuilt Dibon , Ataroth , Aroer ,
Sai zuriyar Gad suka
sãke gina Dibon , Atarot , Arowa ,
NUM 32:35     Alignment score: 0.906
Atroth Shophan , Jazer , Jogbehah ,
da Atrot Shofan , Yaza , Yogbeha ,
NUM 32:36     Alignment score: 0.639
Beth Nimrah , and Beth Haran as fortified cities with pens for sheep .
Bet Nimra , da Bet Haran birane masu ganuwa da shimgaye domin tumaki .
NUM 32:37     Alignment score: 0.701
The descendants of Reuben rebuilt Heshbon , Elealeh , Kiriathaim ,
Zuriyar Ruben kuma suka
gina Heshbon , da Eleyale , da Kiriyatayim ,
NUM 32:38     Alignment score: 0.488
Nebo , Baal Meon their names were later changed , and Sibmah . They gave
other names to the cities that they rebuilt .
da Nebo , da Ba'al Meyon - daga baya aka canza sunayensu , da kuma Sibma . Suka bada wasu sunaye ga biranen da suka sãke ginawa .
NUM 32:39     Alignment score: 0.58
The descendants of Machir
son of Manasseh went to Gilead and took it away from the Amorites who were in it .
Zuriyar Makir ɗan Manasse ya tashi ya tafi Giliyad , ya kuma ɗauke ta daga Amoriyawa waɗanda ke cikinta .
NUM 32:40     Alignment score: 0.467
Then Moses gave
Gilead to Machir son of Manasseh , and his people settled there .
Sai Musa ya bãda Gilyad ga Makir ɗan Manasse , mutanen sa kuma suka zauna nan .
NUM 32:41     Alignment score: 0.597
Jair son of Manasseh went and captured its towns and called them Havvoth Jair .
Yayir
ɗan Manasse ya tashi ya tafi ya ci garuruwanta , ya kuma kira su da suna Habbot Yayir .
NUM 32:42     Alignment score: 0.542
Nobah went and captured Kenath and its villages , and he called it Nobah , after his own name .
Noba ya tafi ya kuma cinye Kenat da kauyukanta , ya kuma kirata da suna Noba , bisa ga sunansa .
NUM 32     Average alignment score: 0.476 for 42 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36